Sashe 40
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nanahafsat.wordpress.com Wannan shafin nakine *ya hajja tah* ina sonki har ruhina Allah yabarki da uncle yaraya mana ihsan yakawo healthy babies thanks for everything #Anatare *52* *M*urmushi kawai Basma tai had e da jan hannun layla su xaune akan wasu maroon royal chairs parlorn ya had u ba k arya komi maroon and coffee ne a parlorn harta babban console dake mak ale a gefan wasu tum tum, Babe gister ni mana fad amin ya kikaji Layla tace hakan had e da d awa Basma duka a cinya, babe abin se a slow kibari kawai ba a magana ammafa nayi enjoying beyond Dagaske?! Cewar layla had e da wangale bakin mamaki, Wallahi babe Yayi yayi babe allah yakawo ya masu albarka Cewar layla had e da bawa Basma hannu su tafa sund an jima suna hira sannan layla tadubi agogon hannunta dake d aure a tsintsiyar hannunta na hagu mik ewa tai tana gyara yalolan mayafin dake jikinta, Babe bari naje wucewa xamuyi gobe xanje kurfi Monday kuma zanyi resuming school Babe tun yanzu?! Cewar Basma tayi rau rau da idanu xatai kuka, Lalle daso kike mu rashe arasa wacece amaryar acikinmu?kirufamun kwandon sutura Babe kema fa muna saka ran nan gidan Kema zaki xauna Zabga tagumi layla tai had e da komawa kan kujera ta xauna murya a sanyaye tace, Babe oud baya sona yanzu ashe d an uwan mijin kine nayi nayi yatsaya ma mugaysa yak i fa fur i don t know why Nima se jiyan naganshi dama kuma sugar boo yacemin yanada cousin a Cambridge bantab a kawowa shi bane se jiyan, Kiyi hak uri i knw right bawai da wulak anci yaki kulakiba kilan saboda hidimar biki ne tunda shine best man Basma tak arashe xancen tana patting bayan layla alamar ban hak uri ahankali layla tasaka gefen mayafinta tana goge hawayen dake sharara a idonta kawar daxancen tai, Babe kintabbata kingama komi na online schooling d in?! Eh sugar boo duk yayi amma kinji professor yace dole senayi attending grad d inmu sannan final exam ma kilan wai senazo To ai da sauk i babe nikam namiki murna sosai kintuno Kendall dole se da tai repeating class Yeah haka fa to Allah yabamu sa Ameen Ameen Suna cikin hira sauran yan uwan Basman da k awayen ta suka shigo mata sallama don yau xasu koma kano sund an tab a hira sannan suka mata sallama xasu tafi sama tahau tasakko da ledoji cikeda kayan kwalliya da atamfofi kowannensu guda d ai d ai sunji dad i sosai tare da nuna mata kayyayakin da Ammi tabasu suma ciki hardasu dangin k amshi Har k arshen compound d in sashenta tarakasu hawaye na tsiyaya daga idonuwanta na rabuwa da yan uwannata da kyar su aunt yaruwaiya suka samu suka b anbare Basman daga jikin Layla kowannensu hawaye kwance shab e shab e akan fuskokinsu, Ciki suka koma ita dasu aunty yaruwaiya dake faman rarrashinta,su Affy ne suka shigo d auke da warmers na abinci bayansu kuma akwatunane guda shida dogarai ke shigowa dasu cikin jimami Basma tad ago tana duban akwatunan lokaci d aya gabanta ya buga k wal ubancan tafad a a zuciyarta ana nufin ace wannan yarinyar ce xata tare akuma sashen ta, Cikin rawar murya tadubi aunty yaruwaiya, Aunty akwatunan meye? Oh wa innan na al adane da ango yake yiwa amaryar sa idan ankaita