Sashe 90
Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ke Sumayyata da na sani ce ko kuma an canza msni ke? ban ta
a tunanin jin hakan daga bakinki ba, sai nake ga kamar ba ke bace."
Murmushi tayi yayin da ta
ara matse hannunsa cikin nata
"Kada kayi mamaki nice, na canza daga yadda ka sanni ne ka
auka waccan Sumayyar da ka sani a baya ta sauya, wanna ta banbanta da waccan."
"Da gaske kike yi?"
"Eh mana baka yarda da ni bane?"
"Ba wai ban yarda da ke bane,kawai mamaki nake canzawarki lokaci guda, anya ba wata muna
isa kike shiryawa ba?"
Murmushi tayi tare da girgiza kanta
"Dama nasan ba zaka yarda da ni ba amma da sannu zaka fahimci komai, yau da gobe."
Shikenan na ji, amma mutu
ar wani abu mara kyau ko mara da
i ya biyo baya to da ki sani bazan saurara maki ba ko ka
an, dan wallahi sai kin
ani ku
arki."
"Allah sarki bansan me yasa kake mani mugun fahimtar nan ba"
"Ai Sumayya kin wuce sani na, duk mutumin da zaiyi yin
urin kisan kai da ba abunda bazai iya aikatawa ba."
Dafe goshi tayi tare da rintse ido
"Dan Allah ka daina dawo da abinda ya wuce, mu mance da shi kawai mu rungumi gaba, amma matu
ar zaka dinga tuna aibu na ba zaka ta
a ganin haske na ba, nayi nadamar abinda ya faru a baya dan Allah a daina tuno mani da shi, insha Allahu itama Inteesar zan ro
i gafararta ta yafe mani."
Farin ciki ne ya lullu
e shi ya rungume ta yana godiya ga Allah da ya sa Sumayyarsa ta gane gaskiya.
Kiran wayarsa ne ya sa ya sake ta tare da
arasawa jikin gadon ya
auki wayar, sunan Jabeer ne ya fito,
agawa yayi tare da cewa
"Ka fito ne?"
Jabeer ya ce,
"Mu ha
u a
ofar gidan kawai"
"Okay I'll be on my way"
Kashe wayar yayi tare da kallon Sumayya ya ce,
"Sai na dawo"
"Oky tare da ita zaku dawo?"
"Bani da tabbas ki taya ni da addu'a Allah yasa ya amince"
"Ameen, thank you so much"
Daga nan ya nufi
ofar fita ta ri
e hannunsa tare suka fito ta raka sa har wajen motarsa, wannan karan ba shine Aiyi driving ba Ishaq ne ya ja shi suka tafi, tana
aga masa hannu har mai gadi ya wangale masa gate suka fice, sannan ta koma cikin gidan.
Dady zaune a falo shi da Gwaggo suna fira yayin da Mummy da Inteesar suke cikin kitcheen suna aiki.
ofar gidan kuwa Jabeer ne yayi parking, yana jiran
arasowar Muhdeen, bayan Muhdeen ya
araso ne Jabee yayi horn mai gadin ya bu
e masa gate, bayan ya shiga ne shima Muhdeen yabi bayansa da tasa motar parking suka yi sannan suka fito a tare suka shiga gidan, bakinsu
auke da sallama, Dady da Gwaggo suka amsa sallamar yayin da Muhdeen da Jabeer suka
araso suka dur
usa tare da gaishe su, bayan sun gaisa ne suka zauna akan Centre carpet kowa yayi shiru Gwaggo ce ta katse shirun ta hanyar cewa
"Muhammadu ya jikinka har ma warware ne da zaka fara yawo?"
Murmushi yayi jin Gwaggo tayi magana kuma yasan kuma ta sauko dan haka ya samu
warin gwuiwar yin magana
"Dama nazo ne ina mai ro
onku a karo na biyu da kuyi ha
uri ku gafarce ni ku bani mata ta mu kom..."
Tsawar da Dady ya daka masa ne yasa ya kasa
arasa maganar, wanda har Mummy da Inteesar da suke kitchen sai da suka jiyo tsawar, dan haka suka nufo falo dan ganin meke faruwa.
"Muhammad ka kiyaye ni ka fita a ido na me ka maida mutane ne? idan ma kana tunanin cewa Inteesar zata koma gidanka ne? to kayi kuskure babba tunda Allah yasa ka zo yanzun nan ba sai anjima ba kamar yadda na umarce ka da ka aure ta ba tare da ka shiryawa hakan ba, to yanzun ma na umarce ka da ka sake ta ba tare da ka shiryawa hakan ba, kada kayi mani musu ko gardama kuma ba shawara bace umarni ne ka sake ta yanzun nan."
Muhdeen da Inteesar jin kalaman Dady yayi masu tsauri ne lokaci
aya suka fara zubar da hawaye, Muhdeen ya dur
usa akan gwuiwar
afarsa biyu yana zubar da hawaye yana ro
on Dady da ya amince da nadamarsa.
"Dady tun ranar na baku ha
uri na ro
e ku da ku yafe mani, ku amshi tuba na sannan kuma ku kafa mani kowace irin shara
i ne indai akan Inteesar ce zan cika su, idan har na sake aikata wani abu mara kyau a gare ta na amince ku raba ni da ita har abada, yanzun dai na gane kuskurena, wallahi bazan iya rayuwa ba Inteesar ba."
Jabeer ya dora da cewa Dady zan fa
a maganar nan ne badan na bi son zuciyata ba kuma badon Muhdeen yana amini a gare ni bane a'a zan fa
i haka ne dan..."
