Sashe 30
Mannubiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kame-kame Najeeb ya fara yana tunanin mai zai ce masa, saboda shi dai ya riga ya gama fahimtar Yashjub d’in tsaff to amma shi kuma gashi yace kar a ce masa yana son Yarinyar ne
Which is the absolute truth(wanda hakan ne haƙiƙanin gaskiyar)…
Dan haka a hankali cikin son fahimtar da shi ta ruwan sanyi Najeeb yace
‘’Mai yasa kake tunanin ba son ta kake yi ba? soboda kai ba Mutum bane?’’
Ganin ya ƙi ma ya kula shi ne yasanya Najeeb cewa
‘’Shikenan bara zan san abun yi
amma gaskiya ni a yanzu ba zan iya nema maka mafita ba.
Frnds d’in dai da ka ambata inshaaAllah zan had’aku friendship (Abota) dukda ni ban ma san ta Ina zan fara ba tunda kaga ni Malaminta ne amma in sha Allah zuwa gobe za ka ji ni, zan nemo idea soon, bari zan jira dan kamar suna da exams d’in Dr Auwal”
Shiruu Najeeb d’in yayi daga magana kafin ya sake cewa
“bari zan san yadda zan yi kar ka damu, na ma nemo idea’’.
‘’Ok’’
Kawai Yashjub ya ce
Kafin ya sake cewa
‘’Kuma wannan wanda na gan su tare kana tunanin akwai wani abun a tsakanin su’’?
Dariya najeeb yayi a ransa yace
‘’Ga wani sign din ‘kishi ‘
A fili kuma sai ya ce
‘’I don’t think so, amma dai zan yi finding out’’
Shiruu Yashjub yayi dan sai kuma ya d’an fara jin haushin kansa na tambayar da ya yi wa Najeeb d’in ta yanzu.
Ganin yayi shiru ne
Yasanya Najeeb kawo wata hirar daganan suka hau tattaunawa…
..
Kiran sallar laasar ne ya tashi zaman nasu
Yashjub ya wuce
Najeeb kuma ya nema wani ya aika shi inda su Manubiya suke exams yau yace masa ya kira mishi Abbbakar.
Daganan ya wuce masjid…..
••••
Tun rabuwar Kausar da Yashjub da ta shige d’akinta ta rufe bata bud’e ba!
Mommy ta je har sau biyu…
Jin ta yi knocking ba a bud’e ba
yasa ta yi tunanin ko ta fita ne maybe
dan haka ta hak’ura ta
hau zaman jiran ta.
Ganin har yamma ta yi bata ganta ba yasa ta sake komawa domin ta sake dubawa dai-dai nan ita kuma Kausar d’in tana shirin fitowa daga side d’in nata.
Kana ganin fuskarta ka san ta ci kuka ba kad’an ba.
A hankali cikin rashin jin dad’i Mommy ta ce
‘’Haba Kausar, yanzu ashe tun ɗazu kike ta faman kuka, mai ya faru haka, mai ya sameki?’’
Ta yi mata tambayar tana mai tsare ta da idanuwa.
Fad’awa ta yi jikin Mommy ta sake fashewa da wani irin kuka
cikin kukan ta ce
‘’Mommy ko kallo ban ishi Ya
Yash ba, ni gani nake ma kamar yq tsane ni,
tayaya kike tunanin zai kalle ni ma
Talkless of ya bani time da chance d’in da zan kafa kaina a cikin Zuciyarsa?.
Ke da Baaba Larai kullum sai cewa kuke yi in jira in jira yau an fi wata d’aya kuna cewa in jira, so kuke yi in yi ta jira har sai lokacin da ya had’u da wata ya fara son ta tukunnna ni kuma in nuna mishi ra’ayina?.
nikam a gaskiya Wallahi ba zan sake bin ta maganar ku ba ko zai
ko zai kasheni da duka zan gaya masa in yaso ke da Baaaba Larai ku san abun yi daganan.’’
