← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 107

Sashe 69

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Alooma ya koremu?!"yafadi hakan yana y ar dariya ahankali cikeda nutsuwa.. Cikin sauri tace, Aa canai nina dawo gidan mu baxan koma wani bornu ba,kuma kaima baxaka zoba dan kaji To shikenan tunda haka kika xab yana gama fad a ya katse wayar bawai fushi yai ba sedan sanyashi a wani hali da daddadar muryarta tai wanda yajima beji kansa a hakan ba... Itama kashe ta tatai tana cuno baki se banbamin mita take ita kad Haka kawai nadawo kaita jamun gashina kanamun wannan abun naka.. Tanayi tana tsaki harta koma parlor mexata gani?!babu akwatin tsarabarta ba alamarsu.. Kan babban balai gid o... ta furta da k arfi had e da yin kwanar corridor inda d akinsa yake. Cikin isa taringa doka masa k ofar d aki tana kiran sunansa buris yai da ita yana kwance ale ale akan gadonsa hannunsa d auke da ledar chocolate Maltesers yana afawa a bakinsa,cikin k ara take masa magana still hannunta ajikin k ofar d akin tana knocking, Narantse da Allah seka biyani duk abinda ka d auka nasan kanajina kasan kuma halina wallahi Allah baxan yarda ba aiba naka bane bada kudin ka nasiya ba.. tana k arasa fad a tatafi sashen mai Alooma hawaye kwan ce shab e shab e akan fuskarta don kai k arar gidado,shi kwa gidado dake daki inbanda dariya babu abinda yake yanayi yana afawa bakinsa chocolates wanda duk na Meenan ne na tsaraba datayo wa yan gidan.. *KATSINA* _kankiya local govt_ Malam danlami bamu iso bane har yanzu?! cewar hajia salamatu mahaifiyar layla... Xaune take a owners corner hakimce cikin wasu tsadaddun kaya daga ita se driver d inta a motar se tulin kayan akwatunanta dake shake da kaya gefenta kuwa wani brief case ne bak i daka ganshi kallo d aya xakai masa kasan farare ne bugun abuja aciki.. Danlami driver dake shararar gudu yad an balli goransa yana bin wakar shata dake tashi a redion motar, Hajia mun kusa de yanzu muna kankiya.. To shikenan inkaga me kanti ka tsaya xan sai tissue ashe nabaro tawa agidah To hajia nan gaba kad an damun wuce jejin nan akwai wata y ar kasuwa semu tsaya.. Bata amsa masa ba tacigaba da taunar chewing gum d inta tana k as k as dashi kallo d aya xakai mata kasan irin gogaggun matan nanne wanda suka waye a bariki suka kuma bunk asa acikinta.. Wayar tace tafara kukan agaji a nutse ta xaro wayar ajakarta samfarin Samsung galaxy s8 edge yankwane fuskarta tai ganin me kiran dauka tai tasa a kunne, Hello hajiata zuma ta.. aka fada daga d aya bangaren cikin wayar,wata gardediyar muryar namiji ce ke magana.. Cikin jan hankali tace, Alhaji na namijin duniya..yau an tunomu kenan?! Waneni zuma ta?Kina raina bana k asar ne naje India kinsan harkar xab en nan inta gabato baka cikin kwanciyar hankali.. Hakane nawan ar dariya yasaki, Nashigo garin nakune shine nakeson naji ko kina gidah?! as takarayi da cingum d inta dake bakinta, Bananan alhaji kaganni akan hanya xanje garinku.. A habade kice komai ya kwana gidan sauki xakije guest house dinane ko nai mama booking hotel?! Baride tukun duk yadda ake ciki xuwa yamma xanmaka sending text.. To xuma tah.. Kit ta katse kiran hade da gyara xaman kasaitan datai ta xubawa sarautar Allah ido tanabin jejin da suke wucewa da kallo wani wawan birki taga danlami driver ya ja. agowa tai da niyyar