Sashe 29
Mannubiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ransa yace
‘’I really need to see Najeeb.(tabbas dole zan ga Najeeb)
Zuwa yanzu ya fahimci in dai ba son Yarinyar nan yake yi ba
to tabbas akwai dalilin da ya sanya Ubangiji ya turo ta cikin rayuwar sa, ya san ma ba zai you ace yana son ta ba tun da bai san ta ba…
ya kuma yi addu’o’i dan haka definitely ba aljana ko mayya bace ba tunda gashi har yanzu bai bar tunanin ta ba!
Tun yana k’ok’arin yakice tunanin nata ma har ta kai ta kawo zuwa yanzu ya daina saboda in yana tunanin nata wani
nutsuwa, annashuwa da farin ciki na musamman ne suke dirar masa wanda har ya kan ji
baya k’aunar abun da zai gilma ko ya gifta a tsakanin sa da tunanin nata….
Dan haka kawai ya gama yankewa akan zai ajjiye b’oye-b’oye a gefe ya fuskanci Najeeb akan maganarta yau yau d’innan inshaaAllah, tun kafin a samu matsala, yana da buƙatar ya santa.
BULAMA ✍️
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*18*
Da wannan tunannin
Ya ƙarasa makeken company d’in Daddyn nasu.
Sanin da yayi suna da bak’i ne yasanya bai wani tsaya ko ya biya ta office d’insa ba, kai tsaye kawai ya wuce in da ake meeting d’in…
Bai samu sun kammala
komai ba kuwa sai wajajen k’arfe biyu, duk saurin sa bai samu damar k’arasawa office d’in Najeeb ba sai pass 3.
A parking lot suka had’u da Najeeb d’in yana shirin fita shi kuma ya shigo.
Tunda ya hango Yashjub d’in ya taho ya tsaya daga k’okarin bud’e k’ofar motar tasa da yake yi ya zuba masa ido yana murmushi yana girgiza kai a ransa ya ce ’’Allah mai halittar kowa da yanayin nasa halin,
ya san zai zo kuma ya san ba lallai ya same shi ba amma ya d’auki waya ya ce masa ‘ya jira sa’ kawai, shine yake ganin aiki, ya gwammaci ya zo ɗin in bai same shi ba ya juya’’.
‘’Kai lafiyar ka kuwa!’’
Yashjub wanda ya k’araso kusa da shi yayi masa tambayar cikin tsare gida.
Y’ar guntuwar dariya Najeeb ya saki kafin ya ce
‘’Mamakin ka nake yi, ka san wani abu ne ya d’an rike ni, ba dan haka ba da na dad’e da fita daga nan’’
‘’Hmmm’’ Yash
ya ce
kafin ya d’aura da cewa
‘’Ka kyauta kuwa, bani key d’in in shiga idan ka gaji da tsayuwa ka same ni a office d’in.’’
Murmushi Kawai Najeeb yayi daganan ya mik’a masa key d’in ya wuce shi kuma ya bud’e motarsa ya zuba kayayyakinsa a ciki ya rufe tukunna ya bi bayan Yashjub d’in.
Kusan a tare suka shiga
Office ɗin wanda ya ke nan k’all gwanin ban sha’awa sai faman tashin ƙamshi yake yi.
Fridge Yashjub ya nufa ya d’auki ruwa da cup tukunna ya nemi guri ya zauna akan sofa kusa da Najeeb d’in, yana zama ya b’alle marfin ruwan ya zuba a cup ya kafa a Baki yayi bismillah ya shiga sha…..
Ajiyar zuciya Najeeb ya sauk’e kafin ya ce
‘’Uncle ya ce in baka hak’uri,
In sha Allah nan da sati biyu za’a gama ginin estate ɗin..
k’ofofin ne suka d’an yi wahala
gashi ka ce dole sai irin na estate d’in Abuja da Kano za a saka shiyasa abun ya d’an yi musu tsauri amma yanzu haka an samu an yo order, ya ce kawai za’a fara fenti da fixing electronics in ya so idan an kawo ƙofofin sai ya zamana shine last aikin da za a yi kawai.’’
