← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 99

Sashe 83

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai a lokacin ta tuna ta dawo ta
auki wayoyinta tare da kunna su ta ce,
"Na mance na kashe wayoyi na duka kila ma ya kira ni bai samu ba"
Tana kunnah wayar kuwa sai ga kiran Jabeer ya shigo kamar jira yake da sauri ta
aga tare da karawa kunnenta duk da cewar da wayar Muhdeen ya kira ta don baida number ta, ko ranar da ta kira shi ya ro
i Muhdeen ya barta akan ta cigaba da zama a gidansa baiyi served number ta ba, kallon Bashir tayi da ya zuba mata ido ta ce,
"Da number Mijina ya kira Ni wayar na hannunsa ne."
agawa tayi tare da cewa
"Hello my sweet"
Da sauri Jabeer ya ce
"Bashi bane bani da number ki ne yasa na duba wayarsa na kira ki."
"To Allah dai yasa lafiya da naga ka Kira da wayarsa hankali manya tashi."
"Kina ina ne?"
Gabanta ne ya fa
i kada dai ace yahe gidansu bai gabata bane, kafin tayi magana ta ji ya ce,
"Kizo Asibitinsa muna nan"
"Lafiya me ya faru da shi ne?"
"Kada ki damu kizo kawai"
Daga nan ya katse kiran yana girgiza kai.

Suna nan zaune a
akin Dady ya shigo don duba halin da Muhdeen ke ciki, daga nan ya je office na Jabeer inda ya nemi jin
arin bayani daga bakinsa nan Jabeer ya kwantar masa da hankali cewa ba komai zai warware insha Allahu, sai dai akwai damuwa. zuciyarsa kuma samuwar akan Inteesar ce don haka ya dinga sambatu yana kiran sunanta kafin barcin ya
auke sa, nan Jabeer ya
ara jaddada wa Dady cewa su basa matarsa don gaskiya Muhdeen yabcanza, yanzun son Inteesar yakeyi da gaskiya ya kamu da matsancin soyayyar Inteesar, bazai ta
a cutar da ita ba ko ya bari wani ya cutar da ita, nan dai ya cigaba da masa bayani kuma Dady ya gamsu da bayanin Jabeer sannan sukayi sallama ya fita.

Suna nan zaune a
akin sa aka kwantar da Muhdeen bayan tafiyar Dady sai ga Sumayya ta fa
akin kamar wacce aka jefo, ganin su Mummy da Gwaggo yasa ta shan jinin jikinta kunya ce ta dabaibaye ta, don tunda ta auri Muhdeen bata ta
a zuwa ta gaida su ba, lokacin da idonta suka sauka akan na Inteesar sai da gabanta ya tsananta fa
uwa, taji
iyayyar da take wa Inteesar ce ta dawo sabuwa a cikin zuciyarta, musamman da taga idanunta alamar tayi kuka kuma tana ri
e da hannun Muhdeen ta zauna a gefen gadon, take sai taji kishin mijinta ya taso mata, ga kuma kunya tana ji na abunda ta aikata na yun
urin kashe Inteesar kallon Gwaggo tayi ta ce,
"Ina wuni Gwaggo?"
Kauda kai Gwaggo tayi tare da cewa
"Bari na fita
akin nan kada Allah ya tashi turo ma wata bala'i ya shafe ni."
ara maganar tana kallon Mummy da Mufida tana masu alamar da suzo su tafi, Sumayya ta
alli Mummya ta ce,
"Ina wuni Mummy?"
Ba yabo ba fallasa ta amsa mata da
"Lafiya lau ya gidan?"
"Alhamdulillah"
Gwaggo ce tayi saurin sawa gadon taja hannun Inteesar suka tafi zuwa waje, wani wuri suka samu suka zauna saman kujeru dake ajiye a wajen.

A can cikin
akin kuwa turo
ofar akayi tare da yin sallama, Salisu ne da Biliyaminu, sai Bashir, dur
usawa sukayi suka gaida Mummy tare da tamabar ta ya mai kiki, ta amsa da Alhamdulillah sannan Sumayya ta gaishe su suka amsa mata inda Bashir ya kashe mata ido
aya da sauri ta kauda kanta daga kallon sa don ta lura Bashir ba kunya ne da shi ba, yanzun sai ya nemi tona masu asiri bayan 'yan mintuna sai ga Gwaggo da Inteesar sun shigo
akin, yayin da Bashir ya kafe Inteesar da wani kallon
urilla ba wanda ya lura da hakan sai Sumayya da idanunta ke kansa, gyaran murya tayi ya kalle ta ta galla masa harara sosai kai yayi tare da gaida Gwaggo ta amsa suma sauran suka gaishe ta amsa masu.

