Sashe 60
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina kike eshart TSAFE?!to ki matso kusa ga page d inki sukutum ke kad ai domin jin dad inki.... *65* *B*abagana kuwa tunda ya samu billy tasha Mirinda nan ya d'auketa yayi kan gado da ita, kallonta yayi da idanuwan shi da suka yi wani iri ya kai bakin shi cikin nata billy tayi saurin amsar sakwan nan da nan lamari ya canza salo sam ta fita daga hayyacinta kai daka ganta kasan bayin kanta bane.Da haka babagana ya samu ya sauke nauyin da ya dad'e yana mak'alemai a cikin jini da tsokarshi, kallonta ya kuma yi tare da rungometa cikin jikin shi yana jin wani azababban sonta na k'ara gudana a cikin zuciyar shi. Allah sarki ita kam bacci tayi sai faman kallonta yake sosai yaga ta kuma yi mai kyau dama billy akwai kyau domin chocolate ce tana da round face mai d'auke da siririn hanci da idanuwa madaidaita gashi akwai gashin gira wanda shi ya k'arawa fuskarta kyau da annuri,kitson kanta ya kalla wanda yake d'as dashi sai kyalli yake yayi mata peck sannan yaja bargo ya rufesu. Jakadiya Mangu kuwa washe gari rasa yadda zata yi tayi,bayan ta fita ne ta biya ta gidan 'yarta ta bata ajiyar kud'ad'anta da gwalagwalai wanda ta samu kyauta a wajan su hajja gajiram saboda aikin da take musu.Fita tayi bayan ta tari mai keke napep ta hau ta sanar dashi inda zai kaita dan sam ba ta hanyar da ta saba bi zata bi ba kasan cewar tasan zata had'u da aljana kuluwa. Sai da jakadiya tayi nisa acikin kauyan ta fara dosar dajin da zata samu bokan kawai taga wata tsohuwar almajira tana yi mata wani irin kallo.Kin kulata jakadiya tayi sai da tayi nisa kawai taji k'afarta ta dama ta rik'e tayi-tayi amma Ina tak'i takuwa nan ta fara waiwaye ko zataga wani ya temaka mata amma ina babu kowa ko tsohowar bata gani ba nan ta fara kurma ihu amma tsit jakadiya tayi ta ihu akawo mata d'auki amma babu kowa sai ta rushe da kuka dan ji tayi k'afar na mata wani zugi tamkar a cire mata. Har kusan magriba jakadiya na zaune a gurin ta kasa tashi gashi babu kowa sai tsintsaye da kwari dan wasu ma sai cizonta suke yi ga kishir ruwa da yunwa duk sun addabeta kamar ta mutu, ana kiran magriba taji tamkar ana janta jakadiya ta rintsa ido sai kurma ihu take,bata tashi bud'e idoba sai ganinta tayi a cikin shehuri nan da nan ta kuma shiga cikin rud'ani a gurin ta saki fitsari. Masu zirga-zirga a cikin gidan ne suka ganta suka yi kanta da sauri suna tambayarta ko lafiya. Ku kaini d'aki...! Haka kurum jakadiya ta iya fad'a ta fad'i k'asa sumammiya,tattagarta suka yi suka kaita cikin d'akinta,a nan wata baiwa taje ta sanarwa da hajja gajiram kasan cewar tace idan anganta a kiramata ita amma koda aka gaya mata halinda aka ganta tab'e baki tayi cike da rashin damuwa daga nan ta yasar da zancen. Babagana kuwa sai wajan la'asar suka farka motsinta ne ma yasa shi farkawa yana kallonta.Tana ganin halin da take ciki kawai ta fashe da kuka tare da kudinninewa a cikin bargon,janyota yayi tayi saurin fisge jikinta ya kuma matseta ganin ta kasa kwace kanta yasa ta kyaleshi sai dai taki bud'e fuska sai uban kuka da take mai cikin murya k'asa yake magana. My billy dan Allah kiyi hakuri ki fuskanceni wallahi ina