← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 99

Sashe 97

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Dariya tayi tare da cewa
"Da sannu zaka gane."
srsasa maganar yana mai
aulko wayarta tare da kunnawa, dan dama wayar a kashe take, tana kunnawa sai ga kiran Muhdeen ya shigo wayar, da sauri ta
aga wayar tare da cewa
"Hello babyna ya kake?"
Daga can
angaren cikin yanayin damuwa da yake ciki ya ce,
"Tun
azaun kika ce mani zaki je dubiya
awarki ba lafiya, amma shine har yanzun baki dawo ba kina can?"
"Dan Allah kayi ha
uri na same ta tana
an jin jiki ne, amma gani nan dawowa."
"To me yasa wayarki bata bata shiga? tun yaushe nake kiran wayarki a kashe?"
"Am sorry bansan cewa wayar a kashe take ba, sai yanzun na kula na kunna ta."
"Tunda
anwarki ta tafi kunyi magana da ita kuwa?"
"Ni hankalina a tashe yake ne saboda yanayin jikin nata, sai yanzun ta samu barci shine ma na samu nutsuwa har zan dawo gida, hope dai dai ta isa lafiya dan nasan yanzun ta da
e a Gombe."
Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa
"Wallahi Ina cikin tashin hankali tun
azu, domin tunda mukayi waya da ita ta ce mani suna Bauchi, basu isa Gombe ba daga nan ban sake samun wayarta ba, ko na kira bata shiga nayi tunanin matsalar network ne, to har yanzun dai shiru, daga ita har direban ba wanda numbersa ya samu shiga."
"Inalillahi wa inna ilaihir raji'un, yanzun meye abunyi?na shiga uku."
"Ki kwantar da hankalinki na kira Ummanta ma shiru har yanzun basu isa ba, suma kansu hankalinsu ya tashi."
"Oh my God, Allah dai yasa ba wani abun bane ya same su."
"Ameen ya rabbi, dole zuwa Gombe ya kama ni."
"Nima idan har ban bika nasan halin da take ciki ba ai ba zan ta
a samun nutsuwa a rayuwa ta ba."
"A'a bai kamata ki bini ba ki.."
Kafin yakai
arshen zancensa ne ta katse shi da cewa
"Gani nan zuwa yanzun nan."
Daga nan ta katse kiran zama tayi akan gadon da
arfi tare da kwashewa da dariyar mugunta, ganin yadda take dariya ne yasa Bashir mata kallon mamaki, dan ya fahimci me ke faruwa, dan haka cikin
acin rai ne yayi saurin mi
ewa tare da
arasowa gare ta, cikin
acin ya dam
o wuyarta, tare da
an ri
ewa da
arfi wanda hakan yasa dole dariyarta
aukewa
arin
wayar kanta tayi amma ina duk yadda tayi
arin janye hannunsa daga ri
on da yayi mata ta kasa, magana ya fara yi cikin kausasa murya yana cewa
"Ke! kina da imani kuwa me kika aikatawa Inteesar ne? me ta tare maki a rayuwar nan? tana zaune dake da zuciya
aya kuma tsarkakkiyar zuciyarta yayin da kika zama mai fuska biyu kina nuna kamar ba ruwansu yayinda kike da wata mummunar manufa a cikin zuciyarki, innocent people kike
arin ganin bayansu Sumayya wai why?"
Karye wuya tayi tare da gantsara masa cizo a hannunsa wanda hakan yasa ya saki wuyanta ba shiri, tari ta dinga yi sannan ta kalle shi ta ce,
"Akan me zaka hukunta ni ta wannan hanyar?"
"Kin cancanci ayi maki fiye da haka, dan kin fini rashin imani wallahi bazan ta
a iya aikata abinda kika aikata ba"
Murmushi tayi tare da cewa
"Okay ko kana da wata shaida ko hujja akan cewa ni ce na aikata haka?

Idan kana da shi ka kawo hujjarka na cewa nice na aikata?"
Sau nawa kina zuwa nan kina sanar da ni cewa zaki kashe Inteesar? sai da kika zauna kikayi nazari hanyar da zaki kashe tare da an zarge ki ba shiyasa kika shiga jikinta kika nuna kinyi nadama ashe kura ce ke lullu
e da fatar akuya, kuma sai na je na samu Muhdeen na sanar da shi cewa kina da sa hannu a
atar matarsa."
Dariya ta dinga yi kamar mahaukaciya sannan ta tsagaita ta ce,
"Ai ban ta
a sanin cewa
walwar kifi ne da kai ba sai yau, to je ka sanar da shi, kaga idan ya tambaye ka ya akayi ka sani sai ka fa
a masa cewa kaine kake maye gurbinsa a wuri na idan baya nan, ta hakan yasa kasan shiri na, saboda kana ta
a ta, dan idan ba haka ba ya akayi kasan shiri na? a matsayinka kawai na abokinsa."
Daga nan bata sake cewa komai ba, sai ta tattara kayanya ta zuba a jaka tare da ratayawa a kafa
arta, sannan ta matso dab da shi ta sumbace shi a gefen kumatunta tayi murmushi ta fice tana
aga masa hannu alamar bye.

