← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 107

Sashe 37

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

_*A STUNNING LOVE STORY_*
*NA*
NANA HAFSAT
(MISS XOXO)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
*Home of expert and perfect writers*
DEVOTED TO:
*XARAH BUKHAR*
TUKWICI:
*TAWAN(Billyn Abdul)&MY YA HAJJA CE*
PARTICULAR THANKS GOES TO MY TWO ADORABLE DOTAS:
*BITTI FEEDHOM&DOTA BILLY S FARI*
nanahafsat.wordpress.com
*50*
This page is urs my very own bitti I love you beyond your wildest expectations dota *feedhom*,you are truly one of the most amazing people I knw. momma loves and cares for you more than just to the moon round and back,May you be forever blessed dota....!
<><><><><>
K*ankine ke ciwo?!
Aunty yafendo ta tambayeta fuskarta d
auke da damuwa.
Gyad
a kai kawai Meenah tai ahankali batare da tace komaiba,
Sannu barin samo maki pain reliever kisha insha Allah xeyi sauk
i kinji
Tana gama magana ta mik
e da hanxari tafita,ita kuma meenah takoma ta kwanta tacigaba da jan kukanta ahankali,
Aunty yafendo nafita ta nupi sashen aunty maijiddah kasancewar anan first aid box yake xaune aunty maijiddan take baibaye da yan uwa anata karakainan hidimar biki dukkoda ba wani taron biki akeba kasancewar ance ba yanzu xa
ai events d
in bikinba harse tak
are secondary tukun,d
aurin aure kawai akai amma dayake mai Alooma Ghajin da iyalinsa masu hidimane shiysa gidan yacika mak
il da mutane ciki harda yan gayyar sod
i da sukazo kwasar wara...
Aunty yafendo tana cikin duba magungunan khadija wadda suke kira da yakaka babbar
yar Aunty maijiddah a mata tashigo d
an corridorn da aunty yafendo ke duk
e tana karanta prescription d
in maganin,hannun khadijan d
auke da serving plates da folks akai,
Aunty kinga ga abokanan ango can suna jira wai sunason sud
au hotuna da Amarya ko kinsan ja
irar yarinyar nan an karad
e gidannan tsaf ba
a gantaba
Yakaka tak
arashe zancen tana k
wafa alamar inta ganta seta faffasa mata baki, d
agowa Aunty yafendon tai hannunta d
auke da magunguna na pain killers,
To meenah de ba inda taje da kinduba d
akinta ma tana ciki baiwar Allah ma batada lapia yanzu haka magungunan daki kaga ita xan kaiwa taxama feverish wlhy kanta yanata sara mata,
Bakiji jikintaba yad
au zafi ko magana batayi kuma Kema kinsan ciwon daxe hana meenah magana ba k
arami bane
Cewar Aunty yafendo sannan tai gaba batare da tajira cewar yakaka ba da sauri yakakan tabi bayanta,
To aunty yaxanyi da abokanan angon?!
Yakwa xaki,kinsande baxan bari haka kawai yarinya ba lapia tafito ba ko?! Ai anyi me wuyar tunda and
aura insunsa hak
uri ma yau zamu tattarata mu mik
a musu
Kai aunty bakison lefin ja
irar yarinyar nan
To ai gaskiyane khadija yanzu de aiba wani abun taiba batada lapia kuma de ciwo yasan gidan kowa ko shi Aliyun ne baida lapia ai baxa
a takura masa ba ko?!
Itade khadija daria tai kawai ita kuma aunty yafendo tai sashenta hankalinta duk atashe cikeda sassarfa take amsa masu tsaida ita suna mata Allah yasanya alkhairi harta isa sashenta da hanxari taciro gorar ruwa a carton d
insa tahaura sama d
akin meenah tana kwance kamar yadda tabarta har yanxun hawaye basu dena tsiyaya daga idanuwanta ba,
Sannu meeno nah tashi kisha maganin kinji?!
Tace hakan tareda temakawa meenan tatashi xaune daga kwancen datake,ahankali tab
allo magungunan tabata tasha sannan tace karta kwanta tukun tabari yai diluting,
Bata jimaba da kwanciya bacci yad
auketa ganin haka yasanya Aunty yafendon tashi tafita daga d
akin had
e da rufo mata k
ofar tana sauka k
asa ango da groomsmen ne suka shigo kowannensu cikin babbar riga sunyi masifar kyau gefe d
aya kuma George okoro ne da maigaskiya photographers kowannensu yatsaya hannunsa d
auke da camera d
insa,
Gaishe da Aunty Yafendo suka shiga yi ciki harda yareemah Aliyu Hydar dake d
an kalle kallen gefe gefe cikin zuciyarsa kuwa ba addu
ar dayake zabgawa seta Allah yasa kada trouble maker d
innan taxo ta b
ata moment d
innan don yak
i jinin guys d
insa su ga jaririyar da aka d
aura masa aure da ita,
Ganin shiru ba Meenah ba alamarta yasanya Modu yin karaf yatambayi Aunty Yafendo had
e da juya kansa gefe dan karma Yareemah Aliyu Hydar yai interrupting d
insa,
Aunty ina Amaryarmu?!
