Sashe 43
Sadaukarwa So Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yafada yana kafe Mastur da ido Wanda ya saki ajiyar rai kafin yace"Meyasa kace haka..!? Saleem yace"Saboda ya Faru akaina..Lokacin dana auri Matata Malika Daukan Fansa ne Burina Daga karshe meya Faru..? Komai ya kwabe Dani Malika ta zama apple of my eyes..Uwar ya"yana Sanyin Idanuwan Dangina dani kaina Gabadaya.."Mastur ya jinjina kai yana Fadin"Hakane..Allah yasa mu dace.."Saleem yace"Ameen Ameen..!.
Daganan Shuru ya Biyo baya ba wanda ya kara mgana Shi Mastur aransa Fadi yake Gwara kai Saleem Zuciyarka bata Mutu ba Ni kuwa fa..? Tamkar wani matattace ne mara wani amfani Sai Godiyar Allah da haka suka isa Tureta shima ba wani bata Lokaci 1pm na rana aka Daura auran Honourale Mansur Sulaiman Doguwa Da Matarsa Khadija Sunusi Tureta kan Sadaki Mafi Daraja itama nan Kofar Gidan iyayan Daddy aka Daura auran Duk basu agidan Duniya Babban Gida ne akwai Sauran yan"uwa da aboksn arziki aciki Daddy yayi ma Baba Habibu kara kamar yadda yayi mai Shi ya bada Auran Diza Shi kuma Abba ya karban ma Mansur,wanda Tabbatuwar Daurin Auran ya Saka mansur kamar ya sha Ruwa akasa Saboda Farinciki Sabanin Mastur Dayaji Tamkar al"amara ko mafarki Yana jin kamar Sanyi na Shiga Jikinsa kamar bazai iya Tsayuwa da Kafafunsa ba Shikenan ta Faru ta kare Diza Tayi mai Nisa nisa kuwa na Har Abadan Abadina da zai iya kuka da yayi Ammh kuma Zuciyarsa ta Bushe haka Mansur yazo ya Rumgumesa yana Murna Shima ya Rikeshi yayi yana Yake sunyi Hotuna sosai kuma anan sukayi Reception Daddy ya saka anyi Tsire da Gashasshen Nama sai Lemukan da suka zo Dashi Tun Daga Sokoto,basu baro garin ba sai da 3Pm na rana Daman Tun suna chan Abba ya kira Umma yace a Shirya Rumana suna zuwa Zasu wuce da ita saboda Dare da Farko ma har Abba yace abari Zuwa Gobe Ta biyo Jirgi ita da yan Rakiyanta ammh Mansur yace A"a saboda Dinner da aka Hada musu in bata abun zai Rage amarshi.
Duk Saurinsu da Hanzarinsu sai da suka kai la"asar Domin Shiryawa da yan Nasihu da suka Biyo baya Rumana tasha kuka Rabuwa da iyayanta da gida gabadaya haka ta Rumgume Umma Tana Sharban kuka Hakama Abba,Sun mata Nasihu Sossi tun kafin Ranar Mutanen da suka Tafi Daga Rumana sai kawarta Basma sai Anty Saratu sai Wata Hajiya Baraka Kanwar Alhaji muhammad ne Daga wamako,sai Wata yayarsu Umma Mama Adama su kadai suka Tafi kai Rumana Amotar Mastur aka Daukesu yayin da Sargent Inuwa ya Tukasu,Rumana bata saka Mastur i donta ba sai lokacin da aka Fito Da ita Tana cikin Mayafi ne ta hange sa Lokacin Daya shigo Cikin Gidan su gaisawa da Baki tana Sama afalon Umma koda aka Fito Da ita sun Fita Haraban gidan.
