Sashe 46
Sadaukarwa So Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bangaran Rumana kuwa bata da wannan gatan Domin a falo Mastur ya iijiye mata kwandon Abinci Ruwan Lipton kadai wanda yaji Na"ana"a ya Diba yssha kadan Saboda Cikin sa ya warware,ya Dade Rabonsa da abinci Tun Jiya Daya bar Dakin Rumana bai kara Lekata yaga wani Hali Take ciki ba Daganan Dakimsa ya koma ya Rufo kofar ya kwanta kan gado,Har idanuwansa suna Rufewa saboda gajiya da Barci yayi mamakin yadda ya samu Barci Jiya da Daddare har ya makara Sallar asuba Kiran Mommy ne ya Tadashi bayan sun gama mgana ya Fada Tiolet yayi wanka ya Dauri alwala yazo Yayi sallah bayan yasauya kaya Cikin Riga da wando Lokacin yaji Direban gidan Daddy nayi Knooking ya Fita suka gaisa ya karbi katon kwandon Abincin ya Shigo Dasu.
Rumana kuwa Tana ciki Tana jin Motsinsa bata Fito bane Domin tun asuba Data Tashi bata koma ba Tayi wanka Ta Sauya kaya tayisallar ta koma Tana azkar dinta,yunwa Tana galabaita ta sosai Domin bata ko kara kallon Ledan kazan jiya ba Tana jin sanda ya Fito Daga Dakinsa bayan taji knooking,Tana ji ya karbo koma miye ya Dawo taji Motsinsa afalon chan kuma Taji shuru jiri Jiri Tske gani bayan ta mike Tana Dafa bango kan gadon ta koma Ta Zauma tana kokarin rike kanta sai dai ko Minti Goms batayi bata gaza Domin bata gani Sosai Saboda yunwa Bata san Sadda ta Sauko kasa ba ta Jawo Ledan kazan nan ido Rufe Ta Fara ci kamar wata Mara Natsuwa Duka ta Cinye kazannan Kilishim ne kadai Bata ci Ba madaran Holladian din kuwa Tana Budeta ta Dagata ta kwankwade Sai da tafi Rabi kana ta Direta tana maida Numfashi Lokaci Daya tana Jingina da gado,Tana sauke Numfashi.
Lokaci Daya da wasu Zubowar Tawagen Hawaye Acikin Zuciyarta take fadin Dama Baya sona ya aure ni..?sai dai kuma ita Abba ya gayamata Mastur din da kansa yace Daddy ya nema masa auranta,Sai dai kuma Zatayi la"akari da yanayin Rayuwarsa Tun yana Gidansu da abubuwan da suka Biyo baya,ammh ko yaya ne ka nuna kulawa ga wacce ka aura ammh kalli yadda ta kare kamar Wata amarya Mara galihu Tana Tunani Tana Sharan kwallah jinta ta Dawo Daidai ne yasa ta Tattara Sauran ta maida Cikin leda Ta koma gado ta kwanta Tana Sauke Numfashi Daganan bata san yaushe barci ya kwasheta ba Sama Sama Taji Muryan kamar ta mansur acikin Falon Kafin kuma Taji Taku Da mgana kamar ta mastur kafin ta gama mamaki Ya Bude kofa ya sawo kansa Cikin Dakin da Sauri ta Mike zaune Tana Laluban Dankwalin leshin Dake jikinta,Ta Daura Tana Saukowa Da kafarta Daga kan gado Daga bakin kofan bai kariso ba kamar bako ta kasan ido ta kalleshi yana Sanye da Shadda Fara Riga da wando da Hula kafarsa Sanye Cikin Sawun cikin Takalma Hannunsa Daya na Cikin Aljihun wandonsa Dayan hannun kuma Wayoyinsa ne da key din Motarsa Fuskarsa baFara"a ko kadan Sai dai Kana kallonsa Zaka Fahimci Duk ya Zabge ya Rame ita kanta yayi mata Rama a ido Sosai.
Saukowa Tayi Daga kan gadoj Ta rankwafa Tana Fadin"ina kwana..!
Bude bakinsa yayi Dakyar ya amsa da Fadin"Lafiya lau...Ni zan Fita Ga breakfast nan afalo Mommy ta aiko mana Dashi.."
