← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 99

Sashe 99

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Nan ma shiru tayi ba tare da ta ce komai ba,
Kallon Dr Abdulkarim Yarima yayi tare da cewa
"Wuni
aya da kwana
aya tana kwance ba abunda ta ci, yakamata a nemo mata
Abinci.

Murmushi Abdulkarim yayi tare da cewa
"Kada ka damu an je kawo mata."
Kallonta Yarima yayi tare da cewa
"Zaki iya tashi ki shiga toilet ki wanke baki?"
Kallonsa tayi kamar mai kiyon magana ta ce,
"Toilet baki?"
Dr Abdulkarim ya kalli daya daga cikin nursess
in ya ce,
Ta raka ta ta nuna mata yadda zatayi, dan haka ta ja hannun Inteesar suka nufi toilet, sabon brush ta
auko tasa tooth paste ta mi
awa Inteesar, sannan ya sake saka wani a wani brush
in, ta
ara da jikin tap tana ri
e da hannun Inteesar, ta dinga nunawa Inteesar yadda ake yi ta hanyar yiwa kanta, haka kuwa akayi duk yadda tayi sai Inteesar ta yi itama.

Har suka kammala suka fito, dai-dai lokcin da aka kawo mata kofin tea, aka bata ta shanye tass.

A ranar nan sai da Muhdeen da Inteesar suka dinga zagaye Gombe, suka kai report police station aka tabbatar masu akwai motar da tayi accident jiya amm mutanen da ke cikin motar sun
one kurkusa hankali tashe Muhdeen ya ce sune amma baya tunanin sune, kuma aka sana cikin tamabaya ne ko akwai wadanda sukayi accident, jagorancin autar su Umma da Mallam Habu, nan dai suka gano motar da Inteesar yayi hatsari, hankalin Muhdeen yayi matu
ar tashi ganin motarsa da Inteesar suka tafi da ita ta koma, ya tsaya yayi mutuwar tsaye sai jin muryar Mallam Habu na cewa
"Innalillahi wa'inna ilaihir, duk sun
one
urmus."
Ji sukayi tim Muhdeen ya da
i wajen sumamme, a guje Jabeer ya
arasa gare shi tare da
ago shi yana kiran sunansa.

Autan su Umma ne ya kalli Malam Habu ya ce,
"Haba mallam Habu ba haka ake magana ba, ta yaya zaka ce sun
one kurmus? ba wanda ya mutu a cikin motar nan, dan banga alamar
ashin mutum a cikin motar ba."
Jabeer ya
auko robar ruwa a mota ya yayyafawa Muhdeen a karo na uku ya farfa
o, koda ya farfa
o kuka ya ke yana cewa
"Kada ka ce mani Inteesar ta rasu, dan idan ta tafi nima zan bita ne."
Autar su Umma ne ya dafa kafad'arsa tare da cewa
"Ka kwantar da hanklinka, ba alamar mutum ya
one a cikin motar nan, dan haka muje asibitoci mu duba ko Allah zaisa an samu wa
anda suka ceci rayuwarsu, suka kaisu asibitin, da
yar suka lalla
a shi ya shiga mota inda suka dinga zagaye asibitoci sun tambayar ko an kawo wasu mace da namiji da sukayi accident, ko ina sukayi tamabaya za'a ce masu ba nan bane.

Yarima ne ya tara jama'arsa inda yake sanar da su cewa da zaran an idar da sallar la'asar zasu kama hanya komawa Yola, dan ya ce daga masallacin zasu tafi.

Inteesar kuwa an shirya ta cikin Abaya blue tayi kyau sosai, Yarima ne yasa da Galadima dai Dr Abdulkarim suka cikin
akin da take, yayin da Yarima ke hanta da magana yana murmushi, yayin da Galadima kuwa zuciyarsa ba
a sai kallon Yarima yake yana kwafa a cikin zuciyarsa.

Haka su Muhdeen suka dinga zagaye asibitoci amma shiru basu da ce ba, inda Jabeer ya kalli Mallam Habu ya ce,
"Ba wani asibitin da kuka sani na ku
i ko na gwamnatin?"
"Jinjina kai kawai Mallam Habu yayi tare da cewa
"Gaskiya wa
annan kawai na sani."
Autar su Umma ne ya ce
"Akwai dai wani asibitin ka
ai sanya taga bamu je can ba."
Jabeer ya ce wa
"Ina ne?"
"Autarsu Umma ya ce can ne ta farkon shigowa gari, shine ma yakamta mun fara zuwa, dan yafi kusa da inda maka baro wajen accident
in."
Kiran sallar la'asar akayi wanda Mallam Babu ya ce
"Bari suyi sallar la'asar sai su tafi can Asibitin Dr Abdulkarim ko can aka kai su, da wannan tunanin sukayi sallah suka tafi masallaci dan yin sallar la'asar sai su je asibitin Dr Abdulkarim.

Acan
angaren Yarima kuwa yada an ajiye komi da zasu tafi da shi a cikin mota, yayin da suke jiran a idar da sallar la'asar suja motocinsu ya
aga zuwa Yola.
*Shin ya kuke gani Muhdeen zasu
ara so asibitin nan su ha
u da Inteesar?;idan sun koma da ita ashirin Sumayya ya tonu ya makomarta a wajen Muhdeen?

Wani irin hukunci zai
auka akanta?shin ina direban da ya
auki Inteesar yake?

Bashir zai fa
a wa Muhdeen kamar yadda yayi wa Ikirarari? idan kuma Yarima ya tafi da ita Yola ya rayuwarta zata kasance a cikin gidan sarauta?kunsan dai gidan sarauta da makirci waye Yarima Areef wace ce gimbiya Anisa?meye makomar Sumayya*?
*Dan cigaba da karanta littafin Inteesar book 2 ki biya ku
inki naira
ari uku kacal # 300
an jin
arahen labarin, zaki tura ku
i ki ta wannan account
in* 2242538358 *Zainab Abdullahi U B A bank sai ki turo shaidar biya ta wannan lambar 09065327995*
*Don neman
arin bayani*
09065327995
Love you oll
Love you oll
T V X
V X
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
07659e9396f1498ea8c9fed5a3209b3e
Chapter 99 · 0% Book details