Duka Tare suka Dumguma suka bi Hanya bayan sunyi Sallama Dasu Abba Tawaga guda Haka suka kara Daukan Hanyan Komawa Zaria a manyan Motoci Gudu suke sosai Saboda karfe 8pm na Dare za'a Fara Dinner din kuma gashi Sokoto ba kusa ba,Mastur yana Motar Acp Saleem ne ya maida kansa ya jingina jikin kujeran Mota ya lumshe ido Motarsu na Sawun baya ne nasu Mansur Tuni sun yi gaba,Baba Habibu ne ya kira Wayar Mastur yace ya kira su Mansur don Allah yace su Rage Gudu Shi mastur din baya Fahintar komai Motar Amarya Tana gabansu ne Abba sai da ya Rokesu banda gudu Bisa Titi Shiyasa Sargent inuwa yake bi a Hankali Saboda kada yayi wani Ganganci Yallabai ya batamai rai,Mastur ya kira Mansur yace su Rage gudu ya fara mai complain din cewa zasu yi Dare a Hanya ga Dinner Kada suyi african Time,Sai waya ma ake mai Ana Tambayansa ko suna ina Domin komai ya kamallah su kadai ake jira,Mastur bai Damu kansa ba yana Fama da kansa sai kawai ya kashe wayarsa.
Achan Zaria kuwa Diza Da Farko Ta saki Jikinta Tasha gayunta Taci makeup kamar Zata gasan Tauraruwar kyawawar Duniya gabadaya,Sai dai Ta Lalata komai ne Lokacin Da Daddy ya kira Mommy yace an Daura auranta da Mansur,Ta Fara kuka duk ta bata kwalliyanta kowa ya Dauka kukan Rabuwa da gida ne Dangin mamanta sai Bata baki suke suna Fadin Ta daina kuka ai Batayi nisa ba,in tana son ganin iyayenta Zata gansu nan kuwa basu san kukan Rauni ne da Rasa Abunda kake so ne,Tana jin wani nauyi a kasan Ranta na Wannan Sadaukarwan Ta auri Mansur Ba domin tana sonsa ba sai Domin Daddy da Mastur Ta kara jin kunar Zuciya Dataji sai da aka Fara Daura auran Mastur da Rumana Haka tayi ta kuka gwanin ban Tsausayi Meena ce ke kusa da ita Tana bata baki sai chan da yammah ta Daina kuka,Aka sake mata Kwalliya ta Sauya kaya sai dai idanuwanta duk sun Kumbura saboda kuka.
Achan Gidan Hajja kuwa sai Shiryan Shiryan Taran Amarya akeyi Rumana,Daman wasu Daga Sokoton sun Taho Tun Safe matan kannen Umma ne suka zo da Sauran kaya,suna chan Gidan suna kara gyare gyare Bangaran Diza daman Tun Jiya su Anty Hadiza suka gama komai,Diza Hankalinta ya tashi ganin Har pass 8 basu iso ba ita Har an yi mata makeup dinta Ta saka Kayan da Mansur ya Tanadar mata saboda Dinner din Wani Ubansu less ne Fari mai Ratsin golding,sai Head dinta goldem sai Takalminta Halfcover mai Tsini Shima Golden sai Karamar Pos dinta itama Golden yana ta kyalli,Dinki Riga da Zani ne Ciki da alaku kayan ya amshi Jikin Diza ga Hauwa ta Tsara mata kwalliya kamar Wata Sarauniya suma Sauran kawayenta duk sun Shirya da nasu less din Golden Colour,Ssi kiran Wayar Mansur take taki Shiga ta kira na Daddy ma bata Zuwa Sai Tayi Tunanin ta Kira na Mastur Shi kuma ta kira ta Shiga ammh bai Daga ba,Sai Hankalinta ya Tashi Ta Fito Daga Bedroom din mommy Hankalinta tashe Domin anan Ta zauna akayi mata kwalliya Tana neman Momny sai a falon kasa Ta ganta Cikin Tashin Hankali take gayamata Mommy ta Lallasheta tace sunyi mgana Da Daddy yace suna