Da kyar Mommy ta samu ta zaro ta daga jikinta cikin son fahimtar da ita ta ce
‘’Kausar gaggawa aikin shed’an ne, ki tsaya ki nutsu!!!
Na gaya miki na san abun yi kin ji ko? saurin me kike yi ?
Yash naki….’’
Cikin ture Hannun Mommyn daga jikinta tana kuka sosai ta ce
‘’Mommy dole in yi sauri, baki san ya nake ji game da shi a cikin zuciyata ba, ina tsoron kar ya sub’uce min sannan ga fargabar kar Yasir ya sanya Daddy yayi min dole…
Ko da yaushe fa a cikin fargaba nake. Kar in rasa Ya Yash
In ya sub’uce min mutuwa zan yi, wallahi mommy inban aure sa ba”………
Tsit maganarta ta katse ganin Yash d’in yana hawowa sama cikin main parlour d’in saman
Cikin zuciyarta kuma sai ta ce
‘’Ai da ban yi shiru ba gara kawai in fad’a ya ji ko zan huta,’’
dan haka ta yi saurin kau da kai kamar ba ta gan shi ba, ta bud’e baki za ta yi magana kenan shi kuma ya ce ’’Mommy’’ da d’an k’arfi.
Da sauri Mommy ta saka Hannu ta toshewa Kausar Baki dan har ta cigaba da cewa’’wallahi…’’.
Ba tare da ya kalli Kausar d’in ba ya k’araso wajen ya na kallon Mommy
Fuskarshi a murtuke kamar bai tab’a dariya ba ya ce
‘’Barka da gida Mommy’’
bai jira jin me zata ce ba ya d’aura da cewa
‘’Mommy dan girman Allah kar ki sake aiko min Yarinyar nan side d’inmu, tun da kin san bata da hankali kuma bata san ciwon kanta ba to
da baki turomin ita ba….
ko mayafi fa babu a jikinta ɗazun, a haka ta je min.’’
Cikin rarrashi Mommy ta ce
‘’Yash wayoyinta fa da atms har ma da passport duk ka had’a ka kwace yau kusan wata ko in ce fiye da wata d’aya ma, kaga kuwa ai kai ka kira ta side d’inka ba niba’’.
Cikin fushi yace
‘’Au dama ba ke kika turo ta ba
zuwan kanta ta yi?’’
Ya fad’i hakan yana nufar Kausar d’in a zuciye kamar zai make ta.
Da sauri Mommy ta sake shiga tsakanin su cikin rarrashi tace ‘’A’a ni na turota mana
Hausa ce nayi maka..
Anyways tunda baka gane ba shikenan
yanzu ka yi hak’uri ka bata wayarta muna son ta kira Yasir dan ya kamata ace yayi hak’uri haka ya dawo gida, naga alama Daddyn ku yana k’ok’arin mantawa dashi a cikin ya’yan sa’’.
Tunda Mommy ta fara magana idon Yashjub yana kan Kausar
wadda ta sunkuyar da kanta k’asa,wata kalar hararar tsana yake jifan ta da shi.
Ahankali Mommy ta d’an kamo hannunshi ta ce
‘’Ka ji Yash, d’an uwanka ne kar
mahaifinku ya yi zuciya ta har abada da shi ata dalilin shirmen nan nasa, ka bata wayoyinta ita za ta san yadda za ta yi ta yi contacting ɗinsa,in ta yi masa magaa zai dawo.’’
Sai yanzu ya d’auke idonshi daga kan Kausar ya maida kan Mommy tukunna yace
‘’Na san inda yake,anjima zan je in taho dashi
Dan naga alama absence d’insa yana k’ok’arin janyo min bala’i’’.
Shiruu duk su biyun sukayi
Mommy tana adduar Allah yasa ba maganar su ta yanzu itada Kausar ya ji ba,
Kausar kuma tana adduar Allah yasa ya ji d’in.
Muryarshi ce ta katsewa duk su biyun tunani
Jin yana cewa
‘’Mommy dan Allah dan annabi kar ki sake turomin Yarinyar nan, zan kawo miki phones d’in nata da komai anjima,
Ina shikenan?’’
