← Book details Ni haad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 165

Sashe 79

Ni haad Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

suka dawo da makulli, Umma tace "Yauwa yan albarka, gasu nan kuwa har uku, toh sannunku, Allah ya maku albarka" ta mika ma Nihad daya, ta saka daya a jakarta sannan ta basu su ma daya, tace "Toh kun ga dare yayi ni xan koma gida, ku sai anjima ko? Ko dai a nan xa ku kwana kawai?"
Chapter 79 · 0% Book details