Sashe 93
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
_*```A STUNNING LOVE STORY```_*
*```NA```*
```NANA HAFSAT
(MISS XOXO```)
```HASKE WRITERS ASSOCIATION```
_*```Home of expert and perfect writers```_*
```DEVOTED TO```:
*```XARAH BUKHAR```*
```Edited by```:
```Ya hajja ce```
```nanahafsat.wordpress.com```
*77*
*S*hiru Shehu Bulama yai yana jinjina kai hade da ajiyar zuciya ya jima a haka kafin ya maida dubansa ga Ayiya dake gefan yakolo cikin sark
iyar murya a tausashe yace,
Ayiya hanxarta kikai ta xuwa asibiti kafin ku k
arasa xan kira dr na b
angaren optometrist(ido)ya duba idanun..
Toh baba
cewar Ayiya..
Mikewa Aysaa tai ta temaka Ayiya suka tafi da yakolon xuwa asibiti..
Da azama yareemah babagana yayi saurin fita ya cafko hajja gajiram wadda ke faman k
arin fita harabar masarautar hannuwanta ya kamo hawaye nabin kuncinsa ya fara kokarin janta zuwa wani d'aki anan cikin apartment d'in amma ta kafe guri d'aya.da kyar yasa iya karfinshi yajata tana dukanshi tana yakushin hannunshi tare da harb'in shi da kafarta amma haka ya daure duk da cewar yanajin zafi ya shigar da ita tare da janyo k'ofar ya rufe sai faman dura zagi take yi tare da bankad'a asirinsu.
A gurin ya zauna yana kuka yayin da can parlor kuma kowa yashiga yin jimami mai martaba maimurabus yace ayi addu'a kowa ya koma harkar gabanshi.Modu ne ya daga hannu alamar zai fad'i wani abun sai faman sosa keya yake yi Shehu Bulama yace,
Toh Modu muna jinka kai muke jira.
Dama baba tun jiya muka zo akan maganar kiara, domin ta shaida mana cewar tana son ta musulinta,jiya munzo muka samu jakadiya kolo hakan yasa bamu zo mun sanar dakai ba nace ta bari sai yau.
Babu wanda beji dad'i ba a cikin ranshi yayin da Shehu Bulama yayi murmushi yana girgiza kai yace.
Lallai sai yau na kuma tabbatar da cewar har yanzu kud'in yara ne,shi Aliyu be iya gudanar da harkokin cikin fada duk ina lura dashi sai soyayya daya saka a gaba.kai kuma Modu daka ga baka samu damar gani naba ai da saika bata kalmatush-shahada,irin wannan Ai ba'a jira ace sai wani yazo ko sai yana nan,
Alhamdulillah dama abinda muke son jikenan yanzu kaje ka yi duk abinda ya dace bawai dole sai ka kawota nan ba zamu zo da kanmu muyi mata murna.
Cike da murna yayi wa baban godiya sannan sukayi addu'a kowa ya fara yin inda zai tafi.kusa da sarki Aliyu hydar ya matsa wanda da alama so yake ya tafi da Meenah ita kuma taga su Ammi ko kallon inda yake batayi ba dan karta bishi, Modu ya rab'a yace.
Guy kana ruwa wallahi tunda har baba ya gano matsalarka king of love...
Aliyu hydar ya yatsina fuska cikin rashin damuwa yace.
Eh naji kaga ba ta yadda za'ayi kenan a dinga rabani da matata,kuma naji dad'i tunda sun gane cewar *ZAB'IN IYAYE* ya sanya ni zama hakan ai da ba haka nake ba.
Modu ya kyalkyale da dariya yace.
Hope dai kayi kokarin aje kaya dan gashi ni har zan riga ka ajewa..?!
Ok abinda ka aike ne yi kenan dama?toh ban sani ba ka samin ido fa da yawa.
Sorry guy bari naje gida wallahi jina nake a sama, da my kiara ta tsarkaka zamuyi aiki watakila mu dace itama ta samu nata rabon yau...!
Ya fad'a tare da juyawa ya tafi yana dariya,yayin da Aliyu hydar shima yayi smiling tare da girgiza kai yana mamakin Modu da har gaya mai yake cewar zai yi aiki yanzu.
