Sashe 11
Sadaukarwa So Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji Sunusi bai Dauki Abunda da wasa ba,Yasa aka Kirgamai Mazan Dake zuwa masallacin ya bada kudi aka Siyo Duka Littafan Karatun aka Rabama kowa yara da manya Hatta da Mastur da Mansur sai da suka Samu Mastur dai yana ta Murna banda Mansur da baya son Karatu,Kwana Daya Tsakani aka Fara Karatun Bayan Sallar Asuba atashi karfe 6:40am na Safe Domin akwai masu Zuwa makaranta da masu Fita aiki Cikin Sati Daya Dattijan anguwan da yara da Mataasa suka Fara Jin Dadin karatun Baba Habibu Ko komai Shi ilimi Kogi ne ko ka sani in aka Tunatar Dakai Tamkar an Taimake kane,Abunda yabama Mutane Sha"awa Shine Karatun Baya wuce Alhaji Sunusi ba Ruwansa dashi mai kudi ne Haka zai Shiga Cikin su Baba ana Karatu Kwata kwata bai da Girman kai Ballatana Dagawa Mutun ne mai Son Takalawa da Datttako..!
_Albishirunku Masoyana wannan karan na bude muku wani Shashi na musamman Saboda ku..Ina masu Bukatan Atalla musu Hajarsu Ko wani iri ne Domin samun costumer ta ko"ina..? Ku garzayo kakarku ta kusa yanke saka Zan Tallata muku Hajarku a Duka Shafukana Domin inganta Sana"arku da kuma Samun Cinikaya mai Tsabta da kuma kara Hada hada wajen Masi siye da Siyarwa mai Bukatar A tallata mata Hajjarta Zata iya min mgana kai Tsaye ta wannan Lambar Tawa 09069067488 domin karin Bayani...Sai kunzo Kunsan dai mai kasuwa Shi ke da Riba.._
*Domin zama Daya Daga cikin wadanda zasu karanta Labarin SADAUKARWAR SO..! Zaku Biya kudin karatunku kamar haka Masu amfani da Banki Zasu Tura â‚?300 ta wannan asusun banki 0552179550 Jamila umar gtb,Masu Katin waya kuma zasu Turo â‚?400, ta wannan lambar wayar 09069067488 Adauki Hoton katin sai aturo kai Tsaye mutanenmu na Niger kuma zasu Tuntubi wannan lambar kamar haka +22794775574 domin karin bayani,Insha Allahu mutum zai tsinci kansa a paid group ina maraba da ku masoyana Nagode*
*Shakira..*
1/1/22, 18:52 - Maryam Badmsi: *SADAUKARWAR SO..!!*
_(Labarin Yan"uwantaka,Soyayyah Tare da Sadaukarwa)_
*Wattpad:@Jamilaumar315*
*Mallakar:Jamilaumar(Janafty)*
*Page6ï¸âƒ£*
"Ba"a Rufe Wata Biyu ba Karatun da Mallam Habibu yake ya Daukaka sosai Saboda Karatun ma Mutane Dadama magidanta suna zuwa salla masallacin Saboda karatun da Akeyi ko bakomai zaka karu kuma Zaka Taimaki kanka ka Fita Daga Sahun Jahilai.
Bangaran Mastur kuwa yaron kowa Sha"awansa yake yi,Saboda Kaifin Hazakarsa da kuma Hankalinsa kamar wani Babba Duk sanda akayi karatu kafin abar masallacin ya Dauke sa akansa Duk da wasu ya sani wasu kuma bai sani ba kamar Bangaran Qur'ani yana cikin Izifi na Arba"in ne ya kusa Sauka su Ahalari Tauhidi da Hadisai kuwa yayi Nisa Saboda Mallam Habibu Baya musu waasa yana Kokarin koyar dasu iya abunda ya sani uwa uba Suna Islamiya da Hadda Domin Taimakon kansu.
Dattajai Dadama suna Sha"awan Kaifin Basiran Mastur Banda Mansur da banda wasa da barci Babu Abunda yake yin In kaganshi agaban Wajen karatu sai in Mastur ne ya Sakashi Zama Dole Shima kafin a tashi Zai nemesa ya Rasa sai chan zai gansa abaya yana Barci kana zai Tashe shi su Tafi Gida Mastur ke zai tamai Fada Mallam Habibu kuwa sai dai yayi Mirmishi Har acikin Ransa yana Jinjina ma Baiwar Mastur ya Tabbata Ko yau bashi da Rai Mastur zai iya Zama uba kuma mai Jajircewa kan Mansur.
