← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 99

Sashe 92

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan kamar awa
aya ya dawo hannunsa
auke da ledoji guda biyu,
akinta ya nufa ya ajiye sannan ya nufi kitchen ya
auko faranti da wu
a da cups kaji ne gasassu guda biyu sai fresh milk, kazar
aya ya saka a farantin ya tsiyaya fresh milk
in a kofi, bakinta ya kai zai bata naman kazar ta kauda kanta ta ce ta
oshi lalla
a ta ya dingayi kamar
aramar yarinya ka
an ta ci Tasha fresh milk ta ce ta
oashi , haka ya ha
ura ya
yale ta, bayan ya tattara kayan ne ya kai kitcheen ya dawo ya umarce ta da tayi wanka ta
auki alwala suyi nafilar godiya ga a Allah.

Shima
akinsa ya nufa dan gabatar don yin wanka, yayin da ta mi
e ta nufi toilet.
*Kuyi ha
uri da wannan*
*Daga al
alamin*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
*DON NEMAN
ARIN BAYANI*
09065327995
Love you oll
Comments & shareFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GXLLwE11VEK6KkBh5sqU89
*INTEESAR*
Story & writing by
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta
masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
*BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM*
Page 7
Shima
akinsa ya nufa dan yin wanka,yayin da ta mi
a ta nufi toilet.

Bayan ta gama wanka ne ta fito man shafawarta ta
auko ta shafa da turare, rigar barcinta ta
auko ta saka iyakarta gwiwarta tunda ya ce sallah zasuyi hakan yasa ta
auko zanin atamfa ta
auka akan rigar ya rufe mata har
afarta, turo
ofar yayi tare da sallama.

"Assalamu alaikum"
"Wa'alaika salam"
Sanye yake da farar jallabiya fara, murmushi ya sakar mata yayin da ita kuma ta sunkuyar da kanta
asa, sallaya ya shimfida masu suka tayar da sallah.

Raka'a biyu sukayi tare da addu'oi, bayan sun shafa addu'ar, ya juyo gare ta tare da ri
e goshinta yana karanta karanta addu'ar da manzo ya hore su da suyi, ita dai Inteesar jinsa kawai take ita dai a daren farko tasan ana wannan baiyi ba sai yanzun yake yi kamar yau suka tsinci kansu a matsayin mata da miji, kamar yasan tunanin da takeyi dan haka ta ji muryarsa yana cewa
"Bana son kina tuna abunda ya wuce, ki mance da baya mu gina sabuwar rayuwa mai cike da jin da
i da kwanciyar hankali."
Murmushi tayi tare da jinjina kai, haka ya dinga fa
a mata kalamai masu da
i da ratsa zuciya, ganin tana hamma yayi murmushi tare da cewa
"Barci ko?"
Kai ta gya
a masa alamar eh
"To tashi ki kwanta"
Ganin bata tashi bane ya ce,
"Bari na
auke ki na kwantar da ke"
Ganin da gaske yake yana shirin mi
ewa ne yasa ta tashi da sauri ta haye gadon, dariya yayi tare da cewa
"To ki cire hijabin mana"
Kai kawai ta girgiza ta kwanta tare da yin addu'ar barci.

Tashi yayi ya kwashe sallayar ya ajiye shima ya hau gadon yana cewa
"Bari na cire maki hijabin zai takura maki"
Bai jira cewarta na ya cire mata hijabin daga kanta, janyo ta yayi a jikinsa yana sha
amshin jikinta, sumbatarta yayi a goshi yana shafa kanta, bakinta da nasa ya ha
e wuri guda yafara tsotsan la
anta cikin wani irin salo ya zura harshensa cikin bakinta yana tsotson harshenta cikin hikima da
warewa, zanin da ta
aura akan rigar barcinta ya zare tare da aje shi gefe, hannunsa ya zura cikin rigarta ya fara shafar jikinta mai laushi da
amshi hankalinsa ne ya fara tashi, zare rigar barcin da ke jikinta yayi ya dinga shafar fatar jikinta tun daga samanta har
asanta, Inteesar kuwa tsintar kanta tayi a cikin wata duniya da bata ta
a da bata san da ita ba tun da take a rayuwarta.

Dukiyar fulaninta da suke tsaye kyam a cike ya fara tsosa kamar jariri, yana tsotson
aya yana murza
aya hankalinsa yayi matu
ar tashi.

Itama kanta wannan karon ta amshi sa
on da yake aika mata, dan kwata-kwata batayi yin
urin hana shi ba kamar yadda ta saba yi a baya idan yana wasa da ita, dan taji da
in abun a wannan karon, dan haka ta kyale shi yayi yadda yake so da ita, haka ya dinga murzar dukiyar fulanin nata idan yasha wannan ya saki ya kama wannan ya murza wannan, sai wasa yake da su san ransa,
aya hannun yana wasa da brest
inta har zuwa
asanta ya koyar da ita wani sabon darasi mai wuyar
auka, ya nuna mata tsantsar soyayya da madarar
auna mai da
ano,wanda har sai da Inteesar ta mance a wace duniyar take, sannan ya karanto addu'ar saduwa da iyali sannan ya shige ta.

Duk da wannan ba shine karo na farko da ya shige ta ba na biyu kenan, amma duk da haka ta
an ji zafi dan a matse take ita kuma ga
arin gyaran da Hajiya Bilkisu tayi mata, dan haka ta
anji zafi ka
Muhdeen kuwa sai nishi yake fitarwa mai kama da kuka, wanda baisan yana hakan hakan ba, sai godiya da sanya mata albarka yake yi, ha
u da sambatu na da
i yake yi gaba
aya ya rikice akanta.