Kallon da ya ga Yashjub d’in yana yi masa ne ya sanya ya ce ‘’Menene kuma? Yash!..Uncle d’ina ne dai, ido ya san na gida.’’
Murmushi Yashjub yayi kafin ya ce
‘’Kallon da kaga Ina yi maka na mamakin yadda ka hau zuba ba tare da ka ji dalilin zuwana ne,ba.
Ko ce maka aka yi akan maganar estate na zo nan?’’
Yayi masa tambayar yana me kafesa da ido.

‘’To naga ai shine priority d’inka a yanzu mu kuma muna ta yi maka delay’’.
‘’Yeah, days ago shine priority d’ina amma yanzu kam ba shi bane ba, kawai dai tunda ka taso da maganar tou ka gayawa waenda ka ce sun ce suna son guda d’aya rent su jira sai nan da one month idan za su iya.’’
Yash ya fad’a hakan yana sake zuba ruwan a cup sannan ya kai Baki.
‘’Ok’’
Kawai Najeeb ya iya cewa
yana mai k’ok’arin fahimtar mood na Yashjub d’in.
Wani d’an guntun murmushi yaga Yash yayi, ba tare da ya kalle sa ba Ya ce
‘’Ina Manubiya?’’
Da d’an k’arfi Najeeb ya ce ’’what!’’ Kafin ya d’aura da cewa “wai dama da gaske kake kenan, kuma amma ka tsaya ka na ta yi mini kwana-kwana da fulatanci?
Ba fa a zurfin ciki a harkar nan dan in ka tsaya wasa tsaff sai dai ka ji sold out!wallahi.
Kaii amma na ji dad’i, ni zan fara kaiwa Mommy good news ɗinnan.
Alhamdulillah ‘dutse’ is in love finally’’.
Najeeb ya k’arashe maganar yana mai fashewa da dariya.
Tsayawa kawai Yashjub ya yi yana Kallon sa bai ce masa uffan ba.
Haka nan Najeeb ya tisa shi a gaba yayi ta zolayar sa, sai da ya gaji dan kan sa yayi shiru tukunna Yashjub ya ce masa
‘’Ka gama?
Za ka iya saurarata yanzu mu yi abun da ya kawo ni, ko in tafi kawai?’’
Cikin dariya k’asa-k’asa Najeeb ya ce
‘’Sorry, Ina jin ka Angon Manubiya’’.
A hankali ya lumshe lumsassun dogayen idanuwansa ya bud’e tukunna ya ce
‘’Najeeb ba wai son Yarinyar nake yi ba…..’’
Cikin tarar numfashinsa Najeeb ya ce
‘’Yet(tukunna..)
Amma ta burgeka ai ko?.
ai dama abunda za ka ji kenan yanzu tunda kwata-kwata sau d’aya ka tab’a ganin ta,haka abun yake ai. Ka yi ƙoƙari ka santa ku shaƙu!
InshaaAllah nan da ƴan watanni za mu sha biki…’’
‘’Ya Allah,
duk wani iri abun nan ya ke sa ni ina ji’.
Yash ya fad’a yana mai sauk’e wata nannauyar ajiyar zuciya.
Dariya Najeeb ya saka kafin ya ce
“Ai yanzu zan baza ka a groups, kaff friends d’inmu sai sun san aljannar da ta aureka ta rabu da kai finally ko kuma ta mutu, wannan abun farin cikin har walima zamu had’a.’’
‘’Pls don’t (dan Allah kar kayi hakan), haba Najeeb ya kake yi min haka?
Na zo maka da matsalata a matsayin ka na Abokina kai da ya kamata ace ka tsaya ka saurare ni amma sai faman shirme kake yi min,shikenan kawai bara in tafi…’’
Yashjub ya fad’a yana k’ok’arin mik’ewa da alama ransa ya d’an sosu.