Kanta na kasa Tace"Adawo lafiya.."Ta Wutsiyar ido ya kalleta Daga sama Har kasa kafin ya Basar kawai ya juya acikin Ransa yana Fadin"Itama ta Rame kamar ba Rumana ba.."har ya Bude kofar sai ya juyo Karaf suka Hada ido Da Sauri Ta Sadda Kanta Cikin Dakakkiyar murya yace mata"Mansur yana Falo ko Zaki Fito ku gaisa..?
Tana jin haka Tayi Zaraf ta Mike Tana Fadin"To.."Daga haka bai Tsaya Sauraranta ba ya fice ya Rufo mata Kofa Yana Fita ta Sauke Numfashi Wardrope dimta ta Bude ta Dauko Mayafinta ta Saka Sai da ta kalli madubi Taga Fuskarta Normal kana Ta Fito Falo Ta iskesu Tsaye kamar ita suke jira Tana Fitowa Mansur ya Duka yana gaisheta Cikin Shakiyancinsa Mirmishi Ta saki Tana Fadin"Ina Yar"uwata.? Fatan Tatashi lafiya..?Mansur yace'Lafiyanta kalau..Tana chan na barta Tana Rigiman sai ta Bini Hanwa wajen su Mommy.."Wani Iri Rumana taji acikin Ranta kamar yadda Mastur yaji Ta wutsiyar ido ta kalleshi Taga ya Dauke kai ma yana Duba wayarsa sai tayi yake Tana Fadin"Ai sai ka lallasheta.."Tafada Batare ma Da ta Tauna mganar ba Mikewa Mansur yayi yana Fadin"Dole na..Lallashin Firatlady ai zama Dole..Sai dana Lallasheta Tayi barci na samu Fita muje muyi Sallama da Sauran baki da Zasu Tafi yau..Kuma ai nasan kafin su Tafi Duk zasu Biyo kuyi Sallama.."
Rumana Tace"Allah sarki.."Daganan sai ta kauda kanta shi kuwa Mastur Hanyar barin Falon ya nufa batare da yayi mgana ba ganin haka yasa Mansur yace"Anty na Mun tafi..Ga Mijinki chan Sarkin Sauri Zai tafi ya barni.."jikinta a sanyaye Tace"adawo lafiya.."Ya amsa mata yana Bin Bayan Mastur Daya Riga ya Fice Da kallo tabisu wani abu na sukan Ranta.
Batajin Yunwa Shiyasa kawai taDauki Kwandon Abinci ta kai kitchen Sai Lokacin ta samu leka Shashen nata Tana Kara Jinjina na Abba Har Dakin da Mastur ya kwana sai da taso Shiga ammh Abun mamaki ya Rufe Dakin baki ta Rike mamaki ya cika ta dawota Zauna kenan Saman Daya Daga Cikin Kujerun Falon ba Dadewa Taji karan Hon da Bude get,sai Hayaniya kafin ta yunkura tamike sai ga Basma ta Shigo Bayanta Anty Saratu ne da Anty Baraka da gudu Tatashi ta Rumgumesu Tana murna suna suna murnan ganinta kan kujerun suka zauna suna gaisawa suna Tambayanta ya bakunta Tana jin kunya nan sukace sun zo yi mata sallama ne yanzu Zasu Wuce ne,sai idonta yayi kwalkwal,Dakinta suka Shiga ita da Basma sukayi Sallama Bayan Tace su Anty Saratu su Dibann ma Basma kayan Snkas wanda Mommy tayi musu Ita kuma da Basma suna Ciki Basma na mata Shakiyanci Dataga Ragowan kazan jiya ita dai Rumana bata ce komai bata da abun cewa Domin bazata iya Dora,komai kan Daranta na Farko ba,nan basma ta karishen Ragowan kiloshin Tana ci Tana yi ma Rumana Tsiya ita dai sai Mirmishi bata mgana.
Da zasu Tafi Rumana da Basma suka Rumgume juna Kafin su saki juna Basma ta kalleta Tana Fadin"yauahe zaki koma Asibiti..? Rumana tace"Sai Monday..Dis coming..zan je na kai musi Takardan da Uduth suka bani.."Basma tace"Allah ya kaimu..Anzo miki da duka Takardunki da kayanki kuwa..? Anty Saratu Dakewajen tace"Eh.
duka Ummanta ta bani akwatin na Cikin Wardrope dinta."
