← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 99

Sashe 89

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zama sukayi zasu fara yin breakfast
in ya kalli Inteesar tare da cewa
"Zo ki zauna kiyi breakfast nasan baki ci komai ba."
Da sauri Sumayya ta kalle shi jin abunda ya fa
a, dan kwata-kwata ta tsani taga yana kula Inteesar kuma yanzun ta lura ya fa
a tarkon son Inteesar tsundum, amma baya yi tunanin zai ha
a matsayinta da na Inteesar ba, wai ita ce zaisa ta zubawa Inteesar abinci? takaici ne ya kamata sosai da sosai, kallon Inteesar tayi lokacin da taji Inteesar na magana tana cewa
"A'a yaya na
oshi"
Kallonta yayi
"Me kika ci?"
Girgiza kanta tayi tare da cewa
"Bakomai"
"Bana son gardama kizo kici abinci, "
Cikin sanyinta da nutsuwarta ta taso tazo ta zauna a cikinsu, wannan ne karo na farko da ta zauna a tsakiyarsu dan yin breakfast, ko can gida lokacin da take masu girki sai dai ta jera masu ta ajiye su ci tare amma yau da kansa ya ce ta shigo cikinsu.

Cikin jin haushinta Sumayya ke binta da kallo har ta zo ta zauna, kowa ya fara cin nasa banda Sumayya da ba
in ciki ya hana ta ci, ganin kallon da Muhdeen ke mata yasa ta fara shan kunun gya
a ita kuma Inteesar ruwan shayi kawai ta
auka take sha.

Gaba
aya idanun Muhdeen akan Inteesar yake ita kuma bata ma kula da kallon da yake mata bane, idonta nakan kofin shayin da take sha, Sumayya da idanunta ke kansa ne ta kula da hakan, yayin da take cike da takaici, mi
ewa Inteesar tayi zata bar wajen ta jiyo muryarsa yana cewa
"Ina zaki je baki ci komai ba."
Cikin sanyin Muryarta ta ce,
"Na
oshi"
"Dawo ki zauna "
Sumayya ce ta kalle shi da sauri
"Haba Dear tunda ta ce ta
oshi dole ne? cikinta ne fa ba naka ba, idan ma bata..."
Kasa
ara maganar tayi ganin kallon da ya jefa mata, domin tun ranar da ya gane cewa ita ce tayi yin
urin kashe Inteesar ya mata dukan da sai da ta suma to tun daga ranar ne ta fara shakkarsa idan ta tuna ma takan ji tsoronsa dan haka koda taga kallon garga
in da yake mata sai tayi shiru.

Ba musu Inteesar ta dawo ta zauna, da kansa ya
ebi soyayyan dankali da
wai sai da bread ya aje mata a gabanta.

"Ki cinye su yanzun nan tunda baki son cin abinci."
e fuska tayi kamar zata yi kuka tare da tura baki tana magana ciki ciki ba wanda ke jin me take cewa
Shagala yayi da kallonta yadda take yi sai ji yayi ta burge shi, murmushi kawai yake yana kallon bakinta yana tuna ranar da ya sumbaci bakinta da irin yanayin da ya shiga, da da
in da ba
in nata ke da shi,gaba
aya ya shagala da kallonta yana cin wani nisha
i a tattare da shi, ji tayi a jikinta ana kallonta tana
aga kai sukayi ido hu
u da shi
auke idanunsa yayi daga kallonta, abun mamaki sai yaga ba Sumayya a
akin ba alamarta, juyawa yayi gabas da yamma Kudu da arewa ba alamarta, sai a lokacin idanunsa ya sauka akan Jabeer dake ta dariya, itama Jabeer take kallo Muhdeen ya ce,
"Kai kuma lafiyarka?

Ba tare da ya kalle shi ba ya ce,
"Lafiya lau nake"
"Ina Sumayya ta shiga ko tana toilet ne?"
Tsagaita dariya Jabeer yayi tare da cewa
"Mallam ka warware ba abunda ke damunka ka tattara kabar Asibitin nan"
"Pls Ina take?"
"Kai da kake zaune tare da ita baka sani ba sai ni? naga lokacin da ka shagala da kallon tauraruwarka ita kuma lura da hakan yasa ba
in cikinku ya kore ta dana na lura ba zata iya jurewa ba"
arasa maganar yana mai
ara keta wata dariyar ya tashi ya fita yana cewa
"Kada na dawo na tarar da kai dan yanzun kam ba abuda ke damunka ba zaka tare mani rikicin wannan matar taka ba."
Daga nan Jabeer ya fita ya bar Muhdeen da Inteesar, yayin da zuciyar Muhdeen tayi fari fes dan a duka lokacin da suka ke
e shi da Inteesar sai ya dinga jin wani aminci ya lullu
e shi, kallonta ya cigaba da yi don shi ba mai yawan kallo bane amma idan dai akan Inteesar ne baya ta
a iya
auke idanunsa daga kallonta, sam baya gajiya da kallonta.
yar ta iya cinye abincin da ya zuba mata kamar zatayi kuka, dan ita ba mai yawan cin abinci bane, dan haka kishingi
a tayi a saman sofa
in, matsawa yayi kusa da ita da niyyar kai hannu ya ta
a ta yaji anyi knock bada izinin shigiwa yayi, Mannir ne ri
e da leda babba a hannunsa ya mi
awa Muhdeen tare da cewa
"Yalla
ai gashi"
Amsa yayi tare da cewa
"Nagode Mannir"
Mannir ya mi
a masa sauran canji da da suka rage, kai Muhdeen ya girgiza tare da cewa
"Na baka kyauta"
Godiya yayi tare da addu'a ga uban gidan nasu ya fice.
a mata ledan tayi tare da cewa
"Ki
auki daya kisa yanzun nan idan kin koma gida zaki cigaba da sawa."
Cikin sanyin Muryarta ta ce,
"Nagode Allah ya saka da alkhairi, Allan
ara hu
.tsayawa yayi yana kallonta har cikin ransa ya ji da
in kalamanta, janyo ta yayi tare da manna masa kiss a gishi.

