← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 99

Sashe 93

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan ta fito ta shirya cikin riga da siket na atamafa ne da ya kar
i jikinta, simple makeup tayi tana
arin fitowa ne shi kuma yana shiga, rungumarta yayi tare da zagayowa da hannunsa a
ugunta ya jata zuwa dinning area, zama sukayi suna fuskantar juna shi da kansa yayi serving
ibta yana cewa
"Kuna barci Mummy ta aiko Direba ya kawo muna breakfast, tasan zan gajiyar dake ne shiyasa ta taimako da abinci."
Sunkuyar da kanta tayi cikin jin kunya, shi kuma yana mata dariya.

Bayan sun gama breakfast
in ne shi da kansa ya kwashi kayan zuwa kitcheen, tana
arin shigowa kitchen
in ne shi kuma zai fito ya ce,
"Ina zaki je?"
Cikin sanyin muryarta ta ce,
"Zan wanke-wanke ne"
"Zo muje ciki bar wanke-wanken nan tukunna."
aukar ta yayi cak sai bedroom
insa, a tsakiyar gadon ya dire ta, shima ya haura saman gadon, ganin take-takensa ne yasa ta bu
e baki zata yi magana, amma kafin tayi magana sai yayi saurin ha
e bakinsu waje
aya, ya fara tsotsa haka ya dinga rikita ta da zafafan salon wasanninsa nasu tsayawa a
walwa.

Cikin hikima da dabara ya raba ta da kayan jikinta, shima ya cire kayansa suka lula duniyar ma'aurata, suna tsaka da mu'amalarsu Inteesar ta ji ana knocking
ofa, amma shi baiji ba sai sambatu da sanya albarka yake mata, sam baya cikin hayyacinsa ya gama ru
ewa, shiyasa baiji ana knocking ba, yadda Inteesar ta ji knocking d'in da alama ba
ofar falo ake knocking ba,
ofar bedroom
in da suke ciki ne.

Girgiza da take tana cewa
"Yaya ana
wasa
ofa"
Sai da tayi magana sau hu
u tana girgiza shi kafin ya dawo hayyacinsa, ya gane me take cewa,
Cikin sar
ewar murya ya ce,
"Koma waye ya jira mu, idan bazai iya ba ya tafi."
Cigaba yayi da abinda yake yi yayin da aka cigaba da buga
ofar ba kakkautwa, ganin haka yasa Inteesar ta tilasta masa ya sauka, jallabiya ya saka ya ce,
"Bari na duba ko waye."
Ya nufi
ofar
akin yana magana cikin sar
ewar murya ya ce
"Wai waye haka ne?"
Yana bu
ofar idanunsa ya sauka akan Sumayya da ke tsaye itama shi take kallo, idanunsa sunyi jajir
Cikin mamaki yake kallonta tare da furta
"Kece?"
*Daga al
alamin*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*DOMIN NEMAN
ARIN BAYANI*
09065327995
Love You oll
Comments & shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CIdxYmFSO83KRgWbm5FJ2a
*INTEESAR*
Story &, writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
*GARGA
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izina ba.
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page7
Yana bu
ofar idanunsa ya sauka akan Sumayya dake tsaye, itama shi take kallo, idanunsa sunyi jajir
Cikin mamaki yake kallonta tare da furta
"Kece?"
Taune la
anta na
asa yayi cikin jin takaici ta ce
"Eh ni
in ce dai"
e fuska yayi tare da cewa
"To me kika zo yi da sassafe nan"
"Oh ji wata tambaya yau, ni da gidan mijina ban isa in shiga lokacin da nake so ko naga dama ba?"
"Na riga da na raba maku gida ga naki can, ita kuma ga nata nan kowa ya zauna gidansa."
a baki tayi tare da cewa
"Ni kuma na ce ban yarda a raba muna gida ba, dan haka ko ka maida ta can ko kuma ni na tattara kayana na dawo nan"
"Baki isa ba"
Murmushi tayi tare da cewa
"Alright, ba abunda ya kawo Ni kenan ba yunwa nake ji banyi breakfast ba, shine nazo nan naci abinci"
Wani irin kallo ya watsa mata tare da cewa
"Da can ina kike cin abincin nan gidan ne?"
"Takeaway nake sawa akawo mani, kuma yanzun tunda gata ta dawo ai ba bu
atar haka"
"Saboda ita baiwarki ce ko? to bari kiki bautar da tayi miki a baya yanzun baki isa tayi mako kwatankwacin makamancinsa ba, dan haka ki fita tun kafin kiga
acin raina."
"Ganin
aci ran da ke kan fuskarsa yasa tayi murmushi tare da kwantar da murya ta ce,
"Lah abun ai baikai haka ba, kasan cewa ni ba iya girki nayi ba, kuma ka ce kai baka son abincin waje sai dai a girka maka, kuma ka ce baka son 'yar aiki, shine nayi wani tunani mai zai hana na dinga zuwa wajen
anwata tunda ya iya sai ta koya mani, nan da sati
aya dai nasan na iya, shine kawai ba wani abu ba."
Kallonta yayi yana nazatarta, dan dai Sumayya ba abin yarda bane a wajensa, kuma da ace da gaskiya ta da
i haka shi kansa zaiji da
in hakan dan har ga Allah baya don cin abincin waje, kuma yanzun dole idan ya gama kwanakin da zaiyi a nan dole gidan Sumayya zai koma, kenan abincin waje zai ci, kuma idan har ta iya zaifi don haka, amma ta yaya zata ce dole sai Inteesar?

