← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 107

Sashe 51

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

_*```A STUNNING LOVE STORY```_*
*```NA```*
```NANA HAFSAT
(MISS XOXO```)
```HASKE WRITERS ASSOCIATION```
_*```Home of expert and perfect writers```_*
```DEVOTED TO```:
*```XARAH BUKHAR```*
```nanahafsat.wordpress.com```
*60*
_*```London Gazette Avenue```_*
Biki aketa gwangwajewa agarin na london ango Modu sanye yake cikin ubansu blazer bak
a datai mugun amsar kyakkyawar k
irarsa itama amarya Kiara ba abarta abaya ba sanye take cikin bridal cave dress ja me design d
in bak
i ba k
aramin kyau tayi ba,abokanan ango su ma
aruf suma suit suka sassanya bak
ake da tie ja sukuma k
awayen amarya suka gwangwaje da tasu shigar mini party dress kalar baby red abinde se wanda yagani ba k
aramin kyau sukai ba a tangamemen compound d
in gidansu kiara ake gudanar da taron,ango Modu bunami indimi yakasa rufe bakinsa don farin ciki wani nishad
i yakeji se dashe hak
oransa talatin da biyu yake yau shine gashi ga kiara amatsayin mata da miji itama kiaran ba
abarta abaya ba wai itace yau amatsayin matar Modu saurayin datake muradin son rayuwa dashi duk duniya..
White wedding se dinner da beach party suke kad
ai ne bukukuwan da suka rage a bikin nasu Modu da amarya Kiara,hak
a iyayenta ba k
aramin rashin jin dad
i sukaiba sanin yadda kiaran Ke mutuwar son Modun sunsan koba jima koba dad
e dole xatai switching religion gasu su rik
akkun yan catholic church ne suna bak
in cikin
yar tasu ta tsame kanta daga cikinsu,
Ana cikin hidimar shagali mai martaba mai murabus yakira Modu awaya yajadda masa lalle idole yahau jirgi yadawo yerwa domin agudanr da shagalin bikin Laylan itama babu yadda Modu ya iya haka yasa Kiara agaba yana kalallameta da magana harde yashawo kanta ta yarda takuma amince dashi d
in kan xata biyoshi bayan ankammala nasu events d
_*KATSINA STATE(KURFI)_*
Layla baiwar Allah tana xaune agaban murhu tana iza xaman itatuwa jira take tuwon ya isa talge ta talgeshi gaba d
aya taxama abar tausayi lalle base mutum ya mutu yake canxa kama ba gaba d
aya layla tacanxa kuma ta jeme dukta lalace rayuwar datai abaya tabbas itace take girbeta yanzu gefan kod
an zanin dake jikinta tasa tana share hawaye har inna matar babansu taxo ta sameta ahaka,murmushi innan tai don sam Laylan batada masaniyar an d
aura aurenta da Modu domin rabonta dashi tunsanda taje yerwa bashi hak
uri gyaran murya innan tai ahankali tace,
Laylatu tashi kije kiyo wanka kishiga d
aki na ajiye maki kaya bisa katifa kid
auka ki sanya kinji ko?!
Cikin rawar murya layla tace,
Inna barin k
arasa tuwon nan na kwashe senayi wankan
a basshi jeki kiyo wankan kede
Kawai Laylan tace sannan ta mik
e tashiga d
akki tad
akko sabulun kore irin d
an yanka d
innan had
e da sosan buhu tashiga bayi shaf shaf tai wankan tafito tashiga d
akinta dake d
auke da shamilalliyar katifa dukta yayyage ta shafa manta,
Hodar tony montana tad
an shafa sama sama sannan tashiga d
akin inna turus taja ta tsaya saboda ganin had
addan French lace datai dayasha d
inkin Senegalese cikeda axama tafuto ta tsaya bakin madanfami inda inna keta kwasar tuwonta tana narkashi cikin wata kula dukta faffashe,
Inna ina kayan daxan saka?!
Kidiba d
akina yana bisa kan gado
Inna tafad
a cikin katsinanci,
Inna wannan kayan Kina nufin suxan saka?!
layla ta tambayi Inna baki bud
Eh sune
tabata amsa tana cigaba da kwashe tuwonta da mara,
Inna ina..ina..ha
a..meyasa xan saka wancen kayan bafa nawa bane,inna kigane ni yanzu banason
kyale kyalen nan wallahi,niyanxu duniya ta koyan hankali nagane gaskia don Allah inna ki hanxarin sanar dani kayan wanene yanzu base anjima ba na mayar masu dashi
layla tafad
a cikin kid
imewa
Laylatu kije kisaka kayannan koma menene xakiji abakin mahaihinki
Shikenan inna xansaka
shine kawai abinda layla tace sannan tashiga d
akin inna tasanya kayan tsayawa tai tanabin ilahirin jikinta da kallo ba k
aramin kyau taga tayi ba riga da xani akaiwa lace din kalar sararin samaniya dayasha ado da baby pink duwatsu,
Vaseline tagoga abakinta sannan tadanyi d
aurinta mekyau,taburma tad
akko tadawo tashimfid
a atsakar gidah hannunta d
auke da littafin 40rabbana tana karantawa jefi jefi sukan tab
a hira da inna dake karkada miyar kukarta se warin daddawa ne ke tashi,
Inna tun tashina yau banga abba ba ko lapia?!
