Sashe 81
Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan fa ta nuna masa bata San zancenba sam ta fara k'ok'arin k'watar kanta.
*Daga alk'alamin*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan
*Don k'arin bayani*
09065327995
Love you oll
Comments &shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CIdxYmFSO83KRgWbm5FJ2a
*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
Idan kinsan cewa kina cikin group na Inteesar to kada kiyi joining wannan, wancan ya cika ne yasa na bud'e wannan duk abu d'aya ne, sannan idan har kinsan cewa ba zakiyi comments ba kada ki shigar mani group don ko kinshiga idan baki comments zan fitar da ke ne.
*GARGA'DI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
*SANARWA*
Wannan kagaggen labari ne banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo d'aya to a gafarce ni bada niyar yin hakan nayi ba, arashi ne mai kashe auren wawa.
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page6
Nan ta nuna masa bata San zancen ba sam, fara k'ok'arin k'watar kanta, amma ina bai bata wanna damar ba nan fa ya fara zaucewa, wayarsa ce ta fara ruri bai kula ba ya cigaba da abunda yake yayin da Inteesar kuma sai kuka take, hankad'e sa tayi zata gudu cikin zafin nama ya janyo ta yayin da wayarsa ta sake d'aukar wani ruri, tsuki yayi ya janyo wayar da niyyar kasheta gaba d'aya, amma suna Dadynsa ya gani zaro ido waje yayi ta kalli Inteesar sannan ya d'aga wayar tare da k'arawa a kunne, tun kafin yayi magana ya ji muryar Dady na cewa
"Muhammad ina kake?"
Cikin sark'ewar murya ya ce,
"Ina gida Dady?"
"Ina inteesar take?"
"Tana tare da ni"
"Na baka mintuna goma yanzun ka kawo mani Inteesar ko nayi mummunar 'bata maka rai."
Bai jira cewarsa ba ya katse kiran, Inteesar da ke rungume a jikinsa tana jin duk maganar da Dady yayi ne ta saki murmushi ta ce
"Thank you so much Dady"
Zuba mata ido yayi ganin yadda take murmushi ga hawaye a idanunta, jefa mata tambaya yayi
"Me yasa kika tsane ni ne haka kuma yaushe wannan k'iyayyar da kike Mani zai fita daga rayuwarki?"
Kamar bata ji me ya ce ba towel d'in da ya nad'o ta ciki ta d'aura tare da cewa
"Ka jik'a mani kaya na kuma mintuna goma aka baka ya zamuyi kenan?"
Bai ce ta ita komai ba ya ya sauka daga daga Kan gadon ya nufi wurin closet dake cikin bedroom d'insa ya ciro mata wata Abaya purple colour da mayafinta ya bata, kallonsa tayi ta kalli sabuwar Abyar da ya bata ta saka tayi gaba yana binta a baya har suka fito ya rufe k'ofar, mai gadi yayi masu sallama ko amsawa baiyi ba hannu kawai ya d'aga masa, kallo d'aya zakayi masa kaga yana cikin damuwa, mai gadin ne ya k'araso wajen motar ya ce,
"Yalla'bai lafiya dai ko?"
Kallonsa Muhdeen yayi tare da cewa
"Me ka gani Mallam Musa?"
"Naga ka shiga cikin jin dad'i da annuri amma yanzun naga kana cikin damuwa, shine na ce ko wani abun ne ya faru?"
"Bakomai kada ka damu"
Kud'i ya d'ebo masu yawa ya mik'a masa, ya kar'ba yana godiya sanna yaja mota suka bar gidan .
A can gida kuwa bayan Direban Dady yayi parking ne ya fito ya bud'e murfin baya Dady ya fito, yana shiga ya tarar da su duka a falo, ya kalli Mummy ya ce
"Ina Inteesar take?"
Gwaggo ce ta kalle shi ta ce,
",Meye haka Sani zaka shigowa mutane ko sallama."
"Kiyi hak'uri Gwaggo ina dawowa ne na had'u da mahaifin Inteesar yake sanar dani cewa yanzun Muhdeen da Inteesar suka tafi sunzo gaida Ummanta."
Gwaggo ta dafe k'irjj ta ce
"Me nake shirin ji haka? ta yaya akayi hakan ta faru?"
Girgiza kai Dady yayi tare da cewa
"Ban sani ba gaskiya, dan ko da ya sanar dani cewa sunzo gaishe da Umma, yanzun suka tafi bazan masa wata tambaya ba tunda basu san halin da ake ciki ba."
"To ina suke yanzun?"
"Na kira sa na tambaye shi ya sanar dani wai suna gidansa."
Salati Gwaggo ta saka tana tafa hannu yayin da Dady ya cigaba magana.
"Na sanar da shi nan da mintuna goma ya dawo da ita, nasan yanzun suna hanya."
Suna nan tsaye sai suka ji sallamarsu, gaba d'aya suka juya suka amsa sallamar tare da zuba masu ido, Gwaggo ce ta k'ara bude idanunta da kyau taga kayan da suka tafi da su ba shine a jikinsu ba, Inteesar atamfa ta fita da shi yanzun kuma gata da abaya shi kuma ya fita da manyan kanta yanzun gashi da k'ananun kaya, tafa hannu tayi ta ce,
"Wato ke bansan wace irin yarinya bace, mu zaki rainawa hankali? dama kun shirya da shi akan zaku ha
u yasa kika mana k'arya ko? ai ba akai can ba badai namiji bane gaki nan gashi ranar da zai
untata maki sai kinji duk duniya ba wanda ya tsane ki sama da shi, wacce ma suka same ta da wahala ya ta
are da namiji ballanta ke da ya ganki a sama, ana neman k'watar maki 'yanci baki ganewa ba, tunda haka kika za
a mun zuba maki ido kije ki tattaro kayanki kizo kibi mijinki ku tafi Allah ya kawo
azantar
aki."
