Sashe 82
Ni haad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yan sa ido marasa aikin yi kamar yan makarantar nan namu ba, abu kusan sati daya amma kullum maimaita zancen ake kamar yau ya faru" Nihad ta hade kanta da gwiwa tana shessheka tace "Da na sani ban fito ba" Naf tace "Surutun mutane zai sa ki fasa rayuwarki yanda kike so? Ai ba a biye ma mutane, gwara su yi ta ganinki din har su gaji su yi shiru zancen ya mutu, yanzu dai ina kika baro ɗan rainin wayon Drivern can?" Nihad na goge idonta cikin sanyin murya tace "Toh meye hadina da wannan kuma kike tambayata" Naf tace "Aa babu hadinki da shi kam, ni ai na ga kokarinki ma da kike iya kwana gida daya da shi, da ni ce kwasan kayana xan yi in bar gidan iyaka Abba yayi bambami a wuce wajen" Nihad ta kalleta tace "Abbanmu yace xai yi disowning dina if i try anything of such" sai kuma ta fashe da kuka sosai, Naf tace "Aa ba kuka xa kiyi ba, nema ma kanki mafita xa ki yi" Nihad tace "Don Allah ku dawo gidan mu zauna gaba daya a can" Naf tace "Dama gobe muka yi ai za mu je can din" Nihad tace "Tunda na fito yau don Allah ku dau kayanku kawai mu koma can gaba-daya, the house is nothing but a living hell for me" Naf ta kalli Husnah dake ta danna wayarta bata ce komai ba tace "Husnah ya kika ga" Husnah tace "Duk yanda ku ka yi" Naf tace "Toh kawai duk mu dau kaya ko kala biyar biyar ne mu tafi can din gaba daya" Nihad tayi murmushin jin dadi tace "Amma naji dadi Nagode wllh" Zully tace "What are friends for, ai amfaninmu kenan" Nihad tayi kasa da murya tana kallon Naf tace "How about Aliyu?" Naf tace "Hmm, kinsan he is off social media tun da abun nan ya faru, to in gaya maki 3 days ago mun yi chatting da wani frnd dinsa yake ce min ai ba shi da lafiya ma" Nihad tayi narai narai da ido tace "Da gaske?" Naf tace "Wllh kuwa bari ma in nuna maki chatting din" Jawo wayarta tayi ta bude ta shiga chatting dinta da wani abokin Aliyu ta mika ma Nihad wayar, Nihad ta amshi wayar jiki a sanyaye ta dinga bin chat din, abokin gaya ma Naf halin da Aliyun ya shiga bayan faruwan lamarin yake, ya kuma ce mata har su abokanansa yayi isolating din kansa daga cikinsu ba ma social media ba kadai, abokin ya dinga nuna yanda Nihad ta kwafsa ga shi Aliyu yayi trusting dinta sosai kuma ya sa ran zai aureta duk da tulin manya manyan babes dinsa, Nihad ta hade kai da gwiwa tana shesshekar kuka tace "I don't know who did this to me, i don't know who is this that ruined my happiness" Husnah ta sauke ajiyar xuciya tace "Na fi ki son mu gano wanda yayi maki haka Nihad, amma abun akwai rikitarwa ni wallahi kawai zuciyata ta kasa yarda cewar ke ce a video din, ke baki zama da undies haka kamar yanda mu muke yi, sannan duk party tare muke zuwa balle ace wani partyn kika je aka maki haka, abun dai akwai confusion sosai wallahi, wanda ya sanki sosai sosai ne yayi maki wannan abun, i wish Abba xai ajiye duk wani fushi ya tsananta binciken ta ina wannan video din ya fito" Zully ta sauke ajiyar xuciya tace "Ai na dau darasi ni kam, ko daga ni sai singlet da skin tide baxan sake xama a waje ba balle undies, na saka kaina a shoes din Nihad ya fi a kirga but luckily the shoe did not even size me, waiii ai ni kashe ni kawai xa ayi a gida wallahi" Naf ta tabe baki tace "Koma waye da kansa zai tona ma kansa asiri nan ba da dadewa ba" Nihad ta share hawayen da ya ki tsaya mata tace "Pls Naf try calling Aliyu ki ga ko zai daga" Naf tace "Toh Allah ya sa ya daga, ko kuma ma dai Allah ya sa ya shiga" Contacts dinta ta shiga tayi dialing number Aliyu, ai ko ya fara ringing, gaban Nihad ya dinga faduwa tana kallon wayar, su kansu gaba daya kallon wayar suke, sai gashi kuwa ya daga, sai da Nihad taji xuciyarta ya kusa shigewa cikinta, Naf tace "Hello Aliyu what's up?" Daga daya bangaren cikin cool voice yace "Fine Nafisah, how are you doing" Tace "Cool, ya garin" Yayi shiru, tace "Are u there?" Yayi kasa da murya yace "U saw how ur frnd played with my heart right?" Nihad ta kauda kanta hawaye sai zarya yake a fuskarta, Naf tace "Calm down Aliyu, duk wannan abun set up ne ba wani abu ba, ka fi kowa sanin halin Nihad, sannan mu da muke tare da ita always xa mu shaideta, wllh wllh Nihad bata tsayawa a cikinmu daga ita singlet balle undies, wannan lamarin da rikitarwa yake, wa ya sani ko anyi hakan ne don a raba ku tunda anji xaka turo