Wallahi tana d
aki ba lapia sakkowata kenan nabata magani tasha bacci yad
auketa kuka shigo
Wayyo kamar yazuba ruwa a k
asan terrazzo d
in dake parlorn yasha haka yaji wani mugun dad
i ya baibaye zuciyarsa bawai don batada lapia yake murna ba a
a don kada taxo ta kwafsa mai agaban guys d
insa,
Allah yabata lapia
Modu da yareemah Aliyu Hydar suka fad
i haka atare,sauran abokanan angonma sukai mata adduar Allah ya k
ara sauk
Main parlorn suka koma aka shiga d
aukar hotuna dasu Aunty yafendo da Aunty maijiddah da sauran
yan gidan sannan sukai masu sallama suka koma yerwa ciki hardasu gid
o da sauran mazan gidan su Aunty yafendo sukai masu addu
ar Allah yasauke su lapia had
e da fad
in suma anjima kad
an zasu hau jirgi su iso,
Duk wannan abinda ake har aka gama Meenah na bacci bata tashiba ganin lokaci yana k
urewa ne yasanya Aunty yafendo tashinta jin jikinta yayi sauk
i tahad
a mata ruwan zafi had
e da turarukha irin su bathing khumrah tasata tashiga band
aki tayo wanka,
*KANO*
*B*asma ce ke tsakiyar iyayen nata sunata mata fad
a had
e da jan kunne irin wanda iyaye sukewa
yayansu in xa
a kaisu gidan miji,sunkuye kanta yake a k
asa k
asan zuciyarta kuwa inbanda tunano yadda event d
in wushe wushe d
in daza
ai agidnsu Aliyu Hydar ba
abinda take muryar daddynta ta tsinkayo yana dukan dodon kunnenta,
Ina fatan kingane?! Kada ki wasa da addua domin addua makarin mumini ce ga duk wasu ababen cutarwa kama daga mutum ko aljan
Nagane daddy insha Allah zan zamo kamar yadda kace
To Allah yamiki albarka,Allah ya albarkaci gidan aurenki ku xauna keda abokiyar zamanki cikin lumana da mutunta juna,
Kingade yar uwarsa ce koba aure akwai jinin
yanuwantaka a tsakaninsu kada kishiga abinda ba
asada ke ba yinayi bari nabari
Insha Allah
Basma tafad
a kanta a k
asa tana wasa da zoben gold din hannunta sanye take cikin ubansu French lace peach yasha stones na baby blue tasa komi blue ba k
aramin kyau tayiba,haka iyayen nata suka gama ja mata kunne sannan
yan d
aukar amarya sukazo jirgi d
aya aka warewa dangin Amarya daga kano zuwa yerwa ba lefi tad
anyi kuka na rabuwa da iyayenta sannan aka b
areta daga jikin Ammanta aka shiga mota da ita akaja se airport jirgi yalula dasu zuwa yerwa,
*Yerwa(shehuri)*
atotan tent ne acikin masarautar me barazanar cinye mutum dubu ake decorating d
insa da gold and black color kowane table me cin kujeru biyar ne babu abinda babu akan table d
in na decoration gefe d
aya kuma masu abincine aka d
akko su musanman dan occasion d
in kowane kalar abinci na al
ada an tanadeshi agurin,
Bugu da k
ari kuma serve ur self ne banda k
amshi na aroma da scent na turaren wuta ba abinda ke tashi a tent d
in wurin dama anyishine saboda babban taro na bukukuwan masarautar kode wani babban taron daya shafi shehurin,
Cikin lokaci k
alilan aka d
akkosu Basma daga airport xuwa shehurin taraina kanta k
warai matuka ganin shehurin was beyond her expectation ba ita kad
ai ba har sauran friends d
inta su goma da
yan uwanta da suka rakota tare sunyi mamakin masarautar sun rena kansu,
Shisshiga akaida Basma wajensu hajja gajiram tagaishesu sannan aka wuce da ita b
angaren Ammi kasancewar anan za
a shiryata don lokacin da akasa za
ai wushe wushen ya gabato da sauri akai mata kela tul kamar yadda al
adar kanurin take kafin ayi wushe wushe se anyiwa amarya haka,ana gamawa layla tajanyo akwatin da kayan Basman yake Aunty yaruwaiya tashiga shiryata tunda sud
in ba iyawa sukaiba,
Dede lokacin su Aunty yafendo suka iso da Meenah daketa raba idanuwa tad
an fad
a kad
an da alama kannata ba k
aramin ciwo yai mataba sashen dasu Ammin suke suka shiga aka gaggaysa sukuma su Basma suna k
asa a d
akin dake parlorn k
asa,
Rungume Meenah Ammi tai har cikin b
argon magudanar jininta take sonta kamar yadda takejinsu Affy jin jikinta dad
an zafi yasa Ammin d
ago Meenah tanabinta da kallo,
Bitti(y
ata)bakida lapia ne??
