Sashe 88
Sadaukarwa So Complete Hausa Novel · about 3 min read
A bangaran Rumana kuwa Ganin kukan ta yaki tsayawa ne Shedan Tana kisi ma mata wasu abubuwa kan Diza da mastur yasa tamike da Hanzari ta Fada Tiolet tayi wanka Lokaci Daya da Dauro alwala Tana Fitowa ta Daidaita Sahu a gabas ta Tada Sallah tanayi tana Sallamewa Tana Mikewa bazata iya kirga Raka"a nawa tayi ba Bata kuma Dakata ba sai da barci ya Jika idanuwanta Gwiwanta yayi sanyi kana ta Sulale saman Darduma Barci ya kwasheta da Taimakon Allah kuma bata Farka ba sai Dataji kiran Sallar asuba ta farka kuma Cikin yardan Allah ta Samu natsuwar Zuciya Shiyasa ta mike da Kuzarinta Bayan Ta idar da Salla ta gama azkar dinta ta Fada Kitchen domin sama ma Ango da amarya abunda zasu ci Gefe Daya Tayi Shirin zuwa asibiti Domin suna Shirin Tattara ina inasu su yi sallama da Abu Gabadaya sauransu Wata Daya su gama Service dinsu.
Karfe 8am na Safe Dr.Rumana ta Fito Cikin Shirinta Tsaf na Doguwar Rigar material Ta yane mayafi Bisa kanta da Karamar Jakarta sai key din motarta Da kwaton kwandon Data jera ma su Diza Abun karyawansu wanda ta Bata Lokaci wajen Hada musu ita batama jin cin komai,tea kadai tasha Ta Fito Adaidai kofar Shashen Diza Bayan ta Rufe Shashen nata ta Tsaya tana Duba agogon Fatan Dake hannunta karamin Tsaki Taja ganin ta makara kamata yayi by now tana Cikin Asibitin Chika..
Kofar Shashen Diza ta isa ta Fara Knooking a hankali kada Buga kofar ya Takura musu.
Mastur Dake Nannade da Diza Suna Sharan Barci yaji kamar Bugun kofa sai kuma yaji kamar ba Bugun ba,Ssi ya kara Nannade Diza acikin Jikinsa,suka kara Lamkwamewa Cikin Bargo.
Rumana Dataga bzasu jita ba sai ta ijiye kwandon Abinci ta Bude Jakarta ta Dauko wayarta ta kira Mastur kira Daya Cikin na Biyu ya Daga kiran nata Cikin Kasala da Idanuwan Barci yace"Hello Ruma..!
Yafada Cikin wata Murya mai cike da amo da Zati,Rumana ta gyara Tsayuwarta Tana Fadin"Gud Mrning...am sorry na tada ku Daga barci..Gani kofar Shashen ku Dauke da Breakfast dinku ina Sauri zan wuce asibiti..Ko na ijiye muku ne in kun Fito ku Dauka kada na saku Tashi baku gama barci ba..!
Tafada Cikin mirmishin karfin Hali,Mastur Daya watsake Daga Barcinsa ya Mike Zaune ya Raba Diza Daga Jikinsa yana Fadin"No..Gani nan Fitowa kada ki Tafi plz..! Daga haka ya Datse kiran Daidai Lokacin daya Sauko Daga kan gadon Diza Data ji ya Rabata da Ni"imantattacen Jikinsa mai Dadin zama kamar ta Dauwama ahaka haka take ji.
Ta kalleshi yana Kokarin saka Rigarsa tace"Ina zaka kuma..?
Waigowa yayi yana Sakar mata Mirmishi Lokaci Daya yana Fadin"Rumana ke kofa tana Jiran mu da Breakfast dinmu..kema ki Tashi ki Sanyo Hijabi ki Fito ku gaisa Asibiti zata wuce..!
Daga haka bai Tsaya ba yana Rawan Jiki ya Fice ta Bisa da kallo Zuciyarta Tana Tukiki a jiyan Tana jin Kishinsa ammh Daga Daran jiya zuwa wayewar garin yau sai taji Kishinsa Datake ji ya Ninka Dari Bisa Dari,Ashe ma bataji komai ba sai yanzu da suka Zama Daya taji Ambaton sunan Rumanan da yayi sai taji kamar takasheta saboda Tsanarta Balle ma ganin yadda yake wani rawan jiki akan Rumanan Daga ta kira waya tace Tana Kofar Shashe karamin Tsaki Taja Kafin ta yunkura ta Mike ta Fada Tiolet.