<<<>>>>
Cikin wata d
ayan nan abubuwa da dama sun faru kamar zuwan mahaifiyar Layla wato haj salamatu inda sukazo da y
ar rakiyarta inna hab
i dakyar da temakon bakin Modu Layla ta yafewa mahaifiyarta ta inda haj salamatun ta sheda mata wani satin xata auri Baba Maigadi wato Danjuma..
Sosai Laylan ta lura maman nata yanxun ta canxa halinta duk wani kyale kyale nada datake yanxun batada wannan budurwar zuciyar uwa uba ga ibadah data sanya agaba ta dukufa cikin rokar ubangiji kan laifukan ta na baya domin shid
in gafurur raheemu ne kwanansu biyu suka koma katsina...
angaren Hajja Gajiram abun kam ba sauki haukan ta kullum gaba yakeyi k
arshe de a wani daki aka sakata kamar cage haka yake ta taga ake xura mata abinci don duka takeyi sosai haukan nata bana wasa bane ga leukemia cancer da ta kamu da ita tana stage one..
Haj yakolo kuwa duk wani ko
kari anyi mata anma fafur ido yak
i budewa ga ciwon mutuwar barin jiki wato paralysis data samu special optometrist all the way from India aka d
akko yaita gwaje gwajensa su bloodtest,ultrasound,Ctscan,MRI da echocardiogram sun nuna komai na idanunan normal ne amma yayi relating da abun da Amaurosis Fugax wanda xa
a iya kiran ciwon da temporary loss of vision ko episodic blindness tuni yakolon tad
au hakan a matsayin kaddara da kuma mugun halin dasu ka aikata abaya Allah yakamata ya saukar mata da aya akan idanun,majina malale akan hancinta hawaye kwance shab
e shab
e akan face d
inta tadinga kuka tana rokar yafiyar su hajjagana su yafe mata tuni suka yafe mata ganin yanxun itan abar tausayi ce kuma ba komai abunda ta shuka ta girbe abinta...
Acikin watanne kuma Shehu Bulama da Yareemah Ngari Bulama suka tafi k
asar Germany domin General Checkup Sosai Yareemah Ngari yasake kyan gani ga wani kyakyawan gemu(beards) daya tara a fuskarsa wanda yai mugun amsar kyakkyawar fuskarsa kanwar Modu data kare karatu a cyprus bana Shehu Bulama ya nema masa aurenta zankadediyar yarinya kyakkyawa son kowa Kin wanda ya rasa me suna Asma
u wadda ake kirada Asmy tuni ta karb
i xancen da hannu dubu ta kuma yadda,aka tsaida ranar aure sati d
aya bayan dawowar su daga Germany...
angaren su sarki Aliyu Hydar kuwa abun ba sauki gaba d
aya soyayyar Meenah ta yiwa sarkin muguwar damk
a gaba d
aya ya xauce mutuniyar taku kuwa tuni ta karo wulakanci iyayi da yanga abun kam ba sauki kamar kullum Meenah na xaune a garden din apartment dinsu tana kallon animation na Barbie Mariposa Sarki Aliyu Hydar yaxo yasa meta yana wani narke mata ajiki tasan abunda yake bukata sarai ta ganoshi tashare shi ta cigaba da kallon ta a laptop.
Sa hannunsa yai yaxare dankwalinta yashiga shafa tulun gashin ta,
Ajlaal
Mene kuma Ajlaal?!tace hakan tana ware idanuwa
Plss Ajlaal ko kadanne
Ta gane me yake nufi ta basar dashi tahanyar jefo wata maganar,
Not until kafadi menene Ajlaal?!
Cikin shafar lips d
inta da hannunsa hade da pecking d
inta yace,
Suna ne kawai na larabci yana nufin beautiful stubborn,young princess
Dan murmushi kawai Meenah tai tana dubansa kafin ta mike xaune daga kwanciyar datai,
Why me..?i mean I
m not pretty like other girls dakai dating..
