← Book details Ni haad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 165

Sashe 83

Ni haad Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

cewa "Gobe xan koma aiki shine nace bari in shigo yau dai" khalil yace "Allah sarki" Suna shiga parlon Farooq na bin ko ina da kallo yace "Ina take?" Khalil bai basa amsa ba kawai ya tafi kitchen don ya dauko masa ruwa, Farooq ya dau throw pillow da ke kan kujeran da yake kokarin zama sai ya ga Iphone, duk tunaninsa na Nihad ne duk da a gabansa Abba ya kwace Iphone din nata, Farooq ya zauna yana jujjuya wayar amma sai ya ga ba na Nihad bane, dai dai nan khalil ya fito daga kitchen with bottle water and glass cup, still yayi yana kallon Farooq.....
Chapter 83 · 0% Book details