Sashe 86
Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sannu da
ari Allah yiyi maki albarka"
Murmushi kawai tayi inda ta
auko basket ta fara shirya wanda za'a tafi Asibitin dasu, kallonta Mummy tayi tare da cewa
annan da?"
"Mummy na yaya ne da za'a kai masa Asibiti."
Murmushin jin da
i Mummy tayi don taji da
in jin hakan har cikin ranta, don yanzun ta lura tun lokacin da Muhdeen ya dur
usa a gaban Inteesar yana kuka yana ri
e rigarta tare da ro
onta tayi ha
uri ta koma gidansa, tun a lokacin Mummy ta hango soyayyar Muhdeen acikin idanunta, amma duk da haka zata gwada ta dan ta tabbatar da abinda zuciyarta ke fa
a mata, kallon Inteesar tayi tare da cewa
"Oh yanzun abincin nasa ne kika ha
a? saboda shi kikayi wannan sammakon?"
Sunkuyar da kanta
asa tayi tana wasa da yatsun hannunta, ba tare da ta ce komai ba Mummy ta cigaba da cewa
"Idan kin kammala ki bawa Direba ya kai masa kiyi zamanki ki huta, ba wanda zai je."
Da sauri ta kalli Mummy tana so tayi magana kuma tana jin nauyin Mummy dan haka ta nufi
akin Gwaggo, kallo
aya Gwaggo tayi mata taga yanayinta ya sauya, dan haka ta ce,
"Lafiya kuwa?"
Girgiza kai tayi ba tare da ta ce komai ba, Gwaggo ta ce
"Akwai abunda ya faru naga duskarki ba walwala, daga ina kike?
A takaice ta ce,
"Kitcheen"
ewa Gwaggo tayi tare ta nufi kitchen, ta samu Mummy ta ce,
"Fatima lafiya naga Inteesar ta fito daga nan kitcheen duk yanayinta ya sauya?"
Dariya Mummy tayi tare da cewa
"Dama ina son na tabbatar da hasashe na ne, yarinyar nan sammakon zuwa kitcheen tayi tana girkawa mijinta abinci, kuma inda zaki tabbatar saboda shi tayi duk abincin da yafi so shi ta girka masa, saboda na ce, Direba ne zai kai ba wanda zai je shine fa ta shiga wannan halin, nima na fa
a ne kawai dan naga yadda zatayi."
Murmushin kawai Gwaggo tayi ta fita daga kitchen
in zuwa
akinta kallon Inteesar tayi tare da cewa
"Kiyi wanka kiyi breakfast sai kibi Direban ku tafi ko?"
Bata san lokacin da murmushi ya su
uce mata ba,tayi saurin rufe fuskarta da tafin hannunta, Gwaggo dariya itama tayi tare da cewa
"Wato dama can kina son mijinki kike nuna baki sonsa ko? to anyi wal
iya na ganki kina so kina kaiwa kasuwa, har kina ro
o kina kuka akan cewa baki sonsa a raba auren, to yanzun da an raba auren wa kika cuta idan ba kanki ba? don nima nasan cewa idan kika rasa miji irin jikana Muhammadu kinyi babban rashi, samun miji kamarsa sai mai Sa'a irinsa basu da yawa a wannan duniya, bawai ina fa
a maki haka a matsayin yana jikana bane a'a ina baki shawara ne a matsayi na na babba a gare ki wacce ta hango abinda ke baki hango shi ba, ki ri
e mijinki hannu biyu da kyau, kinga har kusan kashe kansa yayi a dalilin an hana sa ke yana masifar sonki fiye da yadda nake zato, don banyi tunanin cewa yana sonki har haka ba, shiyasa nima na sauko daga dokin fushin da na hau da shi, dan na fahimci irin son da yake maki, yanzun mahaifiyarsa ma tasan da hakan, mutum
aya ne nake tunanin zaku fus
anci
alubale daga wurinsa wato Mahaifinsa, dan naga yadda ya
auki abun da zafi sosai, ni kuma bazan ce masa komai ba duk shawara da ya yanke akai Shikenan."
Da sauri Inteesar ta kalli Gwaggo ta ce,
"Idan bai amince ba fa?"
"Sai kuyi ha
uri bana son nayi saurin saka masa baki, wannan karon zan barshi yayi iko akan
ansa, ba kamar kwanakin baya ba da nake masa katsalandan na hana shi aiwatar da hukuncin da yayi niyya, amma idan naga abun yayi yawa zan taka nasa birki ne."
Cikin sanyin jiki ta nufi toilet don yin wanka, Mufida ce ta shigo take tambaya ina Inteesar Gwaggo ta sanar da ita yadda sukayi tun daga kan girki har zuwa wankanta zata je Asibiti, dariya Mufida tayi tare da cewa
"Lallai kuwa bari nayi mata kwalliya ta musamman, ina zuwa."
Ta fita zuwa
akinta kasancewar Inteesar da ta farfa
o daga Asibiti aka taho da ita nan, so ba kayanya ko
aya a nan kayan Mufida take sakawa tunda kusan jikinsu
aya duk da cewar akasarin
inkunan Mufida suna matse ta cif ita kuma bata cika son
inkuna da suka matse mata jikinta ba.