gidansu" Aliyu yace "But i have warned her severally Nafisah, na sha ja mata kunne duk yawace yawacen zuwa party ta daina, but unfortunately bata daina ba, and ga abinda ya faru daga karshe" Naf tace "Kai wai wa yace maka a wajen party aka yi mata haka? Ko a gida baxa ayi iya yi ma mutum haka ba sai wajen party kawai? Kai dai kawai ka kyale makiyi Ali" Aliyu yace "I am so heartbroken Nafisah" Naf tace "So is she also" Yace "Tana ina yanxu?" Naf ta kalli Nihad sai kuma ta ɗan yi murmushi tace "Mun zo gidansu ne daxu ganin halin da take ciki shine nace bari dai kawai in kiraka" Yayi shiru, tace "In kai mata wayar pls?" Nan ma dai shirun yayi, tace "Don Allah kar kace A'a, ko sai kaji ta mutu xaka fara da ka sani an kai mata wayar? Wallahi she is seriously sick" Yace "Kai mata" tace "Yauwa my guy" kallon Nihad tayi tana Murmushi, ita dai Nihad ta sunkuyar da kanta kawai, Naf ta kamo hannunta ta saka mata wayar a ciki, a hankali ta kai kunne tayi sallama. Aliyu yace "Now u get the reason why nake rabaki xuwa party?" Bata iya ta ce masa komai ba ta a goge idonta, yayi kasa da murya yace "Why Nihad, why?" Cikin rawan murya tace "I don't know how everything happened, kayi hakuri don girman Allah" yace "In yi hakuri Nihad? Ta yaya iyayena xa su amince da aurenmu bayan duk sisters dina babu warce bata ga wannan video din naki ba, hatta mum dita ta gani, innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Nihad dai bata ce komai ba, Yace "How will we mend this damage?" Nihad tace "Abbana yace min wai ya min aure" Aliyu yace "Ban gane yayi maki aure ba, kina nufin aure Abba xai maki?" Cikin kuka tace "Ehh har ya min" Aliyu yace "Stop it Nihad, yaushe yace maki haka" A raunane Nihad ta sanar masa yanzu ita da khalil suke zama gida daya, kuma Abba ya sanar mata wai yayi mata aure da shi, lkci daya ya birkice mata yace "Baby yanxu kina nufin aure aka maki, aure da drivern nan na gidanku?" Nihad ta girgiza kai da sauri tace "Ni ba a min aure da shi ba, kawai Abba ne ke fadan hakan, ni ban yarda an min aure da shi ba" Aliyu yace "Nooo, it can never be, not when i am alive, hakan baxai ta6a yiwuwa ba, na yi isolating kaina from everything na kwana biyu ne but nasan baxan ta6a iya rabuwa dake ko da nayi attempting din yin hakan ba, i know i will come back to you, kuma ko iyayena bana jin xa su hanani in aureki don sun san ina son ki, ko da nude video dinki ne yayi yawo i stil love u Nihad, and i will still marry u" Nihad dai ta yi kasa da kanta ta kasa cewa komai yace "Ki kulan min da kanki Nihad, do not break my heart for the second time pls, sannan ta ina xan dinga samunki ko 2 days ago i tried ur number naji switch off" a hankali tace "Xan kiraka da sabon line dina idan na koma gida" Yace "I will be expecting pls" Sallama suka yi, Naf ta amshi Wayarta tace "Alhamdulillah" Nihad ta ɗan yi murmushi, Husnah tace "Gaskiya Aliyu ya san kaddara, yanxu ke kuma sai ki san duk yanda xa kiyi ku raba jaha da wancan driver din, koma yaya xa ayi kawai ya sake ki tunda Aliyu is still willing to marry u" Nihad ta kalleta tace "Ya sakeni?? To da aurena yayi da xai sakeni? Ai kawai xama muke gida daya bisa umarnin Abba, but i am for Aliyu alone" Zully tace "Atoh, kunsan akwai wani aure da xaka ji sa kamar wasan yara, to irin auren nan naku da drivern kenan, ko ni bana kallonsa a matsayin mijin Nihad wallahi, kilan kawai Abba is playing u, amma ta yaya ma xai ce ya maki aure da dreba" Nihad tace "Toh kun ga lkci na wucewa mu tafi pls" Naf tace "Bari in kara watsa ruwa" Zully ta mike tace "Ina zuwa in kwaso kayana" daga haka ta fita daga parlon, Husnah ta kalli Nihad tayi kasa da murya tace "In baki shawara? Toh wallahi kar ki yarda su wani bi ki, gwara kiyi tafiyarki ke kadai daga baya ni kadai sai in biyoki gidan, idan ba haka ba akwai matsala" Nihad tace "Matsalar me fa?" Husnah tace "Toh shkkn ki tsaya tambayar ta me, naga dai ni kika fara sani kafin su, kuma ta dalilina kika san su, don haka kawai yanxu kice masu gidanku xa ki daga can ne xaki wuce gida kina komawa gida kuma xaki kira kice mu taho gaba daya" Nihad tace "Toh shkkn" Mikewa Husnah tayi ta fita daga dakin. Khalil ya fito compound jin ana Knocking gate, yana bude gate din ya ga Farooq a tsaye, welcoming dinsa Khalil yayi with smile all over his face, Khalil ya rufe gidan suka koma can parlor tare, Farooq na