Sashe 68
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_*wannan shafin nakine ke kad ai tawajena...Ina kike RANO biologist momma affan?!To ki matso kusa ga page d inki sukutum ke kad ai domin jin dad inki.._ *67* Maryam ni mahaifiyar kice be kamata ace kina b oyemun damuwar kiba inason kifad amin shin menene ya had aki da mijin ki kuma wane babban laipin kikai masa da har ya sake ki..?! Da sauri Basma tad ago kanta ta dubi ummanta sekuma tai saurin maida kanta k asa tana wasa da zoben ta... Uhm Maryam?!ko ance maki bansani ba?! Dubi yadda kika dawo Maryam duk kinxama kamar wadda tai shekaru tana ciwo kidubi girman Allah ki fad amun ta ya akai haka ta faru?! Hawaye ne suka shiga reto a idanun Basma ahankali tasa gefen rigarta tana gogewa cikin shesshekar kuka tafara magana, Umma dan Allah kiyafeni hakika yanxun nayi nadama nadaga abubuwan dana aikata umma,na cuci Aliyu ummah na wulak anta martabar Aliyu hydar a matsayin shi na sarki mai cikakken iko, naci amanar shi na yaudare shi,ya amince min nikuma naci amanar shi, ya kula dani na na wulakanta shi,ya yadda dani na toxar tashi Ammi sarki Aliyu hydar be aikata hakan a gareni ba sai dan na cancanci haka koma fiye da haka,sai yanzu na yadda cewar karamar kwakwalwa gareni,girma da wayona wayewata da ilimina be amfana min komai ba sai damuwa da shiga tashin hankali, Wallahi umma ina son mijina,ina mishi so mai tsanani hakan yasa na yadda aka had'a baki dani wajan ganin an rabashi da 'yan uwanshi ciki harda mahaifinshi da mahaifiyar shi tayaya zai yafemin ya kuma yadda dani?Hak'ik'a hajja gajiram da abokiyar xamanta hajja yakolo sun munafinceni domin sunyi amfani dani ne wajan aiwatar da manufarsu gareshi, yanzu na kuma gane cewar ba temakona sukeyi ba kansu kawai suke amfanarwa duba da yadda na taho amma ko flashing d'insu ban gani ba na shiga uku ummah ya zanyi na koma wajan mijina wallahi inason shi i love him ummah I so much love him...! Basmah ta k'arasa maganar tana kuma fashewa da kuka,sai da ta jima tana yi kafin umman ta kalleta cikin tsananin mamaki da shiga rud'ani tace, Basmah kin sani cikin rud'ani da tashin hankali, kaina yayi duhu domin bangane inda maganganunki suka nufa ba bare na gane wautar da kika aikata sanar dani yadda xan fahimci zancenki... Shiru Basmah tayi k'irjinta na bugawa hawaye na zirara a saman kuncinta, da kyar ta samu suka tsaya sannan ta kwashe komai ta sanarwa da umma cikin rushewa da matsanancin kuka kamar ranta zaifita Umma kuwa tsabar kad'uwa kwakwaran motsi ma kasa yi tayi,kallohn 'yartata kawai takeyi cikeda bakin ciki damuwa da shiga cikin rud'ani sannan cikin dauriya ta fara magana, Hak'ik'a Maryam kinyi yarinta a gurin nan,tayaya mace zata baki magani tace miki na k'arin ni'imane ko ace miki na mallakane bayan duk irin kayan marmarin dake cikin shehurin ku ga kindirmo da duk wani nau'in k'ara d'and'ano a jikin 'yamace ki wani bari azo a yaudareki?, Tun kafin kitafi gidan miji saida na sanar miki cewa gidan sarauta bada kowa ake mu'amula ba koda kuwa da kanne da'yan uwan mijine kasan cewar gurine da kowa yake ganin abinda yakeyi shine dai-dai kuma kowa na son ganin jininshi ya gaji wannan kujerar da sandar hannun mijinki suke yi dan haka saika kula sannan