← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 99

Sashe 85

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka farin ciki ya lullu
e zu
atansu
Ganin
arfe goma tayi ne yasa yasa Jabeer ya ce su tafi gida shi yana tare da shi, hakan yasa suka tafi Gwaggo, Mummy, Mufida da Inteesar sukayi masa sallama zasu tafi, maraice fuska yayi alamar baiso tafiyarsu ba kuma duk saboda Inteesar ne, Mummy ce ta kalle shi tayi murmushi
"Son kada ka damu da sassafe zamu dawo."
Kai ya jinjina alamar gamsuwa daga nan sukayi masa sallama suka tafi, Jabeer ne ya kalli Sumayya ya ce,
"Ke fa ba zaki tafi bane yanzun dare yayi."
Fuskarta ba walwala ta
arasa wajen gadon Muhdeen ta ce,
"Baby baka ganni bane?"
Murmushi yayi ya tare da cewa
"Ba kece kika fara mani magana bayan Jabeer ba? mun gaisa ai."
Cikin
unar rai ta fara magana
"Shine ko kallo ban ishe ma ka ba ko? amma daga jin muryar waccan bagidajiyar kucakar yarinyar ka maida hanakalinka akanta saboda tafini a wajenka ko?"
Girgiza kai yayi tare da cewa
"Bakwai ta fiki a wajena bane a'a matsayinku
aya ne ba wacce tafi wata"
"Ba haka bane ka fifita ta a kaina mana, ki ta kaina ma baka bi ba sai da ta fita sannan ka kalle ni ka kuma kama hannunta ka ri
e kana kallon fuskarta kamar ka samu farin wata, me ta fini da shi da ka maida hankalinka akanta ka amsa mani."
Dade kansa yayi jin yana sara masa don baya son hayaniya, lura da hakan yasa Jabeer ya ce,
"Sumayya meye haka? mutumin da yake cikin wannan halin ne zaki saka a gaba kina damunsa da hayaniya? wannan ba dai-dai bane."
"Yanzun ne kasan ba dai-dai ba? lokacin da nayi masa magana bai kalle ni ba ya zubawa waccan 'yar matsiyatar ido me yasa baka fa
a masa wannan ba dai-dai bane?."
Muhdeen kam rintse idanunsa yayi tare da ri
e kansa dan maganar Sumayya ma ciwon kai yake saka sa.

Fita tayi fuuu kamar wacce zata tashi sama, wajen motarta ta nufa ranta a matu
aci ga zafin kishin da take ji akan Inteesar
in, kai tsaye wayar ta ciro a handbag
inta number Bashir ta Kira, bugu biyu ya
aga kafin yayi magana ta ce
"Kana ina ne gidanka ko hotel?"
Yana kwance a kan kujerar mai zaman mutum uku ya ce,
"Ina gida ne ya akayi?"
"Lahira zatayi ba
uwa"
Cikin rashin fahimtar inda zancenta ya dosa ya ce,
"Ban fahimci inda zancenki ya dosa ba."
"Am on my way"
"Till you come?"
Daga nan ta katse kiran ta tayar da motar tana ayyana yadda zata aiwatar da shirinta, tayar da motar tayi ranar Asibitin ta
auki hanyar gidan Bashir.
*Saura pages guda 10 na kammala book 1 insha Allahu, zamu shiga book 2 amma book 2 paid book ne idan kin siya ki karanta*
Daga al
alamin
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*DON NEMAN
ARIN BAYANI*
09065327995
Love you oll
Comments & shara
Comments & shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CIdxYmFSO83KRgWbm5FJ2a
*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
Idan kinsan cewa kina cikin group
in Inteesar to kada kiyi joining wannan, duk abu
aya ne
Sannan idan kinsan cewa ba zakiyi comments ba kada ki shigar mani group dan ko kin shiga idan baki comments zan fitar da ke ne.
*GARGA
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
*SANARWA*
Wannan kagaggen labari ne, banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo
aya to a gafarce ni bada niyyar yin hakan nayi ba arashi ne mai kashe auren wawa.
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page7
Daga nan ta katse kiran ta tayar da motar tana ayyana yadda zata aiwatar da shirinta,tayar da motar tayi ta
auki hanyar gidan Bashir.

Horn yayi mai gadin gidan ya le
o ganin ita ce yasa ya wangale mata gare
in gidan ta shiga, bata ma tsaya yin parking da kyau ba ta fito ta nufi hanyar da zata sada ta da falon, tura
ofar tayi ba tare da tayi sallama ba,
amshin turarenta ne ya tabbatar wa da Bashir ta iso,mi
ewa yayi daga kwance da yake ya tashi zaune tare da ware hannayensa duka biyu, alamun tazo gare shi,
ara sawa tayi tare da fa
awa jikinsa ya rungume ta, ajiyar zuciya ta sauke.

"Waye ya ta
a ki? ki kwantar da hankalin..."
Kafin ya kai
arshen zancenta ta katse shi da cewa
"Hankali na bazai ta
a kwanciya ba matu
ar tana raye, mutuwarta shine kwanciyar hankaalina."
"Wace ce?"
Wani tunani tayi dan haka bata amsa masa tambaya da yayi mata ba.

