Sashe 38
Sadaukarwa So Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ya Mastur kamin rai..Ka juyo ka kalleni kada ka juyama Soyayyata baya wlh bantaba Son Mansur ba Banta jinsa araina amtsayin Wanda zan Karishe Rayuwata Dashi ba kai kadai nake so Tun ban mallaki hankalin kaina ba kai nake mafarkin ka zama Uban ya"yana kai nake Hange ka Zama Bangona da garkuwata In kace baka sona bazaka Aureni ba Tabbas Rayuwata ta kusa Zuwa karshe...!!!""
Ta karishe Fada Cikin wani gunjan kuka yana Tsaye kikam Allah yasa ya Juya mata baya data Fahimci Rauninsa a wannan gaban,Jijiyoyin kansa sun Tashi Radau Idanuwansa sun Sauya Launi Kirjinsa na wani Suya Gangar Jikinsa na bari kansa na wani rin Saramai Dama Dama ace Zai iya Juyowa ya Dago Diza ya Rumgumeta Cikin Jikinsa yagayamata Cewa Duk Duniya ba Macen Dayake Fatan mallakan Bayan ita..Sai dai Ina bazai Taba bari wani yasan da wannan Sirrin ba..ya Riga yayi Wannan SADAUKARWAR ga Kaninsa kuma Dan Goggonsa Mansur bazai Taba bari wani yasan Yana son Diza ba Bazai Taba yarda aga wata alama ba Ya riga ya binne abun acikin Ransa Bazai Taba bari ya Fito Fili ba koda Soyayyarta Zata iya Zama ajalinsa.
Cikin Dakiya da Jarumta ya Juyo ya Fuskanceta yana Fadin"Diza ki daina wannan mganar..Ban taba Sonki ba..Ban taba miki kallon macen da Zan iya Auranta ba..Ina miki kallon kanwata ce wacce muka Fito Uwa Daya uba Daya..Ki Taimakeni ki Tallafeni indai kina min Soyayyarki ta gaskiya ki Sadaukar da Soyayyar da kikemin Zuwa ga Dan"uwana Mansur kimin alkawaarin Zaki aureshi ki kula Dashi...Na Tsawon Rayuwarku Har Abada..zaki min wannan Alfarman da alkawarin khadijaaaa..?
Yafada Cikin Wata irin murya mai Cike da Rauni da wani irin Tafarfasa Dake Fitowa Daga kasan Zuciyarsa
Diza Dake kuka ta Dago Idanuwanta Taf da Hawaye tana kallonsa Shi kuma sai ya kauda Idanuwansa yana ganin kamar Zata Fahimci Halin Dayake Ciki Cikin kuka Tace"Wannan ne kadai alfarman Dakake so ya Mastur..?Tafada Bayan ta Mike Tsaye Kai ya gyada mata baya son mgana Cikin kwarin Gwiwa Tace"Nayi maka..Kuma nayi alkawarin Sadaukar da Soyayyata Zuwa ga Mansur. zan kula Dashi Zan Zauna Dashi Muddin Rai indai Hakan zai saka ka Farinciki.."Ta karishe Fada Hawaye suna kwaranyomata Lokaci Daya Tana saka Hannu Tana Sharewa Domin Ta nuna Yadda Dakiya ta kamata Saurin Bude baki yayi yace mata"Tanque so Much khadija..Har Abada Mastur bazai manta da Alfarman ki ba .Allah ya Tabbatar da alhrinsa acikin Rayuwarku Don Allah ki Cireni aranki Kada Hakan ya Cutar da kanina.."ya fada kamar Zai mata kuka gyada mai kai Tayi Tana Fadin"Insha Allahu..Bazai Taba kuka da Hakam ba.."Kai kawai ya gyada mata yana jin kafarsa na Rawa sai kawai ya juya ya Fita kafin ya Zube mata anan Wajen yana Fita ta Fada kan Gado ,tana Toshe bakinta kada kukanta ya Fito Zuciyarta Tana wani kuna kamar Zata mutu haka take ji..
Koda ya fito bai ga kowa afalon ba sai kawai ya fice yana Rangaji maimakon ya Nufi gida kawai sai ya samu kansa da Mikewa kawai yana Tafiya batare Daysan inda yake jefa kafarsa ba, Bayaso ya koma gida Mansur ya gansa cikin wannan Halin zai iya Fahimtar wani abu,Yayi Tafiya mai nisa bai sani ba Sai Daga baya ya Dawo Cikin Hayyacinsa kana ya Juyo Zuwa Gida Duk ya Sharba Zufa Fuskarsa Tayi wani iri Idanuwansa sun kala jijiyoyin kansa duka sun mike Kansa na wani Saramai kamar zai Rabe gida Biyu baya so ya Nuna Rauninsa yaRiga yayi ma kansa alkawarin Sadaukarwan Soyayyarsa Har Abada.
