← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 99

Sashe 91

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ana gobe Inteesar zata tare farin cikin da Muhdeen yake ciki baya misaltawa, sai wani rawar
afa ya ke kamar sabon angon da za'a kaiwa Amarya gobe, farin cikin da yake ciki ya kasa
oyuwa duk wanda ya kalle sa yasan yana cikin farin ciki.
angaren Inteesar kuwa wani sabon gyara Hajiya Bilkisu ta yi mata a cikin kwana biyun nan, tun daga kan na wanka na shafawa na sha da na turara jiki da na tsugunno, sai wani
amshi na musamman take fitarwa a cikin kwana biyun nan ta sauya Sosai.

Duk yadda Muhdeen yaso su ha
u da Inteesar Mummy ta hana, dan ko yazo bata bari ta fito su ha
u, yau da ya
agara da ya ganta ne ya nunawa Mummy cewa yana son zaiyi magana da ita ne, amma ta nuna masa cewa ya fa
awa Mufida abunda zai fa
a sai Mufida ta sanar da Inteesar, haka ya hakura ya koma gidan a zuciyarsa yana cewa ai daga gobe ne,
arshen tika-tika tik.
*Daga al
alamin*
Zainab Abdullahi K N.T
(Maman Ihsan)
*DON NEMAN
ARIN BAYANI*
090 65327995
Love you oll
Comments &shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CIdxYmFSO83KRgWbm5FJ2a
*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
Idan kinsan cewa kina cikin group
in Inteesar to kada kiyi joining wannan, duk abu
aya ne, sannan idan kinsan cewa ba zakiyi comments ba kada ki shigar mani group dan ko kin shiga idan baki comments zan fitar da ke ne.
*GARGA
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izina ba.
*SANARWA*
Wannan kagaggen labari ne, banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo
aya to a gafarce ni bada niyyar yin hakan nayi ba, arashi ne mai kashe auren wawa.
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page7
Duk yadda Muhdeen yaso su ha
u da Inteesar Mummy ta hana, dan ko yazo bata bari ta fito su ha
u, yau da ya
agara ya ganta ne ya nunawa Mummy cewa yana son ya ganta ne, amma ta nuna masa cewa ya fa
awa Mufida ta sanar da Inteesar, haka ya ha
ura ya koma gidan a zuciyarsa yana cewa ai daga gobe ne,
arshen tika-tika tik.

Rana bata
arya yau ne ta kama ranar da Inteesar zata tare a sabon gidan Muhdeen, musamman Mummy ta sa aka kawo mai lalle da kitso, inda aka tsantsare ta da ado da kwalliya, tun safe ya kira Mummy yake tambayarta wai zaizo ya
auki matarsa, ta sanar da shi cewa ba sai yazo ba su da kansu zasu kawo masa ita, godiya yayi tare da mata sallama.

Da misalin karfe takwas na daren Inteesar tana zaune a
akin Gwaggo, bayan anyi mata kwalliya tana zaune cikin riga da zani na atamfa ta lullu
e jikinta da mayafi, sai
amari ke fita daga jikinta, Gwaggo na
ara mata nasiha Mummy ta turo
ofar ta shigo bakinta
auke da sallama, Gwaggo ce ta amsa mata sallamar Inteesar sai kuka da take yi.

Gwaggo ce ta
aga kai ta kalle ta tare da cewa
"Sanin ya dawo zaku tafi ne?"
"Eh Gwaggo ya ce mu fito"
Kai Gwaggo ta gya
a alamar gamsuwa
"To gata nan ku tafi, Allah ya sanya alkhairi, ya ka
e duk wani sharri da fitina dake tunkarar rayuwarsu, Allah ya basu zuri'a
ayyiba".

Murmushi Mummy tayi cikin jin da
in addu'ar da Gwaggo tayi tare da cewa
"Ameen ya rabbil izzati, Allah ya amshi addu'ar ki."
Jan hannun Inteesar tayi dan ta mi
e amma Inteesar bata mi
e tsaye ba ta cigaba da zamanta tana kuka, jin muryar Gwaggo suka yi tana cewa
"Ki tashi ki tafi
akin mijinki bana son munafurci, kukan me zakiyi anan wa zakiyiwa kuka? lokacin da aka ce ba zaki koma ba aka kore sa ba
ofar kitcheen kika raku
e kinawa mutane kuka ba?kika nuna kina son komawa
akin mijinki ba? sai yanzun za'a kaiki inda kika kika nuna kina so zaki dinga yiwa mutane kukan munafurci."
Mummy ce ta dinga rarrashinta taja hannunta suka fice, bayan ta daina kuka.

Dady ne da kansa yayi driving nasu yayin da Mummy ke zaune a gefensa, Inteesar na bayan Motar, har Dady yayiwa motar key zai ja sai ga Mufida ta
araso a guje ta bu
e murfin motar ta zauna gefen Inteesar.

Kafin Dady yaja motar wayarsa ya ciro tare da lalubo number Muhdeen.

Muhdeen ya gama shiryawa kenan zai fito daga
akinsa wayarsa ga soma ruri, ganin Dady ne yasa ya saki murmushi dan yasan akan Inteesar ne,
aga kiran yayi tare da cewa
"Assalamu alaikum, barka da dare Dady"
Daga can
angaren Dady dake zaune a motarsa ya ce,
"Yauwa barka dai, kana gidan ne?"
"A'a Dady yanzun dai zan tafi gidan."
"To kayi sauri mu ha
u a can gidan dan yanzun zamu kama hanaya."
"To Dady gani nan zuwa."
Bayan Dady ya kashe kiran ne ya ya ja motar suka bar gidan.