Lokacin da suka
arasa asibitin Dr Abdulkarim sun tarar da shi yana jiransa, kasancewar ya sanar da shi, ajere motocin suka suka shigo harabar asibitin, nan da nan aka shiga da ita.

Abdulkarim ne ya mikawa yarima hannu suka gaisa tare da cewa
"Da ba don lalura ba ba zaka zo nan mu gaisa ba ko?"
Cikin yanayin damuwa Yarima yayi magana kamar baya so
"Pls a fara duba ta cikin gaggawa zamuyi magana daga baya."
Murmushi Abdulkarim yayi tare da cewa
"Kada ka damu zamuyi bakin
arin mu, to yanzun yakamata ka nemi masu ki ka huta, bari nasa akaika gida na ko?"
"Kada ka damu zamu tafi hotel ne."
"A'a Yarima ka bari kawai ga gida na ga asibita na, duk da cewar kai da jama'arka ne akwai isassun
akunan da zai
auke su, yadda muke da kai ai bazan bari hakan ta faru ba, tunda har kun shigo nan."
Daga nan Yarima ya kira
aya daga cikin masu tsaronsa, inda yayi masa nuni da hannu alamar ya
araso,
arasowa yayi tare da zubewa
asa a gabansa ya ce,
"Allah ya taimake"
Ka sanar da sauran jama'a zava kaisu masauki, zuwa gobe insha Allah sai mu kama hanya, kafin nan yakamta ayi order na abincin da zaku ci, ki ina Galadima ya ke?"
"Ranka ya da
e ya matsa can gefe yana amsa waya ne."
Daga can gefe kuwa Galadima ne yake waya yana cewa
"Tuba nake yi ranki ya da
e, kinsan cewa Yariman ne akwai shi da taurin rai, duk wani tarkon da muka
ana masa sai ya tsallake, bansan wane irin yaro bane shi, yadda kika san uwarsa haka yake, amma ina mai tabbatar maki da cewa wannan karon idan Yarima ya tsallake tarkonmu to wanda zamu
ana masa idan mun koma bazai ta
a iya tsallake shi ba,yanzun haka muna Gombe ya tsaya ceton rayuwar wata ya..."
Bai kai
arshen zancensa ba ganin wani bafade ya tunkaro shi, dan haka yayi saurin cewa
"Ranki ya da
i zan kashe wayar ga wani nan zuwa."
Daga nan ya katse kiran tare da kallon mai zuwan ya ce,
"Lafiya?"
"Yarima ne ya bada umurnin cewa anan zamu kwana"
Da mamaki Galadima ya kalle shi tare da cewa
"To akan meye ya da
i haka"
"Idan dai har kintata dai -dai to akan wannan yarinyar ce."
"Oh Allah to meye ha
insa da ita?ya taimake ta ya kawo ta asibiti to me ya rage? tunda ba mu muka zama sanadin Hatsarinta ba sai mu kyale ta ba."
Cikin takaici ya ce,
"Wuce mu tafi"
A tare suka
arasa yayin da Dr Abdulkarim ya bar wajen, Galadima ya kalli Yarima tare da cewa
"Allah ya taimake ka ga ni"
"Zamu kwana anan kafin zuwa gobe idan Allah ya kaimu, yanzun za'a kai kowa masauki ga wanda zaiyi jagora nan."
arasa maganar yana kallon wanda Dr Abdulkarim ya turo dan yi masu Jagora, daga nan bai sake magana ba ya saka kai ya bi bayan Dr Abdulkarim
Sauran masu tsaronsa suka bi bayansa, Galadima ma ya bi bayansa, wanda ganin hakan yasa ya dakata da tafiyarsa, suma bayansa suka tsaya kallonsu yayi tare da cewa
"Bana bu
atar kowa a tare da ni"
Galadima ne ya ce,
"Allah ya taimake ka amma ai..."
Kallon da yayiwa Galadima ne yasa shi yin shiru, dan haka Yarima ya ce,
"Ga lokacin sallar sallar magrib tayi ga masallaci nan ana kiran sallah, idan kowa yayi Sallah zai iya zuwa masaukinsa ya kwanta bayan ya ci abinci, bana bu
atar kowa a tare da ni.

Daga nan shima Masallacin ya nufa, ganin lokacin sallah yayi.

Koda aka idar da sallar magrib bai bar masallacin ba sai da akayi sallar isha'i sannan ya bar masallacin.

Kai tsaye office
in Dr Abdulkarim ya nufa, amma bayanan, dan haka sai ya zauna saman sofa da ke cikin office
in yana jiran shigiwarsa.
Chapter 97 · 0% Book details