Koda ya koma Gida Direct Shashensu ya Shiga ya iske Mansur na Zaman Jiransa yayi ta kiran Wayarsa ma bai Daga ba ashe adaki ya Barta Cikin karfin Gwiwa ya Tabbatar ma da Mansur komai ya Zama Daidai Haka Mansur ya Rumgumeshi yana Murnan Farinciki Hakan kadai ya isa ya saka Mastur Samun Natsuwa Daman So yake ya Fita kan dai harkan Siyasansu ne Zabe yakusa Dalilin wannan mganar ya kasa Fita nan yamai Sallama ya Fice ya shiga wajen su Hajja yana Murna yana gaya musu Komai ya Zama Daidai Diza ta amince Zata aureshi Farinciki ya Cika Zuciyar Hajja da Aiya Domin Daga Jiya Zuwa yau Basu ga Fara"ar Mansur ba duk da kuwa Yana da Yalwar Fara"a komai sai da Farinciki yake gudana.
Abangaran Diza kuwa Kuka taci kamar Zata Shide bata Taba Sanin Tana son Mastur ba sai da wannan abun ya Faru ji Take yi gabadaya Duniyan Tayi mata kunci Gashi Alkawarin Data Daukan mai na Sadaukar da Duka Soyayyarsa ga Dan"uwansa Mansur bazata iya cemai A"a Domin yaci Darajan Darajan Soyayyae Datakemai Zata auri Mastur ammh Ba Lalle ya samu Zuciyarta ba zai auri gangar Jikinta ne Ammh Tabbas Ruhinta da komai nata yana Wajen Mastur ne acikin wannan Halin Mommy Tazo ta Sameta ganin kukan Datake yi ne ya Bata Tsoro Cikin Razana Take Fadin"Subhanallah Diza..?me kuma ya Faru..?ko Mastur din yace miki wani abu ne..?
Diza Ta Dago Idanuwanta na Zubar da Hawaye tace"Mommy ki gayama Daddy na amince da Auran mansur..Na Shirya kowani Lokaci kuka yanke am Ready.."Ta karishe Fada Cikin Zubar kwallah Soyayyah da Sadaukarwa.
Mommy ta Tsaya Tana kallonta Cikin wani yanayi kafin Tace"Da gaske kike..? Toh inhakane meyasa kike kuka..? Da sauri ta Fara goge Hawayenta Tana Fadin"Da gaske nake Mommy na amince.."Mommy Dataji Dadi ta Rumgume Diza Tana Fadin"Masha Allah..Ko kefa.Allah ya Tabbatar mana da alherinsa Khadijata.."Tana Jikin Mommy Tana jin wani Hawayen na Tahowa ammh ta Danne Mikewa Tayi Tana Fadin"Mommy Cikina ya juya bari na Shiga Tiolet.."Mommy tace"Me kika ci ne haka.?
Diza Na Tafiya Tana Fadin"Bansani ba Mommy.."Tafada Tana Boye kukanta da Sauri ta Shige Tare da Rufo kofa Daidai lokacin da Mommy Ta Mike Tana Fadin"In bai tsaya ki gayamin."Daga haka Ta Fice Daga Dakin Cikin Farimciki Diza na jin Karam Kofa taSulale nan Kofar Tiolet din ta Saki kukanta da Dukkan karfinta Tana jin Zuciyarta na wani irin Zafi Kamar mai Ciwon Zuciya Tayi kuka Kamar me Sai da Taji Mommy ta Dawo Dakin Tana Kiran sunanta kana Tayi Saurin Tubewa ta Fara wanka da Mommy ta kara kiranta sai ta amsa mata Cikin Dashewar Murya Cewa Tana wanka ne ajiyar zuciya Mommy ta sauke kafin ta Fice bayan ta ijiye mata Mganin Tsaida Bayan gida.
