← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 107

Sashe 53

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wannan shafin nakine *Ummu Abrar*,ked in tadabance azuciyar xoxo,Rabbi yabar zumunci Ameen..! *62* arasawa cikin d akin Modu yai bakinsa d auke da sallama cikin sanyayyar muryarsa ahankali layla ta amsa,gefan inda take yaxauna yana d an duban wristwatch d in hannunsa ahankali yace, Kinci abinci?! a kai tayi alamar eh gaba d aya jikinta rawa yake taso tabashi daria yabasar yai murmushi kawai k asa yasauka yadudduba harya gano kitchen komi anjerashi yadda yadace plate yad akko da serving spoon da cup yad auraye yakoma saman tananan inda yabarta bubbud e ledojin yashigayi yaciro chicken wings d in da akai masu recipes na musanman gefe d aya kuma French flat bread ne da sauce d insa zuxxuba mata yai yatura gabanta had e da tsiyaya mata fresh milk ya ajiye mata with care yace, Dauka kici Batai musu ba don balain tsoronsa takeji dannawa cikinta tashiga yi harseda yaga taci sosai sannan yace tabarshi haka ya nannad e sauran yasa a mini freedge d in dake gefen d akin cikeda nutsuwa yace, Tohm layla kamar yadda kika sani ku biyu na aura abokiyar xaman ki da ita aka fara d aura mun aure ma ana ita nafara aura kafin ke yaxama dole kibata girmanta kuma itama dole tabaki naki, Kowacce xanmata kwana bibbiuu kamar yadda na tsara kuma Insha Allahu xanyi ko kari na kwatanta adalci atsakaninku,don haka idan kinada magana toh seki fada saboda xankoma d ayan gidana yanxu a kanta tai ahankali tace, To shikenan ki tashi kirage kayan jikinki Kiyi alwala seki kwanta kinji?? Yawwa toh mukwana lapia Yana k arasa fad a ya fice daga d akin ya kulle entrance door na gidan ma rufe ta yai da extra key d in sannan ya jaddadawa mai gadin kan ya kula masa da gidan sosai... Gidan kiara ya koma kwance yasameta hannunta d auke da iPad dinta tana Skype da mamanta seda yabari suka gama sannan yabata light peck a lips d inta, Babe Uhm hun aukanta yai yad orata a laps d insa yana shafa bayanta kunnenta yad an cija tasaki k ara murmushi yai yad auketa se band aki wanka sukayo shikuma yayo alwala ya hau kan sallaya yana sallar nafila se binsa take da kallo ganin yadda yake sallar bayan yagama yadawo kusada ita ya janyota romancing d inta yafarayi ahankali haryai addu ar saduwa da iyali sannan yashiga babban aiki ya maida kiara babbar macace cikin k anin lokaci, Kowannensu yashiga bak on yanayi dagashi har ita abinka da ba sabunba kafin safiya kiara taraina kuranta shide Modu se sanya mata albarka yake cikin harshen turanci, Kodah safiya tai shiya k ara kintsa gidan ya d auke bedsheet d in yasa a washing machine yacanxa wani se nannan yake da kiara abinci ma da aka kawo daga shehuri shiyai feeding d inta sannan yatafi gidan layla gaba d aya takasa had a ido dashi shi daria ma take bashi be wani jima ba yakoma gidan kiara lokacin yan uwanta har sunxo xasuyi mata sallama alheri sosai ya masu sannan mota tajasu se airport sukabar kiara hawaye kwance shab e shab e kan fuskarta dakyar Modu yashawo kanta tai shiru.... _*Shehuri_* Babagana kuwa kwanan bak in ciki yai sam billy tahana shi kanta magiyar duniya yayi tak i ko bari yaxo kusa da ita dayayi yunk urin hakan xata fasa masa ihu sekace zaucacciya saboda