Rumana tace"Eh nagani..Zan Duba zuwa gobe in na samu natsuwa.."Nan suka mimmike Rumana ta Fara kuka Anty Baraka Tace"Sawo mayafinki muje Shashen yar"uwanki Daina kuka.."Da Sauri Rumana ta koma Ciki ta Saki mayafi da Takailmi suka Nufi Shashen Diza itama su Anty Hadiza duk suna ciki da su Meena da yan"uwan Mommy na Sokoto wadanda Tare ma zasu Tafi da su Basma.
Nan suka Hada Rumana da Diza sukayi musu Fada da Nasihan su yan"uwan juna ne ko ba aure Balle ma Zaman aure ya Hadasu a gida Daya kuma sunaAuran yan'uwana juna sai su Rumgumi Junansu su zama abokan Shawaran juna Rumana dai Ta Dauka Domin Tun agida Umma Tayi mata sosai Ammh banda Diza Datake ganin kamar Rumama wata makiyiyarta ce ko Fara"a batayi ba Fuskar nan A Hade Rumanan sai mata Dariya Take Diza kam sai yake basu wani jima ba nan suka Firfitowa Har Aharaban Gidan Diza da Rumana suka Rakosu Kowacce TanaRumguman yan"uwanta Tana kuka Daman Daganan wucewa zasuyi Domin sunyi Sallama Dachan gidan Shatar Mota aka sama musu Sharon Suka Shiga Har suka Fice Daga gidan Suna Daga musu Hannu Rumana taso komawa Shashen Diza Domin su Debema juna kewa sai dai Kafin ta isa gareta Diza ta Juya ta koma Cikin Shashenta ta Turo Kofa Mamaki ya kama Rumana Kafin ta kada kai ta koma Shashenta Lokaci Daya Tana auna Wasu Sauye Sauye Data gani game da Diza.
****
Banganransu Angwaye kuwa suna gidansu basu samu Sukuni ba sai da baki Dadama suka Dauki Hanyar komawa Gida Ciki Harda Baba Sule da iyalansa Inna karime ce kadai ta Rage Daga Gidan Hajja sai Gobe Zata koma Gidan Mommy kuwa Duk an Watse itama Daga yan Tureta Wadanda suma agoben Zasu Tafi sai kanwata Anty Saratu Datace Ta bari sai Sati na Sama Tatafi,gidajen duka sunyi Tsit kamar ba wani Sha"ani mutane Rahma ne,Hankalinsu bai kwanta sai da yan Sokoto suka kira sukace sun isa da Yan maruka Umma ta Kira Mommy Tana ta Godiya da kuma kara Dankamata Amanar Rumana tacr bakomai Rumana yarta ce.
Mansur ya samu Fita da yammah Domin ya Kai Mus"ab kaduna ya Shiga Jirgi Daganan ya Shiga garin kaduna sunyi wani Taro wanda Na partyn su ya zama Dole ya Hallatar sai Dare ya Dawo Mastur kuwa yana Shashensu acikin Dakinsu yana ta Barcin gajiya Har su Hajja Tunda suka Shigo da Safan suka gaisa basu kara ganinshi ba zatonsu baya gidan Har Mansur ya Dawo bai Zauna ba yayi musu sallama ya wuce tunda Hajja tace Tana Tunanin Mastur din ya Tafi Shiyasa bai kira wayarsa ba sai da yazo gidan yaga ba motarsa kuma ya Tambayi megadi Sai yace bai kariso ba,Sai Lokacin ya kirashi a waya kuma wannan kiran Wayar ya Farkar dashi Daga Nauyayyan Barcin Daya kwasheshi ba La"asar ba mangariba ba Isha"i Cikin Kasala ya mike bayan ya gayama Mansur yana gida Barci yakwashe ammh yana Rama Salollinsa Zai Taho Tiolet ya Fada yayi wanka yazo ya Sauya kaya Daman Kayansa kala Biyu yaje dasu Chan gida,kana ya Fara rama Salololinsa Yayi mamakin barcinsa Tunda ya Sallami Sargent Inuwa Kafin La"asar ya koma porthercourt shi an kakabamai Hutun 1 week sai Sunday zai koma ya shigo kwanta bai kara sanin komai ba kuma Motarsa Tana Gidan Daddy chan ya kaita Dazu Daya ga Mutane na kai da kawo a Haraban Gidan nasu.
Sai da ya shiga Wajensu Hajja ne suka san yana Gida Sallama yayi musu agurgiuje ya Wuce Gidan Daddy bai Shiga ba iyakarsa Haraban Gidan ya Shiga ya dau Motarsa megadi ya Bude mishi get ya Fice.