Gwaggo ce ta turo
ofar ta shigo, Mummy na biye da ita a baya.

Cikin so da kula suka gaisa da Muhdeen, kuma shi kansa yaji da
in yadda suka saki fuska da shi ba sun daina fushi da shi,yanzun Dady ne kawai ya rage bai daina fushi da shi ba.

Bayan awa uku su Gwaggo da Mummy suka tafi, Inteesar ma binsu tayi .

A rana r ne aka sallami Muhdeen ya tattara kayansa ya koma gidansa, bayan ya koma ko zama baiyi ba ya
auki wayarsa ya da nawa Jabeer kira, bayan ya
aga ne Muhdeen ya ce,
"Dan Allah ka shirya ka raka ni mu ro
i Dady ya bani mata ta dan Allah, dan bani da matsala da Mummy da Gwaggo dan naga sun sauka zasauyi sau
in kai amma Dady kam har yanzu bai sauko ba, dan Alalh ka raka ni Jabeer, a shirye nake da na fuskanci kowane
alubane ne ."
*Daga al
amimin*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*Don
arin bayani*
09065327995
Love you oll
Comments & shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CIdxYmFSO83KRgWbm5FJ2a
*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.NT
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
Idan kinsan cewa kina cikin group
in Inteesar to kada kiyi joining wannan, duk abu
aya ne, sannan idan kinsan cewa ba zakiyi comments ba kada ki shigar mani group, don ko kin shiga idan baki comments zan fitar da ke ne
*GARGA
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
*SANARWA*
Wannan kagaggen labari ne, banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo
aya to a gafarce bada niyyar yin hakan nayi barshi me mai kashe auren wawa
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page7
"Dan Allah kanshirya ka rakani mu ro
i Dady ya bamu matata don Allah, dan bani da matsala da Mummy da Gwaggo dan naga sun sauka zasauyi sau
in kai , amma Dady kam har yanzun bai sauko ba dan Allah ka rakani Jabeer a shiryau nake da na fuskanci bko wane
alubale ne"
Daga nan ya kashe wayar toilet ya shiga yayi wanka.

Sumayya kam tana can
akinta sai cika take tana batsewa, ita a tunaninta tunda ya dawo zai shigo ne ya lalla
a ta, amma sai taji shiru bai shigo ba kuma ba alamar zai shigo, haka ta dinga sa
a da warwara ita ka
ai a
auki, zuwa can sai ta
yace da dariya har tana kwanciya saboda tsabar dariya, ita ka
ai ta fara magana
"Kwantar da hankalinki Sumayya komai zai tafi yadda kike so, kedai ki kasance mai juriya ki daure har sai kin kai ga nasara akan abinda kika saka a gaba, komai zai dawo maki dai-dai Sumayya da farko ki fara ajiye makaman ya
inki a gefe."
Haka ta dinga magana ita ka
ai, daga
arshe ta fito ta nufi
akinsa, tana tura
oafar taji wani
amari ya ziyarci ta tsaye ta same sa yana saka hula a kansa, bayan ya gama shiryawa kamar wani ango yayi masifar kyau ta cikin mirror ya hango ta tana sakin murmushi, mamaki ne ya kama sa dan dai shi ya sani Sumayya fushi take yasan ba zata saurare shi ba dan haka ya fita harkarta, amma abunda ya bashi mamaki ganin yadda take murmushi kamar ba ita ba, kamar ba fushi da kishi ne ke damunta ba, juyowa yayi yana kallonta yayin da ta
araso wajensa wajensa tare da ri
e hannunsa biyu cikin murmushi ta ce,
"Masha Allah ka ga yadda kayi kyau kuwa kamar sabo ango?"
Murmushi yayi tare da cewa
"Nagode"
"Ina zuwa wannna kwalliya haka?"
"Zamu je wani waje ne ni da Jabeer"
"To idan kun je ku gaishe mani da ita"
Da mamaki yake kallonta
"Wace ce zamu gaisar maki da ita?"
Dariya kawai tayi tayi sannan ta
ora da cewa
"Nasan zaka tafi wajen
anwata ce, shine na ce ka gaisar mani da ita."
Tsayawa yayi yana kallonta yayi mamakin jin maganar daga bakinta, dan idan da ba don shine da kansa yaji ba wata ce ta fa
a masa zai
aryata, don ko a mafarki ta nuna masa wannan yanayin idan ya farka zaiyi sadaka.
Chapter 89 · 0% Book details