Sashe 38
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
_*A STUNNING LOVE STORY_*
*NA*
NANA HAFSAT
(MISS XOXO)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
_*Home of expert and perfect writers_*
DEVOTED TO:
*XARAH BUKHAR*
TUKWICI:
*TAWAN(Billyn Abdul)&MY YA HAJJA CE*
PARTICULAR THANKS GOES TO MY TWO ADORABLE DOTAS:
*BITTI FEEDHOM&DOTA BILLY S FARI*
nanahafsat.wordpress.com
This chappy is all urs tawan *billyn abdul* Barka da kammala rubuta littafin *karayar arziki* lapia,Allah ya barki da Abdul d
inki
*53*
*K*wanci tashi ba wuya awajen Allah bayan komawarsu Ammi damboa road dasati d
aya aka sanya Meenah a makarantar su Aysaa da Affy ana mata jarabawa taci aka sanyata a ss1 wato babban ajin sakandire na d
aya,
Sosai take maida hankali akowanne subject,tafi Affy da aji d
aya ita Affy a jss3 take ita kuma Aysa tana zangon aji na k
arshe wato ss3,
Meenah akwai maida hankali a aji ga ko
kari shysa kowa yake sonta matslar ta d
aya tanada mugun surutu da rashin ji duk wani list of noise makers tofa sunanta ne na farko duk lokacin break seka hango ta da k
awayen ta a school compound ansasu kneel down koda Affy tayi mata magana catake ta kyaleta itafa Allah yayanka mata baki dontai magana wlhy baxatai shiru ba meye amfaninsa Ammi tayi fad
an tayi harta gaji don Meenah trouble maker ce ta k
arshe ta maida Ammin kamar kakarta,
Bayan sundawo daga school islamia suke xuwa da malami yake koya masu acikin gidan suda masu aikin gidan da daddare kuma lesson teacher ne yake xuwa ya masu extra lesson to anan d
inma se lesson teacher d
in yayi dak
yar sannan take xama ayi mata inba haka ba seta gagaresu don kusan kullum seta saka Affy kuka taita tsokanarta saboda taga tanada saurin kuka ita tana sharbar kuka ita kuma tana babbaka daria kullum haka sukeyi,
Ranar asabar d
in farkon watan junairu mai martaba mai murabus wato mahaifin sarki Aliyu Hydar ya tafi k
asar waje donyi masa dialysis d
in k
odarsa wadda takamu da ciwon lopus Ahmad d
an Mai Alooma Ghaji shine yai masa jagorancin zuwa k
asar ta Germany a asibitin st josef dake Wiesbaden,
Gidah yaxama sesu hajja gajiram da yakolo se tsula tsiyarsu suke suna tata rashin mutunci don mai martaba Aliyu Hydar kotakansu bayabi saboda Ammi taja masa kunne yabasu girmansu kome nene xasu yi babu ruwan sa idone nashi,hakan dayayi masune yasanyasu yin yadda sukeso a shehurin kullum cikin
yanta bayi da sauya wasu suke barin amintattun bayin da suka dad
e shekara da shekaru suna aiki a masarautar suna xaune tsakani da Allah to duk irinsu su gajiram ke korarwa suna yada magana suna habaice habaice shide mai martaba Aliyu Hydar kanzil baya ce masu saboda shi dama mutum ne wanda inba mugun sabo kukaiba tofa xaka d
auka kurmane don baya magana se jefi jefi shima seta kama tukun,duk wa
enda suka kora seya kirasu yabasu kud
i me tsoka yace suje suja jari haka yaketayi shiyasa mutan bornu ke k
aunar mulkinsa kullum shehurin acike yake da bil
adama kutare da makafi haka mai martaba Aliyu Hydar xebasu hannu su gaysa sam bashida k
yama ko hantara a mulkinsa abinde se wanda yagani kawai,
<><><><>
*shehuri*
Guy baba yace fa yananan akan bakansa nakasa gane maka count me out idan har baba yayanke hukunci
Mai martaba Aliyu Hydar yacewa Modu hakan xaune yake akan kujerar mulkinsa a makekiyar fadar dake shehurin suka d
aine aciki gefan damansa a k
asa kuma Modu ne kansa a k
asa da alama yatafi duniyar naxari ajiyar zuciya yasauke,
Your honor nifa bawai bansamu wacce nakeso na aura bane no nasamu kawaide bana jin baba xe yadda da wadda nakawo
Murmushi mai martaba Aliyu Hydar yayi kafin yace,
To fa kaikuma naka salon kenan?! To batada hali mekyau ne ko yaya?!
No she
s descent kawaide...
Sekuma yai shiru,
Uhum kawaide me?!
cewar sarki Aliyu Hydar
Kiara sunanta Black American ce y
ar Florida
What?!...
Maimartaba Aliyu hydar ya fad'a cikin tsananin mamaki yana bin Modu indi
mi da kallo wanda kanshi ke k'asa yana wasa da yatsun hannuwan shi kai da ka ganshi kasan yana cikin damuwa.
Eh!nace maka sunanta Kiara ya kake neman garani ne bayan kaji abinda nace.
