Sashe 96
Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bayan sun fita da kayan ne direba yada a boot, Inteesar ta shiga baya ta zauna, nan suka dinga yiwa juna
aga hannu inda Muhdeen ya
ara jaddada mata ta ri
e wayarta a hannunta saboda zai dinga yawan kiranta.
Har suka
acewa juna bata daina
aga masu hannu.
Bayan sun tafi ne Muhdeen ya sanar da Sumayya zai shiga ciki ya rufe gidan, yana shiga gidan ta
auki wayarta a handbag
in ta ta lalubo wani number ya danna masa kira, bayan ya
aya ta ce,
"Hello Amaguwa kana jina? wani aiki zan baka, amma ka sani bana son akasi a yayin da na bawa mutum aiki..."
Ganin Muhdeen ya fito ne yasa ta ce
"Okay sai anjima zan kira ki"
Daga nan ta katse kiran ta shiga mota suka bar wajen.
Da yammaci misalin
arfe hu
e da rabi ne motoci guda goma sha
aya ne, sai dai
ayar motar da ke tsakiya ta fita daban da sauran motocin, biyar ne a gaban wannan ha
aiyar motar yayin da wasu biyar
in ke binta a baya, da alamar motoci biyar na gaba da biyar da suke binsa a baya rakiya suka yi masa, zaune yake a bayan motar yayin da direban motar ke tu
i sai wani bafade a gefensa yayin da wannan matashin saurayin mai tsananin kyawu da kwarjini da haiba yake zaune a bayan mitar, sanye yake da farar shadda mai tsadar gaske, sai ba
ar alkyabba da ya
aura a saman farar shaddar ga rawani da ya zauna a kansa kamar dan shi akayi shi, kallo
aya zakiyi masa kinsan cewa jinin sarauta ne gaba da baya, idanunsa a lumshe kamar mai barci amma a zahiri b barci yake ba sanyin A.C kawai ke ratsa shi, jin wannnan bafaden da ke gefen direba yayi salati ne yasa shi saurin bu
e idanunsa , yayin da wannan bafaden ya ce,
"Ranka ya da
e wata mace ce gata can kwance a jikin
aton dutsen can, kuma gata ita ka
ai ne a cikin wannan jejin, yarima ne ya maida sunansa inda wannan bafaden ke nunawa, hango ta yayi kwance kamar hawa, juyawa yayi ya hango wata mota daga can tsallake da je ci da wuta, sauran motocin duk suka tsaya suna kallon me yarima zaiyi, a hankali ya fito tare da basu umarnin suje su duba ko akwai mutum a motar ne.
Cikin hanzari mutanen hu
u suka tsallaka dan cika umarnin yarima.
Koda suka
ara da motar duk ta
one ba kowa a ciki, yarima ya
ara kusa da inda take kwance kanta sai jini je fita, da kansa ya
auke ta ya saka ta a bayan mota ya zauna gefenta, kowa ya shiga mota suka ja suka bar jejin
*Daga al
alamin*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*Saura 2 pages book 1 ya
are book 2 paid book ne ki biya
300 kacal don cigaba da karantawa, zaki turo ku
in ta wannan account
in* 2242538358
Zainab Abdullahi U B A sai a turo shaidar biya ta wannan number 09065327995
Love you oll
Comments & share*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*_Albishir!
Albishir!!
Albishir!!!_*
*_Jama'ar Annabi inayi muku Albishir da cewa nakawo muku wannan shahararre Kuma ingantaccen gida, gidan da suka darje suka rairaye suke kawo Muku kayiyyaki masu dankaren kyau da Kuma inganci abisa farashi dai dai da Aljihun ku_*
*_Hajiyata, kanwata, Aunty na, kinaso kisamu kaya Wadanda ba kamarasu?
Kayanda idan kika shirya kika fito kizama abin kallo a wurin Yan uwanki?_*
*_dama wadanda zasu ganki ahanya?_*
*_sbd yadda Zaki fita daban da saura?_*
*_Kinaso Idan kikayi shiri arinka tambayanki a ina kika saye wannan kayan?_*
*_Zakije gidan biki ko gidan suna Amma kina tunanin kayan dazaki saka saboda kiyi fita ta Alfarma ta kece raini?_*
```ARZUQLANA GALLERY```
*_sunkawo muku duk Wani abu Wanda zakuna bukata kama daga:_*
```Laces
Atampha
Shadda
Abayas
Materials
Gyale
Takalma
Jaka
Kayan Kitchen
Bangles n jewelries```
*And many more*
```GIDAN KYAU, GIDAN QUALITY, GIDAN SAUKI, GIDAN KWALISA, DA ADO```
*_Wani abin sedai kunbiyomu zaku Gani da idanunku_*
*_sunayin kasuwancinsu bisa gaskia da Amana, ba cuta ba cutarwa_*
*_koda bakida kudin Siya Muna gayyatarki dan ki tallata kema kisamu naki_*
*_Yar uwa kasance a gidan, da abaki labari gwanda ki bayar_*
https://chat.whatsapp.com/FRJAnQZXm0t7rAroZWlMnQ
*GARGA'DI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izina ba.