Alhaji Sunusi Tureta ya Dade yana Sha"wan Mastur kullum yana ganinsa bai taba Tambayan yaron waye ba sa watarana Bayan sun gama Karatu Bayan Sun Firfito Daga masallacin ya kira Mastur din Bayan yazo ya Tambayeshi Sunansa sai ya gayamai sai yace Waye Babansa ga Mamakinsa sai ya Nuna Mallam Habibu Alhaji Sunusi ya Ji mamaki Cikin Girmamawa ya isa ga Mallam Habibu ya mikamai Hannu suka gaisa Daidai Lokacin da Mastur ya Riko Hannun Mansur suka kariso kusa Dashi Cikin mamaki yake kallonsu kafin ya kalli Malam Habibu yana Fadin"Ah..Mallam Habibu kada dai kace yaranan masu Kokarin karatu da zuwa Masallaci ya"yanka ne..?
Mallam Habibu ya yi Mirmishi kafin yace"Eh Ya"ya ne Alhaji Ashe baka sani ba..?Alhaji Sunusi yace"Wlh ban sani ba ina dai ganinsu Musamman ma Mastur gashinan ina yaba Kokarin yaron sosai sai yau na Kirashi na Tambayeshi Sunansa ya gayamin kuma yace kai ne Mahaifinsa.."
Mallam Habibu yace"Allah Sarki.."Alhaji Sunusi ya Dafa kan Mansur Dake ta washe baki yana Fadin"Kai fa ya sunan ka yaro.? Da Sauri yace"Sunana Mansur Sulaiman Doguwa.."Gabadayansu suka Kalleshi Mansur akwai Surutu Alhaji Sunusi Cikin mamaki yana Fadin"Ah ba Da"n ka bane..? Naji yace Sulaiman kuma..?
Mallam Habibu yace"Eh bani na Haifeshi ba Yaron kanwatace Data Haifesa Ta rasu Mahaifiyar Mastur ta Shayar Dashi Tun yana Jaririnsa yake Hannunmu.."Alhaji Sunusi yace"Allah sarki..Masha Allah Allah ya mata Rahma..Sannun ku kunji..? Ayi takaratu Sosai Allah ya Taimaka.."Sai Lokacin Mastur yaBude baki yace Ameen Alhaji Sunusi ya bisa da kallo Lokacin Dayake Jan Hannun Mansur Daya makale ma Baba Habibu Suka kama Hanyar Gida Alhaji Sunusi ya Bisu da kallo Cikin Sha'awa kafin ya Juyo yana kallon Mallam Habibu yana Fadin"Babban bai da Sakin Jiki..Karamin kuma akwai Fara"a da mgana.."
Mallam Habibu yace"Mastur ai Miskili ne arana bazaka Taba Kirga maganarsa ba..Mansur kuma Yaro ne mai surutu da kuma Shiga Jama"a da waasa.."Alhaji Sunusi yace"Madallah Allah ya rayasu..Zan gayama Iyalina ta Shiga su gaisa da Iyalanka Sai DIZA ta samu abokan wasa barin ma Mansur tasu Zata zo Daya Domin itama akwai Son wasa Sosai.."Mallam Habibu yace"Naji kunya Alhaji..Wlh Nace Mamansu din ta Shigo bata samu Lokaci bane..Ammh Zata Shiga su gaisa Tunda Ita ya kamata ta Fara Shiga su gaisa.."Alhaji Sunusi yace"Bakomai kada kadamu..Mallam Habibu mungode kwarai muna karuwa da Karatu Allah ya bada lada.."Ya amsa da Ameen suka Rabu Cikin karammawa Mallam Habibu yajuya ya Nufi Gida Alhaji Sunusi kuma ya Shiga Cikin Gida.
Da Mallam Habibu ya koma Gida ya Iske Mastur nayi ma Mansur Fada kan Surutun da ba"a Tambayesa ba Aiya na Tayasa Dariya yayi yana kallon Mastur yace"Kaga Babban Mutum ka kyalesa..yarintan kenan Watarana sai Labari..""Da haka ya kashe mganar Ammh Aiya itama Dataji Surutun da Mansur din yayi sai da tayi ta Fada Hajja kuma Tana Shigar ma yaronta Shi kuwa sai Tura baki yake yi Halittansa ne baya iya Daina Surutu Haka sukayi Shirin makaranta Mansur na kunci ammh Kuma Mastur na Lallashinsa ya saki Ransa Shiyasa Sau Tauri bamai Shiga Tsakaninsu Domin wata kaunace Wanda Allah ne kadai yasan iyakarta a Tsakaninsu.
