Sashe 52
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_*```A STUNNING LOVE STORY```_*
*```NA```*
```NANA HAFSAT
(MISS XOXO```)
```HASKE WRITERS ASSOCIATION```
_*```Home of expert and perfect writers```_*
```DEVOTED TO```:
*```XARAH BUKHAR```*
```nanahafsat.wordpress.com```
_Wannan shafin sadaukarwa ne ga duk wani masoyi makarancin son rai ko zab
in iyaye?!ina sonku kuna raina akoda yaushe....!
*61*
*D*a sallama Modu yashiga babban parlorn sarki Aliyu Hydar,xaune ya iske sarki Aliyu Hydar kansa asama da alama tunani yake d
an gyaran murya Modu yai se a sannan sarki Aliyu Hydar yadawo daga duniyar tunanin da yake nannauyar ajiyar zuciya yasauke ahankali ya amsa sallamar Modu tareda gyara xaman kishingid
ewar dayai.
Samun guri Modu yai yaxauna daga kujerar nesa dashi,
Ranka yadad
e yai k
arko my guy,yerwa nayinka fiye da tunanin mutum
an Murmushin k
arfin hali sarki Aliyu hydar yai cikeda nutsuwa yace,
Godia nake guy,yaya hidima?!
Wannan seku mutumina
ar daria sarki Aliyu hydar yai,
Guy kaima kabiyo sahu ai
Kaide bari kawai
Shiru sukayi dukkansu na d
an wani lokaci Modu nata tunanin tayaya xe sako maganar Ammi ahankali yace,
Da fatan kaje kun sasanta da Ammi
Ance maka nayi fad
a da itane??
No,yaxa
ai kai fad
a da ita kawaide yadda kake ignoring d
inta hakan be kamata ba
Plss let me be Modu,idan Kasan abinda kazo fad
a kenan to xantashi nabar maka wajen
Shiru Modu yai kawai dan it
s being ages da sarki Aliyu hydar yaki rashi da Modu har ya manta shiru Modu yai cikin sigar jan hankali yafara magana,
Wata rana wani sahabin manzo SAW yaje wajen manzon Allah sai yace dashi yarasulullahi wayafi cancanta dana kyautatawa sai annabi SAW yace dashi mahaifiyarka sai mu
awiya d
an haidata yasake cewa dashi sai kuma wa?!sai manzo yace mahaifiyarka sai mu
awiya ya k
ara cewa sai kuma wa?! Sai manzo SAW yace mahaifiyar ka,sai mu
awiya ya k
ara cewa sannan kuma wa?! Sai manzo SAW yace mahaifinka,
Kaga guy wannan Hadiths d
in yana mana nuni da muhinmmancin uwa kaga seda yakira uwa sau uku kafin yakira uba,Guy kada kabari wasu can suk
ara yin galaba akanka su shiga tsakaninka da mahaifiyarka kada kazo kanayin nadama domin idan kace xaka bijirewa Ammi to wallahi Allah baxe barka ba irin wahalar datasha wurin d
aukar cikinka guy kayi tunani akai
Dan siririn tsuka sarki Aliyu Hydar yaja tareda kauda kansa gefe daga kallon Modu murmushin dayafi kuka ciwo Modu yai ahankali yace,
Guy kada kabari Ammi taxubar da hawaye akanka domin yadda kake mata xe iya sanyata hawaye kuma hawayen iyaye musibane guy,kaje kanemi gafarar Ammi kasanyata daria guy please i beg of you baxan mantaba if you can recall a islamiyar mu then akwai wani hadiths da akai mana shi shima wani mutumine yazo wajen manzo SAW seyace dashi ni naxo natafi yak
i tare dakai amma nabar iyayena sunata kukan rashina atare dasu sai manzo SAW yace koma wajen iyayenka kasanyasu dariya kamar yadda kasasu kuka domin kukan iyaye yanasa al
arshin Allah ya raurawa,
Kaga kenan idan har iyayenka nafushi dakai to Allah ta Allah yana fushi dakai which means rayuwar ka ta tagayyara kenan idan har ba neman afuwarsu kai suka yafe maka ba,this is so not you kadawo guy d
inka da mukasanka dashi me son iyayensa musanman mahaifiyarsa wanda ke son yan uwansa yakeson masu sonsu yake kuma kyauta ta masu kaji?
Shiru sarki Aliyu hydar yai beyi magana ba yade sunkuyar da kansa k
asa,
Naga kamar kana tunanin duk abinda nafad
arya nake to bari nasaka maka wa
azin wani mufti kilan inkaji daga bakinsa kayi gaggawar xuwa wajensu domin rok
ar yafiyarsu
Modu yafadi haka had
e da d
akko wayarsa yasa wani audio nawani malami dake magana akan,
MAI SAB
AWA IYAYANSA TO YAYI KUKA DA KANSA
Duk wanda yaga matsala tayi masa yawa ya bincika alakarsa da iyayansa.Duk wanda yaga baya samun Nasara a duk abinda yasa agaba ya duba alakarsa da iyayansa,Duk wanda yaga baya jin dadin rayuwar sa to ya bincika yadda yake zaune da iyayansa
duk wanda yaga mak
iya sun rinjaya a kansa ya tintibi zaman sa da Iyayansa.Sabawa iyaye yana jawo dukkan matsala a rayuwa kamar,
_Sa iyaye kuka,saboda bakin ciki
_Yiwa iyaye tsawa,ko hantara ko tsaki ko gunguni,
_Kosawa da iyaye da gajiya da su ko tsanarsu
_Daurewa iyaye fuska ko sha musu kunu
_Yiwa iyaye kallon raini da hadarin kaji
_Yiwa iyaye tsiwa,da daga murya akan su
_Kushe iyaye,da daukar su gidadawa.