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page7
Koda suka
arasa ga motar duk ta
one, yarima ya
arasa kusa da inda take kwance, kanta sai jini ke fita da kansa ya
auke ta ya saka ta a bayan mota, ya zauna gefenta kowa ya shiga mota suka ja suka bar jejin.
Muhdeen hankalinsa yakai
ololuwar tashi, gabansa sai fa
uwa take yi sannan ga numberta da na direba duk basu shiga, ya kira Ummanta ko sun isa nan ma basu ganta ba, dan ko su Ummanta hankalinta ya tashi musamman da taga dare yayi shiru, ba Inteesar ba alamarsu.
Gaba
aya hankalinsa na kanta gata kwance kamar gawa, kallon direbansa yayi tare da cewa
"Idan mun shiga garin Gombe ka tsaya,dan bazai yiwu mu tafi zuwa Yola da ita a haka ba, muje mu kaita asibitin abokina Dr Abdulkarim."
Jinjina kai direban yayi tare da cewa
"Insha Allahu an gama ranka ya da
Wayarsa ce tayi ruri ya kamar bazai kalli wayar ba, a hankali ya bu
e idanunsa da ya zuba akan wayar, ganin me kirar wayar ne ya daga tare da cewa
"Assalamu alaikum"
Cikin kunnensa ya ji saukar muryar mai kiran wayar .
"Wa'alaika salam yarima kuna ina ne?"
"Ranka ya da
e muna gab da shiga cikin garin Gombe, amma ba zamu
arasowa yau Yola a daren nan ba."
"Yarima lafiya?
Ko akwai wata matsala ce?"
"Allha ya taimake ka muna tafiya akan hanyarmu ta dawowa ne muka tsinci wata yarinya kwance a gefen titi, kuma sai ga wata mota daga can gefe tana ci da wuta, mundai
auko yarinyar yanzun da mun shiga cikin garin Gombe zamu kaita asibitin abokina da ke cikin garin."
"To shikenan Allah ya tsare ku ya bata lafiya."
"Ameen ya rabbil izzati"
Daga nan ya katse kiran tare da juyawa ya zubawa Inteesar idanu, tsawon mintuna biyu yana kallonta, kafin ya
auke idanunsa.
Lokacin da Muhdeen ya sanar da su Gwaggo zancen ba'a ga su Inteesar ba, hankalinsu ba
aramin tashi yayi ba, musamman Mufida sai kuka ta ke mksmar ance Inteesar
in ta rasu, Dady ne yayi ta
arin kwantar masu da hankali.
Sumayya kuwa wayarta ta kashe tunda ta tafi gidan Bashir, bayan sun gama abunda zasuyi ne sunyi wanka ta saka kaya tare da kallonsa ta ce,
"Dare yayi mani anan yakamata na yafi."
Kallonta ya yayi tare da cewa
"To sai yaushe? ko kuma ni zan zo?"
Da sauke ya kalle shi tare da sake baki tana cewa
"Kazo ina? dan Allah rufa nani asiri, ko lokacin da kake zuwa kana kwana ai ranakun ba nice da girki ba, yana gidan Inteesar ne shine nake barinka kazo ka maye gurbinsa, banda wahalar da nake sha wajen shigar da kai."
Kasancewar motarta mai ba
in gilashi ne sai ta
auko Bashir a bayan motar, haka zata shigo da shi cikin gidan, amma ba zatayi parking a filin da aka tana da dan ajiye motoci ba, sai ta
ara da har kan hanyar da zata sada ta da
ofar shiga falon, wanda ba mai ganinsu a cikin ma'auikatan gidan.
"Bashir ne ya kalle tare da cewa to yanzun yau Inteesar ce da giki yau to ya zamuyi ne?"
Murmushi tayi tare da cewa
"Ai girkin Inteesar ya riga da ya
are."
Kallonta yayi cikin rashin fahimtar inda zancenta ya dosa.
"Ban gane Inteesar gikinta ya
are ba, bayan ya gama kwanakin girkinki yau yakamata a ce ce ita ce da girki.