Lahia lou laylatu tun sahe suka tahi kano
To Allah yasa lapia de
Lahia lou insha Allahu
Da wannan suka shiga wata hirar k
arar ihun ilham y
ar yaya muhammad hadee ce ta tsaidasu daga hirar da suke da gudu yarinyar tad
ane cinyar layla hancinta dumu dumu da majina,
Ilham kedawa?!
Cewar layla dake karkad
e tulin k
asar dake cure agashin yarinyar daba xatafi shekaru 3 ba aduniya,
Da amma
Ilham na rufe bakinta fureran tashigo dashe baki layla tai domin ba k
aramin sonta takeba don kullum setacewa yaya muhammad hadee yayi sa
ar mata,
Aunty furerata ina yini?!
cewar layla
Lahia lou layla ya gidah?!
Lou lou aunt
Inna ina yini?!
Lahia lou hurerah kun iso?!
Eh mun iso inna,layla kanki da kitso ko babu?!
Aunty furera ta dubi layla tana tambayar ta,
Akwai aunty furera amma yau satin shi biyu duk ya tsufa mekika gani?!
A'ah ba komai tashi zaki na kuma yi miki wani yanzun nan.
Aunty huraira ta fad'a tana d'akko wani tsohon crate d'in lemon kwalba ta ajiye shi a bayan layla tana cire mata d'ankwalin da ta d'aura tare da furta,
Wash Allah na.
Layla tayi saurin cewa,
Aunty furera kina wash Allah kuma kina k'ok'arin k'arawa kanki wata wahalar?!dan Allah ki barshi tunda ina garin gobe sai kiyi min.
A'ah layla yanzun zan miki ba wani gajiya nayi ba kawai sabone da idan zan yi abu sai nace wash Allah.
Murmushi kawai layla tayi tana kara karkad'e kasar kan ilham sannan aunty huraira ta fara tsefe mata kanta sunayi suna hira nan da nan aka gama,ko tashi basu yi ba nan suka ci gaba kawai dayin kitson, kafin wani lokaci kasan cewar tana da saurin hannu har an kammala duk da cewar kananune tayi mata shi mai kyau kan ya fito sharr dashi.
Ana kammalawa su Abba na shigowa,sannu da zuwa suka yi mai sannan ya kalli layla ganin yadda tayi kyau sannan ya maida kanshi wajan Inna yace,
Ince dai baku sanar mata ba ko?!
A'ah bamu hid
imata komai ba kamar yadda kace.
Inna ta fad'a sannan Abba ya kalli layla wadda kirjinta ke bugawa zuciyarta na zullumi jin yadda ake ta yi mata yawo da hankali, Abba yace,
Laylatu daga d'aurin auranki muke kuma yanzu zaku tafi filin jirgi keda su Yaya Muhammad hadee da inna da kuma hajiya Nana k'awar mahaifiyarki dan kaiki gidan mijin ki tunda sun riga sunce yau suke son akaiki.
Dafe kirji layla tayi cikin tsananin tashin hankali, kuka ta fara yi tana tunanin wa kuma aka aura mata dan shirun da tayi bawai bata son Modu bane a'ah kawai ba yadda zata yi ne amma yanzu wa aka aura mata shine bata sani ba.
Tashi layla kije ku kintsa da anyi sallar magriba zaku tafi dan jirgin k'arfe 7:00pm zaku bi..!
Abba ya fad'a yana kallonta share hawayenta tayi tare da k
ulewa cikin d'aki tana kuma yin wani kukan aunty huraira tabi bayanta,lallashinta tayi amma layla ta kasa yin shiru cikin sheshshek
q tace,
Aunty furera waye mijina? Shin abba besan akwai wanda nake so ba ya bani wani? Nashiga uku ni layla na rasa oud.
Ita dai aunty hurairai batayi magana ta sai lallashi kawai dan abba yace ayi shiru kar a gaya mata mijinta har sai taje ta ganshi,ana yin sallar magriba bayan anci tuwo ita kam layla bataci ba aka shirya tare da gyara layla aka shiga makota duk akayi musu sallama suma sunata al'ajabin yadda akayi auran.Layla tasha kuka lokacin da zasu rabu da sauran 'yan uwanta, Yaya Muhammad hadee ne ya rik'e hannunta sai da ya kaita har cikin mota sannan duk wad'anda za'ayi tafiyar dasu suka shiga inna ma tashiga sannan mota ta tashi aka wuce airport.