_Kauda kai,idan iyaye suna magana .
_Fifita mata akan iyaye
_Fifita Abokai akan iyaye
_Jawowa iyaye matsaloli da rigingimu
_Gulmar iyaye
_Zagin iyaye ko jawo musu zagi
_Damun iyaye da kade kade da wake wake
_Rashin shawara da iyaye
_Kauracewa iyaye
_Tsagalgalewa iyaye da rashin kunya
_Iyaye su dinka tsoran dan su
_Kin amfani da sunan iyaye
_Dukan iyaye da gajiya da su
_Fatan mutuwar su
_Yi musu gori dan kayi wani abu.
_Boyewa iyaye samu ko wadata,
_yiwa iyaye karya da Karyata iyaye
_Yiwa iyaye sata,
_YI musu gori
_ Yin musu dasu ,
_Rashin yi musu addua
_ Barin iyaye cikin kunci da wahala.
Audio d
in na k
arewa Modu yakashe wayar ahankali yai ajiyar zuciya tareda fad
Allah kasa mu gama da iyayanmu lafiya,kayi musu rahma kamar yadda suka yi mana tarbiyya tun muna yara Ameen,ni xan wuce Guy Allahu ya warware duk abinda akai maka domin ba k
aramin cutar ka akaiba believe you me akwai abinda aka maka kuma koba jima koba dad
e sarkin sarauta gagara misali xe karya koma menene ya bayyana abinda ke b
Yana gama fad
a ya mik
e yai fitar sa batare da jiran cewar sarki Aliyu hydar ba,Modu nafita sarki Aliyu Hydar yad
ago kansa daga sunkuyen dayai ahankali yashare hawayen dake tsiyaya a idanunsa sannan ya maida kansa sama yacigaba da tunanin dayake.
<><><>
Washegari da safe jirginsu kiara matar Modu ya iso yerwa motoci atawaga sukaje d
akkasu
yan rakiyar tata bawasu masu yawa bane k
awayentane su bakwai se aunties d
inta su uku daga dangin mahaifinta,
Liyafa sosai aka had
a masu su kansu seda sukasha jinin jikinsu suka kuma rena kansu don basuyi xaton haka dangin Modun suke da had
uwa ba,cima kala kala aka cika masu akan makeken dining table din sashen da aka saukesu sunci sunsha sun kuma gyatse domin duk irin cimarsu aka tanadar masu,
Kamar ko yaushe aunty yaruwaiya itace ta shirya Amarya kiara cikin kayan al
adar wushe wushe tayi kyau babu k
arya domin komai black and gold akai mata abinka da farar mace alkyabbar mata dukda ba fara bace kalar turawa amma se kayan suka k
ara haskata tayi kyau.
Duk wata al
ada da ake seda akai mata sosai abun ya k
ara burgesu itada yan uwanta da k
awayenta domin sosai ake haba haba dasu an karbesu hannu dubu bama biyu ba kid
an ganga kuraa kuwa family d
inta suka dage suna cashewa sekace sun iya sosai akaci daria aka kuma yi kulu washrabu ga savouniers kala kala abinde se wanda yagani kawai.
Washegari yakama ranar lahadi kenan da safe akai bud
ar kan amaren uku wato bilkisu da kuma kiara se layla hak
a sun sami abin arziki dayawa daga dangin maxajen nasu kama daga turamen xannuwa da turaruka na ruwa dana turarawa ciki harda awawwarayen gwal kyauta daga mahaifiyar Modu tafiyayyu tundaga indimi zuwa shehurin abinde se kallo.
arfe biyu na rana aka fara shirye shiryen kai amaren gidajen nasu Amarya bilksu matar babagana ita aka fara kaiwa domin ita a shehurin xata xauna tank
amemen gidah na bene daga d
ayan sashen akaiwa babaganan da matar tasa babu abinda babu acikin gidan tabbas naira tayi kuka.
Bayan ankai bilksu aka zarce da layla da kuma Kiara gidajen su dake unguwar damboa road wanda mai martaba mai murabu ya bashi kyauta don farin ciki seda Modu yai kuka ta bayan gidan Ammi gidajen suke gidaje ne manya maka maka guda biyu kowanne da gate d
insa na layla gate d
inta nata baya ita kuma kiara nata gate d
in tagaba yake unguwa d
aya suke amma hakan da akai seya xamto kowanne layinsa daban wani baxe tab
a had
uwa da d
an uwan saba domin fasalin kowanne da inda yake kalla,
Ankashe dollar domin su kansu family d
in kiara sunyi mamakin gidan ace k
erarran gidah haka akuma nigeria sekace a Washington DC abinde se san barka kawai,kowacce da akwatunan ra
aki da kususuram aka kaita kamar yadda al
adar take.
Se dare sannan kowanne y
an uwansa suka tafi bayan inna taiwa layla wa
azi me ratsa jiki tareda sake jan kunnanta kan rayuwar gidan miji,seda Modu ya mula yasha iska sannan yatafi gidajen nasa gidan kiara yafara zuwa tukun ya ajiye mata irin cimarta sannan ya wuce gidan Layla hannunsa d
auke da ledoji se bulbula k
amshin oud yake bakinsa d
auke da sallama yahaura sama yatura d
akin dayake tsammanin natane ciki yahangota akan katotan Italian royal bed kanta asunkuye sanye take cikin alkyabba kalar sararin samaniya....
_*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB
IN IYAYE```