"Nace wace ce, mutuwarta ne kwanciyar hankali a gare ki?"
ara tsuke fuska tayi
"Bai shafe ka ba."
"Ki fa
a mani wata kila ma akwai amfanin da zanyi maki."
"Babu wani amfanin da zaka mani a matsayinka na abokin miji na."
"Domin ina da ya
inin zaka iya taimakonsa ta wata fuskar"
"Badai Inteesar kike
arin kashewa ba?"
"Ba matsalarka bace"
"Idan ma ita ce tun yanzun ki fidda abunda ke cikin ranki, domin Inteesar she is innocent.."
"Me ye matsalarka da ita ce, naga matar abokinka ce, bayan haka nana tunanin akwai wata ala
a a tsakanin ku"
Jinjina kai yayi tare da cewa
"Tabbas ba wata ala
a a tsakanina da ita bayan ta matar aboki a gare ni, kuma ita ce matar da na fara tunanin mallaka a matsayin uwar
a a gare ni."
Da sauri Sumayya ta mi
a daga jikinsa tana masa kallon mamaki, ya cigaba da cewa
"Tun kafin Muhdeen ya fara sonta nake sonta duk
an mata da nake da su da kuma wa
anda nake gani banaga wacce ta ta mallaki duk abinda make so a wuri
a mace ba sai ta, ita ce ta cika
irin za
i na."
a baki tayi tare da jan tsuki, jin taja tsuki ne ya kalle ta ya ce,
"Kishi kike ne?"
"Allah ya sauwa
e, akan mijina da make so kamar raina zanyi kishi, shi ka
ai ne nake kishi akansa saboda shine wanda nake haukar so, bayan shi banga namijin da ya isa nayi kishi akansa ba."
Dariya yayi tare da cewa
"Kina kishinsa har haka amma kika kasa killace masa kanki, kike fita kina waufantar da kanki ga wasu mazan da ba baki ba?"
Murmushin takaici tayi tare da cewa
"Ba laifinka bane laifi na ne da na baka kaina dole kayi mani duk cin kashin da kaga dama."
arin tashi daga jikinsa tayi yayi saurin janyo ta jikinsa ya
ara katse ta
"Am sorry"
Bata ce komai ba ta cigaba da
arin
watar kanta yayinda shi kuma bai sake ta b.

"Don Allah kiyi hak'uri Allah ya huci zuciyarki sarauniyar mata, banyi niyyar
ata maki rai ba, ke ai ba
uwa ta ce dole na girmama ki, kuma na fahimci matsalarki Inteesar ce ko? to kiyi tunanin hanyar raba da Muhdeen yadda zai sake ta Ni kuma na aure ta, kinga Shikenan ke kin samu damar mallakarsa ke ka
ai Ni kuma na samu mallakar macen da nake mafarkin samunta a rayuwata."
Shiru tayi tana nazarin kalamansa, tabbas ba zata iya jure ganin Muhdeen da kowace mace na ra
arsa ba kuma tasan raba Muhdeen da Inteesar wani abu ne mai wahalar gaske, don ta lura da yadda yake tsaninin son Inteesar yanzun, ga danginsa suna sonta ba zasu ta
a yarda ya rabu da ita ba, mafita
aya ce mutuwar Inteesar, bata san lokacin da murmushi ya su
uce nata ba har sai da Bashir yaji saurin murmushin nata, kallonta yayi yana murmushi.

"Kin amince wane shawara kika yanke?"
"Ka zuba ido kawai kayi jallo"
Daga nan ta tashi ta shiga bedroom
insa kai tsaye toilet ta nufa, wanka tayi ta fito
aure da towel zama tayi ta shafa lotion nasa mai
amshi bayan ta gama ta juyo ta kalle shi taga yana kallonta yana mata murmushi yayin da ya haye saman gadon tare da jan bargo, ya rufe jikinsa, bayan ta gama ne ya
arasa jikin gadon tare da hayewa saman gadon ya shige cikin barhon itama, janyota yayi jikinsa tare da warware towel
in da ta
aura shima ya cire kayan jikinsa suka soma sa
on Allah kamar yadda suka saba yi.

Washe gari Inteesar na idar da sallar asuba tayi azkar ta nufi kitchen don ha
a breakfast.

Farfesun kayan ciki tayi wanda yaji kayan
amshi kamar yadda ta lura Muhdeen yana son shan farfesun kayan ciki da safe, don haka tayi shi Musamman saboda shi ta fere dankalin turawa da plantain ta soya da
wai sai ruwan shayi da yaji kayan
amshi, tayi kunun gya
a da bayan ta ji
a wake ta wanke ta zuba tattatasai da albasa tayi blendin tayi
osai.

Koda Mummy ta fito
arfe bakwai ta tarar da Inteesar a kitcheen har ta gama komai, murmushi tayi
"Daughter yau da sammakon aiki kika tashi? baki gajiya ne?"
Murmushin tayi tare da sunkuyawa ta gaida Mummy, ta amsa mata cikin farin ciki bu
ewa ta fara yi tana mamakin yadda cikin
anin lokaci Inteesar ta gama ayyukan nan.
Chapter 85 · 0% Book details