Sashe 49
Mannubiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yadda jikinta yayi sanyi shi kanshi Yassir d’in ya lura da hakan, yana shirin ci gana da magana ta juya da sauri ta fita, dan tabbas in ta ci gaba da zama a d’akin tou za’a samu matsala……
Munirat tana fita Yassir ya yi wani killer smile(shu’umin murmushi)….
‘…..Tun ranar farko da ya fara ganinta, dama ya fahimci Yarinyar za ta yi saurin shiga Hannu!!!!
Kum ya lura kamar tana d’an son shi.
Dole ya san yadda zai yi ya samu abunda ya ke so daga gareta, ta ko wacce hanya!!!!
Sannan ya yi amfani da ita wajen hukunta Ummi! Dan ya lura lamarin Mommy da Daddy ya sake tab’arb’arewa kuma yana da tabbacin Ummi ce sila.
Sannan Yarinyar ta tafi da imaninsa, ya san baya sonta,
amma fa tabbas a cikin Mata idan za a tara a raba su kashi d’ari tou kashi 1 zuwa biyu ne za a same su da irin zubin Jikin Munirat….’
Yana wannan lissafin yana murmushi, ya juya da niyyar d’aukar bowl d’in dan yunwa ya ke ji amma sai ya gagara sakamokon tsamin da Hannun sa yayi, dole haka nan ya hak’ura..a hankali ya koma ya sake langab’ewa saboda ko’ina na jikinsa ciwo yake masa
‘…….ya kasa yarda! Har yanzu ya kasa yarda da cewar wai Yashjub ne ya yi masa haka da girman sa da kud’in shi da class d’in sa!!!! Abun kamar a mafarki.
Tabbas abunda Abokansa suke gaya masa na cewar
‘’In yayi wasa sai ya zama d’an kallo a gidan’’. Ya tabbata, kenan.
Shi fa daman tun farko kokawa kawai yake yi da zuciyarsa saboda ya san Yashjub d’an uwansa ne kuma Mommy ba za ta so taga basa shiri ba
amma wallahi tun yarinta shi kam ya tsani Yashjub!
Duk wani abu da ya ke so ko yake son yi
to sai abun yayi ta zuwar ma Yashjub d’in cikin sauk’i.
Tun yana Yaro yake da burin zama business man babba sosai kamar Daddy…
Daddy ya ce sai sun yi phd tukunna zai basu jari
amma Yashjub ko da ya gama phd d’inma already yanada estate all thanks to son kan da Daddy ya yi tun ranar da aka haifi Yashjub d’in wanda hakan ya sanya da Daddy ya basa nasa jarin sai arzik’insa ya sake nunkuwa, shi kuwa da aka
bashi nasa aka bud’e masa company compared to na Yashjub(da na auna nashi da na Yashjub ɗin) duk sai ya rena nashin, dan a lokacin har ma a yanzu bai Isa ya tsaya ya ce zai goga da Yashjub a harkar business da kud’i ba saboda ya fi shi ya tsere masa ta koina..
kuma har gobe Yashjub d’in kamar wani aljani duk abunda ya saka a gaba tou sai ya cin masa kuma sai ya yi albarka, baya jin tun tasowar su ya tab’a ganin abunda Yashjub ya nema bai samu ba.!
Shi yasa tun kafin a zo nan Abokanayensa suke ba sa shawarar ya tashi ya tsaya, dan it’s clear (dan a baiyyane ne ga kowa) Daddy ya fi son Yashjub, ga shi ya fi shi kud’i da fame, kuma shakka babu shekarun Mommy itama suna sake yin sama wanda ya fi arzik’i a tsakanin su shi zata fi so…
Yana k’ok’ari, yana danne zuciyarsa ne dan baya so ya cutar da Yash amman gaskiya he can’t take it anymore(ba zai iya ci gaba da dannewa ba!!) ya tsane shi tsana ba ta wasa ba! dariya kawai yake yi masa kasancewar shi d’an uwanshi dolen shi sannan ya san ba shi da yadda zai yi da shi amma yanzu kam
lokaci ya yi da ya kamata ya tashi tsaye ya nemawa kanshi mafita kuma ya ga bayan Yash……
ta hakan ne kawai k’ima da martabar sa za su dauwwama a idanun y’an gidan da ma duniya gaba d’aya….
………
Munirat tana fita Ummi ta ce
‘‘Daddy kar ka ja in yi maka musu, ka yi hak’uri komai ya wuce, amma dole in tafi.
Yaran ma ba sa k’aunata, ba za mu zauna k’ark’ashin inuwa d’aya da su lafiya ba’’
Cikin katse ta ya ce
‘’Ummi I’m not going to apologize (ba zan baki haƙuri ba) ke kin sani.
Kawai na ce ki zauna! kuma
i‘m expecting u to obey me
As my wife (kuma a matsayinki na Matata ina tsammanin ganin kin yi min biyayya, kin zauna ɗin.).
sannan su Yasmeen dolen ki ne
A cikin gidan nan, dan haka zai fiye miki idan kika nemawa kan ki mafita game da yadda za ki zauna ƙalau da su…’’
Ummi za ta yi magana kenan
Daddy ya toshe mata Baki da Hannunsa, yana kallon k’ofa…
ba tare da b’ata lokaci ba ya yi sauri ya yi wuff ya fice.
Da sauri Mommy ta shiga gyara d’aurin zaninta wanda ta kamo bakin za ta kunto. a d’an rikice ta ce ‘’wajen ka na zo’’ bata jira jin mai zai ce ba!
sannan bata damu da kallon tuhumar da ya ke yi mata ba ta d’aura da cewa “am..an bugi Yassir akan Munirat, but itama ya kamata a ja mata barrier (layi) akan zuwa d’akin shi.
ita yarinya ce kar mu je Yashjub ya ce zai yi mata shegen dukan da ya yi wa Yassir dan kaga in hakan ta faru mamanta na san ba za ta daliliba ga kuma halin da ake ciki Daddy dan Allah ka d’aga musu k’afa mana….”