Dady ne ya
aga masa hannu alamun dakatarwa ya ce,
"Kai Jabeer kayi magana kai tsaye bana son nu
u-nu
Kai ya jinjina alamar to sannan ya
ora da cewa
"Dady wallahi yanzun Muhdeen yayi nadama da gaskiya yake son Inteesar, nabtabbata idan kuka basa matarsa suka cigaba da zamansu, na tabbata ba zaka ta
a dana sanin hakan ba, kuma..."
"Kai Jabeer wato ya
auko ka ne dan kazo ka wakilce shi ko? to daga kai har shi ku fita kubar mani gida na, kuma kada na sake ganinku kunzo nan da makamancin wannan zancen."
Kuka ne ya
wace masa kamar
aramin yaro ya dinga ro
on Dady amma yayi biris da shi ganin Dady baida niyyar saukowa yasa Jabeer yaja hannun Muhdeen suka nufi hanyar fita, kuka ne ya
wacewa Inteesar da mamaki Dady yake kallonta dan yasan ko kukan ne takeyi, kafin yayi magana yaji muryar Gwaggo na cewa
"Wai kai Sani wani irin taurin zuciya ce da kai, yazo na farko ka kore shi ya je yayi hatsari Allah yasa kwanansa na gaba, yanzun kuma ka sake koransa so kake ya je ya sake wani hatsarin ya mutu ko?"
ara sawa tayi bakin
ofar ta janyo hannun Muhdeen suka dawo .
Ajiyar zuciya Dady ya sauke tare da cewa
"Gwaggo mu muka aura masa ita da kanmu a bisa umarnink, mun kai ya gidansa akan muna da ya
inin cewa bazai watsa mana
asa a ido ba, amma ina muke a lokacin da suke zaune ya dinga azabtar da ita? ina muke lokacin da ya dinga
untatawa rayuwarta ya maida ita baiwa? ina muke lokacin da uwar gidansa Sumayya ta mayar da ita tamkar baiwarta, ita ce yai mata wankin toilet gyaran
aki shara ta bata umarnin ta dafa mata abincin da ranta keso, ina muke lokacin da take rayuwar rashin
anci? ina muke lokacin da matarsa Sumayya tayi yun
urin kashe ta?"
Kaga ba wannan nake so naji daga gare ka ba, yaro ya gane kurensa ya kuma kowa ya fahimci yanzun yana son matarsa, abu
aya ya rage a nemi jin ta bakinta idan ta amince zata koma
akin mijinta kuma tana sonsa ai shikenan sai ku binsu da fatan alkhairi."
Jinjina kai Dady yayi ta ce,
"Shikenan Gwaggo yi adda kika ce haka za'ayi"
Kallon Inteesar dake goge hawaye Gwaggo tayi tare da cewa
"Zo nan
ar albarka"
Cikin sanyin jiki ta
ara so ta dur
usa a gabansu, Dady ya kalle ta tare da cewa
"Inteesar"
Cikin sanyin murya ta ce
"Na'am"
"Kina son Muhammad kuma zaki iya cigaba da zama da shi matsayin mijin aure?"
Gaban Muhdeen ne yake dukan uku uku yana fargabar ta ce bata sonsa, Mummy ma da ta kasa magana kallon Inteesar take tana addu'a Allah yasa ta amince, dan yasan cewa tayi sa'ar suruka.
Tsawon mintuna biyar batayi magana ba sai da Gwaggo ta tambaye ta a karo na biyu ta ce
"Eh zan zauna da shi"
Daga haka ta ruga a guje zuwa
akin Mufida cikin jin kunya, dariya sukayi Muhdeen ya
aga hannu yana godiya ga Allah.
Muryar Dady suka ji ya ce,
"Akwai shara
i guda
aya, har sai ka raba masu gida da Sumayya, bazan ta
a bari ka ha
a su gida da Sumayya ba, dan kafi kowa sanin abunda ta aikata, dan haka zama da ita hatsari ne ga rayuwar Inteesar."
Nan dai Mummy da Gwaggo suka amince da maganar Dady, dama yana da wani gidan da ya siya har Jabeer ya bashi shawara yakai Inteesar gidan ya nuna gida
aya zai aje su, an gama komai na gidan hatta fenti anyi saura a goge gidan kasancewar yayi
ura a kuma zuba furniture's.
Kai ya jinjina tare da cewa
"To insha Allahu nan da gobe za'a goge gidan a zuba furniture's sai ta zauna a ciki."
Nan sukayi masu fatan alkhairi farin ciki a wajen Muhdeen ba'a magana.
A ranar yasa akayi fenti aka aka gyara gidan aka wanke, washe gari, washe gari kuma yasa aka saka labulaye da furnitures.
angaren Sumayya kuwa taso ace gida
aya aka ha
a su da Inteesar, dan ko da ya sanar da ita yadda sukayi da Dady bata so araba masu gida ba, dan magana tayiwa Muhdeen akan ya koma ya ro
i Dady kan cewa su zauna tare ya nuna mata cewa Dady da Gwaggo ba zasu yarda ba, amma idan komai ya tafi dai-dai zuwa nan gaba zai ha
a su gida guda hakan yasa ta
anji sanyi a ranta.
Mummy ta Kira Aunty Abla tare da
awarta Aunty Bilkisu, suka je gidan da Inteesar ta zauna da Sumayya suka tattaro kayan Inteesar duka aka zuba a mota suka nufi gidanta na yanzun.
Matsakaici gida ne dan bai kai wancan gidan da Sumayya take ciki girma ba, don shi 3 bedrooms ne kowane
aki yana
auke da toilet sai wani toilet da akayi shi a falo saboda ba
i, sai kuma dinning room da kitcheen.
Tsarin gidan yayi kyau komai nasa madaidaici ne gwanin ban sha'awa.