Sashe 52
Turken Gida Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan ma na ce Allah ya saka da alheri. Ba shi ya faɗa mini Gimbiya za ta yi layya ba Musbahu ne da ya kawo mini cefanen kayan miya da naman miya ya ke faɗamin ita ma za ta yi layya sannan raguna uku Yallabai ya siya nawa da na shi sai zai yi ma Alhajinsu ita kuma Nene Mimisco ce za ta yi mata Ya Usman kuma zai yi ma Maman farko da Hajiya iya. Kuma za su yanka sa a cikin gidan gabaɗaya ragu nan ma suna can gidan. Yadda bai nemi na ji ba ni da ba ma mgana muke yi ban masa mgana ba. Mu ma gida Ya Hamza zai yi ma Alhajinmu da Gwaggo sannan Ya Auwal ma zai yi ma Mama da Baba Aminu, kuma sannan dukkansu a gida za su yi salla da iyalan su, wannan salla kuma ni ban yi komai ba cincin kaɗai na kira Saude da Marwa suka taya ni muka yi, ni ban yi kitso ba sai yara gyaran kai na je aka yi min a shagon Amesty. Amma mai lalle ana jibi salla ta zo har gida ta yi mana ni da yara da Marwa tunda na ce a wajena za ta yi sallah
Har ana jibi salla ba na ma Yallaɓai mgana amma ban fasa sauƙe haƙkinsa dake kaina ba. Na aure ne dai kowa ya yi ta kanshi in ya na gidana ba na kwana a ɗakin mu sai bedroom ɗin baki, ranar dai a gidana ya ke sai gobe zai koma gidan Gimbiya. Yadda na watsar da shi ne na san ya dame shi, ranar da wuri ya dawo ya shammace ni ban rufe ƙofa ya shigo ɗakin kuma ga su Marwa ba su yi barci ba bana so na ɗaga murya ta.
Ina zaune a gefen gado mun gama mgana da Amina kenan ya shigo ta na faÉ—a min itama ranar biyun salla ta na tafe. Sallamarsa kawai na amsa ban yi masa ko sannu da zuwa ba na maida kaina kan wayata.
Zama ya yi a gefe na, ni kuma sai na yi saurin matsawa sai kawai ya kalleni kafin ya ce.
"Sadiya wai gaba kike yi da mijin ki?
Kai tsaye na ce" Ba na gaba dakai. Ko ina yi ne?
Na faÉ—a ina tsare sa da idanuwana sai ya kasa mgana har ya na wani sauke ajiyar zuciya.
"Ina yi maka mgana in mun haÉ—u. Kai ma in ka yi min magana ai ina amsawa."
"Kina amsawa amma ba haka kika saba ba Sadiya. Kina jin haushina tun faɗan da muka yi kwanaki ni kuma ya wuce awajena fa"
"Nima ya wuce ai."
"Bai wuce ba Sadiya."
Sai na kalle shi amma ban yi magana ba.
"Bai wuce ba. In da a ce ya wuce me ya sa kika raba mana ɗakin kwana? Ni na taɓa kaurace miki ne Sadiya? Me ya sa ni daga mgana za ki hau gaba da ni,kin daina kwana a kusa da ni, kin daina zama ki yi hira da ni kafin ma na dawo gidan kin shige ɗaki gabaɗaya kin watsar da ni tsakani ga Allah wannan shi ne kike cewa ya wuce?
Sai na yi shuru ban yi magana amma kaina na ƙasa ba na so ma na yi mgana domin na yi alƙwarin daina yin sa'in sa da Yallabai kar wata rana na zage shi lamarin ya lalace."
"Sadiya."
Kallon shi na yi sai kawai ya sake matso ni ya na neman kama hannuna da sauri na matsa jikin gado
Sai ya kaÉ—a kai kafin ya ce" You see ga shi nan ma kina guduna ne."
Mirmishi na yi masa kafin na ce" Ba gudunka na ke yi ba. Ka ce ni ba ni da alheri ne sai na daina raɓar ka saboda kar na shafa maka rashin alherina."
Baki ya buÉ—e kafin ya ce" Ki ji tsoron Allah Sadiya ni na ce haka?
Ido cikin ido na kalle shi kafin na ce" E haka ka ce. Ka ce ma Gimbiya ta gama maka komai ni kuma shi yasa ni da ban taɓa maka komai ba na ja jikina daga gareka amma ni ba na gaba dakai."
Na faÉ—a kai tsaye ina kallon shi sai ya dafe kan shi kafin ya ce"kash! Ni fa ba haka na ke nufi ba. Cewa na yi zuciyarki na saka miki abin da ba alheri ba amma ni wallahi tallahi ban ce ba ki da alheri ba."
"Allah ko?
Na faÉ—a ina kallon shi domin na ga kamar zai raina min wayau ne.
"Da gaske ni ban ce miki ba ki da alheri. Kuma na da ce Daughter ta ga ma min komai na ce ne ke ba ki yi min? Abin da kika yi ita ai ba ta isa ta yi min shi ba Sadiya? Ke ce Yusuf fa in ba bu ke ai ba zan iya amsa sunana ba."
"Ko'"
Na sake faÉ—a ina kallon shi a raina ina auna cewa da gaske ne namiji bashi da kunya.