Cikin rashin fahimta Daddy ya ce’’ban gane ba’’
dan gaba d’aya zancen nata a hargitse ya ke kamar yadda ita ma ta hargitse ganin an kusan kamata.
Dai-dai nan Ummi ta fito, da sauri Mommy ta matsa kusa da ita ta rungume ta ta ce
‘’Dan Allah ki yi hak’uri akan abunda ya faru d’azu, na yi masa magana hakan ba za ta sake faruwa ba,
ki zo mu je kuma ina son ganin ki, akwai maganar da za mu yi ni da ke in babu damuwa’’
kafin ta kalli Daddy ta ce ‘’za mu iya tafiya, dan Allah ?’’.
A hankali ya d’aga mata kai,
yana tunanin…
‘tou lab’e take yi musu, ko kuma dai da gaske zuwan ta yi akan su yi magana?
dan har ga Allah bai ganta lokacin da ya fara magana ba, yana ganin inuwar ta kuma ya yi sauri ya fito which means (wanda hakan ya ke nufin)
bata dad’e a wajen ba kenan. ‘
Mu je, muje dan Allah?’’
ya ji muryar ta cikin sanyi a hankali.
D’aga mata kai kawai ya sake yi a karo na biyu,
ya bari akan in sun had’u su biyu ya tambayeta…
ya san ba lalle ta fad’a mishi gaskiya ba
amma zai tsoratata dan ba zai iya sake ɗaukar wata sabuwar gurɓatacciyar halaiyya daga Mommy ba
Bayaga waenda take da su.
Suna fita shima kawai ya wuce ya bi bayan su…
suna fitowa daidai itama Munirat ta fito daga d’akin Yassir,
haka kurum duk sai ta diririce!!
Kamar mommy bata ganta ba
hakanan ta yi, kawai ta ja hannun Ummi suka nufi fanninta.
Daddy ma bai ce mata uffan ba,
Ummi kuma jira ta yi akan in sun koma d’aki Munirat d’in ta yi mata bayani dan bata fahimci hak’urin da Mommy ta bata ba
sannan ko tana hauka ai d’akin Yassir ba wajen zuwan ta bane ba.
..
Ko da suka je d’akin Mommyn
hak’uri Mommy ta bawa Ummi
sannan ta ɗan gaya mata halayen Daddy ta ce kuma “in dai ya nuna baya son abu to kar ta yi sannan itama musabbabin farkon fad’an ta
da shi akan ta daki Yadira ne.
Kuma da sam ba haka yake ba.
ta yi hak’uri kawai ta yi tolerating din su Yasmeen mata ne kamar yadda ta fad’a nan da 5 years (shekaru biyar ma) ba za ta tarar da kowa a gidan ba, duk aure za su yi inshhaaAllah…
dan haka kar ta bari a ta sanadiyyyar su ta tafi ta bar gidan auren ta.”
Sun d’an tab’a hira,har Ummi tana mamakin sakewar da Mommy ta yi da ita tanata janta a jiki.
Ummi ta na da asthma shiyasa taketa so ta bar d’akin dan suna shiga Mommy ta kunna musu turare wai tun safe da ta gyara d’akin yau ba ta saka ba,
shiyasa har wani d’ad’d’aukewa Ummi ta ji numfashinta ya soma ga shi kuma Mommy ta k’i barin ta ta tafi sai sake rik’eta ta ke yi da hira,ita kuma kawaici yasanya ta kasa ce mata bata son hayak’in.
Sai da Yadira ta shigo ta ce musu ‘’Ya Najeeb ya zo, yana k’asa yanason gaisawa da su’’
Tukunna ta samu suka fita a d’akin suka sauk’a k’asa.
Ummi,
Ta gama rayawa a ranta zata zauna ba za ta tafi ba amma wallahi sai Daddy ya san ya tab’o ta,
da farko ta yafe mishi!
amman yanzu kuwa komai ya chanza besides tunda ya yi mata wannan wulak’ancin kuma ya fifita ‘ya ‘yan shi akan kowa to tabbas ita ma ba zata
sake saka shi a priority ba!!!!
ita
bama ta san ya aka yi ba
amma wallahi fit ya fice a ranta a cikin mintinan da ba su fi talatin ba, gaba d’aya ta tsaneshi……
Cikin mutunta juna da kulawa suka gaisa da Najeeb Mommy ta gabatar mata da shi a matsayin wnda yake neman Ya’isha da aure kuma Abokin Yash sannan family friend d’in su.
A nan parlourn Mommy ta barsu ita kuma ta mik’e ta je kitchen dan ta nunawa masu aikin abunda za a d’aura, dan haka Ummi ma ta mik’e ta bi bayanta suka bar Yash da Najeeb a zaune wanda yake ta zaman jiran dawowar Ya’isha.
Ummi tana zuwa za ta hau dining ta nufi kitchen Ya’isha ta shigo, ba tare da ta kalle ta ba ta ce ’’Ban yi tsammanin ganin ki ba ai, ko da yake na manta ashe zuciyar kare ya cinye.’’
Ta yi maganar kamar ba da ita take ba dan ko kallon Ummin ba ta yi ba kuma bata daina tafiya ba..daga haka ta wuce cikin parlourn.
Suna gaisawa da Yash ya mik’e ya fice daga parlourn ya bar ta ita da Najeeb.
Zama ta yi a kujerar da take facing d’insa kafin ta ce ‘’Sorry Ya Najeeb, Ina y’an wasu abubuwa ne’’.