gidansa ake ce masu ra aki da kususuram biyu sune ra akin hud u kuma kususuram Sanyi Basma taji har cikin q albinta don axatonta akwatunan kishiryarta ne dukkoda taji ana fad in kishiyarta ta yarinyace k arama kuma bayanzun xata tare ba kallonta aunty yaruwaiya tai sosai tahango kishi fal a idanunan Basman murmushi kawai tai lalle akwai ruguntsumi agaba kenan in har tunyanzu Basman tafara kishi da meenah.. Sakin jiki Basmah tai sunata hira dasu aunt yaruwaiya atare suka tashi suka rarrakata sashen su Ammi dasu hajja yakolo dake faman da shewa Basma baki suna haba haba da ita kaida kagani kasan akwai k ulalliya me zuwa, *safiya ta gari* <><><><><> Bayan sarki Aliyu Hydar yagama shirinsa b angaren Ammin sa ya nupa kasancewar Ammin aranar zata koma gidanta dake damboa road, Yana tafe dogaran dake kula dashi natake masa baya ba k aramin kyau yayiba sanye cikin kayan sarauta na sarakai nad in kansa yaxauna d as abinde se wanda yagani harya k arasa parlorn Ammi mutane basu dena bajewa a k asa suna gaidashi ba, Ammin ce kad ai a parlorn sanye cikin laffaya purple har k asa ya sunkuya yana gaida Ammin,amsawa tai cikeda fara Yau bakaje fadar ba?! Ammi ai baba yace nayi hutun sati d aya waziri xeci gaba da gudanar da mulki tukun Oh to hakan yayi Kansa a k asa yana sauraron Ammin duk jinsa yake a takure kamar bashiba, Nace Aliyu yaumu zamu koma kuma kasan da Aminatu zantafi kamar yadda mahaifin ku yace Eh Ammi nasan da xancen To abu nabiyu kuma se maganar schooling d inta yakake ganin za ai nida nayanke shawarar sanyata a makarantar su Affy to amma bansan kai yaya katsara ba Cikin sauri yace, Duk hukuncin dakika d auka yayi dede Ammi Allah yasaka da alkhairi Yawwa,Aliyu na rok eka kagade matanka biyu sannan meenah ba wajenka xata xauna ba inason dukda haka kadinga kamanta adalci atsakaninsu nasan dede se Allah tunda Aminatu zab in muce ba son ranka ba amma dukda haka inaso kad auka duk aurensu kai don son ranka kada kabari kai ya rabu Aliyu..... Toh Ammi Insha Allah Allah yamaka albarka ya k ara maka lapia da nisan kwana Cikeda kunya yace, Amiin Amin Ammi _Haka Ammin taxauna cikin hikima take sake lurar dashi yadda xe gudanar da mulkinsa tareda yin adalci a tsakanin al umarsa sun jima suna tattaunawa kusan sakkowar su Affy daga stairs ne ya dakatar dasu daga maganganun da suke cikeda shagwaba meenah tasakko taxauna kusada Ammi tana cuno baki gaba sanye take cikin doguwar rigar abaya tayane kanta da mayafin abayar sosai tayi kyau,ta gefan ido sarki Aliyu Hydar yai mata kallon k asa sosai tayi masa kyau barin d an mitsitsin bakinta data cuno gaba, Ammi kinga wai baxata tsaya asa mata janbaki ba ko?! Cewar Aysa hannunta rik e da jambakin kylie pusher pink murmushi Ammi tai tana bin meenah da kallo data cuno baki gaba ta had e rai don karma Ammin tace asa mata, To tunda bataso base a kyaleta ba ko anawa mutum dole?! Ammi tace hakan had e da janyo Meenah jikinta ta rungumeta, Tunda bakyaso su kyalekiko?! Tashi tai daga jikin Ammin tana yatsina fuska, Ammi kobah Aysa bace wai ita dole senayi kwalliya nasa jambaki xata nunawa friends d inta ni kijifa Ammi sekace wadda ake advertising da ita kamar