Sashe 62
Sadaukarwa So Complete Hausa Novel · about 7 min read
"DIZA kudi sun shigo kuma sun zauna mata bama domin tana matar mai girma Chairman ba Daman chan ta Tara abun Duniya Sai tayi amfani da yadda Tayi suna sosai ana ta Rubibinta Sai ta Kara Fadada wajen aikinta aka Fitar da Bangaran Saloon ta Zuba kwararrun ma"ikata Aka Fara aiki ba kama Hannun yaro yanzu bata Cika zuwa ba bai wuce a sati ta Je sauBiyu ba Ta kara Zuba Ma"aikata sosai wadanda ke kula mata da komai Ammh Tana nan tare da Yan Amanata Meery da Hauwa Sun kasance Tamkar sune Idanuwanta kan Duk Abubuwan Dake Faruwa Merry ta kasance Idanuwanta da Komai yana kan bangaran Catering ne na Snaks ita kuma Hauwa Bangaran Makeup da Saloon din Gabadaya Domin Hauwa itace Ta rika ma Mtsama Diza har sai ta Ta Bude Saloon a wajen Mai suna DIZA BEUTY SALOON..!
Alhamdulillah kuma kwalliya ta Biya kudin Sabulu,Mutane Daga ko"ina suna zuwa wajen Domin aikinsu na kwararru ne kuma Diza Bata Daukan Ma"aikatanta haka kurum sai kana da Shaidar kwarewa kan aikin da Zata baka bayan haka kuma sai ta Jarabaka ta gani kafin ta baka aiki A ma"aikatanta.
Yanzu kokarinta Daya ne so take Ta Bude Class na Masu koyon Snaks na Online da kuma Na Gani da ido,Ta fara ma Mansur mganar basu gama ba Tafiya ta kamashi zuwa Abuja,Shiyasaa basu karisa mganar ba kuma Bayan ya Dawo wata Sabgar tasha gabansa basu kara mgana ba,Ssi dai ta Fara Gudanar da Class dinta ta Online kuma Maaha Allah abubuwa suna Tafiya yadda suka kamata Dayake tayi suna kowa ya santa so ana Rubibin Shiga Duk Abunda Diza ta Bude balle kowa yasan Diza Macece Data san aikinta ta kuma san me Tayi.
*******
Zaman Doya da Manjan Dake gudana Tsakanin Rumana da Diza har yau bata sauya zani ba sai ma abunda yayi gaba kamar ma Zaman nasu ya kara Tabarbarewa ma yayi Domin sai suyi Sati basu hadu da juna ba Diza ko Bataje ko"ina ba Tana Shashenta bata Fitowa wanda ke Nemanta anan zai sameta Rumana kuwa Tana zuwa asibiti aikinta ya Dauke mata Hankali Sosai Balle ma ta Riga tayi ma kanta alkawarin Fita Sha"anin Dizan gabadaya Shiyasa bata Taba mauda kai da ita ba.
Wani Lokacin itace ma mai zuciyar Imani in ta Fito da Safe Akaci Sa"a Ranar Diza zata Fita sukaci karo da juna Rumana na mata sallama ammh kamar Diza bata Taba sanin Rumana ba sai ta ga Dama zata amsa Rumana bata Damuwa ta Riga ta gama ijiye Diza a wani Shashi na Jahilai wadanda basu san Inda ke musu Ciwo ba.
Rumana Tana da Tarin Zurfin Ciki ba Taba Fadama Umma ko Abba yanayin Zamanta da Mastur ko Diza ba koda yaushe alheri take Fada akansu Ballatana su Hajja da basu Taba Takowa Gidan ba gwara ma Aiya Mansur ya Daukota tazo sau Daya Mommy ce da Mansur suka Ankare da irin Zaman Rumanan da Diza Mansur bai da tacewa wajen Diza Domin ko ya mata mgana bata Cemai kanzil Rumana ma haka sai tace bakomai Hakuri kawai yake bata kawai Haka ma Mommy Hargidan Tazo a karo na Farko ta Kira Diza Har Shashen Rumana ta Hadasu tayi musu Fada sosai Duk yadda taso Rumana tayi mgana Batayi ba sai ma Nuna ma Mommy Datayi itace bata Fahinci wani abu ba Bawata mtsala Tsakaninta Diza ita kuwa Diza Har aka gama Mganar bata Tanka ba Abunda ke kara mata Haushin Rumana Munafuncinta komai akace sai dai Tayi Mirmishi tace bakomai da wannan Take Siyan Zuciyan Mutane Mommy ta ja ma Diza kunne ta kan ta gyara Halinta ammh sai ta Nuna ba wani abu Tayi ba kawai bata kaunar Doguwar Mu"amala Tana Hadata da Rumanan ne.
