← Book details Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 99

Sashe 87

Inteesar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ana idar da sallar ya dawo ya kwanta ya cigaba da barcinsa,
arfe bakwai ta farka ta tayar da Bashir ya tashi zaune tare da kallonta
"Lafiya Summy?"
"Ka fita ka nemo Mani kayan da zansa idan nayi wanka, kasan banzo da niyyar kwana ba kuma ban
auki komai ba so kane ka siyo man.."
Kafin ta kai
arshen zancenta ya ce,
"Kwantar da hankalinki Baby akwai kaya ana sababbin wa
anda na tanada saboda irin haka, ke dai kawai kije kiyi wanka."
Tashi tayi ta nufi toilet bayan kamar mintuna ashirin sai ta fito kanta na
aure da towel, ba tare da jin komai a ranta ba ta warware towel d'in ta shafa mai shaf-shaf t gama shiryawa ta
auki doguwar riga ta material da Bashir ya ajiye mata ta saka
aramin mayafinsa ta saka ta kwashi wayoyinta da jakarta ta nufi hanyar fita, har ta kai bakin
ofa ta jiyo muryarsa yana cewa
"Bako sallama?"
"Sorry Dear may be na dawo ta nan, amma ba tabbas ko na koma gida sai shawarar da na yanke."
"Okay sai munyi waya kenan?"
"No kada ka kira waya ta idan ba nice na kira ka ba kada ka kira ni, idan ma akwai wani abu ne to kayi mani text message idan da yiwar nayi magana zanyi maka magana ta waya, idan babu kuma zaka ga text message
in a."
Daga nan bata jira amsar da zai bata ba tayi ficewarta har ta kai tsakiyar falo ta ji ya ce,
"Ba zaki tsaya muyi breakfast?"
"Kai ta girgiza tare da
aga hannunta na hagu tana ka
ai yatsarta manuniya alamar a'a."
Daga nan tayi ficewarta gurin motarta, shigewa tayi tare da tada motar ta bar gidan.

Kwance yake bayan Jabeer ya taimaka masa yayi wanka, ya dawo ya zauna, Jabeer ne ya shigo hannunsa
auke da kayan Muhdeen, kasancewar dama a cikin office
in Muhdeen akwai bedroom da toilet don haka ya je ya bedroom nasa cikin wardrobe na kayan Muhdeen ya
auko masa wasu
ananan kaya ya kawo masa ya saka, yana gama sakawa Jabeer ya fita da wa
anda ya cire shi kuma ya kishingi
a, idanunsa ya lumshe kamar mai barci alhalin ba barci yake ba.

Sumayya ce ta turo
ofar ta shigo, shi dai ya ji motsin shigowar mutum amma baisan ko wace ce ba, kuma bai bu
e idanunsa ba,
amshin turaren da ya ji ne yasa ya yayi magana ba tare da ya bu
e idanunsa ba ya ce,
"Bashir kaine da sassafe haka?"
Gaban Sumayya ne ya fa
i jin abunda Muhdeen ke fa
a, cikin rawar murya ta ce,
"Nice kuma Bashir yau?"
Da sauri ya bu
e idanunsa ya sauke a kanta, ganin ita ka
ai e yasa ya ce,
"Bashir ka
ai nasan yana amfani da wannan turaren shiyasa nayi zaton ko shine, don naji
anshin turarensa ne, amma ke me ya ha
aki da irin turaren nan?"
Murmushi tayi tare da zama dab da shi inda yake kishingi
e, tashi zaune yayi ta
ara matsawa dab da shi, tana shirin yin magana ne sai ga Inteesar ta turo
ofar bakinta
auke da sallama
"Assalamu alaikum"
Jin muryarta yasa ya zubawa
ofar ido idanunsa suka sauka akanta, subhanallahi, ai mutuwar zaune yayi sakamakon wani
ayataccen kyau da yaga tayi, din tunda yake a rayuwarsa bai ta
a ganin tayi nasa kyau irin na yau ba, ko lokacin aurensa da Sumayya da aka mata kwalliya a lokacin kallon arziki bata ishe shi ba, ko lokacin aurenta da shi ma bai ko kalli fuskarta ba, tabarakallu ahsanal khaliqin, shine kalmar da ya furta a zuciyarsa, ita kanta Sumayya sai da gabanta ya fa
i ganin irin kyau da kwarjini da cikar haiba irin ta Inteesar, don ko mace
ar uwarta ta kalle ta sai ta sake kallonta ballantana namiji, tsananin kishi ne da ba
in ciki suka cika mata zuciya.

