← Book details Ni haad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 163 OF 165

Sashe 163

Ni haad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ur evidence via 07087865788....Da daddare Mimi na parlon Mami tana ta danna wayarta bayan sun gama cin abinci da Nihad, kallo daya zaka ma Nihad ka gane she is moody, gaba daya she is uncomfortable da zaman gidan, Noor ta shigo parlon tana kallon Mimi tace "Hey Madam Dad yana kiranki..." Mimi tace "Ohk" Daga haka ta mike ta kalli Nihad tace "I am coming" Nihad ta gyada mata kai, ta nufi kofa Noor na biye da ita, Nihad ta bi su da kallo, a hankali ta kwantar da kanta jikin kujera tana jin kewar nata Abban, bayan sun fita Noor na kallon Mimi tace "I don't like her" Mimi ta buda ido tace "Why?" Noor tace "Baki ga wani kallo da take ma mutane ba, beside bata iya gaisuwa ba sai bin mutum da ido, who does that" Mimi tayi murmushi tace "But she is nice, kawai bata son magana ne" Noor tace "Toh wa xata nuna ma rashin son magana, what's even the reason of her staying here? Na zata kwana biyu xata yi ta wuce" Mimi ta buda hannu bata ce komai ba tana ci gaba da tafiya. Mikewa Nihad tayi daga karshe ta nufi kofa xata bar parlon, kafin ta bude kofar aka riga ta budewa, suna hada ido ta koma gefe without looking at him tana jiran ya wuce, ya shigo yana kallonta, tayi ficewarta ta bar wajen ba tare da ta kallesa ba, ya bi ta da kallo... Nihad ta shiga dakin da take ta dau wayar da ya bata daxu, maganganunsa ne suka dinga dawo mata, ta tabe baki, kawai advice din Mimi ta dauka banda haka da tace masa to ya saketa din mana what is he even waiting for, though it's better that she kept silent, miss call ta gani da foreign number, ta dinga kallon number, xata mayar da wayar ta ajiye sai ga wani kiran da same number, dagawa tayi ta kai kunne tayi shiru, sallama taji ya mata da accent dinsa na larabci, ta amsa yace "Is this Nihad pls?" Tace "Who am i speaking to?" Yace "I am Ayman Fadlullah, i got ur digit from Ukhti Maryam" Nihad tace "Ohk" Yace "So how are you?" Tace "I am fine" Yace "Can we chat on WhatsApp plss?" Tace "Ohk" Yace "Thank you, i appreciate" Daga haka ya katse wayar, ita bata ma san ko da WhatsApp a wayar ba, ta dai shiga ta duba taga an ma bude WhatsApp din da number, but ba a fara chatting ba, sai shi kadai da yayi mata sallama few hours ago, tayi replying sallaman, with pure English ya shiga yi mata introducing kansa as the first son to his parent, yana da kanni maza biyu, sai autansu mace, ya kara mata da cewa he is from Yemen but now resides in America inda yayi studying Accounting... Ita dai Nihad karanta chat din nasa kawai take bata cewa komai, har ta mance rabonta da chatting almost 5 weeks now, ganin she is not replying yace "Are you der Nihad?" Tace "Yeah... " Yace "Ohk good, tell me more abou you" Kamar dai baxata ce komai ba sai kuma tayi masa introducing kanta a takaice a chatting din, yace "Waow, that's nice... I will be flying to Nigeria soon to meet with you in sha Allah, i have already beginning to feel comfortable with you" duk hiran yawanci shi yake yi, sai dai tayi masa reply da ok ko kuma tayi shiru har sai ya tambayeta is she there, and she noticed he is jovial and very friendly sannan wayayye ne sosai, he chatted her for almost an hour, babu abinda ya boye mata game da kansa, ya tura mata hotansa da iyayensa with his siblings, ta gansu kyawawan larabawa kamar su suka yi kansu, da yayi requesting ta tura masa nata hoton bata ta6a fuskantar low self esteem a kanta ba sai yan kwanakin nan da suka gabata, da kuma yanzu da Ayman ya bukaci hotonta, jin bata ce komai ba yace "Nihad" ajiye wayar tayi ta koma a hankali ta kwanta, bayan kusan minti sha biyar sai ga wayar ya fara ring daukan wayar tayi tana kallon screen din, sai kuma ta daga ta kai kunne tayi shiru, yace "Did i hurt you in anyway pls?" Tace "Not at all" Yace "Ohk sorry about me asking of ur picture" Tace "Ohk" Ya ɗan yi shiru sai kuma yace "I won't be asking u anymore" Tace "Good" Hiransa kawai ya ci gaba da yi mata, ta kalli agogo dake nuna sha daya da wani abu tace "I will be going to bed now" Nan yayi mata sallama ya kuma yi mata godiyan basa lokacinta da tayi, ta jira har ya katse wayar sannan ta kwanta ta lumshe ido, nan da nan bacci ya dauketa. Washegari da safe Mimi na dakinta ta fito wanka tana shiryawa gaban mirror aka yi Knocking kofar dakin tare da budewa, ta daga kai tana kallon kofar ya shigo tace "Yayanmu ina kwana?" Yace "Cool, are you having lectures today?" Tace "Yeah, yau muka yi resuming ai" Yace "Good, Nile ne makarantar naki ko Baze?" Tayi er dariya tace "Yanzu yaya har ka mance makarantar da nake, to su Noor ke zuwa Baze, but i and Farhana NUN ne" Yace "Ohk i now remember, did you have idea on when Jamb is commencing this year?" Mimi tace "Registration is still on progress, an kusa zana jamb din ma ai" Yace "Good, that girl... Ta samu admission a makarantar ku but she have to present her jamb result, don haka you take her with u zuwa center din da ku ka yi jamb registration tayi register" Mimi tace "Ohk, but that will be after my today's lectures right? May be around 2" Yace "Ohk, ku tafi makarantar da ita kawai" Mimi tace "Ohk then" yace "But do not tell Mami about the jamb registration, xan baki admission letter dinta kiyi mata presenting kice zaku tafi makaranta da ita kawai shikenan" Mimi tace "Ohk" Juyawa yayi ya fita daga dakin, Bayan Mimi ta gama shiryawa ta tafi can dakin da Nihad take, ta tarar ita ma tayi wankan har ta shirya tana zaune gefen gado tayi shiru, yau din ma she is moody, gaba daya taji bata son zaman gidan nan, she isn't comfortable, Mimi na kallonta tace "Good morning Neehad, yayanmu yace za mu je kiyi registering jamb yau, so xa mu fara zuwa school cause ina da lectures, after my lectures sai mu je wajen" Nihad na kallonta tace "Ohk"Juyawa Mimi tayi ta fita. A parlon Mami suka yi breakfast, daga nan Mimi ta sanar ma Mami tare za su tafi makaranta da Nihad, Mami tace "Wani makarantar ne nata?" Mimi tace "Makarantar mu daya" Mami tace "Really?" Mimi tace "Yeah, this is her admission letter" Mami tace "Toh Allah ya sanya alkhairi" Mimi ta fito tare da Nihad daga parlon Mami suka kusa cin karo da khaleel, daga sama har kasa yake kallon Nihad that's putting on veil, though ba karami bane, don yawanci duk medium veils Aunty Maryam ta siya mata ba irin wanda ta saba sa wa a gida ba, Mimi tace "Za mu tafi yayanmu" Yace "Ohk" Nihad ta wucesa, Mimi na biye da ita ya bi su da kallo har sai da suka yi nisa yayi saurin cewa "Hey Mimi" Mimi ta juyo tana kallonsa, Nihad dai tsayawa kawai tayi bata juyo ba, shima abinda yasa ta tsaya bata son tafiya zuwa main parlor din ita kadai ne, ya nufesu har ya isa inda suke yana kallon Mimi yace "Erm sorry wayana zaki dauko min a dakina" Mimi tace "Ohk" Ta mika ma Nihad laptop dinta dake hannunta tace "Rike min pls" Nihad ta amsa, Mimi ta juya ta bar wajen, yana ta tsaye har ya daina hango Mimi, Nihad dai ta hade rai tayi backing dinsa taki juyowa, ya zaga ya tsaya a gabanta fuska daure yace "Baki da hankali ne zaki fita da gyale?" Bata san sanda tace "Saboda me baxan fita da gyale ba???" Yana kallonta da kyau yace "Saboda dama ke kina da baƙin taɓon da duk inda kika shiga dole xa a ganeki sai dai wanda bai san labarinki ba" Shiru Nihad tayi tana kallonsa babu ko kiftawa, lkci daya zaka iya ganin yanda jikinta yayi sanyi, ya buda hannu yace "So however u wish to dress is ur business not mine, kuma naga ai har nikab da hijabs Aunty Maryam ta sa maki a kayanki, but saboda ke kin saba tallan jikinki baxa ki iya sa su ba, to nan ba inda zaki yi abinda kika ga dama babu me sa maki ido bane" Ta sauke Idonta daga kallonsa tace "My dressing, my choice!!!" Tana fadin haka ta kara juya masa baya, Kallonta yake ko kiftawa babu, a haka Mimi ta dawo ya nufeta da sauri ya amshi wayarsa yace "Thank you" daga haka ya juya ya tafi parlon Mami, Mimi xata amshi laptop dinta Nihad ta ɗan kirkiro mata murmushi tace "I will hold it for u" Mimi tace "Oh thank you" a haka suka ci gaba da tafiya, luckily babu kowa parlon har suka fita compound, tuni wanda zai kai Mimi makaranta ya taso, ta fara shiga bayan motar sannan Nihad ma ta shiga, ya tada motar ganin Nihad bata kulle motar ba Mimi tace "The door Nihad" Nihad ta kalleta sai kuma a hankali tace "Plss baxan bata maki lokaci ba idan na koma ciki for just some minutes?" Mimi tace "Mantuwa kika yi?" Nihad ta sauke idonta daga kallonta tace "I am not comfortable with my dressing" Da mamaki Mimi ta dinga kallonta daga sama har kasa tace "What's wrong with it? But you look smart dear, there is nothing wrong with you dressing, or is the veil too big?" Nihad ta ɗan yi murmushi tace "I will prefer i change" Mimi tace "Ohk then, xa mu jira ki" Sauka tayi daga motar ta koma cikin gidan. Da sauri ta wuce main parlor ta haura Upstairs har zuwa bangaren Mami sannan ta shiga dakin da take, she is just changing because kamar yanda ya fada xa a iya ganinta a ganeta amma ba
Chapter 163 · 0% Book details