Mastur dai Yana Chan Porthercourt bai san Wani Hali suke Ciki ba Mansur ya kirashi ya Faramai mganar bai bi takai ba Kuma Bai kara Neman Mansur din da mganar ba Shima bai Kara Tadamai mganar ba Rumana ce ya Janye Jiki da ita Tun lokacin da mganar auransu ta Bayyana Ki ayanzu in ya Kirata Daga gaisuwa sai Tambayan Lafiyan Juna Shikenan ba wata Shakuwa Ballatana Fahintar juna atsakaninsu Tun Rumana na Damuwa Har tazo Abun ya Zame mata Jiki Ta Daina Damunta sai dai ta Dauki Darasi Guda Daya na zamanta da Mastur kada ta Cika Zakewa kada watarana yayi mata Abunda bazata Taba mantawa ba Shiyaasa taja Jikinta Dashi in bashi zai kirata ba Bazata kirashi ba In kuma ta Kirashi Tabbas Bukatar Fitace ta wani Uzuri ya Taso mata Gidan Hajja ko Gidan Mommy ma yace bata da Shamaki Duk Sanda Taga Dama taje kawai Shiyasa in daiBata da Zuwa asibiti chan take Tafiya da Wuni wajen su Hajja ko kuma in Taje asibiti ta Dawo sai ta Biyo a wannan wattanin Shakuwa ce mai Karfi ta Shiga Tsakaninsu da Rumana da ta zama yar gida Tamkar Diza kowa Yabonta yake yi Wannan Abu ma ya kara Jawo mata Tsananin Kiyayya Tsakanninta da Diza Uwa Uba ga Mardiya da suka Saba da Rumana Sosai Har yanzu ba"a sakata makaranta sai ta gama Iya wasu abubuwan Tunda Mastur yace SSCE yake so Tayi Shiyasa lesson Teacher din zai koyae da ita na wata Goma ne kafin a sakata a makaranta.
Dalilin Sabon da sukayi yasa Mardiya ke kaunar Rumana Saboda Bata da mtasla Gashi Tana Koyamata abubuwan Rayuwa Sosai Ta bangaran Girki ma ba Dama Shiyasa takan je Ranar weekend su Wuni Tare Tana Koyon wasu abubuwan gashi Rumana bata da kyashi komai Tagani da kudinta Zata saka Ta Siya ma Mardiya Sabanin Diza da Bata da wannan Hausan sam itace sai Bakin Kishi Bata da Dubaran kanta Zuwan da Mardiya take ashe konama Diza rai yake yi Tana Dannewa Tunda Wani Lokacin sai Mardiya ta Fara Sauka Shashen Rumana take Shiga wajen Diza su gaisa,Lura da haka sai ta Fara Dauke ma Mardiya in ta Shigo sai ta Hade Fuska ta bata rai tun Mardiya bata gane ba Har ta Fara Fahimta ta Kawo ma Rumana Complain ita da ta Fahimta sai tace mata ta Dinga Sauka wajen Diza kafin ta Kariso wajenta Mardiya batayi gaddama ba ta Dawo tana Fara isa Shashen Diza sai ta ga Chanji Sai kuma Dizan ta Bullo da wani Taku Bata bari Mardiya din taje Shashen Rumanan Tayi ta janta da Hira ko Ta sakata wani aikin da Har sai Lokaci ya Tafi Mardita bata leka wajen Rumana ba Har Tatafi,Mardiya ita bata Fahimci komai ba in Rumana ta kirata sai ta bata Hakuri Tana gayamata Diza ce ta Sakata aiki Har Lokaci ya Tafi Bayan Ta gama kuma ta saka Direba yakai ta gida Tunda yanzu Diza Mansur har Direban Dake Tukata ya Daukan mata arziki yaci Uban nada.
Rumana Tagama Fahimtar Diza Tsab Abun ya bata mata rai ammh Bata Nuna ba ta Bari sai Ranar da Dizan Ta Fito Sak a Mutum Sai tayi mganinta Ranar Zata Fahimci Shuru ba Tsoro bane gudun mgana ne.
Kamar Mardita ta sani sai ta Dauke kafa da gidan Sai dai In Rumanan taje Gidan Hajja sukan Hadu kuma bata Taba Tambayanta me yaasa ta Dauke musu kafa Ashe Mgana Diza ta gayamata kan Rumana Ranar suke nemi Fada ma Diza tace Mardiyaa ta kusa Zaginta kan Rumana Mansur ya Shiga mganar.
Diza ce tace ma Mardiya ta Daina Zuwa Shashen Rumana me suka Hada..? Ai itace Dolenta itace Matar yayanta Ba Rumana ba Mardiya tasha mamaki Dataji kalaman Diza Shine ta Bude Baki tace mata ai da Mansur da Mastur Duk Dayane sai Diza ta Fara Fada tana Bambamin fada Mardiya zata mata Rashin kunya da Mansur yazo Mardiya sai ta Boye gaskiyan mgana Tanajin kunyan Mansur yaji Haka Daga bakin Diza Shiyasa Har yayi ma Mardiyan Fada bai ji asalin Abunda ya Faru ba ita kuna ta Boye hakan ne gudun samun wani mtsala Sai ta Yanke Shawaran Dauke kafa Daga gidan Batare data Ko Hajja Tayi ma Zencen ballatana Rumana.