← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 107

Sashe 66

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

naje gidah Kiss me kokuma xancen yola anfasa arashe xancen hade da sake janyota yana pouting lips d insa Shiru Meenah tai tana tunanin tayine kota fasa?!canta daure tana kallon face d insa sosai taga lalle sarki Aliyu Hydar dinnan ba k aramin me kyau bane batasan sanda tasa hannu tana shafa quarter million d insa ba ahankali takoma Kan lips d insa canta maida gurbin hannunta da lips dinta sund au lokaci suna abu d aya dakyar ta iya zare bakin ta daga cikin nasa.. Cikin wata irin murya yace, I want more.. Kallonsa tai tana tab e baki cikin zuciyar ta kuwa mamaki take wai shi baya gajiya da kiss ne haba sekace yan iskan film,tana cikin zancen zuci taji yasake damkota xe maimata tai saurin sa hannu ta riko lips d insa, This can t be happening ya Aliyu...dan Allah yanzu Malam xexo fa Dan daria sarki Aliyu Hydar yai cikin isa yace, Okay saboda dole sekinyi wankan tsarki kafin yazo ko?! e baki tai tana kallonsa sekuma tamaida kanta k asa ahankali yasake janyota beyi wata wata ba yacigaba da sumbatar ko ina ajikinta hannuwansa kuma suna karakaina acikin jikinta seda yagama jagulata sannan yasaketa kunnenta ya murde tad an saki kara cikin rad a yace mata, Yanzu sekiyi wankan me dalili ko?! yafadi hakan tareda kashe mata ido Itade shiru tai don yaukam sarki Aliyu Hydar yakashe bakin trouble maker mik ewa yai yana gyara alkyabbar jikinsa har yai hanyar fita sekuma yadawo hade da d akko wayarsa kirar iPhone X ash color a aljihu ya mik awa Meenah xare idanuwa tai tana dubansa sekuma tadubi wayar,kamar yasan metake tunani yace, Ki rik e it s urs now,akwai sim aciki xan dinga kiranki inkinje yolan cux baxan samu damar xuwa muyi sallama ba xanyi attending wani grand meeting a masarautar gombe Girgiza kai Meenah tai tana mika masa wayar, Ya Aliyu tamun girma wallahi beside its too expensive kar aunty tai fada Hararta yai kotakan maganar da take bebiba ya kuma zaro debit card a pocket dinshi ya d ora akan cinyarta, Wannan kuma ki amfani da kudin ciki go spoil ur self with shopping,kiwa su Aunty siyayya da tsaraba na kids da fav paddy d inki gidad o,code din 1234 ne Awww ya Aliyu.. this is too much..all this for me?!dan Allah ka rage yayi yawa Dan murmushi yai kawai, One more thing kidinga rufe kanki da dankwali kinji de nagaya maki Insha Allah arashe maganar tana jujjuya wayar tata ahankali tace, Nagode Allah yasaka da khairan.. Amin baxaki rakani ba? ewa tai har sunje k ofar parlorn yajuyo yadubeta ganin gaba d aya ya yamutsa mata kaya gashin kanta ma yatashi sama kamar bishiyar iroko tree sam Meenan bata luraba dan murmushi yai sannan yasaka hannu ya janyota jikinsa batai yunkurin hanashi ba french kiss yashiga yi mata sannan yasa hannu yana gyara mata gashin nata hade da packing d insa atsakiya cikin muryar rad a hade da tsokana yace, Bar rakiyar haka miss ghaji don inkika fita ahaka Ammi xatasan lalle bittinta is no longer a baby,kibi ta k ofar baya kije ki wanka ki canxa kaya,Allah yadawo dake lapia, Nasan lokacin kinsake wayo kina dawo wa se ciki da raino yana k arasa fad a yafice yana mata daria Ware idanuwa tai tana bin bayansa da kallo hade da tab e baki jikinta tabi da kallo nanta sake kidemewa don sam batasan abinda yafaru ba kenan, Kan balaincan ta furta sannan tabi ta k ofar kitchen tahaye sama da sauri, Sarki Aliyu Hydar na fita yaiwa Ammi sallama yawuce shehuri cikeda jin dadin yadda suka kasance da Meenah wani b angare na zuciyarsa kuwa har yafara rashinta a tare dashi.. <><><> Jakadiya kam me napep yana sauketa ta kalli siririyar hanyar da zata bi gani tayi mutane nata shiga da fita dan haka tayi tunanin cewar yau ana bi ta saka kai ta wuce kirjinta na bugawa har Allah ya temaketa takai inda rumfar Bokan yake,xaune ta ganshi tamkar aljani tun kafin ta k'arasa ya sanar da ita abinda ke tafe da ita jakadiya ta jinjina kai cike da gasgatawa ta d'ora da cewa, Uwar gida kuma tace a shaida maka cewar tana son a k'ara karkatar da hankalin hajjagana daga cikin shehurin dan yanzu aikin da takeyi akan sarki Aliyu hydar bayayi. Wata muguwar dariya boka yayi yana yak e mata hak oranshi jajawur sannan yayi shiru tamkar ba shi yayi ba yace mata, Ke kanki kina cikin fushin sarauniya kuluwa!ina mai tabbatar miki jakadiya mangu cewar sarauniya kuluwa tana kufule dake saboda kece kike zuwa nan gurin karb ar duk wani sihiri da akeyiwa hajjagana da taranta.Kuluwa 'yar sarkin aljanuce