← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 99

Sashe 98

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da misalin karfe tara na dare ne Dr Abdulkarim ya shigo office
in fuskarsa
auke da damuwa, ganin Yarima zaune a office
in ya ce,
"Allah ya taimaki Prince."
Zuba masa ido yayi tare da cewa
"Ya jikinta?"
Girgiza kai yayi tare da cewa
"Ya kake da yarinyar ne?"
"Tsintar yarinyar nayi a gefen hanya, maybe accident tayi."
"Kana nufin baka san daga inda take ba?"
aice ya ce,
"Bansan komai game da ita ba."
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un"
Da sauri y kalle shi cikin fargaba tare da cewa
"Don't tell me that she's dead."
Girgiza kai yayi tare da cewa
"She is alive, amma gaskiya tayi loosing memory nata."
A firgice ya kalle Dr Abdulkarim
"What?"
"Sai dai kayi ha
uri amma gaskiya ta rasa tunaninta."
"Kana nufin ka ce mani ta mance wace ce ita?"
Dr Abdulkarim ya gya
a masa kai alamar eh
"Kana nufin ta mance sunanta iyayenta komai da ya shafi rayuwarta ta mance ?ba abunda ta sani yanzun?"
Jinjina Dr Abdulkarim yayi tare da cewa
"Kaina kasan wannan ba sai na fada maka ba, duk abinda ya faru da ita a baya ta manta sai dai ta gina sabuwar rayuwa, a halin yanzun
walwarta ta koma kamar na jaririn da aka haifa yau."
Dafe goshinsa yayi cikin damuwa ya ce,
"To ko mu fitar da ita
asar waje ne ko Allah zaisa a dace?"
Murmushi yayi tare da cewa
"Ko ina zaka kaita abunda zasu fa
a kenan."
"To ba wata shawa da kake ganin idan anyi amfani da ita za'a dace?"
"Gaskiya babu sai dai idan Allah yasa ta ziyarci wuraren da ta ta
a sani a rayuwarta, ko kuma ta ha
u da mutanen da ta sansu a baya kafin faruwar hakan to tayiwu tunaninta ya dawo."
"Ya salam, toyanzun ya zanyi da ita?'
"Shawarar da zan baka shine ka Kaita gidan marayu"
Girgiza kai Yarima yayi tare da cewa
"Hakan ba mai yiwuwa bane, zan tafi da ita can."
"Ina zaka tafi da ita?

"Yola"
Daga nan bai sake magana ba
Kishingi
a yayi tare da cewa
"Allahu ya bata lafiya."
Yadda Muhdeen yaga rana haka yaga dare gaba
aya bai iya rintsawa ba, dan ko gidan Sumayya bai je ba, a gidan Inteesar ya kwana gaba
aya hankalinsa ya tashi ba alamar barci ma zai iya
aukarsa.
angaren Gwaggo da Mummy hankainsu ya tashi sosai, suna ta addu'ar Allah yasa duk inda suke suna lafiya Allah ya bayyana ta
Karfe hu
u na asuba Muhdeen ya shiga toilet ya watsa ruwa tare da yin alwala yazo yayi nafila da addu'ar duk inda suke Allah yasa suna lafiya ya kareshi tare da bayyanar da su.
arfe shida na safe Muhdeen da Jabeer suka shirya dan zuwa Gombe, Jabeer ne yayi driving
in su bayan sunyi sallama da su Mummy ne suka kama hanya, Muhdeen bai ma sanar da Sumayya zancen tafiyar ba, dan ya ji tana cewa zata bishi kuma ba zaiso tafiya da ita a wannan yanayin da suke ciki ba, dan haka bai sanar da ita ba daga shi sai Jabeer suka kama hanyar zuwa Gombe.
*Saura 1 page book 1 ya
are, idan har kina bu
atar cigaba da karanta littafin Inteesar to zaki biya
300 kacal ta wannan account
in* *2242538358 Zainab Abdullahi U B A nagode*
*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*_Albishir!

Albishir!!