Jinjina kai Maimartaba Aliyu hydar yayi domin sosai ya jinjina maganar Modu wai Kiara yasan ma baba kwata-kwata bazai yadda da wannan maganar ba, kallon shi ya sake yi yana sauke numfashi yace,
Guy ya kamata ka canza idan ba haka ba kaima gab kake da fad'awa inda na fad'a wato kaima a had'aka da *_ZAB'IN IYAYE_*, gara ka fito da Coca Cola shape kafin a nemo maka ramammiya me taurinkai kaima....
arashe maganar yana yar dariya ahankali,
God forbid wallahi saika ce kai your honor.
Shareshi Maimartaba Aliyu hydar yayi dan shi kwata-kwata ma mantawa yake da wata matar shi Meenah ko waya suke da Ammi baya tambayar ta kusanma suna school suke yin wayar.Modu ne ya kuma gyara zama kasancewar duk ya damu ya takura gashi sarki maimurabus yace mai daya dawo one week ya bashi yazo ya fad'a mishi *_SON RANSHI_* idan ba haka ba toh za'a zab'ar mai a dangi tunda suna nan da yawa.
Your honor, please gimme some advice wallahi kaina ya k
ulle ya zan tunkari baba da maganata da Kiara?!
Uhmm ba ruwana cikin wannan maganar.
Maimartaba Aliyu hydar ya fad'a ba tare da ya kuma kallon Modu ba dan kar ya bashi ma tausayi,da mamaki Modu ya kalleshi mik'ewa yayi tsaye cikin jin takaicin shi yace,
Okay haka xaka ce ma?! Ba komai nima wata rana zaka nemeni ni zan wuce sai wata rana...!
Modu yana kaiwa nan yabar cikin fadar da kallo Maimartaba Aliyu hydar ya bishi yana mai dariya daga cikin rawanin shi, bayan ya fita ne sauran masu jira a k
ofar fadar suka koma aka ci gaba da gudanar da fadanci baki d'ayan su babu wanda be haifi Aliyu hydar ba amma duk suna girmamashi tare da bashi goyan baya wanda sosai yake jin dad'i.
<><><><><>
A'ah yayyah wannan yarinyar baza tayi wahalar zurmawa ba, yanzu fa kusan kullum tana sashena wajan su fannah kuma tana dad'ewa bata koma can apartment d'inta ba..
Hajja yakolo ta fad'a tana kad'a k'afafuwanta hannunta rik'e da tufa sai faman jujjuyata take yi, wani d'an k'aramin k
ulli hajja gajirim ta d'akko tare da mik'awa hajja yakolo tana fad'in,
Yauwa idan tazo yau ki bata wannan magani kice tasa shi a k'asan gado setin inda yake kwana kice mata na mallakane seyanda tai dashi bama ze kuma tunanin yanada wata matar bayan itaba,kinga idan muka samu aka warware wancan auran sai itama muyi nata aikin amman kafin nan kina bata zumar nan kuwa ta hana d'aukar ciki?!
Hajja gajiram ta fad'a tana kallan hajja yakolo numfashi yakolo ta sauke tana fad'in,
Yayyah kenan tun yaushe ai kwananta d'aya da zuwa gidan nan na fara bata bayan nace mata na k'arin ni'imane kuma abin dad'in ma a gabana take sha dan na tabbatar, shashashar har da cemin ma zata bada kud'i a karo mata wata.
Sosai hajja gajiram taji dad'i sannan ta sake jajjadawa hajja yakolo kan cewar ta tabbatar wannan d'in ma tayi yadda aka umarce ta,daga nan hirar su suka ci gaba dayi har wani lokaci.Shigowar babagana ne ya katse musu hirar ya shigo idanuwan shi jawur a tsaye ya tsaya kyam akan hajja gajiram yayi kamar zai yi ball da ita,hajja gajiram ta had'iyi wani zazzafan yawu ita kwata-kwatama ta manta da alk
awarin da tayi mai na cewar zata sa aje abinciko mata gidan su Bilkisu sai yanzu da ta kuma ganin shi dan dama babagana sai yafi sati ba tare da ya nemi inda take ba sai in matsalar shice sannan zai nemeta har inda take.
Mami haka mukai dake?!
Babagana ya fad'a cikin zafin rai, miyau hajja gajiram ta had'iya akaro na biyu tana kallonshi, hannuwan shi ta kamo amma da sauri ya fisge ji yake yi tamkar ya bugeta tsabar takaici cikin sanyin murya tace mai.
Kaga kayi hakuri ina sane da wannan zancen so nake na gama da wannan matsalar wadda itama duk akan ka nakeyi sannan sai na ko......
Enough Mami ni ce miki nayi na damu da waccan matsalar ne? Wannan itace damuwata itace matsalata mami billy zan aura ita nake so infact Mami billy itace numfashina ya kamata ki ajiye duk wani aiki kiyi min nawa idan ba haka ba kuwa wallahi sai na gayawa baba duk abinda kuke yi..