What...no of course you are..Ajlaal you are so beautiful inside and out my meenah
Kai ya Aliyu but ni ramammiya ce
So what Ajlaal
yafadi hakan yana hade bakinsa da nata
Sun jima ahaka kafin yasaketa yana maida numfashi ahankali cikin xura hannu cikin rigarta tareda sa bakinsa dede kunnanta yashiga magana cikin sexy voice stil hannunsa yana karakaina cikin rigarta duk yahana ta nutsuwa,
So what Ajlaal?Beauty comes in all different colors,shapes and sizes
Dan murmushi Meenah tai tana k
arin cire hannunsa cikin rigarta dakyar ta iya cewa,
Nace..Nace..Nace ni ramammiya ce
Oohh Ajlaal,then I will fatten you up..Taso kinji
Nayi maka mene?!
Shafa keyarsa yai yana kallonta bayan ya mike tsaye,
Zo kiji magana za muyi
e kafada Meenah tai,
Uhm uhm nak
i wayon kobah nagaji ba sau bi...
Bata k
arasa ba Aliyu ya dagata yai cikin gidah da ita xatai magana ya rufe bakinta da nasa be diretaba se kan royal bed dinsu...
Seda sarki Aliyu Hydar yasamu nutsuwa sannan ya kyale Meenah cikeda furucin Allah yai mata albarka wankan tsarki sukayo Meenah na xaune akan dressing Mirror tana tsane kanta da towel tai hanxarin duban Aliyu dake k
arin sanya alkyabba ajikinsa,
Ya Aliyu.
Uhm..Mrs Aliyu
Ya Aliyu inason nacigaba da karatu na..
Dan Shiru yai yana naxarinta yadda tai naarai narai da idanuwa xatai kuka,
Ya kikeso ayi kenan..?
Ko school dinsu Aysaa
bata k
arasaba ya furta,
What?!
yafadi da karfi da alama besan ma yayi hakan ba
Plss
Wasa kike amma ko?!
yace hkn tareda hanxarin dawowa kusa da ita
M serious ya Aliyu.. I really really need to further my education career..
Ajlaal kefa matar aure ce ba budurwa ba yaza
ai na barki kitafi har Oxford ki karatu while ni ina nan bornu hakan yadace?!
But ya Aliyuu
Sssssh Ajlaal no but
Aliyu yai shushing d
inta hade da janyo ta jikinsa yaashiga comporting dinta,
Akwai online schools Ajlaal,I think Affy ma nan xatai cux tafiya rawan kai
Daria Meenah tai tana k
arin goge hawayen fuskarta,
Xan fara duba maki mekyau semu fara preparation ko?!tukunna ma wane course xaki tunda science kikai?
Biopsy..
What?!Biopsy de wanda suke discovering cancer?!
Eh...
cewar Meenah hannunta d
aya kan cyboc d
insa taana shafawa
Well Allah yasanya albarka Ajlaal Biopsy issa unique course bakowane yasan dashi ba ga yawon cancer dake ta karuwa a duniya Allah de ya karemu
Amin ya Aliyu
Hannu sarki Aliyu yasa yana k
arin xame towel din Meenah tai hanxarin dakatar dashi tana binsu da kallon Yaya haka?!
I want you all the time you have turned me into a sex addict
Rufe idanuwa Meenah tai tana daria kafin tace,
Kai ya Aliyu so it
s my fault?!
Eh Ajlaal duk lefin kine,with your soft skin and sexy legs and with those cute little...,
Be k
arasaba Meenah ta tureshi da k
arfin tsiya tai bandaki da gudu tana dariya girgiza kai kawai sarki Aliyu yai sannan yafice ixuwa fada fuskarsa d
auke da kyakkyawan murmushi...
Tafiya sannu-sannu kwana nesa sedah duk aka gama ruguntsumin shehuri da nacin bugo waya da Shehu Bulama yakewa Aliyu tundaga Germany sannan Aliyu yatura aka dawo da Basmah,lokacin ta d'an zazzage akan muguwar k'ibar nan da tayi a baya sannan tayi laushi domin duk wannan rawar kan ta denayi ta zama silent ta dawo sashenta wannan aka gyara ba zaka tab'a gane cewar wai matar gidan ta jima bata cikin shi ba.