Ita kuma Inteesar ganin basu amsa mata sallama bane yasa ta sake cewa
"Assalamu alaikum"
yar Muhdeen ya iya amsawa da
"Wa'alaiki salam"
Shigowa tayi hannunta
auke da Basket da aka jera abincin a jiyewa tayi a gefe ta sunkuya
asa ta gaida Muhdeen.

"Ina kwana yaya?"
Tsayawa yayi yana kallonta, don tun da yake a rayuwarsa ba mahalu
in da ya ta
a dur
usawa har
asa ya gaishe sa sai ita, farin ciki ne ya lullu
e masa zuciyarsa don haka ya ce
"Kin tashi lafiya"
"Lafiya lau ya
arfin jiki?"
"Alhamdulillah"
ewa tsaye tayi tare da cewa
"Allah ya
ara sau
Ya amsa da
"Ameen"
Kallon Sumayya tayi tare da cewa
"Aunty Sumayya ina kwana?"
Ganin Muhdeen ne yasa ta amsa mata da
"Lafiya lau ya kike?"
"Alhamdulillah"
Zama tayi a
aya daga cikin kujeru da ke cikin room
in, Sumayya ganin Inteesar zaune yasa ta
ara shigewa jikin Muhdeen musamman da ta lura ya mida hankalinsa ga Inteesar ita kawai yake kallo, sajensa ta shafa da hannayenta cikin kirsa ta ce
"Nayi missing
inka sosai wallahi"
Gajeren murmushi yayi tare da cewa
"Nima haka".

"Da gaske"
Kai kawai ya
aga mata alamar eh, amma gaba
aya hankalinsa na ga Inteesar, ya mace a kallonta abubuwa dayawa yake ayyanawa a zuciyarsa game da ita, lura da hakan yasa Sumayya tayi
arin
auke hankalinsa dan ya manta da Inteesar dake wajen.

Bakinsu ta da
e wuri guda ta tsotsansa, zaro ido yayi yana kallonta da mamaki, sanin cewa Inteesar na wajen ne yasa ya fara
arin zame jikinsa daga nata amma ina sai
ara
amesa tayi a jikinta, hannu tasa cikin sumar kansa kamar maiyi masa susa.

Inteesar tana ganin haka ta mi
e ta nufi
ofar fita da sauri ta fice.

Fitarta daga
akin ta nemi wani waje da aka tare kujeru ta zauna a harabar wajen, akwai 'yar tafiya tsakani, tagumi tayi tana tuna yanayin da ta barsu take taji wani
aci a zuciyarta
walla ne suka taru a idanunta sai tayi saurin mayar da su, tsuki tayi tare da furtawa a fili.

"To me yasa ma naji haushin abunda suka yi? ina ruwa na da su? me yasa nake jin kishinsa a raina?."
Ita ka
ai take magana sanin ba wanda zai amsa mata yasa tayi shiru.

A can
akin kuwa Jabeer ne ya turo
ofar ya shigo,turus yayi yana masu kallon mamaki, kafin ya
aga masu murya da cewa
"Meye haka!?"
Sai a lokacin suka dawo hayyacinsu kallon Jabeer sukayi da yake kallonsu shima.

"Nan Asibiti be meye haka? wai mara lafiya kenan, tashi ku tattara kayanku ku tafi can ku
arata."
Kwanciya Muhdeen yayi ita kun Sumayya dama ba kunya ce da ita ba, dan haka ko a jikinta.