Hanya Insha Allahu nan da 9 zasu iso sai Lokacin Hankalinta ya kwanta,kowani Bugawar Minti da Fargaba aranta Ikon Allah kuwa 9pm nayi Daidai Motocin su na parking a Kofar gida Tuni Labari yakai kunnin Gidajen Duka Biyu,Mommy da kanta ta Fito Tarban Rumana ita da Inna karime da Inna Balaraba sai Maryama da Sakina da mariya kannen Mansur,Rumana Na rike da Hannun Anty Saratu gam aka Fito da ita Daga Mota,Daganan sai Gidan su Mastur a Falon Hajja akayi musu masauki Mastur kuwa da Tawagansu Mansur Shashen su suka wuce Ba Zencen Hutu sai kawai Zencen Shiryawa Zuwa Wajen Dinner Baba Habibu dasu Baba Sule Gidan Daddy suka yi musu masauki a Shashen BQ,Mansur ya Kira Sakina kanwarsa ya bata kayan da Rumana zata saka yace zai kira Diza yanzu Zai kirata za"a zo ayi ma Rumana kwalliya suyi Sauri ba Lokaci,lokacin da Mansur ya kira Diza yana gayamata sai tace sai dai Rumanan tazo nan Gidan ta Shirya saboda kaucema Jama"a Dole ya kira Sakina ya gayamasu ita da Mommy suka tafi da Rumana da Basma Zuwa Gidan su Diza suka bar su Anty Saratu nan Gidan su Hajja Har Falon Sama na Mommy aka kaita sai Lokacin suka Hadu da Diza Sama sama suka gaisa Rumana ta Mata Fara"a Duk da itama Idanuwanta sun kole saboda kuka ammh ta sakarma Dizan Sabanin ita da ta amsa mata sama sama Umarni kawai ta bama Hauwa Tayi mata makeup din da Sauri ita Basma Lokaci na Tafiya Daganan ta koma Bedroom din Mommy Cikin Lokaci kankami sai ga Rumana ta Fito Tas da ita Ciki Ta shiga taSauya kaya ta saka komai iri Daya Dana Diza wacce ganin haka abun ya bakanta mata rai Taso ta kira Mansur ta sauke Haushin akansa sai ta kirashi bai Daga ba.
Bada wasu jama"a Zasu Tafi ba Daga Rumana sai kawarta Basma Sai Diza da kawarta Meena sai wasu kawayenta su Biyu Rumana Duka kawayenta Suna chan Sokoto Taron Biki Kadai suka Zo mata Basma ce kadai Kawarta sosai Shiyasa ta biyota Har Zaria.
Bangaran Mansur kuwa Tuni ya gama Shiryawa Cikin Dakakkiyar Shadda gezner mai Ruwan Brown,Aikin jikinsta Golden hakama Takalminsa da Hulansa da agogon Hannunsa komai Brown ne,Mansur ma irin Shigarsa kenan Dakyar ma aka samu ya Shirya Cikin Irin Shigar Mansur sai dai kayan ya gama Daukansa sosai Ramarsa da Duhun da yayi,Acp Saleem ne kan gaba yana Tursasa yin wasu abubuwa gajiya ce ajikinsa,yaso ya kwanta kansa na matukar saramai ammh Mansur da Saleem sunki barinsa,duk saurinsu da Kada ayi Dare sai da suka kai goma kana aka kawo Motoci Domin Daukan Amare da kawayensu da angwaye,Amare dai a Mota Daya zasu shiga da angwayensu Motar Mastur Sargent Inuwa ya Tukasu Rumana Da mastur da Diza da Mansur sai gashi ana kallon kallon Diza Tana kallon Mastur wani kolilin abu na Taso mata Tana kokarin Dannewa yayinda Mansur ke kallonta Kamar ya lasheta Mastur kuwa kallo Daya yayi ma Daga Dizan Har Rumanan bai kara ba yayi Saurin kauda kansa yana Kokarin Rinjayan zuciyarsa Daga Bekem Matar kaninsa ita kuwa Rumana kallon Manstur kawai take Tana Godema Allah da tafi kowacce mace sa"a.