Kwananta biyu da dawowa amma bata sanya Aliyu hydar a cikin idanunta ba gashi zuciyar ta sai k'ara axabtar da ita takeyi akan soyayyar shi. Fitowa tayi parlor'n ta cikin shiga ta alfarma domin duk an kuma zuba mata wasu kayan dai-dai window'n da yake kallon harabar gurin shak'atawar apartment d'in ta hangoshi kishin gid'e akan carpet yayin da Meenah ke jikinshi yana karanta wani d'an littafi.
Zuciyar Basmah ta shiga bugu ta samu da kyar tayi baya ta zauna akan kujera tana maida numfashi tamkar wadda tayi gudu,
Na shiga uku ni Basmah ko dai ya manta da na dawo gidan? Shin ko ya goge soyayya ta cikin rayuwarshi har ma ya manta da ni gashi yana kula wannan figigiyar yarinyar?!
Basmah keta faman aiyanawa a cikin zuciyarta kafin hawaye ya fara zubowa daga cikin idanuwanta,karar wayarta yasa ta share hawayenta ta k'arasa inda take ta d'auka sai taga layla ce tayi saurin d'agawa tare da karawa a kunnenta tace.
Hello Maman biyu...
Na'am amarya zamuce ko kuma uwar gida sarautar gida..?!
Layla ta fad'a cikin wasa yayin da Basmah ta yatsina fuska tare da kawar da zancen ta hanyar cewa.
Wai ke layla bazaki haihu bane?yaushe ne EDD (expected delivery date)d'inki ne?na k'agu naga babyn mufa.
Uhmm na rasa gane tsakanin keda sister Aisha (kiara) waye yafi k'aguwa da na haihu,ku bakwa hango tashin hankalin haihuwa sai faman jiran mutum ya haihu kuke yi.
Basmah tayi murmushi tare da cewa,
Karki damu haihuwa babu wani tashin hankali a cikinta, kedai kiyita addu'a muma muna taya ki Allah ya saukeki lafiya..
Amin dai wallahi duk na fiku son naga ma sauke wannan cikin, kuma Allah ya baku masu jin'kai.
Amin.
Daga nan suka shiga hirar rayuwar duniya sosai suka dad'e suna wayar kafin suyi sallama wannan shine ya d'aukewa Basmah tashin hankalinta akan mijinta sai da tayi sati d'aya cif a gidan sannan ya shiga side d'inta lokacin tana kwance tana karanta wani littafi na addini ya kalleta sau d'aya ya kauda kai.
Ina yini..?!
Normal.
Kawai yace ba tare da ya sake kallonta ba ya fito parlor ya zauna duk ya rasa me zaiyi mata dan daya kalleta sai ya tuna abinda tayi mai daga karshe tana kokarin fitowa wajan shi taji ya kuma fita da alama sashen Meenah ya kuma komawa....
<<<>>>>
Umma toh ni yanzu ya zanyi?wallahi ni bana son cikin nan dama likitan nan karya yake min gashi nan ya jamin wallahi harshi ban yafe mai ba...
Billy ce kita faman kuka domin lokacin kowa ya gama tabbatar da cewar ciki gareta gashi abban ta yace indai suka yi sanadiyar zubewar cikin toh zasu nemeshi su rasa dan zai bar musu gidan gabaki d'aya tunda basa jin maganar shi.
Kiyi hakuri bilkisu hakika taki kaddarar kenan,ki bari dakin haihu sai a mayar musu da d'an ko 'yar can gurinsu.
Wallahi Umma yadda na tsani mai cikin haka na tsani abinda yake ciki na, ya Allah ka kawo sanadin da zai sa na rabu da cikin nan ba tare da na haifeshi ba.
Kamar daga sama suka ji ance.
Ba amin ba domin ni ina son mai cikin da kuma abinda yake cikin,haka kuma ina alfahari dasu baki d'ayan su...!
Cike da rud'ani suka kalli k'ofar d'akin, wa zasu gani? babagana ne a tsaye sanye cikin dakakkiyar shadda dark brown wadda d'in kin ya amshi jikin shi sai zubaba kamshin turaruka yake yi.kafin suyi magana abba ya shigo tare da kiran Umma ta fito yace ta rabu dashi domin har yanzu matar shi ce.
_*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO
[4/22, 4:54 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB
IN IYAYE```