wata barbie doll kuma waima samun zatai bama ta bani nasa ba Daria sarki Aliyu Hydar yayi ganin yadda Meenan take magana a kwainanance tana watsa hannu baya,juyowatai ita se a lokacinma ta lura dashi sake cuna masa baki tai tana karkad afa, Baki gayda yayan naku ba Cewar Ammi tanabin Meenah da kallo cikeda so da k auna, Nda wattu?! Meenah tace hakan tareda kallon gefe ita a dole fushi take, Be amsaba yakalli Ammi data tsareshi da ido, Ammi nizan wuce wajen baba in anjima xan dawo Aliyu ai yanzu zamu wuce kowa yatafi semu har yan yola daxu da safe sukabi jirgi suka tafi yaruwaiya ma bata jima da tafiya ba To shikenan bari nabari ku gama Affy kuje wajen auntyn taku ku mata sallama kafin kusake xuwa cewar Ammi Meenah tashi muje wajen aunty Basma cewar Aysaa Ni babu inda xanje kuje ku dawo inanan Meenah tabata amsa had e da yatsina fuskarta, Baa Hydar kaji wai baxata ba inji Aysaa Kuje kawai cewar sarki Aliyu Hydar don shikam yagaji da magana,fita sukai suka kyaleta itakuma Ammi tahau sama karasa ha da kayansu parlorn yaxama daga shi se ita, Ganin daga shi se ita yasa Meenah hanxarin tashi xata gudu ya mik e da sauri ya damk o hannunta yadawo da ita kujerar dayake ganin tanata wutsil wutsil zata tashi yasa ya d orata akan cinyarsa yana binta da kallo, Innalillahi wa inna ilahirr raji Meenah tace hakan tana gwalalo manyan idanuwanta had e dasa tafukan hannayenta duka biyun ta toshe bakinta dasu jinta a cinyar k ato, Daria taso tabashi yagimtse ta had e da had e ransa cikin cunkushewar murya yace, Wakike cunowa baki d azu uhm?! Dan Allah ka saukeni katotuwa dani,beside babu kyau dan Allah ka kyaleni nifa ba yar is... Bata k arasa ba sarki Aliyu Hydar yasa bakinsa cikin nata yahanata k arasa maganar deep and passionate sumba me ratsa jiki yashiga yi mata gaba d aya jikinta ya mutu se hawaye da take, Meya tuno oho ya tureta gefe dukkansu suka shiga maida numfashi Allah yaso ba wanda yagansu haka jiki sanyaye Meenah ta mik e tahau sama da gudu bata ko k ara had a ido dashi ba ganin yadda take had a stairs harda hardewa yasashi murmushi ahankli yakwantar da kansa a kujera had e da kamo lips d insa na k asa yana tsosa...... Su Affy basu jimaba suka dawo lokacin Ammin tagama had a masu kayansu har ankai mota kasancewar tun dare sukai sallama da mai martaba mai murabus, Kan Meenah a asa har suka shiga mota tak i tahada ido da sarki Aliyu Hydar shiko abin daria yake bashi ashe akwai abinda yake kashe bakin Meenah troublemaker,har suka ja mota sarki Aliyu baibar parking lodge d inba harseda aka rufe tangamemen gate din palace d in... <><><><><> Yayya yakike ganin za ai yanzu kenan? Cewar hajja yakolo. Yadda boka na sambisa yace haka xa To shikenan Shehu(mahaifin mai martaba Aliyu Hydar)baya sona baya k auna ta idan ba tsantsar k iyayya ba Meyasa xa aiwa Aliyu sarauta ga mata biyu alokaci d aya inba gata da soyayya ba Kibari kawai yayya nikaina kwana nai banyi bacci jiya ba na sak a na ware na sak a na ware ai hajjagana tagama wankewa tabashi yasha shysa Aikwa zanyi maganinta da danginta rankatakaf setasan dani take had aka kaf gombole ba wanda besan gidan ubana ba mahaifiyata harta koma ga Allah