Tsuki Jabeer yayi yayin da idanunsa suka sauka akan Basket da Inteesar ta kawowa Muhdeen breakfast.

"Wannna basket na abincin fa wa ya shigo da shi, tunawa Muhdeen yayi da Inteesar dan haka ya mi
e da
yar tare da cewa
"Inteesar ce ban ma san lokacin da ta fita ba."
Da mamaki yake kallonsu
"Kana nufin tana zaune a nan a gabanta kuke wannan abun?ko kunya baka ji ba wannnan ai cin fuska ne."
Sai a lokacin shi kansa Muhdeen yaji kunyarta ya rasa yadda akayi ya biyewa Sumayya, duk da baiso biye mata ba amma shu'umancinta sai da tasa ya biye mata.

Hanyar fita yayi ko zai ganta a wajen amma ba ita ba alamarta, to ko dai ta tafi ne, juyawa yayi yaga wayarta a inda ta zauna sai ya tabbatar da cewa bata bata tafi ba.
angaren Inteesar kuwa tana zaune a inda take ne sai taga mutum tsaye a kusa da ita, da sauri ta
aga kai dan ganin waye sai ganin Auwal tayi tsaye a kanta murmushi yayi tare da cewa
"Assalamu alaikum"
Itama murmushi tayi tare da amsa masa sallamar da yayi mata.

"Wa'alaika salam, Malam ina wuni?"
"Lafiya lau Inteesar me kike ana ?"
"Bakomai ina dai hutawa ne"
"Ok masha Allah, classmate
inki ce ba lafiya"
ewa tsaye tayi tare da cewa
"Subhanallahi wace ce Malam?"
"Lokacin da nake teaching naku ba S.S 2 ba akwai wata yarinya da na kawo ta class naku ba,na ce cousin
ita ce ba?"
Shiru Inteesar tayi tare da yin nazari kafin tayi murmushi ta ce,
"Maryam Kabir ko?"
warai kuwa ita"
"Ayyah to mu
arasa na gaishe ta."
Yana gaba tana binsa a baya har zuwa inda aka kwantar da Maryam, suna zuwa ma tana barci bata samu gaisawa da ita ba, sai dai ta gaida mahaifin Maryam da mahaifiyar sannan ta juyo don komawa, Mallam Auwal ya bita dan mata rakiya suka jera suna fitowa.

Muhdeen da ke tsaye ta hango Inteesar tare da Mallam Auwal, suna tafiya a hankali suna magana, zuciyarsa ce ta fara tafarfasa musamman da ya kura Jama'a da yawa masu kai komo da wa
anda suke zaune sai kallon Inteesar suke, sai ta zama kamar zara a cikin taurari, itama kanta bata sake ba saboda kayan jikinta da suka
an kama ta ga gyale da ta yafa bata saba sakawa ba, ta saba da hijabi don haka sai take jin kanta wani iri.

Mallam Auwal ya ce
"Wa kika zo dubawa Asibiti?"
"Mijina"
Da sauri ya kalle ta tare da yin murmushi ya ce,
"Mijinki fa kika ce."
"Eh Mallam haka na ce,"
"Masha Allah na taya ki murnar auren da kikayi Allah ya sanya alkhairi."
Murmushin kawai tayi tare da cewa
"Nagode Mallam bari na
arasa, idan Maryam ta farka a isar mata da sa
on gaisuwa ta."
"Okay zata ji, muje na gaida mijin naki da jiki."
Zatayi magana kenan sai ta hango shi tsaye a ya jingina da bango ya zuba mata ido, sai da gabanta ya da
i ganin irin kallon da yake mata fuskar nan tasa a murtu
e ba sassauci a tattare da shi.

"Gashi can ma ya fito"
Mallam Auwal ya
aga kansa yana kallon inda take kallo, ganin Muhdeen yayi tsaye kansa an na
e masa da bandeji idanunsa na kansu.
Chapter 87 · 0% Book details