← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 99

Sashe 88

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Amma mijin naki accident yayi ko?"
Kai ta ta gya
a masa kawai,
arasowa sukayi gaban Muhdeen fuskar Mallam Auwal
auke da murmushi ya mi
awa Muhdeen hannu tare da cewa
"Assalamu alaikum"
Tsayawa Muhdeen yayi yana kallonsa kafin ya mi
a masa hannu fuskarsa a tamke, ciki ciki ya amsa masa sallamar, idan ba kin kalli bakinsa ba ba zaki san ya amsa sallamar ba, Mallam Auwal ya cigaba da cewa
"Ya jiki?"
Kai kawai ya
aga ba tare da yayi magana ba, Mallam Auwal ya sake cewa
"Allah ya
ara lafiya ya kiyaye gaba."
Nan ma kai kawai ya
aga masa, ganin hakan yasa Mallam Auwal tunanin ko Muhdeen baya magana ne dan haka ya ce,
"Allah sarki baya magana ne amma yana ji."
Ita dai Inteesar shiru tayi bata ce komai ba, har Mallam Auwal yayi masu sallama ya tafi, bayan tafiyarsa da ne ya kalli Inteesar tare da cewa
"Waye wannan meye ala
arki da shi?"
"Malami ne a school namu."
"To yanzun me ye ha
inki da shi kuma waye ya ce ki fita ballantana har ya ganki kuma daga ina kuke?"
Haka ya jera mata tambayoyi kallonsa tayi tare da cewa
"To wace tambaya zan amsa maka?"
"Dukansu zaki amsa mani."
"Maganar cewa meye ha
ina da shi bani da shi bani da wata ha
u da shi, face a matsayinsa na musulmi
an uwa na kuma malamin da ya karantar dani."
Kallonsa tayi cikin ido sannan ta cigaba da cewa
"Maganar daga inda muke kuma ya ganni zaune ina hutawa shine yayi mani sallama, bayan mun gaisa ne ya sanar da ni cewa akwai wata classmate
ina ce ba lafiya, shine na bishi dan na gaishe ta."
Saura tamabarka
aya na cewa me yasa n fita? to zaman me zanyi bayan kana bu
atar sirri kai da matarka shiyasa na fita tunda ku baku ji kunya ta ba, ai ni naji kunya na fita na baku waje, dan na lura kunya baya kuka bashi ba gaba ba."
Mamanki ne ya kama shi yadda ta tsaya tana gaya masa magana, ba tare da shakkarasa ba kamar yadda take yi wasu lokutan, kuma maganar da yadda take yinsa zaka gane cewa har da kishi ne,don cikin jin haushinsa take maganar.
*Daga alk'alamin*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*DON NEMAN
ARIN BAYANI*
09065327995
Love you oll
Comments &shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CIdxYmFSO83KRgWbm5FJ2a
*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
Idan har kinsan cewa kina cikin group
in Inteesar to kada kiyi joining wannan, duk abu
aya ne sannan idan kinsan cewa ba zakiyi comments ba kada ki shigar mani group, dan ko kinshiga idan baki comments zan fitar dake ne.
*GARGA
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce,don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
*SANARWA*
Wannan kagaggen labari ne banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo
aya to a gafarce ni bada niyyar yin hakan nayi ba, arashi ne mai kashe auren wawa.
*BISIMILLAH
I RAHAMANI RAHEEM*
Page7
Mamaki ne ya kama shi yadda ta tsaya tana gaya masa magana, ba tare da shakkarasa ba kamar yadda take yi wasu lokutan, kuma maganar da yadda take yinsa zaka gane cewa har da kishi ne, don cikin jin haushi take maganar.

"Okay saboda haka ne yasa kika fita haka kike mani terere da jikinki? kalli kayan da kika saka yadda suka kama jikinki yaushe kika zama haka, ke da kina buduwa ma kullum cikin hijabi kike, sai yanzun da kina matar aure da yakamata ace kin
ara killace jikinki shine kika fito haka ko?sai wannna mayafin wanda yake shara-shara da ajiye shima kawai kika yi kika fito haka nan, dan biada amfani."
Jabeer ne da ya
ara so wajen ya ce,
"To Sarkin kishi."
Girgiza kai yayi tare da nuna jama'ar da ke harabar wajen da masu kai kawo ya ce,
"Jabeer ka duba ka gani cikin jama'ar da ke nan ta keto ta ta taho akasarin jama'ar da ke wajan duk idanunsu akanta, kowa kallonta yake yi da haka ta saba fita?"
Wani ne ya gifto zai wuce sai Muhdeen ya kalle sa ya ce
"Yauwa Mannir zonan dan Allah"
Wanda aka kira da Mannir yazo cikin girmamawa ya ce,
"Sannu yalla
ai ya jikinka?"
"Da sau
Cikin aljihun wandonsa ya ciro ku
i ya mi
a wa Mannir ya ce,
"Ka tafi yanzun nan ka siyo mani manyan hijabai guda biyar ka kawo mani."
a Mannir yayi tare da cewa
"To yalla
Ya tafi Jabeer ya kalli Muhdeen tare da cewa
"Ai ta
a sanin cewa kana da kishi ba sai yanzun, na
auka baka da kishi sam a rayuwarka."
Kallon Inteesar Muhdeen yayi tare da cewa
"Ki shiga ciki"
Ba musu ta nufi room
in da Muhdeen yake ta shige.