Bayan Muhdeen ya gama waya da Dady ne ya nufi
akin Sumayya, domin yayi mata sai da safe tunda ba gidan zai kwana ba, tura
ofar yayi tare da yin sallama.

Kwance take akan gado tayi ruf da ciki, goga fuskarta tayi a jikin filon, tashi zaune tayi tare da
alo murmushin ya
e, ta ce,
"Wa'alaika salam"
Kallo
aya yayi mata ya gane tasha kuka,
ara sawa yayi jikin gadon ya zauna tare da kiran sunanta
"Sumayya"
Kallonsa tayi yadda yasha kyau sai annuri yake fitarwa, take taji wani tu
in bakin ciki da ya taso mata, zuciyarta sai tafarfasa take sunkuyar da kanta tayi
asa tayi dan bata don yaga halin da take ciki, magana ya soma yi
"Kinga dan Allah ki..."
Kafin ya kai
arshen zancensa ne ta
aga masa hannu alamar dakatarwa, ta kasa magana
ofar fita kawai ta nuna masa alamar ya fice, mamaki yake kamar ba ita ce ta nuna masa rashin damuwarta game da zancen ba, amma yau gashi yana magana ta kasa jure sauraronsa sai korarsa take,hannu yakai zai ta
a ta sai ta ja da baya ta ha
a hannayenta biyu alamar ri
on sannan ta nuna masa
ofar fita, hakan yasa ya fita tare da mata sai da safe duk da yasan na amsawa zata yi ba.

Bayan ya shiga mota ya tayar mai gadi ya wangale masa gate ya fice, kai tsaye ya nufi hanyar gidansa, yana driving yana tunanin halin Sumayya bayan ta nuna masa ta sauya ba komai, amma yanzun yaga alamar ba abunda ya canza a tattare da ita, amma ko ma dai mene ne da sannu zai gano komai."
Sumayya kam Muhdeen na fita ta saki kuka mai sauti, pillows dake kan gadon ta kwashe ta dinga jifa da su a
asa, bedsheet ma ta yaye shi tayi jifa da shi, idanunta ya sauka akan babban hoton da ke manne a bango ita da Muhdeen suna dariya, tashi tayi ta ciro photon tayi jifa da shi ya tarwatse a
asa
Haka duk wani abun fashewa da ke
akin dangin su kwalabe da gilashi sai da ta tarwatsa su ta kwanta a saman katifar tana rera kuka.

Kasancewar gidan Muhdeen baida nisa da sabon gidansa, hakan yasa ya riga su Dady isa gidan, ko da yayi horn mai gadin ya bu
e masa gate ya shiga kai tsaye cikin gidan ya nufa, shugarsa falon keda wuya sai yaji horn alamaun Dady sun iso, farin cikin da yake ciki ne ya ninku.

Bayan Dady yayi parking ne suka gaisa da mai gadin dama yasan Dady shi ya kawo sa gidan, bayan sun gaisa da Dady ne suka gaisa Mummy da Mufida Inteesar dai ba magana.

Shiga cikin gidan sukayi Mummy na ri
e da hannun Inteesar, Muhdeen ya bu
e masu
ofar tare da yi masu iso zuwa cikin falon
Dady da Mummy suka zauna kan kujera, yayin da Muhdeen da Inteesar da Sumayya ke zaune a
asa, Muhdeen da Inteesar da Mufida suna zaune a
asa , cikin girmamawa ya gaida iyayen nasa suka amsa masa kafin Dady
aura da cewa
"Muhammad"
ago kansa yayi ya kalle sa ya ce,
"Na'am Dady"
"Ga Inteesar nan amana a wajenka, a baya na dam
a maka amnarta a karo na farko, to yanzun ma na dam
a maka amnarta a karo na biyu, amma idan har kayi gangancin maimaita makamancin abuda ka aikata mata a baya to wallahi zaka yi nadamar hakan a tayuwarka, dan sai na baka mamaki, ka ri
e ta tsakani da Allah kuma kayi ha
uri da ita, kasan yarinya ce
arama ita dole sai anyi ha
uri, idan tayi maka wani abinda ba dai-dai ba kada ka ce zaka
auki zafi a kanta, ka nuna mata kuskuren haka cikin ruwan sanyi, ida.

Ka auri mace dole sai kayi ha
iri da ita, dan sabuwar rayuwa ce ta tsinci kanta a ciki, koda yake ba sai na tsaya dogon jawabi ba, a wancan karon nayi maka duk wani abinda yakamata na fa
maka.

Maida dubnsa yayi ha Inteesar ya ce
" ke Kum na dawo gare ki, kibi mijinki sau da
afa kiyi masa biyayya idan har kina son samun rahamar uban gijinki, duk abinda ya umarce ki kiyi masa, indai har bai sa
awa uban giji ba, ki zama mai ha
uri da da biyayya ga mijinki, nan dai suka dinga mata nasiha mai ratsa zuciya daga bisani suka yi masu sallama suka tafi nan Inteesar ta fara Kuka.

Bayan wucewarsu ya dawo rarrashinta ya dinga yi, sannan ya ja hannunta suka shiga
akinta a bakin gado ya zaunar da ita sannan ya ce ta jira shi yana zuwa, key na motarsa ya
auka ya fice daga gidan.
Chapter 91 · 0% Book details