Sashe 77
Baya Da Kura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Daman laifina ne ai da na saka kika koma makaranta, a yadda kike ɗin nan ba dole ma ace ana son ki ba?. Mtswww!" Ya faɗa cikin takaici. Manal tayi shiru dan ta san daman zata sha mita kafin wannan maganar ta wuce. Jin tayi shiru sai ya kalle ta yace, "wato ke maganar bata damun ki ma ko?, Ko da yake ni aka taɓa daman ai ba ke ba."
"Don girman Allah ka yi haƙuri, ka yi haƙuri maganar nan ta wuce don Allah" ta fada cikin gajiya da maganar sa tana hawaye.
“Maganar ta wuce ko Manal? Wani yana waje yana son matata ki kalle ni kina ce min maganar ta wuce ko?. Kin kyauta.”
Manal ta dafe kanta tayi shiru bata ce komai ba. Bata son mitar nan tasa, tafi so in tayi laifin ta bashi haƙuri ya haƙura a wuce wajan kawai. Amma shi in ya dinga maimaita abin da ya wuce sai kaji kamar a lokacin ya faru.
Ya kawar da kai gefe ta riƙo hannun sa duka biyun ta saka a wuya ta tace, "kaji damuwar nan har zazzaɓi ya saka ni, ka yafe min ka daina fushi dani don Allah."
Ba tare da ya kalle ya ba ya ce, "Nace miki ya wuce ai ko?."
"Amma ko dariya ka ƙi kayi min."
"To Manal dariya zan saka ki a gaba ina yi kamar wanda bashi da hankali?."
"Amma ko kaɗan ne ka saki fuskar mana." Zuba mata ido yayi na wani lokacin kafin ya ɗauke kansa bai yi dariyar ba kuma fuskar sa a ɗaure.
Tashi tayi tace, "tunda ka ƙi min dariya na baka haƙuri ka ƙi haƙura shikenan" ta faɗa zata wuce shi. Kamar ya share ta sai dai ƙhamshin da take yi ya ɗauki hankalin sa sai ya riƙo hannun ta, bata juyo ba yace, "to ai nace na wuce ko? Ina kuma zaki je?” Ya faɗa yana kallon ta.
Bata juyo ba sai hawaye da yake yi ya tashi tsaye ya matso kusa da ita ya juyo da ita ya ce, "haba Manali meye na hawayen kuma? Ai na ce wuce na daina fushin." Ta kalle shi tana turo baki tace, "ina ta baka haƙuri ka ƙi ka kula ni, tun jiya ko magana baka yi min ba. Kai ta wulaƙantani im nayi laifi, na dinga bin ka kamar jela ina baka haƙuri kana share ni.”
Yayi ƴar dariya ya kwantar da ita a ƙirjin sa ya mayar da hannun sa duka biyun ya riƙe bayan ta yace, "ke kin san in dai abu a kan ki ne bana ɗaga ƙafa, haushin da naji da baki faɗa min ba shiyasa na nuna miki kuskuren ki. Sai da naje makarantar na yiwa tufkar hanci hankalina ya kwanta. Wallahi da abin na kwana a raina shiyasa ina tashi can naje.” Tana kwance a ƙirjin tace, "to ai nace na karɓi kuskurena, nan gaba ko an samu irin haka zan faɗa maka."
"Uhum haka kika ce" ya faɗa yana kai hancin sa wuyan ta yana jan numfashi.
Kallon fuskar sa take yi shima ita yake kallo sai tayi murmushi tana shagwaɓe fuska alamun an yi mata ba daidai ba, murmushin shima yayi ya ce, "to yanzu na daina fushin me zaki bani?, Kin ga dai ɗan ki baya nan kamata yayi till down a bani milky" ya faɗa yana sake mayar da ita jikin sa idanun sa a lumshe.
"Na tara maka da yawa amma yanzu na fasa baka" ta faɗa tana murguɗa baki.
"Haba my love ni ɗin? Ni ne fa" ya faɗa yana ɓalle bottles ɗin gaban rigar ta. Manal tace, “ba wulaƙanci ka ke yi min ba.”
“Ai na daina daga yau biyayya zan dinga yi miki, duk abinda ki ke so shi zan dinga yi.” Kafin tayi magana yace, "my life partener....me zaki bani? A tausayawa Adnan ɗin Mummy” ya faɗa yana zame rigar ta daga sama. Lokaci ɗaya masoyan suka hargitsa kan su da salon soyayyar da suke yiwa junan su.
BDƘB3P48
Washe gari da yake weekend ne har ƙarfe goma na safe suna kwance makaƙe da juna,bai tashi ba itama ya hanata tashi. Tana kwance a jikin sa yana bin zanen kitson kanta da yatsan sa a hankali. Kallon sa tayi tace, “Partner ka bari naje nayi mana breakfast, yau ko buɗe ƙofar falo baka yi ba. Gashi naji zuwan Lubabatu har ta juya ta koma saboda ban buɗe ƙofa ba.”
“Babu inda zaki je yau, nuna tare a nan, matso kusa dani” ya faɗa yana sake jawo ta jikin sa. Ta mirgina tayi ruf da ciki jikin sa tana kallon idon sa tace, “to in ban fita ba yau me zamu ci?.”
“Gani gaki.” Ta turo baki gaba tace, “gani gaka me?.” Ya ja kunnen ta ya faɗa mata abinda zai ce, kifa kanta a ƙirjin sa tana dariya.
Ya ja gashin kanta yace, “Matata mai jin kunyar mijin ta.” Ta ɗago ta kalle shi tace, “ni dai ka bari naje nayi girki, in kace abinda zamu tayi kenan ai ba ƙoshi zamu yi ba yunwa zamu dinga ji.”