Sai da Mufida ta za
ulo wani wani leshi milk colour da broun yana da ratsin golding color, sai ta fito mata da mayafi golding colour sai hakka da takalmi broun ta kwashe su tare da kayan kwalliya ta nufi
akin Gwaggo, lokacin Inteesar har ta fito daga wanka tana shirin zuwa
akin Mufida sukayi karo da juna, komawa baya Inteesar tayi Mufida ta kalle ta ta ce
"Kayan da zaki saka na kawo maku, dan so nake ki burge mijinki fiye da waccan matar tasa, dan naga juya da ta ganki kamar zata ha
iye zuciya ta mutu dan ba
in ciki, yau so nake ki kece raini ki fito kamar wata Amarya."
"Kinga Mufida meye abun wani kwalliya a cikin zuwa asibita?ni ba shi zai kaini ba kibarshi kawai."
"Wallahi sai kin saka."
Bata jira sawarta ba kawai sai ta fara
arin zura mata kayan, ganin haka yasa Inteesar ta karbi kayan tare da cewa
"Bari nasa da kaina."
Bayan ta saka kayan ganin yadda siket
in kayan ya matse ta tam a jikinta hatta hips nata sai da suka bayyana, kallon Mufida tayi tare da kwa
e fuska kamar zata yi kuka ta ce,
"Bazan iya fita da kayan nan ba."
Dariya tayi tana kallon Inteesar ta ce,
"Wow gaskiya Allah yayi halitta a nan kinga yadda kikayi kyau kuwa?"
Yamutshe fuska Inteesar tayi
"Kinga ni ban damu ba nafi son saka abaya gaskiya, wannan kayan takura Ni zaiyi baki ga yadda suffar jiki na suka bayyana ba?"
"To meye?"
Girgiza kai tayi
"Nidai gaskiya bazan iya ba."
"Wajen mijinki fa zaki"
Bata saurare ta ba ta fara mata makeup duk da ta ce bata so amma sai da akayi mata na dole, sar
a da
an kunne na gold ta saka mata duk yadda Inteesar tayi sai da Mufida tayi mata kwalliya ta fito kamar ba ita ba, wani kyau da kwarjini ta
ara sai fitar da annuri take, kallon Gwaggo tayi tare da cewa
"Gwaggo ni da zan tafi Asibiti meye na mani kwalliya kamar wacce zata je gidan bikin?"
e baki Gwaggo tayi tare da cewa
"Kunfi kusa Ni bani da lokacinku bari naje na cika ciki na."
Daga nan ta fita Inteesar ma tabi bayanta, suka nufi dinning table, ruwan tea kawai Inteesar ta sha sannan ta ce, ta
oshi, hakan yasa ta mi
e ta kalli Mufida ta ce,
"Ki bani hijabi na tafi."
"Gyale na
auko maki ki saka?"
"Haba kema kinsan bana son saka gyale"
" To ni bani da hijabi gyale nake da su hijabi na guda biyu ne na sallah kuma yanzun na saka su cikin washing machine na zuba ruwa da sabulu zan wanke."
Kallon ta kawai Inteesar tayi ta nufi
akin Mufida, kai tsaye toilet ta wuce ta duba cikin washing machine taga duka hijaban ta saka su ta ji
a, daga gani tasan da gan gan Mufida tayi haka dan yasan dole zata nema ita kuma ba zata so ta saka ba, takaici ne ya ishe ta dole ta
auki mayafin ta saka ta zura takalmi da
auki hand bag ta fito, kallo
aya idan kayi mata sai ka sake sha'awar kallonta, tayi kyau sosai,
akin Mummy ta shiga ta sallame ta itama ta yaba da kyaun da Inteesar tayi, sannan ta nufi kitchen ta
auki basket
in ta nufi harabar gidan dan ta sanar da Direba ya Kaita Asibiti.
Direban Mummy ya bu
e mata bayan motar ta shiga bayan ya saka abincin, sannan ya zagayo ya shiga mazauninsa ya tada motar suka bar gidan
*Daga al
alamin*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*DON NEMAN
ARIN BAYANI*
09065327995
Love you oll
Comments & shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CIdxYmFSO83KRgWbm5FJ2a
*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
Idan kinsan cewa kina cikin group na Inteesar to kada kiyi joining wannan, duk abu
aya ne, sannan idan kinsan cewa ba zakiyi comments ba kada ki shigar mani group, dan ko kin shiga idan baki comments zan fitar da ke ne.
*GARGA
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
*SANARWA*
Wannan kagaggen labari ne, banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo
aya to a gafarce, bada niyyar yin hakan nayi ba arashi ne mai kashe auren wawa.
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page7
Direban Mummy ya bu
e mata bayan motar ya shiga, bayan ya saka abincin sannan ya zagayo ya shiga mazauninsa ya tada motar suka bar gidan.
angaren Sumayya kuwa bayan sun gama abuda sukayi ne suka kwanta rungume da juna a haka barci ya
auke su, kiran sallar asuba ne ya tada Bashir ya janye ta daga jikinsa don yasa ko ya ce, ta tashi tayi sallah ba tashi zatayi ba, sai ta gama barcinta, bu
e ido tayi jin ya janye ta daga jikinsa ta ce,
"Ina zaka je?"
"masallaci zanje, tashi muyi wanka lokaci na tafiya"
Gyara kwanciyarta tayi tare da cewa
"Idan na tashi da safe zanyi wanka da sallar."
Girgiza kai kawai yayi ya nufi toilet don yin wanka, bayan ya fito ne ya saka kaya ya nufi masallaci.