ka dogara da addu'a sannan shima Allah zai tsarkakeka, Gaskiya kinyiwa kanki babban tabo a gurin mijinki koda kuwa ace su iyayanki sun hakura amma shi bazai tab'a mantawa ba,yanzu ina takardar sakin taki guda nawa yayi miki?! Shiru Basmah tayi dan bama taso ta gani saboda tasan ya riga ya yanke duk wani abu dayasan zai k'ara had'a su,kallonta umma ta sakeyi ganin ta lula duniyar tunani tace, Basmah magana fa nake miki ko bazaki d'akko ba?! A'a umma zan d'akko sai dai a yadda ya rubuta min nasan ya yanke duk wani alak'a tsakanin mu. Tana fad'a ta mik'e jiki a sanyaye,cikin inda ta cusa takardar ta d'akko a hankali ta mik'awa mahaifiyar tata wanda jikinta yayi mugun yin sanyi,karb'a tayi ta warware sai taga saki d'aya ne a ciki gashi yan sauran kwanaki kadan ne suka rage Basmah ta kammala iddarta hakan yasa tayi saurin kallonta tare da cewa, Basmah har yanzu kina da ragowar dama ta komawa wajan mijinki domin saki d'aya ne yayi miki gashi da ragowar dama kiyi mai magana ki bashi hakuri shida iyayanshi kafin muma muje mu basu hakuri kina jina? idan kuma ba haka ba sai dai ki hakura dashi inde iddarki ta k'arasa. Kuka tayi sosai ta rasa taya zatayi ma ta tunkari Aliyu hydar kamar yadda akeson tayi,kallon umman ta tayi jikinta a sanyaye alamar bazata iya ba,nan umma tayi ta mata nasiha tare da nuna mata yadda zata karkato da hankalinshi gareta har ya hakura cikin kwanaki uku ya maida ita d'akinta. Ajiyar zuciya Basma ta sauke, To ummah Insha Allah xan dage,nagode kwarai Yawwa,to ga abincin kinan kid auka kici..Bari naje kitchen naga kosu harira sun k arasa had a abincin abban ku na dare.. To ummah... Fita umman tayi ita kuma Basma ta xabga uban tagumi ta sake lulawa duniyar tunani... *ADAMAWA YOLA* Tunda su aunty yafendo sukaji xancen xuwan su Meenah suka fara shirye shirye ko ina an sake gyareshi tsaf musanman sashen da xasu sauka cima ta musanman a kai masu abinde se wanda yagani.. Motoci na alfarma aka tura suka d akkosu a airport ana shiga cikin gate ko gama parking driver beyiba Meenah ta b alle hancin mota tafice da gudu tana kwallawa aunty yafendo kira,girgiza kai kawai su aunty yaruwaiya sukai sannan suka bita ciki suna murmushi... Kwanan su Aunty yaruwaiya biyu a garin na yola suka juya bornu cikeda kewar Meenah da su aunty maijiddah don sun karbesu cikin girmamawa da halin dattako irin na surukan da su kasan mutunci... *Washegari* Da daddare bayan ishai Meenah ce baje a parlor tana raba tsaraba duk yara yan uwa suna kanta kowa na jiran abashi nasa kason gabanta kuwa gidado ne dayai gurfane se faman rokon ta yake ita kuwa se tuntsururin dariya take masa,sake marairace fuska yai, Dan Allah Meenah ki bani Cikin daria Meenah ta murgude masa baki,tana gatsine gatsine tace, kobah nace kanunamun hotan budurwar ka ba kak Cikin k asa k asa da murya hade da kalle kallen gefe yace, Ke dallah kin santa fa,banaso nafad a maki ne nasan dariya xaki Ware idanuwa Meenah tai cikin sauri tace, Haba gid os d ina my fav brother kaima kasan baxan yiba Wannan ce fa..uhm k awarki fa Kai gidado allah baxan ba dan Allah wacece?! Zainab ce fa Gidado Zainabs din biyu ne a class d inmu wacce daga ciki miss pinki ko zee hot?! Nah Zee hot budurwar k boy ce... ara Meenah