Kallonsa ya maida ga Jabeer ya ce,
"Me yasa kake tunanin bani da da kishi?"
Dariya yayi tare da cewa
"Abunda a bayyane yake, ita Sumayya da take yawo da kayan da basu dace ba wanda kwata-kwata ba wanda zai ganta yayi tunanin matar aure bace fa? tunda nake ganinta ban ta
a ganinta da shiga irin ta mutunci ba, tun daga kan 'yan matancinta har zuwa aurenta, duk da cewar da tayi auren an samu sauyi amma duk haka banbancin ka
an ne, me yasa ita Sumayya baka tilasta mata ta lullu
e jikinta da hijabi ba? sai Inteesar da take shigar mutunci ce zaka saka a gaba? ai naga duka matanka ne meye banbanci?"
Gajeren murmushi Muhdeen yayi wanda ya tsaya iya fatar bakinsa sannan ya cigaba da magana
"Kasan akwai banbanci tsakanin Inteesar da Sumayya, Inteesar tana da nazari, nutsuwa, hankali da kuma tarbiyya, yayinda Sumayya kuma tayi hannun riga da wa
annan abubuwan sam bata da su, domin Sumayya bata samu tarbiyya daga wurin iyayenta ba, haka ta tashi ba mai saka ta ba mai hana ta duk abinda taga dama shi zatayi na wanda zai ce da ita me yasa ko mai tayi dai-dai ne a wajen iyayenta su kansu basu isa da ita ba, kasan icce tun yana
anye ake lan
wasa shi idan ya bushe bazai lan
wasu ba sai dai ya karye, to Sumayya ma haka take kaima ka sani, Inteesar kuwa ta samu cikakkiyar tarbiyya daga wajen iyayenta tasan darajar mijinta,
an zama na da ita ko ita ce na ajiye na ce kada ta tsallake sa to baza ta tsallaka ba, tana mani biyayya da jin magana ta koda ranta bai so ba bata tsallake magana ta, shiyasa kai tsaye nake iko da ita saboda nasan na isa da ita."
Jinjina kai Jabeer yayi ya ce,
"Hakane, ne ta girko mana ne dan dama kasan nan Asibiti na kwana banyi breakfast ba, nasan Inteesar wajen iya girki ba daga baya ba."
Shiga cikin
akin sukayi inda Inteesar ta zauna da tazo yanzun ma nan take, kuma a kagare take da ta tafi tasan bazai barta ta fita haka ba dan haka ta tsaya jiran a kawo mata hijabi ta tafi, Sumayya kuma tana zaune bakin gadon.

Jabeer ne ya kalli Inteesar ya ce,
anwata a bani abincin da aka kawo wa majinyaci naci ina son naci girkin nan naki mai da
in gaske."
Dariya tayi tare da
ara sawa tayi wajen Basket ta ce,
"Yaya Jabeer me zan fara zuba maka?"
"Me da me kika kawo ne?"
"Kunun gya
a da
osai sai shayi da bread da soyayen dankali da plantain da
wai, sai farfesun kayan ciki."
Murmushi yayi tare da cewa
"Masha Allah, ki bani kunun gya
a da
osai sai farfesun nan"
Cup
aya ta ciro ta zuba masa ta ciro plate ta zuba masa
osai, tana bu
e farfesun
amshi ya gauraye
akin Sumayya har tana ha
iyar miyau.

Bayan ta ajiyewa Jabeer nashi ta koma ta zauna ki kallon inda Muhdeen da Sumayya suke bata yi ba, dan sun
ata mata rai, ganin ta zauna yasa Summary kallonsa ta fara Magana
"Baby wai ba saboda kai aka kawo abincin nan bane? naga ko zuba maka naka bata yi ba ballantana ni."
Kafin Muhdeen yayi magana ne Jabeer ya ce,
"Ai tayi mai wuyan tunda ta girka ta kawo ke sai ki zuba masa ai."
Kallon Jabeer tayi cike da jin haushinsa ta bu
e baki da niyyar maida masa martani ne taji muryar Muhdeen ya ce,
"Ki zuba ki kawo mani"
Kallon Inteesar tayi dan gani take kamar tafi
arfin hakan tunda ga Inteesar a wurin, taso a ce ita zata zuba masu ta kawo masu.

Tashi tayi ta je ta zuba ganin zata cika ne yasa ya ce ta barshi haka nan, sai ta nuna masa cewa ita da shi ta ha
a, dan haka yayi shiru bai ce komai ba, tashi yayi daga kan gadon ya nufi sofa dake
akin ya zauna, Sumayya ta kawo da ajiye a Centre table dake gaban Muhdeen, komai da aka kawo sai da ta zuba masu ta ha
a a plate kunun gya
a da ruwan shayi ta zuba a kofi biyu ita da shi, kallonta yayi tare da cewa,
"Ki zuba a kofuna uku"
Kallonsa tayi zatayi masa magana sai ta tamke fuska dan yasan halinta yanzun zata yi masa gardama, ganin haka yasa bata ce komai ba ta zuba tana jiran taga ikon Allah.
Chapter 88 · 0% Book details