Haka Diza ta Fito Tana ganin Jiri Da Dafa Bango Tazo ta Fada kan gado Tana Cigaba da kukanta Wata Zuciyar Tana bata Hakuri kan Diza kiyi hakuri Taki kaddaran kenan Auran wanda baki so ammh kuma Wanda kike son ya Furta miki baya Sonki bai Taba sonki ba gwara ki Rumguni mansur koda baki Sonshi Zai Zauna Dake haka yayi ta Hakuri wannan kukan bazai Fisheki ba gwara ki mike Kiyi Takwalli ga Allah ki kuma karbi Duka Kaddaranki da wannan Tunanin Ta Mike da Sauri Cikin Karfin Gwiwa Ta Fara Shirya kanta ko Minti goma Batayi ba ta Shirya Cikin Doguwar rigar atamfa Ta saka mayafi ta Dauko karamar JakaryTa ta jefa wayarta Ciki ta Sako wani Falt Shoe ta Fito Sama ta Haura Falon Mommy Tayimata sallama Mommy Taji Dadin ganinta Zata wajen aikinta Tayi ta mata Nasiha Duk da Taga idanuwanta sun kumbura Batayi mgana ba ta Dai Tambayeta Ciwon cikin ya Daina kuma tasha mganin Data kai mata tace eh Cikin jin Dadi Tayi mata adwwo Lafiya Key din Motar Mommy ta karba Tace bata ga nata ba ta Sauko kasa Duk da yanayin Data ke Ciki Bata Sare ba Ta koma Dakinta ta Dauko Bakin glass dinta ta saka Saboda Kada Ma"aikatanta su Fahimci Something is wrong.
Bangaran Mastur ma sai nace Abun yafi Zafi sosai Tunda ya koma Daki ya kwanta Ciwon kai mai Zafi ya Danneshi aammh bai Nuna ba Ko Sallar Azahar bai samu zuwa ba Cikin Daki yayi shi Mansur bai Dawo ba Su kuma su Hajja sun zata shima ya Fita ne Duk sun san ba kasafai yake fita ba in ya Dawo bai iya Tashi yayi wanka ya Sauya kaya ba sai bayan La"asar ya saka kananun kaya ya Fita Zuwa Shashen Hajja ya Zauna kawai Shuru baya mgana Lokaci bayan Lokaci kuma yana Dafe kansa Hajja Dake da kai da kawo Tsakanin Kitchen da Falo Ta Shiga Damuwa ganin yanayinsa yasa kawai Tazo ta Zauna agefensa Tana kallonsa Cikin kauna irin ta Uwa da Danta Ta Saka Hannu Ta Ciremai Tagumin Tana Fadin"Babban Mutum wai meke Damunka ne..!? Ina lura dakai tunda kayi wannan Dawowar baka cikin natsuwarka duk ka Rame ka Lalace kamar akwai abunda ke Damunka..?
Da sauri ya kwakwalo Mirmishin Kafin Hali yana Riko Hannayen Hajja yake Fadin"Bakomai Hajja Gajiyan aiki ne Hajja bamu samun Cikakken Hutu sosai.."Yafada yana Fatan ta yarda Dashi ita kuwa ido ta kara sakamai Tana Tamtaman amganarsa ganin yadda Tayi yasa ya saki Jikinsa yana Kara Fadin"Ki yarda Dani Hajja bakomai..In ma da wani abu ai da na gayamiki.."Ajiyar Zuciya ta Sauke Tana Fadin"Tun kana karaminka akwai Shanye Damuwa..Ko mallam baka bari ya Fahinci wani abu na Damunka ba bana son kana Haka Watarana sai abun ya Dameka ka kasa Fadama kowa Har Hawan Jini yazo ya kamaka.."Aransa yace"Na nawa kuma Hajja..Sai dai kuma Allah ya Sauwake kawai.."Ammh a Fili Sai yace"Bakomai Hajja..Ki daina Damuwa..Kuma wannan Ramar da kika ga nayi Ciwon da nayi kwanaki ne Hajja ba wani abu ba..Sai rashin Abincin Hajja mai Dadi Duk shi ya sakani Rama.."Yafada yana Mirmishi Kansa ta Shafa Lokaci Daya ta Mike Tana Fadin"Allah yasa Hakane..Allah ya yi muku albarka Kai da Dan"uwanka."Mastur ya amsa da Ameen Ameen Saboda ma ta kara yarda Dashi Binta yayi Kitchen wai Zai Tayata aiki Tana Hanashi ammh yaki Hanuwa Dole Ta kyaleshi Sanin Tun abaya Mastur ai ba Malalaci bane Ayya Tana Daki Batasan Wainar Da ake Toyawa ba,Suna aiki suna Hira na Tsakanin uwa da Danta sai gashi Mastur ya saki Jikinsa Taresuka gama komai Daman Tuwon Shinkafa ne Miyar Zogale Hajja Tayi suna gamawa ana kiran Sallar mangariba Sai Lokacin ya Fita Zuwa masallaci Yayi sallah ya Dawo,ya koma Shashensu ya Dauko Wayarsa yaga Tarin Kira ya zauna ya Fara Bin Baya Lokacin Ayya ta Fito Ta Zauna tana mai Hira yana amsata da Mirmishi ko Eh ko A"a.