← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 99

Sashe 82

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsaye take a kitchen tana yanka alayyahu yayin da Mummy ke tu
a tuwon shinkafa suka ji sallamar Jabeer yana gaida Gwaggo
"Assalamu alaikum Gwaggo Barka da warhaka"
"Jabiru lafiya naganka haka kamar wanda aka jefo daga sama?"
"Ina fa lafiya Gwaggo ga Muhdeen can yayi accident yana kwance a gadon asibiti."
Jin haka yasa Inteesar ta saki
ara tare da yarda wu
ar hannunta jini na tsiyaya daga hannunta, bata san ta lokacin da ta yanke ba sakamakon jin magamar da Jabeer ke fa
awa Gwaggo, ita dai Mummy bata ji maganar Jabeer da Gwaggo ba sai jin ihun
arar Inteesar da ta yanke hannu da saki wu
a, da sauri Mummy ta
araso wajen tare da kallon hannun Inteesar ta ce,
"Subhanallahi garin yaya kikayi muguwar yankewa haka da wu
Girgiza kai tayi sai a lokacin Mummy taji muryar Gwaggo na
wala mata kira
"Fatima!

Fatima!!

Fatima!!!"
Jin yadda Gwaggo ke
wala mata kira tasan ba na lafiya bane, da hanzari ta fito kitcheen
in tare da Inteesar na biye a bayanta
"Na'am Gwaggo meke faruwa"
Kuka Gwaggo ta saka yana cewa
"Na shiga uku yanzun haka
acin ran abinda muka masa ne yasa yayi hatsari, wayyo Allah na."
Jabeer ne ya kalli Gwaggo ya ce,
"Gaskiya kam Gwaggo indai akwai abinda kaka masa a gidan nan da ya
ata ransa to shine ya jefa sa cikin wannan halin."
Jinjina kai Jabeer yayi ya ce,
"Gaskiya kam da alamar haka, domin mutanen da hatsarin ya faru a idanunsu sun tabbatar da cewa tu
in motar kawai amma ba a cikin hankalinsa yake ba ababen hawa da ke kan tatin ma wasu sauka sukayi daga kan tatin ganin yanayin tu
in nasa, sai daiAllah yasa ba bugu kowa ba motar ce dai ta kufce masa take da daki wata bishiya."
Mummy ce
walla ya cika mata ido ta kalli Jabeer ta ce,
"Yanzun wani hali yake ciki."
"Da sau
i za'a ce amma yana can baisan wa ke kansa ba"
Inteesar ce ta fashe da kuka ganin cewa duk alhakin faruwar abun akanta yake ita ce silar komai da ya same shi,Jabeer ne ya kalli hannunta dake zubar da jini ya nufi
akin Muhdeen ya fito da kayan aiki yazo yayi mata treatment na hannunta sannan ya kalli Gwaggo ya ce,
"Dawa zamuje ne? tun ina asibitin na kira Dady na sanar da shi."
Mummy ce ta kalli Inteesar ta ce,
"Daughter ki tsaya muje mu dawo ke da Mufida ku tsaya a gida ita tana barci."
Kai Inteesar ta girgiza tana kuka ta ce,
"Mummy wallahi bazan iya tsaya ba zan biku mu tafi domin naga halin da yake ciki."
Tana magana tana kuka, kafin ma Mummy tayi magana har ta shiga
auki ta
auko hijabinta don zuwa Asibitin, dole suka
yale ta suka tafi da ita inda aka bar Mufida tana kwance a
akinta tana barci.

Ko a cikin motar ma kuka take Jabeer dake driving Ya
an juyo ya kalle ta ya ce,
"Please kibar kukan nan haka insha Allahu zai warware anyi masa alluran barci ne, saboda ya
i yarda a duba sa da kyau ga rauni a jikinsa amma amma sai cewa yake a barshi ya tafi wanda hakan yasa dole muka yi masa allurar."
Kasancewar Mummy ce a gaba gefen Jabeer Gwaggo da Inteesar suna baya, Gwaggo ce ta kalli Inteesar ta ce,
"Ke nifa bani son damuwa, duk kinbi kin cikawa mutane kunne da hayaniyar kuka."
Jabeer ne ya ce,
"Ba dole tayi kuka ba mijinta na cikin wani hali."
a baki tayi tare da cewa
"Ni ban gane kukan da take yi ba, mijin da ba wai sonsa take ba neye na
aga hankali? sai da na tambaye ta tana sonsa zata koma gidansa ta ce bata sonsa ba zata koma ba, to yanzun daga jin yayi hatsari tabi ta rikice har tana yanke hannunta da wu
a bata damu da ciwon hannunta ba ta shi kawai take, ni gaba
aya na kasa gane inda yarinyar nan ta dosa, wato ke sawun keke ce ba'a gane gabanki ba'a gane bayanki, sonsa kike ko tausayin halin da yake ciki ne ban sani ba."
Tura baki tayi tace,
"Nifa kwai tausayinsa nake ji, gani nake nice silar komai shiyasa nake kuka ba don komai ba, kuma ko waye zan iya masa kuka indai ya shiga wani hali saboda ni."
Daga nan ba wanda ya sake magana har suka
arasa Asibitin, bayan Jabeer yayi parking suka fito suka bi bayansa.
*Daga alk'alamin*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*DON NEMAN
ARIN BAYANI*
09065327995
Love you oll
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CIdxYmFSO83KRgWbm5FJ2a
*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
Idan kinsan cewa kina cikin group na Inteesar to kada kiyi joining wannan, wancan ya cika ne yasa na bu
e wannan duk abu
aya ne, sannan idan kinsan cewa ba zakiyi comments ba kada ki shigar mani group don ko kinshiga idan baki comments zan fitar da ke ne.
*GARGA
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinin na ba
*SANARWAR*
Wannan kagaggen labari ne banyi tunanin rubuta shi da cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo
aya to a gafarce Ni bada niyyar yin hakan nayi ba, rashi ne mai kashe auren wawa.
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page6
Daga nan ba wanda ya sake magana har suka
arasa Asibitin, bayan Jabeer yayi parking suka fito suka bi bayansa.