Kusan awa biyu yana abu guda, har sai da ta kasa jurewa ta sakar masa kuka tare da ture sa kafin ya saurara mata, janyo ta yayi ya rungume ya kyam a jikinsa yana rarrashinta tare da sanya mata albarka.

Wanka suka je sukayi suka tsarkake jikinta, zuciyarsa fari tas ya samu matarsa tana tare da shi, kuma gashi Allah yayi mata wata baiwa wanda ba kowace mace ke da ita ba, sonta ne da
aunarta da yake yi ne ya
ara ninkuwa a cikin zuciyarta.

Sumayya kama yadda taga rana haka taga dare, gaba
aya bata rintsa ba, ta koma kamar wata mahaukaciya sai wajen asuba ne ya samu barci yayi awon gaba da ita.

Kwance suke a kan gado yayi mata filo da faffa
irjinsa, jin
arfe ha
u na asuba ya farka daga barci, a hankali ya janye ta daga jikinsa gudun kar ta farka, toilet ya shiga yayi wanka tare da
auro alwala yazo yayi sallar nafila raka'a biyu, zama yayi tare da addu'oi yana mi
a godiyarsa ga Allah da ya mallaka masa Inteesar a matsayin mata, ya kuma yi addu'ar Allah ya basu zaman lafiya ya bashi ikon yin adalci a tsakanin matansa.

Jin ankira sallah ne yasa ya
arasa jikin gadon, zan yayi ya rasa yadda zai tayar da ita, iska ya hura mata a kunne a hankali ta bu
e idanunta, ta sauke shi a kansa, murmushi ya sakar mata tare da cewa
"Ki tashi kiyi sallah, lokaci yayi."
Kai ta gya
a masa alamar to, fita yayi zuwa Masallaci ita kuma ta nufi toilet Dan gabatar da alwala, bayan ta fito ne ta zura doguwar riga ta material sanna ya saka hijabi ta tayar da sallah.

Misalin karfe takwas na safe ne Jumy da Shila suka zo gidan, tura
ofar falon sukayi suka ji ta a datse, zagayawa suka zuwa
ofar kitcheen ya baya, sukayi sa'a kuwa a bu
e take, turawa sukayi tare da sallama, shiri ba kowa dan haka suka nufi
akin Sumaayya kai tsaye inda shila ta ce
"Idan kuma muka shiga muka tarar da mijinta fa?"
Jumy ce tayi tsaki ya ce,
"Ai sai kiyi tunda baki yarda da zance na ba, na fa
a Maki ta ce jiya zai tare da Inteesar a sabon gidansa, na tabbata yana can gidan."
Tura
ofar sukayi tare da yin sallama, turus suka yi ganin
akin kaca-kaca yasa suka san abinda ya faru, Jumy ta ce,
"Nayi tunani haka shiyasa na matsa sai munzo da safen nan, kallonta sukayi ko da ganin yanayin barcin kasan cewa bata shiryawa yinsa bane ya sace ta.

Basu kula ta ba nan suka dinga gyara mata
akin, ita ko bata san me yake faruwa ba.
angaren Inteesar kuwa tana idar da sallar asuba kuwa sai tayi addu'ar da zatayi ta haye saman gadon dan wani irin barci take ji tana cikin barcinta taji an rungume ya ta baya, bu
e ido tayi tare da yin narai-narai da idanun kamar zata yi kuka, dariya ta bashi ya ce,
"Kwantar da hankalinki ba abunda zanyi maki muyi barci ko?"
Kai ta gya
a masa alamar eh, kwanciya yayi tare da matse ta tsam a jikinsa, kamar kar wani zai
wace masa ita, a haka barci ya
auke su.

Bayan su Jumy sun kammala gyara mata
akin ne ta farka, da mamaki ne ya kamata ya yadda suka shigo
Shila e ta ce,
"Dama nasan za'a rina, tunda aka ce wai amaryarki sun satanta da miji, nasan juya zasu tare a sabon gidansu nasan hakan ne zata kasance a gare ki, mai hali ai baya fasa halinsa, amma wannan hanyar da kika
auki ba mai
ulkewa bace, ki kwantar da hankali kiyi amfani da shawarar da muka baki, domin hakan shine mafita a gare ki."
Nan dai suka cigaba da bata shawarwari sannan suka shiga kitchen dan yin abun da zasuyi breakfast da shi
angaren Inteesar da Muhdeen kuwa sai
arfe goma suka farka daga barci da suke yi, ganin time ya tafi yasa Inteesar shirin saukowa daga gadon, ri
e ta yayi tare da cewa
"Lafiya saurin meye haka?"
Cikin sanyin muryarta ta ce,
"Zan je kitcheen ne na ha
a maka breakfast"
Murmushi yayi tare da cewa
"Kada ki damu Mummy ta aiko muna da breakfast, yanzun kiyi wanka kizo muje muyi breakfast ko?"
Kai kawai ta jinjina tare da saukowa daga kan gadon ta nufi hanyar toilet, jin muryarsa yayi tayi yana cewa
"Ko nazo muyi wankar tare ne?"
Kai kawai ta girgiza dan ita har ga Allah kunyarsa take yi, shima yasan da hakan ba zata amince ba , tana shiga ya nufi bedroom d'insa don yin wanka.
Chapter 92 · 0% Book details