Bayan kamar mintuna goma ne Bashir ya mi
e ya ce
"Bari naje na
auko abu a mota."
"Salisu ya ce
"Okay"
Yana
arin fita ne sukayi kici
is da Jabeer suka
ara gaisawa sukayi sannan sannan ya fice, bayan fitar da da mintuna biyar Sumayya ta tashi ta fice,
Yana zaune a cikin motarsa gani kawai yayi an bu
e murfin motar kafin yayi magana har ta shigo ta rufe murfin motar, da mamaki ya kalle ta ya ce,
"Sumy! lafiya kuwa?"
Kauda kai tayi tana taunar cingum ta ce
alau"
"To me zaisa ki biyo NI har cikin mota idan wani ya hannu fa akwai matsala."
"Yaushe kasan yarinyar can da naga kana binta da wani mayataccen kallo?"
"Wata yarinya?"
Kauda kai tayi bata ce komai ba sai a lokacin ya tuna cewa lokacin da yake kallon Inteesar Sumayya ce ka
ai ta kula da hakan, dan haka ya ce,
"Oh Inteesar?"
e baki tayi ba tare da ta ce komai ba
"Ai Inteesar ta da
e da shiga raina, ranar da akayi reception na aurenki da Muhdeen ne na fara ganinta ita da Jabeer wai daga tashi reception matarsa ta kira sa tana son agwaluma suka kai mata, to bayan sun dawo ne na ganta har na cewa Jabeer zan aure ta don banga maccen da ta ha
a abubuwan da nake so kamar Inteesar ba, gani na na biyu da ita munje gidan baki nan lokacin kina London tana amarya munje cin girkin amarya, munta ta santin da
in girkinta sai Salisu ke bani labarin wai da kike amarya sunzo cin girkin ki wai kinyi masu da
an girki irin taki ba, wai taki ta musamman ne basu ta
a cin girki mai da
insa ba, sanin cewa tsokanarta yake yasa ta
aga hannayenta biyu tana kai masa dukan wasa ri
e hannunta yayi, kamar daga sama suka ji ana knocking glass
in motar da sauri suka juya cikin fargaba dan ganin waye.
*Daga alk'alamin*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*DIN NEMAN
ARIN BAYANI*
09065327995
Love u oll
Comments & shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CIdxYmFSO83KRgWbm5FJ2a
*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
Idan har kinsan cewa kina cikin group na Inteesar to kada kiyi joining wannan, wancan ya cika ne yasa na bu
e wannan duk abu
aya ne, sannan idan kisan cewa bazakyi comments ba kada ki shigar mani group, don ko kin shiga idan baki comments zan fitar da ke ne.
*GARGA
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
*SANARWA*
Wannan kagaggen labari ne, banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo
aya to a gafarce ni bada niyyar yin hakan nayi ba, arashi ne mai kashe auren wawa.
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page7
Kamar daga sama suka ji ana knocking glass
in motar, da sauri suka juya cikin fargaba dan ganin waye.

Sauke glass
in motar yayi sai yaga
aya daga cikin security na Asibitin ne ya a tsaye, kallonsa Bashir yayi tare da cewa
"Lafiya?"
"Yalla
ai dan Allah ka gayara parking
in motarka."
Jinjina kai yayi tare da cewa
"Okay"
Sai a lokacin ya lura da inda yayi parking ashe ya a hanaya ne, kuma motocin da ke gabansa dole sai ya bada hanya kafin su wuce, don haka ya gyara parking
in motar sannan ya juya ya kalli Sumayya.

"Waya ta na manta a motar shine na fito
auka yakamata ki fita ki koma kiyi jinyar mijinki ko?"
"Ni wallahi tunda na
yallara ido naga yarinyar nan a Asibitin nan sai naji gaba
aya raina ya
aci, musamman da ta ha
u da waccan jarababbiyar tsohuwar Gwaggo, Wallahi na tsane su a rayuwa ta."
"Me sukayi maku da kika tsane su?"
Yamutshe fuska tayi tare da cewa
"Ita wannan tsohuwar tun lokacin da na fahimci baya
auna ta ne, ita kuma waccan yarinyar haka nan kawai tun ranar da na fara ganinta a gidansu Muhdeen na tsane ta, Ni dama na tsani kyakkyawar mace,idan har naga mace ta ha
u ta ko ina bata da cikas wallahi sai naji na tsane ta musamman idan na fahimci ta fini ko akan hanya ne bana son ganinta ballantana wannan da ta aure mani miji."
Dariya Bashir yake ta
yatawa har Sumayya ta fara jin haushinsa, dan haka ta bu
e murfin motar ta fice ranta a
ace.

Komawa tayi
akin ta tarar Salisu da Biliyaminu ne sai Mummy, zama tayi gefen gadon da Muhdeen yake tana cewa
"Allah sarki Allah ya tasarmun da kai ya baka lafiya."
arasa maganar idanunta na tara
walla, gaba
ayansu suka amsa mata da Ameen inda Mummy ta ce,
"Dan Allah ku daina masa kuka haka, jikinsa fa da sau
i insha Allahu zai mi
e kamar baiyi ba."
Kuka ta sake rusawa tana cewa
"Mummy ta yaya hankali na zai kwanta? mijina yana cikin wani hali l."
A'a kinga wannan ba abunda tada hankali bane addu'a kawai zamuyi masa Allah zai bashi lafiya, nan dai Umma ta dinga kwantar mata da hankali akan ta cire samuwar dake cikin zuciyarta, ana haka ne Bashir ya shigo ko kallon inda yake bata yi ba, daga bisani suka fita zuwa wajen Jabeer,
akin ya rage daga Mummy sai Inteesar.

Shiyoyin sallar magariba ne, Mufida ta shigo hannunta
auke da basket da aka jera kayan abinci a ciki.
Chapter 83 · 0% Book details