tsabar yasa abun arai har kuka yayi don ganin yadda bilkisun ke fasa masa ihu kamar taga dodo atak aice de a k asan floor ya kwana abinda be tab a yiba tunda uwarsa ta haifeshi kodah safiya taima duk zuciyarsa ba dad i haka ya dinga zaxxagewa mutane kwandon masifa ciki harda hajja gajiram falmata kanwarsa kuwa rabon mari tasamu don sharara mata mari yai kawai don ta tambayeshi meyasa ransa yake a b ace, <><><> Zaune Meenah da Ammi suke Ammi na had a wani khumra cikin kwalbarsa Meenah kuma a sunkuye take tana gyara farcenta da nail set jefi jefi suke d an tab a hira da Ammi, Meenah,Meenah,Meenah aunty yaruwaiya ce ke dokawa Meenah kira daga sama, am aunty ganinan Meenah ta amsa tanad an d aga muryarta yarda aunty yaruwaiyan xatajiyota ewa tai tana karkad e doguwar rigar dake jikinta samfarin morocco design Ammi ce tad an dubeta cikeda dattako tace, Bitti kingama had a kayan naki ko?! Eh Ammi nagama shoes d inane kawai ban mayar ba Okay yawwa suma ki kintsa komai saboda gobe idan Allah ya kaymu da safe xamu koma gidah Toh Ammi cewar Meenah sannan ta haura sama wajen aunty yaruwaiya, akin da aunty yaruwaiya ke ciki ta tura da sallamarta aunty yaruwaiya naganinta tamik e daga xaunen da take ta nupota tana tafa hannuwa cikin sauri take fad Isauri isauri kid an gyaggyara gurin Aliyu xakije yanxu Ido Meenah ta gwalalo scene d in rannan tatuno tuni tafara girgiza kai tanaja da baya tace, Uhm uhm Aunty baxan iyaba plss dan Allah Tsaki aunty yaruwaiya taja cikeda takaici tasake sakin wani tsakin sannan tace, Kinsan halina de sarai tunmuna sheda juna nidake kiyi abinda nace Meenah,kinsande badon wani abun nake saki ba donki janyo manashi yadawo ne kinade gani ga mahaifiyarsa nan ko kallo bata ishesa ba muma yan uwansa kina kallo magana bata had amu ciki hardake matarsa wanda daba haka yakeba,inba xakiba toh Seki xauna ai mutaru bak in ciki duk ya kashemu Toh aunty ni tsoro nakeji kobashi bane.., Bata k arasa ba aunty yaruwaiya ta katseta, Toh seki xauna ai mutaru mu jambare ba wan ba k anin kina ji kina gani wannan bulunbotin xata kwace miki miji sakarya kawai Me Meenah ta tuno oho cikin sauri tace, Aunty xanje naji xanje Cikin sauri yaruwaiya taja kunnenta tashiga rad a mata abinda xata masa ta k are da, Kuma kiyakice wannan kunyar ki ajiye aside nagaya miki duk wani shunning d inki daxeyi karki yadda ki tabbatar kinsashi kasala hope m clear?! a kai Meenah tai alamar eh, Yawwa tawajena wuce kije karma kibari Yayya talura da inda xaki kawai Meenah tace sannan tasauka k asa tanupi apartment d in sarki Aliyu hydar hamdalah tai ganin daga shi se shamakinsa yana gyara masa xaman rawaninsa, Da sauri shamakin yagama gyara masa yafice bayan ya kwashi gaisuwa awajen Meenah kallon tara saura kwata sarki Aliyu hydar yashiga yiwa Meenah wadda tai kamar batasan yana yiba tashiga takun k asaita harta isa gabansa tsoro fal zuciyarta tadake kawai ta xauna akan cinyarsa yabud e baki xe magana taita maxa tarufe bakinsa sweet and passionate French deep kiss tashiga bashi hannunta d aya na shafa quarter million sajensa,gaba d aya sarki Aliyu hydar yakasa komi sekace mutum mutumi lalle yarinyar nan haka kawai yake maimatawa cikin zuciyarsa seda tai mai isarta sannan tacire bakinta tawani narke idanuwa tana