Kuka ta fashe da shi tana cewa
"Wallahi Gwaggo ba yadda kike tunani bane, Abba na ne ya tilasta mani binsa shine na ce ya kawo Ni gidanku amma ya wuce da Ni can wani gida, ba yadda na iya ku fahimce Ni."
Muhdeen ne ya dur
usa a kan gwuiwowinsa cikin
antar da kai ya ce,
"Gwaggo, Dady Mummy nasan nayi kuskure a baya wallahi nayi nadamar abinda na aikata a yanzun son Inteesar nekeyi har cikin zuciyata, dan Allah ku bani dama na gyara kuskure ne a karo na farko, insha Allahu ba zakuyi danasanin
in amincewa da ni ba, kuyi ha
uri ku mance da abinda ya wuce a baya, insha Allahu hakan ba zata sake faruwa ba, wallahi yanzun soyayyar da nake mata ni kaina bansan iya adadinsa ba kuma bansan yaushe ne na kamu da sonta ba, a yanzun ji nake bazan iya rayuwa ba ita ba."
Zuba masa ido sukayi ganin hawaye a idanunsa tabbas kuka yake, kuma ya kamu da sonta ne ko shakka babu don sun hango soyayyar da yake mata a cikin zuciyarsa, Dady ne yayi murmushi tare da cewa
"To me yasa a baya ka dinga
untatawa rayuwarta bayan kasan cewa kana sonta? ai masoyi kyautata masa ake tare da faranta ransa ."
"Dady dan Allah ku daina tuna Baya insha Allahu hakan ba zata sake faruwa ba, nidai ku bani dama ba zakuyi dana sani ba."
Gwaggo ce tayi tsuki tare da cewa dana sani na nawa kuma? ai nice mai da na sani da naje da
afa ta har gurin ubanta na nema maka aurenta ba tare da sanin ka ba, kai dai kawai daga sama ka same ta, lokacin da na yi maka gata na aura maka ita madadin kayi farin ciki da godiya a gare Ni sai harara ta ka dinga yi da jin haushi na, sannan ka dinga wahalar da baiwar Allah da azabtar da ita akan laifin da ba ita tayi maka shi ba, ba ita ta ganka tace tana so ba, ballantana ka
ora mata
aran tsana bata da laifin komai, Gara kai an sanar da kai a ranar da za'a
aura maka auren ita kuma ba wanda ya sanar da ita sai bayan auren ta sani, haka tayi ha
uri ta jure bata ta
a kawo
arar kayi mata wani abu ba, Dan dai na firar da suke yi da Mufida ta sanar da ita, har take ro
on ta kada ta fa
awa kowa Mufida ta nuna ba zata iya ba sai ta fa
a, da haryanzun kana nan kana cutar ita, baka san kana sonta ba sai da aka
auko ta zuwa nan, sannan ga wannan ifirituwar matarka tana neman kashe ta, ai idan muka bari yarinya nan ta koma gidanka ganin bayanta za'ayi, dan haka ka tashi kabar gidan nan sannan zuwa gobe ina bu
atar takardar sakin da kayi mata, don tabbas sai ka sake ta ba zata koma ba."
Kuka ne ya kufce masa ba tare da sanin kuka na zuwa ba, kamar
aramin yaro ya dinga kuka wai yana ro
onsu da su bar masa matarsa amma ina kowa ya tafi yabar masa wurin, sarrafawa yayi inda Inteesar ke shirin barin wajen zata bi bayan Gwaggo,
asar abyar ya ri
on yana kallonta da idanunsa suka riki
e zuwa ja ya ce,
"Inteesar kada ki rabu dani wallahi yanzun sonki nakeyi da gaskiya, bazan cutar da ke ba tunda nake a rayuwa ta ban ta
a jin tsananin soyayyar wata
a mace kamar yadda nake jinki a cikin zuciya ta, kada ki rabu dani ki nuni muje mu gina sabuwar rayuwa mai cike da jin da
in da kwanciyar hankali."
Gwaggo ce ta buge hannunsa daga jikin Inteesar taja hannunta suka shige
akinta suka barshi nan dur
ushe yana kuka.
Haka ya zauna wajen ya cigaba da kuka, yana ro
onsu da su bashi matarsa, Mummy ma kam sai da taji tausayin yaronta sosai, dan kamar ta zubar masa da
wallon take ji,
anta namiji d take jinsa a ranta fiye da kowa yau gashi dur
ushe a gabansa yana kuka akan mace ba wanda ya saurare shi.
Ya kwashe awa
aya a wajen ba wanda tabi takansa, har Dady ya fito daga part
insa yazo zai fita bani takansa ba yayi ficewarsa ko kallonsa baiyi ba,
arshe haka ya tashi har yana jin ciwon kai da jiri ha
a hanya yake idan yana tafiya, har ya
ara da wajen motarsa ya tada yabar gidan.