Yana kwance yana barci sai rauni da ya ji a kansa, Jabeer ne ya turo
ofar sai Inteesar da ke bayansa sai Mummy da Gwaggo, a guje Inteesar ta
arasa jikin gadon bata san lokacin da ta ri
o hannunsa ba tana kuka, Jabeer ne ya kalle ta ya ce,
"Kada ki tayar da shi ana son ya samu isashshen barci kada ki damu zai tashi, zuba masa ido tayi tana tuna lokacin da ya ri
asar rigarta yana ro
onta da cewa, Inteesar kada ki rabu dani wallahi yanzun sonki nakeyi da gaskiya, bazan cutar da ke ba tunda nake a rayuwata ban ta
a jin tsananin soyayyar wata
a mace kamar yadda nake jinki a cikin zuciya ta ba, kada ku rabu dani ki bini muje mu gina sabuwar rayuwa mai cike da jin da
i da kwanciyar hankali.

Haka ta dinga tuna kalamansa da a cikin zuciyarta tana jin tausayinsa har cikin ranta.

Mummy kuwa ita ka
ai tasan yadda take ji a zuciyarta tana tausayin halin da ya ke ciki akan mace, dan yanzun da daina jin haushinsa akan
untatawar da yayiwa Inteesar a baya, dan yanzun ta fahimci cewa yayi nadama.
angaren Gwaggo ma bata ji da
in faruwar hakan ba duk da ita ce ta tunzura shi, amma tayi haka ne dan ta
wayar wa Inteesar
ancinta a wajensa Sakamakon azabar da u
uba da ya nuna mata a gidansa, duk da ya sauya amma yana da kyau ya gane kuskure da ya aikata kuma yasan mahimmancin da take da shi a wajensa.

Nan dai Jabeer ya kwantar masu da hankali sannan ya nufi office
insa, zama yayi ya
auki wayarsa tare da cewa
"Bari na kira abokanmu na sanar da su halin da abokinsu yake ciki."
Bayan yayi dialing number Salisu ya sanar da shi ne, sai ya lalubo ma Biliyaminu shima ya kira sa ya sanar da shi sannan ya lalubo number Bashir shima ya danna masa kira.

Kwance suke a
akin hotel
in ba kaya a jikinsu suna kullu
e cikin bargo, ta kwantar da kanta a
irjinsa kallonta yayi yana murmushi ya ce,
"Yakamata ki tashi kiyi wanka ki koma gida kafin mijinki ya dawo ya tarar baki gida."
Yamutshe fuska tayi tare da cewa
"Ba yanzun ba don na gaji wallahi sai na huta"
Wayarsa ce tayi ringing ya duba tare
agawa ya
ara a kunne da ya ce,
"Hello Jabeer yau ka tuno da ni ne?"
Ajiyar zuciya Jabeer ya sauke tare da cewa
"Abokinka fa ba lafiya yayi accident?"
"Subhanallahi wane daga ciki Muhdeen ki Salisu ko..."
Kafin yakai
arsen zancensa ne yaji muryar Jabeer na cewa
"Muhdeen"
Ita dake kwance a saman
irjinsa kasancewar ta ji muryar Jabeer cikin wayan ya ambaci Muhdeen da sauri ta mi
e zaune tare da cewa
"Na shiga uku nala..."
Kafin takai
arshen zancenta Bashir yayi saurin rufe mata baki da hannunsa ya ce,
"Asibitinsa yake kwance?"
"Eh"
Ya bashi amsa a ta
aice daga nan ya aje wayar.

Bashir ne ya kalli Sumayya sannan ya cire hannunsa daga bakinta ya ce,
"Meye haka daga magana kina neman tona muna asiri idan ya gane muryarki fa?"
"Kasan yadda naji ne?mijina fa aka ce yayi accident ya bazan ru
e ba?"
"Bari nayi sauri na tafi Asibitin"
arasa magana tana sauka daga kan gadon, kallonta yayi tare da cewa
Tunda basu kira ki suna sanar da ke ba yanzun idan kika je aka tambaye ki waya sanar dake me zaki ce? ni zaki ce ?idan suka tambaye ki ina muka ha
u na sanar da ke fa?
Chapter 82 · 0% Book details