sauke masa kwandon masifa kenan tai saurin kama bakinta tasa masa linxami ganin wasu murtuka murtukan samudayen maxa manya manya guda biyar kowannensu dauke da bindigogi a hannunsa fuskarsu a rufe take da face mask baka ganin kosu waye, Alama sukaiwa danlami driver daya biyosu abaya da motar,binsu yashiga yi ahankali yana tuki hajia salamatu kuwa jikinta inbanda kyarma ba abinda yakeyi.. Cikin dajin suka shiga dasu sam baxa ka taba kawowa akwai gidah aciki ba ganin irin k asurgumin dajin gidane flat babu window se k ofa kawai,ba wasu hajia salamatu order sukai dasu fito .. Ogan cikinsu yaiwa yaransa nuni da cikin motar,da sauri suka ciro komai nacikin motar suka kai cikin gidan sannan wani daga gefe ya kwace wayar hajia salamatun ya cire sim din ya wullar.. Ogan cikinsu ne yataso tinkis tinkis har xuwa gaban hajia salamatu yaseta ta da bindigarsa cikin muryar dabanci yace, Ke wannan shamilallan mijin kine? yace hakan yana nuna danlami da kan bindigarsa Wani bakin yawu ta hadiye na haula i kafin tai magana danlami yarigata, Yallabai ni direbanta ne dan Allah ku tausayamun wallahi Allah niba mai gidanta bane ta karkashinta de nake aiki nake samun dan kudin danake temakawa iyalina wajen cinsu da su.. Be k arasaba dayan yakai masa kutufo acikinsa da k afarsa, Idan oga yana tambaya ba a masa shisshigi kana jina? Cikin wahalar naushin dayasha danlami yarike cikinsa harda hawayen axaba, Eh yallabai baxan sake ba.. Ba dake nake ba?! ogan yaceda hajia salamatu, Wallahi kikai taurin kai yanzu xamu rabaki da iska.. Cikin in Ina tafara magana, Ayi hak uri,dan Allah kuyi hakuri.,ba .,ba mijina bane Ina mijinki yake?! Mu uhm uhm mijina ya jima da rasuwa tafadi hakan tareda kallon danlami ta gefan ido gudun karya tona mata asiri.. Lashe lebansa ogan yashiga yi yana binta da kallo yana wani shu umin murmushi kallon sauran yayi kafin yace, Kuyiwa shamilallancan dukan da baxe tab a gane ko nan ina bane idan kun gama dashi ku yasar dashi a duk inda kukaga dama in kungama kuma ga d ano nan xaku dana inkun dawo amma fa kusani tawa ce.. Ihu suka sani don sun gano abinda yake nupi tasa keyar danlami sukai suka tafi dashi don cika aikin ogansu shikuma oga yaja hannun hajia salamatu cikin gidan se turjewa take tana hawaye bakinta kuwa inbanda rokan sa ba abinda yake, Dan Allah d an nan kaimun rai a haife na haifeka dan Allah karkumun wani abun Wani banxan kallo ya watsa mata kafin yace, Inkika sake had ani da Allah wallahi sena lahira yafiki jin dadi tsohuwar najadu kawai daga ni har ke babu tsoron Allah axuciyar mu kalleki tsofai tsofai dake se budurwar zuciya kawai, Angaya maki bansan karya kike d axu ba?!ana ganinki anga tsohuwar karuwa,dama irinku muke bukata wanda xamu dinga harka dasu base mun nema awaje ba saboda haka kibani hadin kai muyi komi cikin lumana yarana ma xasu d ana shanawar amma iya yau kawai xasuyi nine kawai xan xamo tamkar mijinki Yana magana yana shasshafa jikinta buge hannunsa tashiga yi ya tattake ya xabga mata mari ya bita yadanne shegiya ta k arfi yashiga saduwa da ita yanayi yana dukanta inyaga xata kawo masa taurin kai,ya jima yana yadda yaga dama da ita sannan ya mike yana gyara jikinsa, Kuka kawai hajia salamatu keyi wai yau itace awannan halin ita datake kai wasu ayi masu yau ita akewa bata gama xancen xucin data ke ba ogan yadawo da