Da sauri Najeeb
Ya ce
‘’Yi haku’uri’’ yana mai rik’o hannunsa sannan ya yi serious face ya ce ‘’na daina,
Talk to me friend(mu yi magana Abokina).”
Sai da Yashjub ya d’an k’ura masa ido tukunna ya koma ya zauna.
Ya dafe kansa da Hannu d’aya ya d’an sunkuyar da kan nasa ya lumshe ido a hankali ya ce
‘’Ba wai son Yarinyar nan nake yi ba Najeeb, saboda wallahi yanzu inda ace za a kawo mata guda goma a kulle musu Iyaka Idanunsu a bar ragowar fuskar a bud’e to ba lalle in iya nuna ta a cikin su ba.
iyakar idanunta kawai na gani that very day(a wachchar ranar) amman tun daga lokacin na gaza sukuni…
Idan fa na lumshe idona har ganin idanunta nake yi,
sannan haka kurum sai in dinga ji kamar muryarta tana yi mini gizo a kunnuwana..
sannan in ba tunaninta nake yi ba ko maganarta as in(misali) idan na yi forcing kaina in cireta a raina to gaba d’aya sai in ji Ina neman susucewa kaga alal misali yanzu haka maganar ta muke yi da kai ko?To ni kad’ai na san irin peace of mind d’in (kwanciyar hankalin) da nake samu, wani sanyi nake ji har k’asan zuciyata da annashuwa sannan with each passing second na rayuwata
all i want to do (sannan duk wata daƙiƙar da za ta zo ta shige a rayuwata iyakar abunda na ke ganin ya kamata in yi) shine
In san ta!!!.
Its like (ji nake) kamar akwai abun da yake pushing d’ina (tura ni) akan in je in santa in yi bincike akan ta, in zama very close to her, like sooooo close..may be a friend
(In samu mu shaƙu da ita, shaƙuwa sosai, wataƙila kamar ko mu ƙulla Abota haka)”
Ya k’arashe maganar tasa a hankali yana mai d’agowa ya kalli Najeeb wanda ya ga ya yi shiruu ya k’ura masa ido kawai, sai da ya fesar da iska tukunna ya ci gaba da cewa
‘’Na san me kake tunani amma dan Allah karka fad’a, I can’t love her (ba zan iya in so ta ba) tunda ban riga na san ta kuma na ganta ganta sosai ba, shiyasa ma na riga na yi concluding abun as (na bar abunda na ke ji a kanta a matsayin) ba so bane ba!!!!.
it’s definitely something else (dole wani abu ne chan na daban, amma ba so ba).
Dan haka
Ka bani shawara, mu tattauna a nemo mafita amma kar ka ce min son Yarinyar nan nake yi dan na san ba son ta nake yi ba.’’
Da kyar Najeeb ya samu ya iya danne dariyar da take ta faman taso masa, duk da tausayin da Abokin nasa ya bashi amman kuma ya ba shi dariya duk a lokaci guda.
Gashi dai Yashjub is in love da ikon Allah saboda gaba d’aya bayanan shi akan Manubiya
amsar d’aya ce tak ‘KAUNA’
although (dukda)bai ganta sosai ba
amma idanuwanta da muryarta da ruhinta sun riga sun hana shi sukuni tun yanzu
Ina kuma ga in sun kasance frnds d’in (abokan)kamar yadda ya ke da buk’ata a yanzun,
Lokacin da zai amayar da abun da yake ransa ma ba zai saniba!….
Tabbas kuwa za a yi soyayyar da ba lalle an taɓa yin kwatankwacin irin ta a tarihi ba dan ya lura da Manubiyan itama a ranar da suka fara had’uwa da Yash d’in.
‘’Najeeb’’
Yashjub ya kira sunansa.