Kamar yadda Alhaji Sunusi yayi alkawarin Ranar da yammah Ta kama alhamis ne ba makarantan Islamiya Dukkansu Suna Tsakar Gida Hajja na Zaune kan kujera yar Tsuggo Tana wanke wanke Mansur na Gefenta yana mata Dauraya Aiya kuma Nadaga gefe Tana Tankadan garin Tuwo Mastur ke Zaune Kofar Dakinsu yana Dauke da Littafi yana karatu Domin suna gabda Zana Jarabawar Common ce Baya wasa da Karatu ammh Lokaci bayan Lokaci yakan Dakata da Karatun ya Shiga Madafi yana Iza ma Hajja Wutan Murhu Data kada Miya ta Dora Tuwo.
Hira suke yi Sama sama da Aiya da Hajja Mansur kuma yana ta Dauraya Rabi kuma yana wasa da Ruwa Duk ya Jika Jikinsa Mastur na gefe Tunda ya zauna kala bai Bude baki yace ba sai dai Lokaci Bayan Lokaci yakan Dago ya kallesu basu wani Damu ba Sanin Halinsa Hajja Tuni ta sakamai Suna Miskili kafi Mahaukaci Ban Haushi.
Aiya ce Dake Tankaden Garin Masara Ta kalli Mansur Dake wasa da Ruwa tace"Mansur baka Jin mgana kalli yadda ka jika Jikinka da Ruwa.."Sai Lokacin Hajja ta lura da aikin Daya keyi Fuska ta bata Tana Fadin"Tashi kaje Nagode Dan barka..Kalli yadda kajika Jikinka daRuwa in sanyi ya kamaka ka Fara Mura ko Zazzabi fa..? Baka jin mgana ko Allah zan Fara Dukan ka fa Mansur.."Tafada Cikin Fada Tashi yayi yana Fadin"Hajja kiyi Hakuri.."Mirmishi Ta saki kafin Tace"Nayi Dan albarka..Maza Ka shiga Daki ka cire kayan nan ka Sauya wasu..Sai ka Fito da wannan Ka shanya su sha iska kaji ko..?
Da Sauri ya Gyada mata kai Lokaci Daya ya kwashi Gudu Zuwa Dakin Aiya ta rakasa da Allah ya Shirya Hajja na Dariya Tana Fadin"Aiya na lura kina son Dan albarkana kina akai kasuwa.."Aiya ta tabe baki Tana Fadin"Bana son Raggon Miji bai iya komai ba sai Waasa..Gwara Mijina Mastur wanda ko komai akwai Jarumta ga Maida Hankali a Karatu.."Hajja na Dariya ta waiga Tana kallon Mastur Tana Fadin"Aifa..Ammh kina Hakuri da wannan Miskilin Megidan naki kalli fa Tunda ya Fito Bai Bude baki yayi mgana ba Wlh har ce ma Baban Mansur nake ko wani Cuta ke Damun Mastur ne bamu sani ba yace Ba ko Daya Tsabar Miskilancin sa ne na Hallitta.."
Aiya na Dariya tace"Shi wai ko Bakinsa baya wari ne..? Hajja ta Tsintsire da Dariya ita da Mansur Daya Fito Daga Daki ya Sauya kaya Jikakkun na Hannunsa Duk Dariyan da sukeyi yana Jinsu ammh bai Dago ba sai ya Nuna bai san ma me suke mgana ba Mansur ne ya Tabashi yana Fadin"Yaya Kaji Aiya na cema ka mai warin baki ko..?
Dago Idanuwansa yayi Cikin Sanyin Murya yana Fadin"Najita kyaleta..Ina Karatu ne kaima kaje ka Shanya kayanka kazo ka Dauko naka Littafin ka karanta.."Tuni Annurin Mansur ya Dauke ya Bata rai ganin haka yasa Mastur yace"Tafi kaje kayi wasanka..Kada kamin kuka.."Ai sai ya saka Dariya ya wuce da Sauri Kai kawai Mastur ya Girgiza kafin yayi Mirmishi ya Cigaba da Karatunsa,Hajja da Aiya na Ta Dariyan Murnan da Mansur yake yi Jin ance yaje ya Cigaba da wasansa.