kallonsa cikin zaxxakr muryarta tace, Ran sarki yadad e ashe bamu gaysa ba?!toh Nda rufto(good after noon) tafad i hakan tareda sa hannu tana xagaye cute lips d insa, Gefan kunnansa taja cikin rad a tace, I just couldn t get enough of this cutest lips of yours Mutuwar xaune sarki Aliyu hydar yayi duk wani rashin mutunci dayai niyyar yi mata yakasa yadda take motsa baki kawai yake kalla beyi wata wata ba yajanyota yashiga bata hot kisses tin tana enjoying harta gaji tashiga tureshi Ina gogan naku yayi nisa bayajin kira bemasan tanayiba yashiga yamutsata son ransa... Cikin wahalalliyar murya ya k'ira sunanta yana shafar tulin gashin kanta, Meenah! Uhmm. Amm waye yake turoki gurina da wad'annan abubuwan?! Ba kowa ni dai kawai ka barni na tafi wallahi duk kasa k'irjina sai ciwo yake min kawai. Tayi maganar tana cuno baki kamar zata yi kuka, bin ta kawai yake da ido yadda yaga tana magana kamar an sanya mata battery can taji ya sake matseta cikin jikin shi dai-dai setin kunnanta yace, Yanzu kenan kin waye bakya tsoran yin ciki ko tunda har kinsan irin wad'annan abubuwan da suke sanyawa ayiwa mutum ciki?! Zaro ido Meenah tayi nan da nan jikinta ya hau yin rawa ta kasa had'a idanuwa da shi yaukam ta shiga uku aunty yaruwayya ta cuceta tunda duk ita ce ta ce tayi hakan wai za'a k'aramata lada acan cikin aljanna. Indai kika kuma zuwa inda nake bazaki kuma komawa gurin wad'anda suke aikoki ba sai nayi miki ciki hope m clear?! Kasa amsawa tayi dan tsananin firgita da tsoro, janyo fuskarta ya kuma yi yana kallon cikin idanunta yace mata, Tashi ki gyara min rawani na yadda kika ganshi idan ba haka ba kuma yanzu kiga k'aryar fitsararki... Da rawar jiki Meenah ta mik'e hannunta na karkarwa ta fara gyarawa sam hankalinta baya jikinta hakan yasa batasan warware wa takeyi ba sai da taji ya damk'e hannunta sannan tayi saurin kallonshi a tsorace ganin abinda tayi mai yasa ta b'are mai baki ta saki kuka tana bashi hakuri, Dan.. Dan... Dan Allah wallahi ban..ban san haka yayi ba walla.... Saurin sanya yatsan shi yayi a bakinta,cikin sanyin murya yace mata, Get out now..! Ai kafin ma ya k'arasa ta fincike hannunta,da gudu tabar gurin tana kuka mai cike da takaici ta kuma sa a ranta duk abinda aunty yaruwaiya zata yi mata bazata k'ara zuwa gurin shi ba. Tana fita cikin rashin sa'a suka had'u da Ammi,ganin tana kuka yasa hankalinta ya tashi tayi saurin rungumota jikinta tana lallashi murya k'asa-k'asa Ammi take tambayar ta abinda aka yi mata, Ammi ya hydar ne kawai..kawai dan..dan naje gurin.. Bata kai k'arshe ba aunty yaruwaiya tayi saurin toshe mata baki wadda k'arasowarta kenan gurin dama tafiya tayi d'akko ruwa. Ammi rabu da ita zanje inji abinda aka yi mata yanzu. Jan hannun Meenah aunty yaruwaiya tayi ita kuma Ammi ta bisu da kallo mai cike da tuhuma, d'aki suka shiga a bakin gado duk suka zauna Meenah sai turo baki takeyi tana d'an hararar aunty yaruwaiya sanin duk itace ta jamata. Ta gurina ya akayi ne meye labari naga kina kuka?! arashe maganar tana kanne mata ido d aya Uhmm duk fa kekika jamin yayi ta min abubuwa k'arshema fa cewa yayi idan na sake zuwa gurin shi sai...sai...sai fa yace wai bazan koma gurinki ba sai yayi min ciki uhm..uhm.uhmm. Meenah ta k'arasa
Chapter 53 · 0% Book details