Yayi maganar yana mai d’aga hannunshi duka biyu da gira d’aya.
Murmushi Mommy ta yi
sannan ta sa hannu ta shafa kumatun shi a hankali tana murmushin ta ce
‘’Shikenan son,shikenan na gode’’.
Kama Hannun Mommy wanda yake a fuskar tasa yayi kawai yana kallon ta,
Itanma shi take kallo tana nazartar shi
So take ta gano ‘ya ji zancen nasu ko a ‘a.’
Bai bata dama ba kuwa dan k’asa yayi da kansa ya furzar da iska ba tare da ya ce uffan ba ya cika Hannun nata ya juya ya fita ya nufi side d’insu bayan ya tsaya ya d’auki belongings d’insa daga motarsa…
Ko shiga side d’in nasu dama bai yi ba ya nufi wajen Mommyn dan ba kad’an ba ya ji haushin zuwan da Kausar ta yi masa ɗazu da safe bagatatan…..
BULAMA ✍️
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*19*
Kamar kullum yau ma tare Abbakar da Manubiya su ka fito
daga ɗakin jarabawa.
Suna tafe yana bata labarin Baraka a jiya da ta je gidan su….
Adashe ta ke yi ashe, ta kwashi nata har naira dubu d’ari uku a jiyan!
Yana d’akinsa na soro ya ji ita da maman shi da mamanta suna hirar ‘wai fili zata cika ta siya ta yi gini’.
A hankali Manubiya ta sauk’e wata nannauyar ajiyar Zuciya a fili ta ce ’’Allah ya sa ta fi haka!
Allah ya bata ikon siyan wasu filayen dayawa nan gaba..’’
‘’Abbakar!’’
Suka ji an kira sunan shi.
Cikin yanayin maganarsa ta masu sanyin jiki ya juya ya kalli mai kiran nasa ya ce
‘’Na’am’’.
Dariya saurayin ya yi kafin ya ce ‘’ka bi ka dagewa k’awance da Mace dama kai ga ka ga yanayin ka yanzu kam ba marabar muryarka da ta Macen….
ka je Sir Najeeb yana neman ka’’
Ya k’arashe maganar tasa yana me tapping shoulder d’in Abbakar d’in daga nan ya yi gaba ya wuce ya bar su nan tsaye.
Yana wucewa Manubiya ta ce
‘’Allah yasa lafiya’’
Murmushi ya yi ya ce ‘’InshaaAllah ma lafiya, mu je sai mu ji menene’’
Dasauri ta ce
‘’Wa?Ni?tab!inaaaa..’’.
wata kalar harara ya yi mata
kafin ya ce
‘’Ban gane ba, ba za ki raka ni ba?’’.
Cikin nemo mafita da sauri ta ce
“Abbakar na fa gaya maka na bar aiki burjik a gidan Ammi, gashi yanzu 4har ya wuce, dan Allah ka yi hak’uri kar mu je yau ma mu tarar yana da bak’o mu yi ta zaman jiran sa in yi letti wajen Ammi, sannan kaga ga karatun exams d’in jibi, ta yau ma ta bani wahala wallahi.’’
Cikin sigar tsokana ya ce
‘’Ko dai ba kya so yau ma ki sake yin gamo da crush d’in ki ba.’’
Da sauri ta zaro ido sai kuma ta buga masa littafin Hannunta tana mai cewa
‘’To k’arya dak’ik’in tunaninka ya baka, wallahi ba wani crush’’.
Dariya ya yi yace
‘’Auch’’.yana sosa inda ta buga masa littafin sannan still yana dariyar ya ce
‘’Shikenan, ki je sai mun had’u gobe inshaaAllah.’’
Hararar sa ta yi daga nan ta juya ta wuce.
A hankali ya sunkuyar da kansa yana murmushi kafin ya d’aga kai ya bi bayanta da kallo…..
sai da ta b’acewa ganin sa tukunna ya sauƙe ajiyar zuciya sannan ya juya ya nufi office d’in Sir Najeeb…