Sashe 75
Sadaukarwa So Complete Hausa Novel · about 6 min read
*Ki biya ki karanta cikin Salama da Aminci 09069067488 Mace mai aji mallakan komai nata take yi bata jiran abun sata*
"Zuwa Lokacin da Mansur yayi wata Biyu da Rasuwa Zukata ta Fara saki,raunin ya fara Barin gangar jikin sai dai bai bar Zuciya ba,har kuma alokacin Mutanen arziku da basu samu zuwa gaisuwa ba Suna ta zuwa musu gaisuwa sosai.
Ita Duniya Daman da Zarar ka Tafi Shikenan za"a manta Dakai Lokacin dake Raye ne kake da Amfani,hakan ce ta Faru Domin Daman ance ita Siyasa Tankar Riga ce yau tana wuyan wane gobe ma Tana wuyan wane hakan ce ta Faru Domin kujeran Mansur Tuni har anyi Nada wani zuwa Lokacin da Tenua su zai Cika asake Sabon Zabe..Allah Sarki Daman Haka Rayuwa ta gada sai dai mu yi Fatan Allah yayi mana kyakyawan karshe.
Zuwa Lokacin kuma an Tattara Duka Abunda Mansur ya Mutu ya bari Gidaje,Motoci da Tsabar kudi za"a jira Har Diza ta sauka Lafiya kafin araba komai,Bangaran Iyayen Mansur kuwa Mastur ya Debe musu wannan Raunin Duk Sati Biyu Zai Tura ma Maryama kudi,saboda Hidimansu Da kuma Hidiman Baba Sule na asibitin Tunda Tun bayan Rasuwar mansur din Jikin nashi yaki Dadi hawqn Jini Yakwanta asibiti yaji Sauki aka Sallameshi ammh yana Zuwa ganin Likita Lokaci Bayan Lokaci Baba Sule yana Da Raunin Rashin Dansa Mansur ammh Mastur ya Cike Gibi mai yawa na Rauninsa,Kullum sai ya kirashi sun gaisa yakuma Ji yaya Lafiyar Jikinsa Gabadaya Dangin Mansur Suna Fadin ya Tafi ammh kuma bai Tafi ba Domin Mastur bai barsu sunyi Rashin komai ba sai dai ita Mutuwa Dayace kuma Yaya Ta Shafeka bazaka taba mantawa da ita ba.
Duk da shi kanshi Maatur din Lallashin yake Bukata yana Bukatar Hutu da kuma Karfin Zuciya bai Samu ba kuma bai Damu da kansa ba Ballatana Lafiyansa Damuwansa Tana ga Raunin Rashin Dan"uwansa Diza itace Damuwarsa ta Farko sai su Hajja sai Dangin Mansur,A koda da yaushe Cikin kiran su Hajja yake yana kara kwantar musu Da Hankali Sai kace nashi Hankalin yana kwance ne,Baya Taba Nuna Rauninsa a kan idonsa Sai dai in ya kasance shi kadai yayi ta kuka kamar Ransa zai Fita.
A koda yaushe Cikin kiran Mommy ke Ko Rumana yana Tambayansu Lafiyan Diza Rumana saboda Mastur yasa Kullun ta Dawo aiki wajen Diza take Zama sai Dare ta koma Gida wani lokacin ma nan take kwana Weekend ma Haka nan take shan Wuninta wani Lokacinma anan tske musu Weekend duk Domin Diza ta saki Jikinta sai dai kuma Ta nan Yarda take bata mgana sai Dai tayi shuru chan kuma sai Hawaye sai kuma karatun Qur"ani ko wajen aikinta bata kara mganarsa bama,Sai dai Dayake Merry da Hauwa yan Amana ne suna kula da komai kuma sukan zo su Dubata Lokaci bayan Lokaci su mata Bayani bata cewa komai sai dai ta Dora Meena Kawarta kan ta rika kula da komai yanzu takan ci Abinci saboda Lafiyan Jaririnta Rumana ta kaita asibiti ta Fara zuwa awo anan asibitin Abu na Tudun wada Ranar da zasu Fara zuwa Diza ki tayi ta Fara kuka sai da Rumana ta Kira Mastur ta Fadamai aka ba Diza wayar ya mata Mgana kana ta yarda sukaje ko achan asibiti achan ma Haka Likita ya Dinga Fadan Rashin cin Abincu da kuma Damuwa Tunda Jininta yana ta Sama Rumance tayi mai Bayani Rasuwar Mijin Dizan ammh Duk da Haka yace a kiyaye saboda Lafiyan Abunda ke Cikinta
Da suna Hanya Zasu koma Gida Rumana ke Driving din Motar ta Juyo tana kallon Diza da ta kura ma Window ido kawai Tana kallon Wucewar Motoci,Kai ta Girgiza Tana fadin"Don Allah Diza ki Rage wannan Tunanin..Kinji dai abunda Likita yace..In kina son wani abu ya Samu Cikin jikin ki Shikenan..!