Albishir!!!_*
*_Jama'ar Annabi inayi muku Albishir da cewa nakawo muku wannan shahararre Kuma ingantaccen gida, gidan da suka darje suka rairaye suke kawo Muku kayiyyaki masu dankaren kyau da Kuma inganci abisa farashi dai dai da Aljihun ku_*
*_Hajiyata, kanwata, Aunty na, kinaso kisamu kaya Wadanda ba kamarasu?

Kayanda idan kika shirya kika fito kizama abin kallo a wurin Yan uwanki?_*
*_dama wadanda zasu ganki ahanya?_*
*_sbd yadda Zaki fita daban da saura?_*
*_Kinaso Idan kikayi shiri arinka tambayanki a ina kika saye wannan kayan?_*
*_Zakije gidan biki ko gidan suna Amma kina tunanin kayan dazaki saka saboda kiyi fita ta Alfarma ta kece raini?_*
```ARZUQLANA GALLERY```
*_sunkawo muku duk Wani abu Wanda zakuna bukata kama daga:_*
```Laces
Atampha
Shadda
Abayas
Materials
Gyale
Takalma
Jaka
Kayan Kitchen
Bangles n jewelries```
*And many more*
```GIDAN KYAU, GIDAN QUALITY, GIDAN SAUKI, GIDAN KWALISA, DA ADO```
*_Wani abin sedai kunbiyomu zaku Gani da idanunku_*
*_sunayin kasuwancinsu bisa gaskia da Amana, ba cuta ba cutarwa_*
*_koda bakida kudin Siya Muna gayyatarki dan ki tallata kema kisamu naki_*
*_Yar uwa kasance a gidan, da abaki labari gwanda ki bayar_*
https://chat.whatsapp.com/FRJAnQZXm0t7rAroZWlMnQ
*GARGA
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a giji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page8
Jabeer me yayi driving nasu bayan sunyi sallama da su Mummy da Gwaggo, Muhdeen bai sanar da Sumayya zancen tafiyar ba dan ya ji tana cewa zata bishi, kuma bazai so tafiya da ita ba a wannan yanayin da suke ciki, dan haka bai sanar da ita ba daga shi sai Jabeer suka kama hanyar zuwa Gombe.

Bayan ya dawo daga masallaci yana kishingi
e a
akin Dr Abdulkarim, yayin da Dr Abdulkarim yake daga gefensa.

Wayarsa ce ta fara ruri, ko kallon wayar baiyi ba ballantana yayi niyyar
auka, har ta katse bai
aga ba, kallonsa Dr Abdulkarim yayi tare da cewa
"Wayar ma sai kaga dama kake
agawa?"
Bai ce da Abdulkarim komai ba kuma bai
aga wayar, har sai da aka kira wayar sau uku sannan ya
aga.

Gimbiya Anisa ce ta kira shi video call, kara wayar yayi a gabansa ya ajiye ta, tare da zubawa wayar idanunsa.

Zaune take ta
aura
afa daya kan
aya, yana sanye da alkyabba irin ta 'ya'yan sarakai, masu mata hidima na zagaye da ita, yayinda wata take
ara gyara mata hullar alkyabbar,
aya wata tana dur
ushe a gabanta tana bata fruit a baki, tana taunawa cikin yana kamar bata son ci.

Murmushi ta sakarwa Yarima Areef tare da cewa
"Barka da safiya my prince, fatan ka tashi lafiya."
"Alhamdulillah"
"Yarimana tun jiya nake jiran dawowarka na ji shiru, sai kuma nake jin labari wajen Fulani cewa ka tsaya ne saboda wata yarinya, gaskiya ba girmanka bane wannan, duk da nasan cewa kai mutum ne mai taimako da tausayi, amma hakan bai dace ba kana
an sarki guda ka tare a asibiti kawai dan ka tsinci yarinya a gefen titi."
"Ni waye da nafi
arfin taimako, ba wanda yafi wani a wurin Allah sai wanda yafi shi tsoronsa, shi Allah baya duba zuwa ga surar jikinmu da dukiyarmu sai dai yana duba ne zuwa ga zuciyoyinmu da ayyukanmu."