“A’a ni dai ƙoshi zan yi” ya faɗa mata yana komawa saman ta ta dawo ƙasa. Runtse ido tayi tace, “Wayyo Allah ka danne ni bana iya numfashi.”
Hancin sa yake gogawa akan nata tace, “don Allah ka ɗaga ni.” komawa yayi inda yake ya kwanta tana ta jan numfashi ta kalle shi shima ita yake kallo tace, “na tambaye ka?.”
Gira ya ɗaga mata alamun yana ji, Manal tace, “Meyasa lokacin auren mu kace in aka bani magani kar na sha?.” Yayi dariya mai sauti yana kallon ta yace, “Ke kuma duk wannan shekarun da aka ɗauka baki taɓaa tambayata ba sai yau?. Ai da ranar da aka kawo ki zaki tambaye ni.” Ta kalle shi tace, “yau abin yazo raina, a lokacin na dinga tunani nace shi bawan Allah nan meyasa yace haka?. Kuma kamar wacce ka nawa umarni komai aka bani bana sha, na san dai na sha wani magani da kunu shikenan abinda na sha.”
Dariya yake yi yana kallon ta yace, “ahhh yaro man kaza, wato meyasa ko?.” Tayi dariya tace, “ka faɗa min.”
“Ke da an bani wannan maganin da daren mu na farko Allah sai na farka ki, daƙyar baki kwana a asibiti ba. Wahala zan sha kema wahala zaki sha.” Manal tace, “shine dalilin?.”
“Eh mana, kuma bana so a baki maganin da zai canja min asalin taste ɗin ki, Nafi so na san kina taste ɗin da Allah yayi miki, na san ya zaƙin zumar matata yake shiyasa nace don Allah kar ki sha. Yanzu kinga na san asalin ki, in ma wani abun aka baki kika canja na sani.”
Manal tace, “amma ko abinci ne aka saka masa maggi yafi daɗi.”
“Ita kuma sabuwar zuma mai kyau kin taɓa ganin an saka mata sugar kafin a sha?.” Ta girgiza kai alamun a’a yace, “in aka ƙara mata sugar ma zaƙin na cutarwa zai zama, misalin ke kenan.”
“Ai ni ba zuma bace.”
“Kafi zuma ce, na tabbatar miki da kin fita zaƙi.” Ta kulle idanun ta yayi dariya yace, “ni haka nake so na ji ki bana son wannan shaye-shayen na banza. In zaki yi ma ki yi natural wanda zaki haɗa da kan ki. balle ke da kike shan cucumber ma kike cin Apple ai ba ba’a magana” ya faɗa yana ɗaga mata gira yana cizar lips ɗin ta.
Manal tace, “gwara ma da ban sha ba, a haka ma na sha wahala ina ga na sha wani abu.” Yayi dariya yace, “kina gani kasa ƙyale ki nayi da asubar ranar sai da na sake ɗanɗana zumar ki, ke ɗin ta daban ce my love. Asalin zaƙin ki saka ni yayi na fita daga hayyacina, na rasa inda zan saka raina a wannan ranar. Duk da yanayin da ki ke ciki na ciwo da raɗaɗi na kasa ƙyale ki sai da na sake komawa. Ke ta daban ce my love” ya faɗa yana shafa fatar cikin ta a hankali.
Manal ta ɗan sunkuyar da kai tana murmushi ta kalle shi tace, “ina so na daina jin kunyar ka amma na kasa.” Yayi dariya yace, “baza ki iya ba, halittar ki ce a haka. Me za’a yi da mace da bata da kunya?.” Numfashi ta sauke yanayin fuskar ta ya canja zuwa na damuwa ya kalle ta yace, “ya dai?.” Ta kalle shi ta ɗora hannun ta a akan fuskar sa tace, “Partner yanzu in akace daga Ayan bazan sake haihuwa ba zaka zauna dani kaɗai baza ka ƙaro wata ba?.”
“Meya kawo wannan maganar nuna cikin nishaɗi kuma?.”
“Kawai tambaya nayi.”
“Hmm Manal nasan ki fa, akwai dalilin tambayar.” Manal tace, “Wai baka ga tunda na haifi Ayan ko missing period ban ƙara yi ba?, ana ta yi min faɗa wai planing nake yi nace babu abinda nake sha an ƙi yarda dani. Partner anya babu abinda ya hana ni sake haihuwa?.”
Kallon ta yake da mamaki ya tashi zaune itama ta tashi yana kallon ta yace, “partner Ayan ɗin har nawa yake da zaki damu?.” Ta sake karyar da murya tace, “ni dai ina so na sake haihuwa a kwanakin nan, Mama ma sai faɗa take min Yaya Mubeena daga auren ta tana da yara biyu ni har yanzu ban sake ba. Partner kuma bana sha komai ba ko?.”
“Babu abinda kika sha lokacin zuwan ta ne bai yi ba kawai.”
“Nidai yanzu ina so, Ina so na kuma haihuwa partner.”
“Ikon Allah, kece mai kuka a cikin Ayan saboda kin samu ciki da wuri, da kika haihu kika dinga jaddada min ke kafin ki dawo ɗakina ba sai na kai ki an baki maganin family planing baza ki haihuwa ba sai shekara biyar. Yanzu shekara biyar ɗin ma bata yi ba kin fara complain, ɗan Adam mai iya mana sai Allah. Wancan ya baki haihuwa da wuri kika dinga kuka, wannan ya jinkirta miki kin nuna kin damu.”