tasaki cikeda murna tace, Miss pinki kake magana?!gaskia kayi dace kasan dama tun tuni nace kana crushing d inta kace karya nake se gashi yanzu komai yafito fili Siririn tsaki gidado yasaki, Dallacan shiyasa dama nace baxan gaya maki yanzu seki fara sakin layi believe it or not itace da kanta tamun love letter nikuma dama tunda Ina admiring d inta shine kawai muka fara soyayya e baki Meenah tai tana masa kallon renin hankali cikin isa tace, Miss pinkin ce xata maka Love letter?!dont dare me kafin na kirata awaya yanxun wallahi Shiru gidado yai yana shafa keyarsa da alama xancen love lettern karya yake kauda xancen yai, Dan Allah bani natashi Kasan Allah gid o ka kaini k arshe baxan baka komai ba kabini a hankali pls Shiru gid o yai saboda yasan halinta yanzu seta shuka masa rashin mutunci ta hanyar hanashi tsarabar datai masa alk awari. Wayar Meenan ce tafara k ara shaf ta manta ma tanada waya seda gidado yace wayarta na ringing a sukwane ta dubi screen d in wayar number ce kawai tafito ba suna,ajiye wayar tai harseda ta tsinke aka sake kira,gidado ne da karar ta isheshi ya dubeta, Baxaki d aga ba sena had aki da aunty tukun?! Kobah number ce kawai ba To kikasan waye aiseki dauka kiji ko?! Ta bud e baki xata mayar masa da martani wayar tasake kuka kamar baxata d auka ba sekuma tad aga tana kallon gidado ta gefan ido ta cikin wayar akace, Miss ghaji... Cire wayar tai daga kunnenta tana kallon screen din sekuma ta mayar kunnenta don tabbatar da ko wanene cikin isa tace, Yass who s on the line pls... Trouble maker... yasake fada cikin husky voice d insa Rufe baki tai da dayan hannun nata kamar yana ganinta cikin ware ido tace, Ya Aliyu... Uhm Ameenatu yabata amsa cikin wata irin siga.. Kafin tabashi amsa gidado yafara mata nuni da hannu alamar takoma daki tai wayar,sedata harareshi sannan tamike tai daki tana shiga daki gidado ya sure akwatin duka yai d akinsa dashi yasa key dama tundaxu yakeso yaga tabar wajen segashi Allah yatemake shi sarki Aliyu yakira ta haka yamata dabarar shiga d aki tai wayar... Tana shiga d aki ta turo k ofar had e da sawa handsfree, Kina jina?!hello Ameenah u there?? tabashi amsa tana cuno baki sekace yana ganinta., To ya yolan?! Lapia lou Shiru yai anasa b angaren kwance yake akan wani tankamemen gado dagashi se singlet da boxers d an sipping tea yai dake gabansa cikin daddadar muryarsa yace, Inaso naganki can i video call you?? Uhm uhm gaskia?! Why?! Yace hakan yana ware idanu kamar tana ganinsa.. Kawai To shikenan...Yanzu de tell me the colour of your eyes Dark ne almost brown You are beautiful... yabata amsa yana wani lumshe idanu Kauda xancen tai ta hanyar cewa, Ya Aliyu yaushe kuma xakabar gomben?! Nanda 3days Insha Allah..Miss Ghaji are you missing me already?! e baki Meenah tai cikin cuno baki kamar yana ganinta tace, Allah ya kiyaye.. Haka kikace..?! Uhm.. To shikenan kind au bashin wannan maganganun kuma xanbaki punishment Eh naji de.. Yarinya xaki bayani dakyau Allah yadawo dake "Ai ni bama zan dawo ba inanan kaga ka dena ganina bare kajamin gashina da yake tsolema idanuwa." Idanuwa ya bud'e tamkar tana kallan shi cikin mamakin jin abinda tace shima yace, "What do you mean Meenah?okay so kikeyi ni na dawo nan har kawu