sonki sonki zai iya illatani please ki gafarce ni kinji?! Cikin kuka murya a dashe itama tace mai. No!bana sonka ni bana sonka banason wannan abun kaima bana son ganinka...! Rufe ido yayi sannan ya kuma matseta a jikinshi tana ta faman fizge-fizge sai da suka dad'e a haka sannan ya sassauta mata rikon da yayi mata. Mik'ewa yayi ya shiga bathroom d'inta ya had'a mata ruwan wanka, dawowa yayi nan inda ya barta yazo ya d'auketa har bargwan dan yasan idan yayi magana bazata kula shiba yaje ya sanya ta cikin ruwan ya fita zuciyar shi washar,haushin shi d'aya da take cewa bata sonshi bare son ganinshi. Sai da akayi kwana biyu sannan jakadiya ta samu sauk'i wanda har ta k'araci ciwonta hajja gajiram da hajja yakolo basu ko tura sunce sunayi mata sannu ba sai ma jiranta suke tazo ta gaya musu yadda suka yi da boka na sambisa.Yau tana tashi apartment d'in hajja gajiram ta nufa tana zuwa tayi gaisuwa lokacin babagana na zaune a parlorn ya tasa ta a gaba akan sai ankai billy k'asar waje dan dubo masa lafiyarta. Rankishi dad'e ki dad'e ki k'arko a cikin shehurin nan da fatan an tashi lafiya?! Ko kullata hajja gajiram batayi ba sai ma magana da ta cigaba dayiwa babagana, Nace maka kayi hakuri komai ya lafa min sannan sai akaita ni wallahi dad'ina dakai rashin hakuri. Okk nine banida hak uri ko?Toh wallahi sai naje na gayawa baba sannan na sanar mai da duk kullin da kuke mai inyaso sai a gane mara hakuri a cikin mu. Da sauri ya mik'e hajja gajiram ta rud'e cikin tashin hankali wanda batasan ta furta ba tace mai, Eh mana rashin hakuri nace maka maganinta ba na asibiti bane nice nan nasa aka kawar da hankalinta akan ka dama duk wani namiji dan karta tonamaka asiri akan abinda ka aikata mata sannan ka b'ata sunanka a wajan mutane.. Wani mugun kallo ya watsa mata tamkar wata kanwarshi kafin ya daki tumtum din dake wajan k'afarshi sai faman wani nishi yake tamkar wani doki. Kika ce mene?! Shiru hajja gajiram tayi kirjinta na bugawa dan saida ta kammala fad'a sannan ta gane aika-aikar da tayi wajan tona asirinta, Wallahi mami kin cuceni kin sani cikin mugun yanayi wanda takai ta kawo bana samun karbuwa a wajan matata sai na gusar da hankalinta shin wannan shine son da kike cewa kina yi min?Na rantse da Allah kafin nan da k'arfe d'aya idan baki sa an karya sihirin nan ba toh kuma yau d'innan naku zai tonu billahillazi kuwa....! Yana kaiwa nan yafita daga parlon har yana take hannun jakadiya da takallmin k'afar shi covered shoe.Nan da nan ta rintsa idanu saboda azaba tana yarfe hannun wanda yake mata zugi, hajja gajiram ta d'auki waya ta kira hajja yakolo ba jimawa sai gata tana zuwa ta shaida mata duk abinda ya faru dama hajja yakolo bata san cewar babagana yayi raping d'in bilkisu ba sai yanzu. Toh yanzu yayya meye abin yi?! Kirjin jakadiya na bugawa tana tsoran kar ace ita zataje gurin bokan tayi ta maza cikin dauriya tace, Ai rankushi dad'e kur'anin Allah yanzu kauyan nan baya shiguwa saboda aljanu sunyi yawa. nan ta kwashe duk abinda ya faru ta sanar musu, amma ko a k'afar ta kalminsun suka ce mata sai ta koma yau ko su gayawa sarki cewar itace tayiwa baa Ngari asiri,cike da tashin hankali haka jakadiya ta tafi