Shiru kawai tayi ya zuba ma pink lips
insa da ke matukar burge ta ido, inda ya cigaba da cewa
"Ina nan tare da ita, har sai ta farka sannan zamu taho da ita."
A zabure ta mi
e tsaye tare da cewa
"Ku tafi ina."
"Masarautarmu kina da matsala da hakan ne?"
"Komawa tayi ta zauna, ba tare da ta sake magana ba, ta ce,
"Yanzun yaushe zaka dawo na ganka?"
"Maybe gobe ko jibi insha Allahu."
Datsar tufa tayi tare da cewa
"Gaskiya bazan iya ha
urin zuwa jibi ban ganka ba, idan har ba zaka samu dawowa yau ko gobe gaskiya sai dai kaga na zo nan."
"Kizo ina wai?"
"Gombe"
"Koda wasa kada kiyi Wannan gangancin, ba hali na sanyi tafiya na kwana biyu ki ce zaki biyo NI?"
Dariya tayi tare da cewa
"Ai a hakan ma nayi
arin n daure dan naga ba aure mukayi ba, amma idan mukayi aure su inda zaka je
afata
afarka, Allah dai ya kaimu ranar aurenmu.
arasa magana tana murmushi.

Kallonta yayi tare da cewa
"Bissalam"
Daga nan ya katse wayar, Dr Abdulkarim ne ya kalle shi tare da cewa
"Gimbiya Anisa na masifar sonka sosai, gashi kun dace da juna dukanku jinin sarauta ne gaba da baya, Allah ya kaimu ranar aurenku"
"Ka daina tunanin cewa zan auri Gimbiya Anisa, dan gaskiya bata da ce da irin macen da make da burin aure ba, tana da gadara ta ta
ama, tana da sin mulki da sarauta, Ni kuma duk Wa
an nan abubuwa basu dame ni ba, kullun maganarta zata zama matar sarki, wai nine sarkin gobe, yayin da Ni kuma bana son sarautar nan."
Jinjina kai Abdulkarim yayi tare da cewa
"Sarauta kam ko kana so ko baka so dole ka kar
e shi, dan mahaifinsa bashi da wani burin da ya wuce yaga ka gaji kujerar sarauyarsa. domin kai ne mafi mafi soyuwa a gare shi."
Daga nan ya mike tare da cewa
"Pls muje mu duba yarinyar nan mana."
"kada ka damu nurse zasu yi mata duk abinda ya dace."
Daga nan ya mi
a shima Dr Abdulkarim
in tashi yayi yabi bayansa
Masu tsaron Yarima Areef ne suka take masa baya, dakata yayi na tare da ya kalle su na ya daga masu hannu dakatarwa., sanin me yake nufi me yasa suka koma inda suka tsaya, dan dama sun saba da wannan idan suka fita yakan dakatar da su,amma idan a masarautarsu ne bai hana su dan ya laura mai Martaba baya son yana dakatar da su.

Koda suka iso Gombe basu sha wahalar gane gidan ba, dan haka, autar su Umma ne yayi masu jagora, har cikin gidan
Da sallama suka shiga gidan, inda suka gaida da kowa na gidan tare da tambayarsu ya mai jiki, aka masu jagora har
akin kakan Inteesar suka gaishe ta tare da yi mata ya jiki.

Bayan an kawo masu abinci da ruwa ne Jabeer ne kawai ya iya shan ruwan, amma Muhdeen ko kallon ruwan baiyi ba burinsa kawai yaga Inteesar.

Koda suka shiga
akin da aka kwantar da ita, har lokacin tana kwance idanunta a lumshe,
arasawa Yarima yayi kusa da gadon tare da zuba masa ido.

A hankali ta bu
e idanunta ta sauke su akan na Yarima, kallon juna suka dingayi na na lokaci, kafin ta cire
wayar idanunta daga nasa, ta maida su ga sauran nursess guda uku da ke
akin.

Yarima ya kalle ta tare da cewa
"Sannu ya jikinki?"
Shiru kawai tayi tare da zuba masa ido, ya
ara cefa mata wata tambaya ya ce
"Ya jikinki?
Chapter 98 · 0% Book details