Suna zuwa airport ba jimawa suka shiga shirgi sai yerwa,suna zuwa jirginsu na sauka nasu Modu ma ya sauka,motar da aka kawo musu ita suka shiga suna ganin wasu rantsatsun motoci tsala-tsala sudai basu tsaya ba suka shiga tasu sannan aka wuce dasu shehuri layla na ganin haka hankalinta ya rabu tana son yin tambaya amma babu fuska har suka shiga ciki.
Kyakkyawar tarba suka samu daga wajan family d'in Modu cikin murna da jin dad'i Basmah ta wuce dasu apartment d'inta, duk babu wanda beyi mamakin ganin mahaifiyar layla a gidan ba ita da wasu aminanta guda uku Muhammad hadee kam jiyayi tamkar ina ma ace bezo ba wannan wane irin abun kunya ne mahaifiyar su ke jamusu sukam sun shiga uku.
Inna ya janyo gefe cikin takaici yace,
Inna wannan wane irin abune haka da umma keyi?Yanzu wayace dan Allah dan annabi uwar yarinya tazo bafa ita kad'ai bace aka auro na kuma tabbatar babu wacce zata zo gara ma k'ila iyayan arniyar su zo amma itafa? Mukenan ko a ina sai an b'arar mana da mutunci?!
Kafin inna tayi magana suka jiyo muryar umma a bayan su tana cewa,
Hadee ni kake cewa ina b'arar muku da mutunci?a tunanina nice sanadiyar da yasa Modu ganin layla har suka fara soyayya harma yau ya aureta dan da ban kaita k'asar waje karatuba ba yadda za'ayi layla ta samu wayewar da ta samu har mutum irin wannan ya ganta yace yana sonta ba, dan haka nazo idan kuma rashin kunya zaka yimin bismillah d'an halak kafasa...!
Shiru Muhammad hadee yayi ganin yadda take faman d'aga murya,inna ce tayi magana cikin b'acin rai tace,
Bake ce sanadi ba wallahi,dan tunda Allah yayi laylatu itace Matar Muhammad toh ko tana kauyan kayayau sai Allah ya kaishi can ya aurota, dan haka kidena cewa haka idan masu ilimi suka ji kina cewa haka toh zaki zubarwa da 'yarki mutunci musamman idan suka gano cewar ke d'in mahaifiyartace.
Mtwww sakarci kawai.
cewar ummah had
e da watsa hannu baya alamar tofin ala tsine.
Ta fad'a tare da komawa ciki inda sauran suke,nan inna ta dinga bawa Muhammad hadee hakuri sannan ya fita zuwa harabar gidan ita kuma inna ta koma ciki tana yiwa al'amarin addu'a.
Shirye shiryen wushe wushe ake tayi wanda xa
a gudanar a k
aton wurin taro da akayishi na musanman domin bukukuwan cikin shehurin bakin yareemah babagana yak
i rufuwa sekace gonar auduga Allah Allah yake agama taro a dank
amai amaryar sa Modu kuwa gaba d
aya hankalinsa atashe yake ganin k
iri k
iri sarki Aliyu hydar yacire Ammi yajingineta amatsayin mahaifiyarsa sam daka ganshi kasan baya cikin hayyacinsa,
Shiga ta alfarmar rantsattsiyar laffaya akaiwa amaren biyu billy da layla aunty yaruwaiya itace ke nad
a masu shar suka fito da kyansu amarya billy shigar lace tai blue color aka nad
a mata laffaya peach itakuma layla maroon ne se laffayarta gold color beela
s touch itace tai masu makeup abinde se wanda yagani kawai,
arfe takwas aka fara gudanar da wushe wushen angwaye Modu da yareemah Babagana shiga sukai cikin dakakkiyar shadda golden datasha aiki brown sun matso kyansu yan uwa da abokan arxiki kuwa shigar dangasho sukai da mandil layla a d
arare take komai samshi hankalin Modu ma ba akanta yakeba su Basma sune k
irjin biki ankasa zaune se hidima ake,har aka gama duk wata al
adar da ake a taron aka watse bayan anci ansha anwatsa dollar anraba savouniers,
Sashena musanman anan aka ware bak
in layla su ummah se gwalli ake ita game
ya ita ko layla sam tak
i yarda ma sukeb
e da umman domin yanzu wata wutar haushinta takeji tana k
ara ruruwa a zuciarta na martabarta data rabata da ita yanxu tasan batada wata sauran k
ima ko mutunci a idon Modun,
Modu naganin taro ya watse yasaci jiki yatafi sashen sarki Aliyu Hydar don yaci _*Alwashin_* seya daidaita tsakani Aliyun dasu Ammi....
_*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB
IN IYAYE```
Chapter 51 · 0% Book details