yaransa hudu yana wani shu umun murmushi, Tsohuwar kilaki,ga yarana danai masu alk awarin d ano nan kibasu hadin kai kowannensu xeyi awa d aya.. yana gama fad a yai ficewarsa yana dariar mugunta.. Tana kuka tana rokansu amma basu sarara mata ba kowanne soyake ya samu gamsuwa atattare da ita,kukan kaicona tafara yi wani abin takaicinma kowannensu ta haifeshi amma wai ita suke juyawa suna aikata zina akanta .... *****Ina kike tawan _Astuto_Nina_?!kisani xoxo na yinki kamar yadda kike yinta...Allah yabar so k auna tawan.... _Assalamu alaikum beautiful people.._ _Wannan littafi me suna a sama xe dinga dan daukar lokaci kafin nai posting saboda abubuwa da suka shamun kai wanda baxan iya jure typing ba ciki harda hidindimun makaranta na yau da kullum_ _Da wannan nake kira da babbar murya ga masoya wannan littafi da su k ara hak uri da nana hafsatu Insha Allah duk sanda nasamu time xan turo_ _Nagode Allah yasaka da khairan_ _*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO [4/22, 4:54 PM] My Xoxo: 2018, 3:30:07 PM: Nana_Hafsaat : *```SON RAI KO ZAB IN IYAYE*``` *```A STUNNING LOVE STORY*``` *```NA*``` ```NANA HAFSAT (MISS XOXO```) ```HASKE WRITERS ASSOCIATION``` *```Home of expert and perfect writers*``` ```DEVOTED TO```: *```XARAH BUKHAR*``` *```Edited by*``` _ya hajja ceh_ ```nanahafsat.wordpress.com``` _wannan shafin nakine uwar d akina my mentor *Ummi_Aisha* ubangiji Allah ya k ara maki d imbin basira da kwarin ido..Rabbi yabar zumunci ya k ara tsare ki ya d aukaka ki aduk inda kika shiga a rayuwa_ *69* *SHEHURI* *B*illy na fitowa zata shiga motar da sarki Aliyu hydar ya bada umarnin a kaita gidan su kawai taji an shak'ota ta baya wanda shak'ar tasa ta sakin k'ara da faduwa k'asa tana dafe keyarta mamaki ya kusa kasheta ganin idanuwan hajja gajiram akanta sunyi jawur tamkar zakin da ya kwana hudu be samu nama ba,a razane billy ta mik'e jikinta na rawa hankalinta a mugun tashe ta fara neman hanyar guduwa,shak'ota hajja gajiram tayi tare da yarfa mata wani lafiyayyan mari mai matuk'ar zafi wanda yasa billy gushewar hankali na 'yan dak'ik'an lokaci,cikin tsananin b'acin rai ta fara magana, Lallai Bilkisu da kin bari kin fita daga gidan nan da zaki gane cewar shine babban kuskuranki a duniya,kin cutar min da d'ah kina niyar guduwa saboda ke bakida hankali? Toh idan kinga kinbar cikin masarautar nan ki tabbatar yareemah babagana ya tashi lafiya kalau idan ba haka ba kema sai na miki abinda ya faru akan shi wuce muje. Sum-sum-sum billy tabi hanyar da hajja gajiram ke nuna mata,wani mugun tsoran ta takeji bata kaunar taga wani abun ya had'ota da ita saboda ta gano cewar kanta kawai ta sani sai 'ya'yanta uwa uba bata tsoran kowa hatta mijinta.Hanyar asibitin dake cikin masarautar sukayi da alama wajan yareemah babagana zata kaita,nan da nan jikin billy ya fara rawa hankalinta yayi matukar tashi dan tasan duk abinda ya sameshi itace sila idan ya mutu ya zatayi? Na shiga uku..! Ta furta a fili ba tare da tasan kalmar ta fito wajeba,muryar hajja gajiram ce ta tabbatar mata da cewar a fili tayi maganar dan yadda taji ta bata amsa cikin kakkausar murya tace, Ai baki shiga uku ba sai sanda kikaga kema kina cikin yanayin da yake, wallahi ina tausaya miki a duk lokacin da likita ya fito ya sanar min cewar yareemah babagana ya
Chapter 69 · 0% Book details