Har ta Fidda rai da Diza Zata Tankata sai taji Muryanta Cikin Sanyi da Rauni Tana Fadin"Ruma Mijina fa na rasa..Mijina Mansur ne ya Tafi ya barni Daidai Lokacin da nafi Bukatarsa alokaci Daya kamata mu zauna Dani,Dashi mu reni cikin nan Har Zuwa Ranar da zai zo Duniya..Munyi ma juna alkwarin Zamu Reni Abunda muka Haifa Dani Dashi muji dashi muyi mai gata da Tarbiya atare..Sai Lokaci Daya Mansur ya Tafi ya barni Alhalin ko Cikin ma bai Fito Duniya ba Taya ya kike Zato ko Tsammanin Zan iya kwantar da Hankalina Ruma..? Mijina fa na rasa Uban Cikin Jikina kice bazan yi Tunani ba to in ban yi Damuwa So kike nayi ta Farincikin Tunda na zama karamar bazawara wacce Mijinta ya rasu..ki Dubeni Ruma Takaba nake yi ina Cikin Takaban Mijina ne Ya kike so nayi ehe..Ki Fadamin..!
Ta karishe Fada Cikin gunjin kuka kamar wata karamar yarinya Gabadaya Jikin Ruma ya kara sanyi Cikin Alamun Lallashi Tace"Hakane Diza..Ammh Hakuri zakiyi..Allah daya baki Mansur Shi ya Dauke abunsa in kina haka Tamkar kina ja da Hukuncin Allah ne..Kuma hakan da kike yi bzai taba saka Mansur ya Dawo wannan Duniyan ba ya tafi kenan Har Abada..!
Diza na Sharan kwallah Tace"Na sani ya tafi bazai bata Dawowa ba..Ammh ni kuma ku barni naji Radadin mana .Ku kyaleni Naji wannan Radadin..Radadin danake da Tabbacin Har na koma ga Allah bazai gushe Daga Raina ba..Saboda ku daina Damuna da Zencen Damuwata ku barni Ni kadai nasan yaya Dacin Rashin Masoyi kuma Miji irin Mansur yake komai Zan Fada miki Ruma bazaki Taba ganewa ba sai wanda Abun ya Faru dashi.."Ita dai Rumana bata kara mgana ba Har suka koma Gida Ranar kuwa Mutuwar ta koma ma Diza sabuwa,tayi kuka sosai Har sai da ya saka mata Zazzabi Diza kadai Abar kayi mata kuka ne Tayarda Mansur ya Tafi ya barta ammh bata yarda tayi yaki da Raunin Dayake Cikin Zuciyarta ba.
Bangaran Mastur kuwa ya Dauki Aniyar gyara Zamantakewarsa da Rumana kuma ya gyara sai a yanzu yake kara Fahimtar Rumana sosai kuma yasa ta Cikin mata nagari Abun alfaharin Wanda ya samesu Abunda ke Burgesa da ita Hakurinta da kawaicinta Hade da Sanyin Halinta gata da Ladabi da Biyayyah bata Taba Tsallake Umarninsa ba,komai yace Tayi ko Bata so ba sai dai ta Bishi da To kawai Gata da kokarin kwantar mai Da Hankali da kalamai Sanyaya Duk Domin taga ya Saki ya Daina Damuwa koda bai Rage Damuwarsa ba ammh Rumana ta samu Wajen Zama sosai aransa Ko bai kirata ba Zata kirasa,wani Lokacin in Damuwa tayi mai yawa ita yake kira Tayi ta bashi Labarin wajen aikinta makaranta da Sauransu duk Domin taga ya saki Jikinsa Abunda bata sani ba Ramin Zuciyar Mastur babumai iya Cikesa nan kusa,aammh ko bakomai Yana godema Rumana da kular Datake Nuna mai Ta kirashi Sau nawa arana saboda Taji yaci Abinci ya kwanta yayi Salla..?me yake yi..? Duk Domin Taji Lafiyarsa kuma Hakan nayi mai Dadi har ya sama mata wani Matsayi acikin Ransa bata sani ba.
*******
Yau tunda ya tashi yake ji kansa yayi masa Nauyi fiye da kowacce Rana Ga kirjinsa na Ciwo ga Jiri wanda yake Fama Dashi Tun Bayan Dawowarsa ammh bai maida kai kan Lamarin ba ahakan ya Shirya ya Fita Zuwa Office saboda zasu Shiga Meeting baya so ya kwanta agida kada Cutar Dayake jin ta kamasa ta Samu Rauninsa ta kwantar Dashi Gabadayansa.