bayan sun bata kud'in mota. *_Back to Dambo road_* Alhamdulillah Meenah kam ta maida hankali akan karatunta dan ganin ta samu kyakkyawan sakamako sai dai ta gefe d'aya soyayyar sarki Aliyu hydar ta fara tasiri a cikin zuciyarta,lecture d'in aunty jaruwaiya ya shigeta sosai tanajin Aliyu hydar har cikin zuciyarta sai dai tsoranta d'aya tana ganin kamar yayi mata girma, kusan kullum idan suna da interval zata zauna ta dinga tsara romantic text messages tana mai sending har yanzu da ya kasan ce suna sauran kwara biyu su kammala final exams dinsu. Yauma zaune take a study room tana duba text book d'inta na geography ta dukufa sai kallo take tana d'an jotting kafarta duk biyun a saman table yayin da ta jingina jikin kujera sam bataji motsi ba bare taji shigowar mutum ba sai ji tayi an kamo tulun gashinta daga bayanta tayi saurin rik'ewa tana rufe ido tare da furta, Ashhh! Kafin a hankali ta ware idanuwa karaf tayi ido hudu da sarki Aliyu hydar sanye cikin kayan shi na sarakai,da sauri ta fara kokarin fisgar gashinta dan wani kunyar shi taji amma yak'i saki sai ma k'ara matsewa da yayi cikin hannunshi. Dan Allah ya aliyu kasakemun gashina it hurts... Baxan saki ba,ke meyasa kunnen kashine dake ne mena ce maki akan barin gashinki ba d ankwali?!uhhm Shiru meenah tai tana cuno masa baki gaba, Xaki dena pouting ko sena landing maki slap?! Dena cuno bakin tai still tana runtse idanuwa saboda yadda ya damki tulin gashin nata.. Sakin gashin yai yana wurga mata harara cikin isa yace, Trouble maker kawai.. Definitely arrogant itama tafad a ahankali da alama batasan maganar tafito fili ba Ware idanuwa yai yana binta da kallo, Kikace mene? Kobah canai kaina yana ciwo ba tafad a muryarta har tana d an rawa.. Liar yace hakan had e da tab e baki.. Hannu yasa yad auki littafin dake gabanta na modern physics, Tell me...mekika fahimta aciki?! Everything... Okay fine sarki Aliyu Hydar yace da ita haka tareda jan kujerar dake kusada ita yaxauna had e da d ora k afafuwansa a kan nata cikin isa yace, Menene theory of entrainment shin menene sukace human beings suyi?! Theory of entrainment.. ta maimata kalmar tana d aga kanta sama alamar tunani... Binta yake cike da kallon kurilla tundaga yan yatsun k afafunta har zuwa fuskarta... Uhm,if you get it right kinada babban kyauta inkuma baki amsa ba nanma kinada punishment cuz kince kinsan everything.. i wik i tai da idanuwa tana dubansa cikin in ina tace, Theories are like conce... bata k arasaba ya tsaida ta, Ba theory nace kimin defining ba kawai get to the point dak iya kawai Theory of... sekuma tai shiru tana cuno baki Uhum Ina jinki Ya aliyu wallahi bansaniba dan Allah kayi hak uri kada ka kamamun gashina plss arashe maganar tareda saurin sa hannu ta damk e gashin nata... aga kafad unsa yai tareda mik ewa daga zaunen dayake yatashi tsaye ya rankwafa har setin fuskarta suna iya jiyo numfashin juna.. Dan... Bata k arasaba ya had e lips d insu yashiga kissing d inta sam tak i bashi had in kai ganin haka yasashi zare bakinsa cikin kasalalliyar murya yafara mata magana hannunsa d aya akan labbanta yana xagayesu.. Kiss me back Ameenah... yaja Naaa d in cikin wata irin siga me ratsa