Sashe 37
Mannubiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta ce ’’ka yi hak’uri’’ daga haka ta mik’e ta fita tana jin zuciyarta k’all dan ta san ko dai hijabin ko kuma muryar ta da salon ta tabbas akwai abun da ya ba ta ko da k’ank’anuwar nasara ne akan shi yau!!.
‘’Slowly but surely
(Sannu sannu bata hana zuwa)’’
Ta furta hakan tana murmushi a lokacin da ta fito daga b’angaren nasu.
A ranta tace ‘’kwalliya ta biya kud’in sabulu, next level kam zan girgizaka!!
ai da na d’auka kai d’in dutse ne.’’
..
Shakka babu idan kausar bata fita a hanyar shi ba tou zai bar gidan nan, baya son tab’a lafiyarta kwata kwata amma kullum sake pushing nashi (tunzurashi zuwa) bango take yi..
Yarinya ba jan aji ba nutsuwa
ba sanin darajar kai kamar ba tarbiyyar Hausawa ba!!!.
Kalli yadda ya ke korarta kullum amma sam ba ta damu ba!!
shak’iyyiyar Yarinya ji irin muryar da ta yi amfani da ita…
Yash ke aiyyana hakan a ranshi..
A fili kuma sai ya yi tsaki ya ce ‘’Allah wadaran naka ya lalace’’..
A hankali a hankali tunanin Manubiya ya fad’o mishi….
jingina ya yi da jikin gadon ya lumshe idanuwansa,
nan muryarta da idanunta suka fara yi masa gizo, da kad’an da kad’an ya ke jin b’acin ran nasa yana sauk’a har ya samu ya d’an ji dama dama tukunna ya mik’e ya koma kan gadon ya kwanta ringigine yana mai kallon sama yana mamakin ta yadda tunanin ta yayi maganin anger d’insa a cikin lokaci k’ank’ani haka..
Kad’an-kad’an ya fara jin bacci dan haka ya jawo pillow ya d’aura a kan k’irjinsa ya d’an rungume a fili ya furta ‘’Alhamdulillah’’
saboda ya san in yayi baccin ya farka b’acin ran nasa zai ragu sosai da yardar Allah.
Bai dad’e da lumshe idanuwan nasa ba kuwa bacci yayi awon gaba da shi….
Mafarki ya fara mai masifar dad’i da annashuwa….
‘Ga shi ga Manubiya a zaune a cikin wani lambu mai cike tabb da korayen ciyawa, yana sanye da farar jallabiya yayin da ita kuma ke sanye cikin baƙar Abaya da niƙabi, iyaka idanuwanta kawai yake iya gani.
Suna zaune suna fuskantar juna suna hira amma sam ba ya iya jin me suke cewa, sai da ya d’an nutsu tukunna ya ji yana cewa
‘’I just want to see your face get to know u(fuskanki kawai na ke ao in kalla sannan in san wacece ke) shikenan na san inshaaAllah zan samu nutsuwa, pls ki fad’a min komai game da ke da rayuwar ki sannan ki nuna mini fuskarki, ina so in san ki’’.
Sai da ya sake nutsuwa tukunna ya ji ta ce “Ka kwantar da hankalin ka jibi inshaaAllah za ka ganni’’
Cikin katse ta ya ce
‘’Manubiya ba ki san ya nakeji a raina game da ke ba, ki nuna min fuskarki yanzu dan Allah.
ɗazu raina a b’ace yake amma da na fara tunanin ki a take na ji fushin ya fara raguwa….
na san ina ganin fuskarki b’acin ran zai b’ace gaba d’aya’’.
Ya k’arashe maganar tasa yana k’ok’arin sanya hannu da niyyar janye nik’abin nata.
A hankali ta ce
‘’Na ce maka fa jibi za ka ganni..‘’
sai kuma ya ga ta d’an yi shiruuu
kamar mai tunani ko sauraron wani abun kafin ta d’ago ta tsare shi da kyawawan idanuwanta tukunna ta ce
‘’Answer your phone
(Ka amsa wayarka)’’.
Da d’an mamaki ya ke kallon ta sai kuma ya yi murmushi yana shirin yi mata magana, ya farka daga baccin.
Wani wawan tsaki ya ja dan ya manta rabon sa da yayi bacci da mafarki mai d’an karan dad’i irin wannan, da sauri ya lumshe idanuwan sa ya shiga
addu’ar Allah yasa ya samu ya koma baccin ya cigaba da mafarkin
kawai ya ji
wayarsa ta fara k’ara…
Shiruu kawai ya yi yana sauraron ringin tone d’in har ta katse.
He just wish Ina ma ace itan ce,
although mafarkin da yadda ta ce ya amsa wayar shi kuma ya farka a ka fara kiran sa is a little bit wired (ya ɗan yi abun al’ajabi)
Amma
Shi fa a halin yanzu a yadda yake ji ko da ace aljana ce to zai iya zama friend d’inta muddin za ta dinga ba sa wannan nutsuwa da kwanciyar hankalin da yake ji a ko da
da yaushe in yana tunanin ta.
Yana wannan lissafin
Ya ji wani kiran ya sake shigowa
Gudun kar ta sake tsinkewa ne yasanya shi ya d’an juya ya d’auki wayar da ta ke k’ara a cikin wayoyin da ya zube a gefen gadon tun farkon shigowar sa d’akin…
business phone d’insa ne shiyasa bai yi
mamakin ganin bak’uwar lamba ba.
Ahankali ya ɗaga ya kara a kunnensa ya koma ya gyara kwanciyarsa ba tare da ya ce komai ba.