Ahankali Meenah tad
aga kanta alamar eh,Aunty Yafendo ta karb
e zancen,
Wallahi batajin dad
i amma da sauk
i Alhamdulillah
Wayyo sannu Bitti
cewar Ammi had
e da sake rungumota jikinta itade Meenah se raba ido take,
Abinci aka shiga kawowa su Aunty Yafendo dake kukan zucin rabuwa da d
iyarta,
Bitti beri bei(sakko kici abinci y
ata)
cewar Ammin
Dan gata abaki Ammi tashiga bawa Meenah abinci itade akunyace takeci tana gamaci tarik
o hannunta tashiga da ita wani d
aki tace ta kwanta ta huta,
Cikin k
anin lokaci shehurin yad
auki color da ankon dangasho da mandil mayafi da ake sakawa a wushe wushe su Affy da sauren
yanuwa blue and black sukasa
yammatan amarya kuma peach and black sukasa,amarya Basma kuwa sanye take cikin Swiss lace black me design d
in gold aunty yaruwaiya tanad
a mata laffaya gold anmata kitson gaba (kela yaske) yasha design da gwal tasha sark
ar gwal har anklet na k
afarta ma na gold ne tayi masifar kyau ansa mata nose stud na hanci da ake mak
alawa wanda bashida b
ular hanci,
Ango da friends d
insane suka shigo ciki,yan uwa aka d
auki shewa ana tsokanarsa sanye cikin yadi bak
i yasha aiki gold yamurxa hula da agogo da takalmi sau ciki duk bak
ake sauran friends d
insa kuma gold yadi sukasa sunyi matuk
ar kyau abinde se wanda yagani,
Akunyace aliyu hydar ke gayda su Aunty yafendo Meenah dake cikin d
aki a kwance jin muryarsa yasa ta k
ara jan duvet tarufe kanta,mik
ewayai yafita abokan suka bishi abaya mota yashiga yakame a owners corner Basma na d
ayan gefen kambun mulkin mutumin naku sun motsa ko kallonta beyiba shiru kawai tai kanta a k
asa Modu neke driving Layla kuma agaba ta hakimce bawanda yacewa wani k
ala har suka isa wajen kasancewar daga cikin apartment d
in Ammin xuwa tent d
in daxa
ai occasion d
in ba nisa amma dukda haka a motoci aka shisshiga aka tafi,
an ganga kuraa ne ketashi a tent d
in Modu na parking yai fitowar sa gudun kar layla taganshi amma ina sedata hangoshi baki wangale cikeda mamakin ganinsa tace,
Badon yasoba yadashe baki kamar gaske kai kace besan tare suka tahoba yana sosa k
eya,
Babe
Yace hakan yana duban agogonsa kamar gaske,da sauri yace,
M in a haste, will holla you later
Yafad
a had
e da barin wajen da sauri be bari ta sake fad
ar wani abunba jiki sanyaye ta tsaya abakin motar tana jiran fitowarsu Basma....
Cikin motar kuwa ba wanda kewa wani magana ganin haka yasanya Basma janye shirun ta hanyar fad
Sugar boo...
Uhm Basma
ya bata amsa kansa a kan wayarsa yana latse latse
Maida wayar yai cikin aljihunsa yana dubanta tayi masa kyau sosai a hankali ya kamo hannunta yana murxawa,shiru tai tana amsar sak
onsa,
Bece komai ba yaci gaba da murxa hannunta yana duban kunshinta dan bakaramun son nalle ya keba musanman ja seda ya gaji don kansa sannan yakamo hannunta suka fito daga ciki,
Da taken ganga kuraa suka shiga wajen taron bayan su kuwa dangine dake taka rawar ganga kuraan abinde se wanda ya gani,duk wata al
ada da ake ta kalawa seda akai musu su tulur duk anyi anci ansha anraba souvenirs Basma dad
i kamar me kusan duk events din dasukai a kano Be kamo ko k
afar wannan akyau ba,
Anjima sosai ana raya al
adar sannan aka watse fuskar kowa d
auke da murna bandasu hajja gajiram
ya'yan fata,
Abun da ya bawa mutane mamaki shine ana kammala wushe wushen aka yi shelar za'a nad'awa yareemah Aliyu hydar sarauta, shi kanshi yareemah Aliyu hydar d'in sai da k'irjin shi ya buga dan tsananin rud'ani da tashin hankali, sanarwa aka yi akan cewar washe gari za'ayi nad'in da yardar Allah.
Nan da nan zuciyar hajja gajiram ta fara bugawa, kanta tayi saurin dafewa saboda yadda take jin shi tamkar zai fad'o k
asa dan ciwo.......
#SRKZI?!
*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER WRITER:MISS XOXO*
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: *SON RAI KO ZAB
IN IYAYE*
Chapter 37 · 0% Book details