"
Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa
"Ga wajajen koyon girki nan da yawa me yasa dole sai nan?"
Murmushi tayi tare da cewa
"Naga dukanmu matanka ne, kuma idan kanmu ya kasance a ha
e komai namu
aya zaka fi kowa farin cikin hakan."
Shiru yayi tare da cewa
"Ki koma gida sai nayi nazari akan maganar da kika zo da ita."
Daga nan bai jira cewarta ba ya maida
oafar ya rufe.

Inteesar duk ta ji maganar da suke yi jikinta yayi sanyi, dan tun ranar da Sumayya tayi yaun
urin kashe Inteesar ta ke tsoronta, dan bata son abunda zai ha
a su waje
aya da ita, tunani ta shiga yi yadda ta dinga
untatawa rayuwarta zaman da sukayi tare da zagin iyayenta da cin mutuncin da take mata, duk da haka tayi yaun
urin kashe ta ba tare da ta mata laifi ba, sannan yanzun tana maganar wai ya maida ta can ko ita ta dawo, hawaye ne ta ji suna bin fuskarta, bata ankare ba ta ji yada harshensa yana lasar hawayen da ke tsiyaya daga idanunta, cikin salo da dabara mantar da ita
acin rai da take ciki har ta mance ya cigaba da fataucinsa.

Sumayya dake tsaye har yanzu a jikin
ofa ne ta dinga jiyo gurnaninsa, da sambatun da yake yi yana ma Inteesar godiya da saka albarka, take taji zuciyarta kamar an wata mata garwashin wuta, idanunta suka fara ganin duhu jiri taji yana neman
ibarta dan haka ta zuba a wajen tayi dirshan sai hawaye take zubarwa.

Duk da dai yana surutu da gurnani ne amma bata jin me yake cewa, ta dai ji yana sawa Inteesar albarka yana mata godiya yana cewa bazai iya rabuwa da ita ba shi ka
ai ta ji sauran maganar bata gane me yake cewa, da
yar ta tashi ta
arasa kan kujera ta zauna, zuciyarta na tafarfasa, tunda take da Muhdeen bai ta
a yi mata kwatankwacin irin wannan samabataun ba, bata ta
a jin yana sa mata albarka lokacin sex ba amma ji yadda ya ru
e akan
aramar yarinya yake ta Suratu kamar mahaukaci, kenan hakan yana nufin shi baya jin da
inta ne? ko dai yana surutu ita ce bata ji tunda iatama a lokacin bata cikin hayyacinsa?kai ta girgiza alamar cewa baya yi, amma ko ma dai mene ne zata binciko ko yana yi akanta ko baya yi, idan ko ta kasance baya yi to wallahi zata
auki mummunar matakin da batayi niyyar
auka ba.haka ta zauna tana jiran fitowarsu dan tasan baya wuce awa
aya ya gama.

"Shiru ta ji awa
aya ya wuce basu gama ba, tana duba agogo awa biyu nan ma shiru, hankalinta ya tashi sosai dan tunda take da Muhdeen 50 minutes ko 1 hour then ya gama sex, amma yanzun awa biyu ya
auka yana sex shiru bai gama ba, tana zaune har awa uku ba
in ciki dabtakaici duk ya ishe ta, kamar ta tashi tabar gidan amma ba zaiyiwa ba dan idan ta tashi ta tafi shirinta zai wargaje, dan haka ta samu wuri ta zauna.

A can cikin
akin kuwa sai da Inteesar ta gaji ta saka masa kuka sannan ya
yale ta yana rarrashinta, zuciyarsa cike da farin ciki da annashwa wani
aunarta ne ya
ara ninkuwa a cikin zuciyarsa, da kansa ya
auke ta ya Kaita ban
aki, sukayi wanka, duk da bata saki jiki ba kunyarsa ne kawai ke dawainiya da ita.

Bayan sun gama wanka ne suka fito, gaba
aya Inteesar yunwa take ji, a daddare ta saka doguwar riga na atamfa bata ma tsaya wane makeup ba, shi kuma yana
auke da towal a
ugunsa dan ba kayansa a nan
akinsa zai je ya saka kaya, ganin yadda take sauri ne yasa ya kalle ta lokacin da ta jona handryer tana busar da suman kanta, nan da nan ta gama ta tufke suman a tsakiyar kanta bayan ta nanna
esa saboda tsawonsa, bata ma tsaya
aura
ankwali ba siririn mayafinta ta
auka ta yafa gana
arin fita ne ya ce,
"Saurin me ye wannan?"
"Kitcheen zan tafi"
"Me zakiyi a kitchen?"
arfe
aya ya kusa fa kuma ni yunwa nake ji"
Da mamaki ya kalle ta dan yasan bata samu da cin abinci ba, murmushi yayi tare da cewa
"Kece da jin yunwa har kina sauri haka? ko da yake abincin da kika ci na zazzagar da shi ko?"
arasa maganar cikin tsokana, yayinda ita kuma kunyarsa ne ya sake dirar mata, dan hakan ta nufi
ofar fita a guje ta bu
ofar tana dariya, yayin da shima yabi bayanta.

Tana zuwa tsakiyar falon tayi turus, sakamakon ganin Sumayya zaune ta zuba mata ido, shima tsayawa yayi yana kallon Sumayya da mamaki a fuskarsa.
Chapter 93 · 0% Book details