Sai kawai ya matso ni ya matse ni ya shisshigemin ya na mai riƙo duka hannuwana ya na marairaicewa.
"Kin riƙe ni a ranki ne! To don Allah ki yi hakuri kin ji ko? Ba haka na ke nufi ba."
"Na haƙura"
Na bashi amsa saboda ina so ya ƙyaleni amma bai ƙyaleni ba sai da ya rumgumeni ya na faɗin" Ki daina gaba da ni."
"To."
"Ki kuma daina ƙaurace min"
"To "
"Ki daina watsar da sha'anina ba na jin daÉ—i."
"To"
"Ina sonki. Ƙaunarki na ke yi Sadiya ta."
"To."
Sai ya É—ago ya na kallona kafin ya ce" Shima To É—in ne?
Sai kawai na kauda kaina ina mirmishi, shige min ya dinga yi ya na lallaɓa ni ban taɓa tunanin zan sake ba ma Yallaɓai wata dama ba sai ga shi na ba shi damar na yarda da maganar nan ta miji da mata sai Allah.
Ni kaina na yi kewarsa sosai, haka na ke ƙamƙame shi ina maida numfashi sama sama, shi ma haka a kunnena ya ke min raɗa.
"Na yi kewar gonar nan mai cike da ni'ima."
A ƙasan maƙoshina na ce" Uhm"
"Wajen ya ƙara sulɓi Madam me ye sirrin?
Banza na yi masa sai kawai ya sumbaci baƙina kafin ya rumgumeni.
"Da gaske na ke yi ina kaunarki Sadiya ta."
A duhun É—akin na ke kallon shi, ya na mai lumshe idanuwana barci na son É—aukan shi bayan mun gama tsarkake jikin mu.
Na ƙura ma fuskar shi ido ina kallon shi, na yarda yana sona amma kuma ya raba son gida biyu ɗayan ya ba ma Gimbiya. Itama haka ya ke yi mata in sun kaɗai ce? Innalilahi na fara kira a cikin raina domin tuni kirjina ya fara zafi kishi ya taso min da sauri na juya masa baya ƙwallah ne suka taho mini amma na kasa maida su sai da suka samu nasaran zubowa na yi saurin sharewa ji na yi ya motsa ya ƙara kamkameni ya na sauke min numfashinsa a saman wuyana ajiyar zuciya na sauke ina jin kamar numfashina na min gudun tsere sai da na buɗe bakina ina shaƙan numfashin ta baki domin sai na ji kamar iskar ɗakin ta yi min ƙaranci.
*Janafty*
*TKG*
FHB CLOTHING Muna Dinka kowanne irin nau in dinkunan yara na zamani,Muna bada sari ga masu bukata haka Muna maraba da masu sayen dai dai Muna turawa ko Ina cikin sauki a Nigeria da makotan kasan mu . Amana shine taken mu . wtsapp no.08080266674 or call @08034109622
14.
Tun a daran alhamis Yallaɓai ya kirani a waya saboda ranar ba a gidana ya ke ba. Ce min ya yi mu shirya ni da yara za su zo shi da Gimbiya su ɗauke mu domin zuwa sallar idi na ce masa to, domin ni yanzu tsakanina da Yallaɓai to ne domin na yi ma kaina alƙwarin kome zai yi ko ya ce ba zan ƙara yi masa mgana ba, ma'ana sai dai na gani na yi kamar ban gani ba na kuma ji na yi kamar ban ji ba domin a zauna lafiya.
 Lokaci bayan lokaci ina tuna kalaman da ya jefe ni da su na cewa ba ni da alheri sannan Gimbiya ta yi masa komai ni kuma ban yi masa ba. Wani lokacin kallon shi kawai na ke yi domin ni a wajena ya gams shayar da ni dukkan mamakinsa shi ya sa yanzu komai zai yi ko a nan gaba ba na tunanin zai ɗaga min hankali ko kuma ya ba ni mamaki tunda a zaman auren mu na shekaru sha biyar ya iya buɗe baki ya ce ba ni da alheri sai wacce ya aura ko wata uku ba ta rufe a gidan shi ba ai ban tunanin kuma akwai sauran wani abu da Yallaɓai zai yi ko ya faɗa da zai sake ba ni mamaki.
 Kamar yadda ya umarce mu, Ranar jumma'a da ta kama ranar idin babbar salla mun shirya har da Marwa ma da za ta yi salla tare da mu. Ko kafin su ƙariso mun jima da shiryawa domin tun huɗun asuba muka tashi ba mu koma barci ba har yaran ma gabaɗaya. Ba su shigo ba daga ƙofar gida ya tsaya da mota ya ce mu fito mu wuce mun makara lokacin wajen bakwai da arba'in na safe ne can masallacin cikin gari za mu je su su kan ta da salla takwas da rabi ne gwara ka je da wuri ka samu wajen parking da kuma wajen zama.
Gabaɗaya muka fito ni na tsaya na rufe gidan su kuma su ka fara ƙarisawa. Na ƙariso lokacin Gimbiya a bakin motar ta ganta ta na rumgume yaran har ƙoƙarin ɗaga Baby ta ke yi.
"Kar ki ba kanki wahala ba iya É—aga ta za ki yi ba."