Daram-dam kirjin hajja gajiram dana hajja yakolo ya buga, da kallo suka bishi dan sun san yasan duk wani kulla-kullan su cikin sanyin murya da nuna kaskantar da kai hajja yakolo tace,
Yi hakuri yareemah kasan yayyah na kaunarka, yanzu ma zancen da mukeyi duk k'aruwar kace wannan d'inma zata yi maka shi kamar yadda kake so kai dai ka k'ara hakuri.
Au Allah ko?!
Ya fad'a yana kallon hajja yakolo tayi saurin yin kasa da idanuwa dan karma ya gaya mata bakar magana, tafiya ya farayi yana cewa,
Ok shikenan na bada nan da one week wallahi ayi min abinda nake so idan ba haka ba komai zai iya faruwa ciki harda rasani da zakuyi..
Sakan shi yayi ya fita cikin izza da fad'in rai kamar wani arne, sukuma suka bishi da kallo baki a bud'e hajja gajiram ta kali hajja yakolo cikin yanayin damuwa ba tare da kowa yayi maganaba.
Sumsum hajja yakolo ta mik
e bayan tad
an bawa hajja gajiram baki tana tafe tana waige harta k
arasa site dinsu Basma kasancewar tasan sarki Aliyu Hydar na fada kanta tsaye tashiga ciki ba fargaba,
Basma tasakko daga sama da sauri jin door bell dama kuma tasan da xuwanta bayan sungaysa ne tamik
e xata d
akko mata ruwa da sauri hajja yakolo ta tsaida ita,
Basshi Bitti nasha ruwa yanxu nagode sauri nake
Ba musu Basma tadawo kanta k
asa wai ita kunyar uwar miji,
Kunce gefan laffayarta yakolo tai taciro wasu k
ananan ledoji farare guda biyu ta mik
a mata d
aya,
Ungo wannan wanda namiki bayani nace xankawo maki d
innanne xakisa a wajen kwanansa gefan inda kikasan yana kwanciya na mallakane xakibani labari ki adanashi a kyakkyawan wuri karkibari yagani koya sani
Da sauri Basma ta karb
a tana murmushi had
e da jinjina kai jin an ambaci mallaka don akwaita da d
an banxan kishi inde akan Aliyu Hydar ne,
Nagode ummah Allah yasaka da alkhairi Allah yakara lapia da nisan kwana
Kayya bar godia bitti babu komai wlhy aibabu godia tsakaninmu,se wannan karb
i ki rik
e da kyau
Ta mik
a mata ragowar d
ayar ledar dake hannunta d
auke da wasu abubuwa kamar tinya hannun Basma har rawa yake saboda xumud
Wannan shi ake cewa sa kishiya k
wafa
a kai Basma tai gaba d
aya ta nutsu sotake taji nasa aikin,
Kinga wannan hum goran tula akece dashi ammafa me lak
anin ningi hatsabibi kenan
Murna Basma hardasu rungume yakolo don dad
Ummah nagode k
warai Allah yasaka da alkhairi hak
ika ke uwa ce tagari Allah yabar k
auna
Amiin bitti zanmiki text din yadda xaki komi
Cewar yakolo se dashe hak
ora take kamar gaske amma k
asan zuciyarta kuwa inbanda la
antarta ba abinda take bata jimaba ta mik
e tafice ita kuma Basma tahau sama don fara gudanar da tsibbun farko sannan tadawo tafara bunkawa cikinta goron tular se yauk
i yake kaida kagani kasan ansaka wani abin aciki amma shashashar ko lura batayi haka taketa dannawa cikinta,
<><>
Anayin hutun third term break Meenah tatafi yola hutu kamar yadda Ammi ta tsara ita dasu Affy dasu kai mata rakiya rashin ji se abinda ya k
aru ammafa tad
an k
ara gayu kad
an ba laipi,
angaren uwar gidah sarautar mata Basma kuwa abin ya girmama kullum cikin d
irka mata magunguna su yakolo suke kullum de xancen d
aya ne daga mallaka sena ni
ima, kullum acikin bunkawa cikinta take yau goron tula gobe saiwar burgu jibi suce gasaya kuma kowanne da aikinsa amma kosau d
aya abun baya kama Hydar se ita Basman dake hawa kamar farashi sosai tayi k
iba amma kosau d
aya bata tab
a fashin wata ba,
Gata dayawan buk
ata harijace shikwa Sarki Aliyu Hydar bahaka yakeba donma wani lokacin yana tausaya mata don sam shi abun baya gabansa ita kuwa Basma bata gajiya sekace engine haka take,
Yauma kamar kullum tana xaune ta bubbunkawa cikinta magunguna se matse matsen kafafuwa take gashi sarki Aliyu Hydar yana fada se yarfe hannuwa take jin abun bana k
are bane yasa taja laffayarta ta nad
a tanupi sashen hajja yakolo kuyanginta biyu na biye da ita dak
yar take amsa gaisuwar da ake mata don amatse take jinta sam yau abin ba sauk
i....!
_*Uzuri uzuri uzuri masoya makaranta wannan littafi ak
ara hak
uri da nana hafsatu de#AnaMugunTare_*
_*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: *SON RAI KO ZAB
IN IYAYE*