duk duniya babu wanda take bawa gudunmawa da kare lafiyar shi illah sarki Aliyu hydar, lokacin da nayi muku aikin matar shi Basmah ita bata nan taje kuliya yin wata ziyara hakan yasa na samu nasara a aikina,yanzu kuwa ta dawo jakadiya kina cikin halin rai ko rayuwa hahahaha.... Ya k'asara fad'a cikin dariyar da tasa dajin amsawa,jakadiya dake zaune jin abinda boka yace yasata sakin fitsari ba tare da tasan hakan ya faru ba. Hankalinta a tashe take kallon bokan tare da yin magana bakinta na karkarwa tamkar wanda shock ya kama tace. Shege tsinanne wanda aka haifeshi a bola rainanshi asara ciyar dashi wahala kayi min rai ka agaza min kasa aljanunka su kaini gida yadda bazan had'u da kuluwa ba kaji d'an shegiya... Kirarin da ake mai kenan ya kuma washe mata hak ora yana mazurai yace, Sarauniya kuluwa tafi karfi na,nima nawa aljanun a k'arkashinta suke dan haka kisan ta hanyar da zaki koma gida,sannan yanzu haka bilkisu ta koma yadda take wawuya shashasha tashi ki bani guri...! Jakadiya mangu bata sake sanin inda kanta yake ba sai a bakin titi kusa da inda zaka shiga masarautar kafarta d'aya a guntile jini sai faman tsiyaya yake, wasu daga cikin masu zuwa kallo ne suka ganeta nan aka d'auketa zuwa cikin shehurin directly hospital d'in da yake ciki. Bilkisu kuwa tana kwance tana game d'in da yareemah babagana ya siya mata na game pad yayin da shi kuma yake can gefe yana chating kawai taji tamkar an d'auke mata wani k'atan duhu daga cikin kwakwalwarta,dafe kai tayi wanda yake juya mata sannan tayi cilli da abun game d'in tana furta kalmar lailahaillahu muhammadurrasulillahi sallallahu alaihi wasallam zambur ta mik'e tana kallon kayataccen parlon dayaji kayan alatun more rayuwa. Shima babagana saurin mik'ewa yayi yana kallonta yayin da ya k'araso kusa da ita yana murna dan yasan ta dawo normal, baya billy tayi da sauri tana nuna shi da yatsanta wanda keta faman karkarwa tsabar tsoro da mamaki tama kasa cewa komai sai shine yace, Listen to me bilkisu babu abinda zanyi miki but ki zauna muyi magana please. Mezaka sanardani? Nasan cewa zakayi ka maidani gonarka duk sanda kake bid'ata zakaje ka satoni yes!haka kake son sanar min toh na gane dan haka kayi na farko kayi na karshe wallahi yanzu bana kaunarka na kuma tabbatar da cewar tsotsa kayi tunda naga a gaban gaytumarka kayi min kuma batace komaiba saboda kafi karfinta,ina son ka nunamin hanya yanzu ko siyata kayi yaci ace kacinya na kud'inka..! Wani gumine ya dinga tsatsafowa Babagana jikinshi yayi mugun sanyi besan lokacin da yakai gwiwarshi kasa ba tare da had'e hannuwanshi guri guda yana yi mata magana, Ki gafarceni bilkisu hakika nasan sakayyarki ce take bibiyata,bilkisu ina sonki domin sonki zai iya hallakani.Bilkisu dan Allah kiyi min afuwa kingafa ke matatace kece sirrina idan kika gujeni kin tozartani dan Allah ki soni please badan halina ba.. Sulalewa tayi a gurin tana zaro duk idanuwanta cikin mamaki take kallonshi kafin ta nuna k irjin ta da yatsa tace mai, Ni..ni..nid'ince matarka?! Yayi sauri wajan kad'a mata kai alamar eh tamkar ba yareemah babagana me girman kai da fad'in rai ba uwa uba wulakanci akan na k'asa dashi murmushin takaici tayi sannan ta share hawayanta tana faman kalle-kalle tamkar me neman abinda ta ajiye wata glass door ta hango tayi saurin mikewa tayi hanyar cikin sa'a kuwa ta bud'e zata gudu babagana yayi saurin cafkota tare da matseta a cikin jikinshi. Sakarmin jiki na dan ni ba 'yar iska bace like you...! Jikinshi na rawa kafarshi tamkar zata kayar dashi yace, No!dan Allah karki gujeni bazan iya rayuwa babu ke ba,kinzame min fresh air idan babuke rayuwata zata gurb'ta bilkisu karki gujeni badan halinaba. Gwiwar hannunta tasa ta buga mishi a cikinshi,wata gigitacciyar k'ara ya saki nan da nan billy ta rud'e tayi saurin d'age zani da niyar guduwa sai ga fadawanshi sun baibayeta suna yi mata ihu,a gurin ta sulale tana rusar kuka tare da furta kalmar, Na shiga uku..! Wasu daga cikin fadawan ne sukayi gurin babagana dake rik'e da cikin shi amma bakinshi be dena furta kalmar, m sorry billy..am...am... Cikin sauri suka yi dashi hospital d'in cikin palace d'in ita kuma bilkisu aka wuce da ita gurin maimartaba sarki Aliyu hydar danjin abinda ya faru..... _*Fatan alkhairi agareki k awata Hafsatu Rano ubangiji Allah yaraya mana muhammad Affan cikin tafarkin sunnah_* WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO [4/22, 4:54 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB IN IYAYE```
Chapter 66 · 0% Book details