Tashi d’aya ya ji gabansa yayi wani irin mahaukacin faɗuwa sakamokon jin muryarta da ya yi tana cewa
‘’Ke ya isa haka, ba ki ga dare yayi ba, mutum Babba da matarsa kin dame sa da kira haka ki bari gobe ma sake gwadaw……’’
Tsit kuma sai ya ji ta yi shiruu..
A hankali ya d’an runtse idanunsa
yana jin k’irjinsa yana bugawa
a ransa ya ce ’’is she really the one?(da gaske ita ɗin ce?)
ta ya aka yi ta samu number na?,noo it can’t be (ba zai yiu ba)”
tabbas yanzu ma gizo take yi masa har a waya ga kuma mafarkin da yayi
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun
Ya Allah na yi gamo da aljana amma wallahi bana son rabuwa da ita,Ya Allah ka sa ba muguwa wadda zata cutar da ni bace ba.’’..
Ya aiyyana hakan a ransa.
Yana wannan addu’ar ya ji an ce
‘’Adda Manubiya an d’auka fa, ki yi magana mana.’’…
A hankali ya lumshe idanuwansa ya rintse pillow d’in da ya d’aura akan k’irjinsa yana mai sake tabbatarwa da kanshi
tabbas ita d’in ce…….
BULAMA ✍️
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*23*
Da kyar Manubiya ta samu ta tattaro gaba d’aya courage d’in ta (kwarin guiwarta) ta ce
‘’Assalama alaikom sir
Good evening.
Sir Najeeb ya ce zaka bani aikin da zan dinga reporting maka duk sati, he gave me your card and ask me to call you for more information(ya bani card ɗinka ya ce in kira ka za ka yi min cikakken bayani)…’’
Kitt!! Haka suka ji an katse kiran.
Da sauri ta d’ago tana kallon su Jidda waenda suka zuba mata ido su ka yi mata k’urr,
A hankali Muhsin ya sauk’e ajiyar zuciya ya koma ya zauna daga tsugunnon da ya yi domin lek’a wayar tukunna ya ce
‘’Adda kema kin kwafsa, ya za ki yi masa mix d’in Hausa da turanci..’’
Da sauri Jidda ta ce
‘’Eh! Nima ina tunanin Hausar da kika yi ce ta b’ata masa rai.’’
A hankali Manubiya ta ce
‘’Allah yasa ba Matar shi ce ta d’auka ba’’
Daga haka ta koma ta jingina da jikin bango..
A b’angaren Yashjub kuwa tunda Manubiya ta fara magana
ya ji numfashinsa yana shirin d’aukewa, the fact that ‘tana yi masa magana referring to shi kaɗai’ ne ya sanya nishad’i da annashuwa suka mamayesa sannan ga zuciyarsa wadda ya ji tana shirin tarwatsewa, tsabar uban gudun da take yi.
Ganin Yarinya k’arama tana shirin sumar da shi ta waya ne yasanya shi yanke shawarar ya kashe wayar idan ya nutsu ya yi calming down tukunna sai ya fahimci wanne irin aiki take magana akai dan kwata kwata
kwakwalwarsa ta ƙi ta d’auki charji, kuma ya san in ya ce zai yi mata magana a haka to tabbas za’a samu matsala.
A hankali ya runtse idanuwansa ya na maida numfashi kamar wani wanda ya yi y’ar tsere…….
Ya fi mintina goma a haka
sam ya kasa tab’uka komai….
yana nan kwance a hakan ya ji ana knocking k’ofar d’akin nasa…..
Sai da aka yi sau wajen uku tukunna ya ce ’’come in’’.
Ya riga ya san wacece shiyasa tana shigowa ya ce ’’Mommy kar ki damu fa, i’m fine’’.
Murmushi ta yi kafin ta k’arasa
bakin gadon ta nemi waje ta zauna sannan ta ce ’’in kai kana ganin ka yi girman da za ka b’oye min damuwar ka to ni har gobe ganin ka nake yi kamar yau na haifeka.
yanzu tashi in zauna sai ka kwanta in yi maka massage a goshinka na san ciwon kan zai ragu ko?’’
Bud’e idanunsa yayi ya kalle ta na y’an sakanni kafin ya mik’e ya zauna a kan gadon sanann ya sake kallonta yace
‘’Mommy da gaske nake miki fa
I’m okay now.’’
Sai da ta d’an k’ura masa idanu na y’an sakanni kafin ta ce
‘’How? ko aljannar da na ji kana maganarta kwanaki a d’akina ce ta kwantar maka da hankali?’’
Wani sassanyan murmushin da Yashjub ya saki a take sai da ya sanya Mommy a al’ajabi.
Ba ta san lokacin da ta ce
‘’Akwai ta kenan da gaske, a ina take? talk to me(yi min maganar), ka fad’amin, kar ka b’oye mini komai’’
This time around (wannan karon) dariya Yashjub ya yi kafin ya juyo ya kalle ta sosai sannan ya ce
‘’Relax! Mommy…
Idan lokacin sanin nata ya yi za ki santa amma ba yanzu ba, kuma na san tunani kike yi akan wai ko budurwata ce ko kuma ina son ta wanda sam abun ba haka yake ba, she’s just my friend (ƙawata ce kawai) ko kuma ince za ta zamto ƙawar tawa, soon(nan ba da jimawa ba)”
Ya fad’i hakan yana komawa ya kwanta kamar yadda ta shigo ta same sa.
Ganin da yayi kawai ta yi shiruu ta fad’a duniyar tunani ne ya sanya shi cewa “okay!bye.
bara in d’an huta kafin in shigo anjima’’.
A hankali ta ce ’’Byee’’
ba tare da ta motsa ba.
Kamar ba zai yi magana ba
sai kuma yace
‘’Your mood?(na ga yanayinki ya sauya?)mai ya faru?’’
Ya yi mata tambayar yana kallon ta sannan ya sake mik’ewa ya zauna.