Sashe 42
Mannubiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da ta fita daga office d’in, ta tabbatar ta zugo k’ofar tukunna ta bud’e hancita ta shaƙi iska sosai sannan ta sauk’e wata nannauyar ajiyar zuciya….
Da kyar ta samu ta ja k’afafuwanta ta nufi inda Ya Musbah ya ke wanda ya riga ya mik’e tsaye tun lokacin da ya hango fitowar ta.
Kallon sa take yi tana jin k’auna da tausayin d’an uwan nata suna ratsa ta..
‘dole haka nan za ta hak’ura ta yi aiki da Yashjub ko dan y’an uwanta….domin ta samu ta bawa Ya Musbah jari sannan ta kula da ahalinta. dukda kuwa bata san ta yaya zata iya rayuwa da wannan mutumin wanda yake k’ok’arin tarwatsa mata zuciya ba amma dole ta dage ta taimaki ahalinta under any circumstances(duk rintsi), zata tsaya tsayin daka InshaaAllah ta yaƙi tunaninta sannan ta taimaki kanta ta hanyar tirsasawa zuciyarta da tunaninta akan su daina yaba mata kyau,kwarjini,jarumta da nutsuwar Yashjub….
inshaaAllah daga yau duk wani abu mai kyau nasa ita kuma zata yi k’ok’ari wajen ganin ta maidashi mara kyau a idanu da tunanin ta…
Opportunity comes at ones (Dama ta kan zuwarma wani lokaci
ɗaya kawai) hakan ya sanya ba za ta zubar da wannan damar ba, inshaaAllah za ta yi k’ok’ari ta daure ta dage ta yak’i zuciyarta,ta samu ta taimaki ahalinta..’
Da wannan tunanin ta k’arasa inda ya Musbah yake tsaye.
Jarumta ta aro ta yafawa gangar jikinta ta k’ak’alo murmushi sannan tace “Na samu aikin, ya bani har da allowance na waya ma..
Aikin dole yawanci ta waya ne..”
nan ta d’an yi briefing masa (masa taƙaitaccen bayani) akan yadda suka yi da Yashjub.’’
Cikin tsananin murna ya Musbah yace mata ‘’congratulations Manu.
kin ga rabo ko? lecturer d’in da kika tsana ga shi yau yayi miki gata.
na miki murna gaskiya…
gashi aikin ba wahala kwata-kwata, kuma na yarda da company d’in a yadda yake d’innan nasan an sanshi kuma ya na bin k’a’idoji, kinga kuwa ba za’a cutar da ke anan ba..mu je’’
Ya fad’i hakan yana wucewa gaba,
a hankali Manubiya tace
‘’Tam’’ daga haka ta bi sa suka kama hanya suka fita……
‘Tana jin tsoron kasancewar ta tare da Yashjub amma ya zame mata dole ta taimaki ahalinta’
Ta sake aiyyana hakan a ranta,
ahankali ta sauk’e wata nannauyar ajiyar zuciya..
‘tabbas gaskiya Abbakar ya fad’a ranar chan da ya ce mata Yashjub ne ‘crush d’in ta,’
Ta aiyyana hakan a ranta, da sauri kuma sai ta kawar da tunanin, a ranta ta ce
‘’Manubiya wake up(farka!!)…
mutumin nan ba sa’an ki bane ba,
ki duba ki ga ko shekaru talatin ba lalle ya rufa ba amma ya mallaki estates nashi na kan sa…
matsalolin rayuwarki ma kad’ai sun ishe ki, kar ki je ki jefa kanki ga halaka…”
BULAMA ✍️
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*26*
Tun Shekaran jiya Munirat ba ta fito ba,
kasancewar ta gama exams ɗinta bata da abun yi da gurin zuwa ne ya sanya ko lek’owa bata yi..
abinci ma bata sauk’a ta ci kuma ko Ummi ta kai mata ba iya cin mai nauyin take yi ba, sai dai ta yi y’ar kwalamar ta a fridge d’in Ummi ko kuma idan dare yayi sosai ta sakk’o ta dafa indomie ta ci ta koma.
Tun sassafe Yahanasu ta fita dan tana da client kasancewar ta independent lawyer,
ko da ta gama abun da zata yi bata komo gida ba direct sai ta wuce gidan k’awarta.
Ya’isha itama tana so ta d’an yi wasu aiyyuka dan haka ta fita tare da Kausar domin ta rakata ta yi depending project d’inta daga nan, yayinda
Yasmin take da surgery itakam tun 6 ma ta fita.
Yusra da Yadira suma duk suna da exams d’in sassafe
Yadira ƴar level 1 ita kam biyu ne ma da ita safe da yamma….
Yassira itama tun sassafe ta fita aiki !
Dan haka gidan ya rage daga
Mommy sai Ummi Baaba Larai Yassir da Munirat.
Sai wajajen 2 tukunna da kyar Munirat ta fito ta shiga taya Ummi aiki saboda yau Ummin za ta karb’a girki kuma ta na so ta burge Daddy domin ta samu su sake shiryawa da shi sosai.
Sai kusa da k’arfe 4 tukunna suka samu suka kammala,
kasancewar Munirat tana fashin Sallah ne ya sanya Ummi ta barta a kan ta jujjuye a flask ta kai side d’in Daddy ita kuma Ummin ta tafi yin sallah da wanka.
Cikin nutsuwa take juye abincin a cooler suna hira da gwaggo mai aiki dan su Husaina da Asabe y’an Matan (masu aikin) sun tafi shirin islamiyya….
ji tayi kamar ana kallon ta dan haka ta d’an juya a hankali..
da sauri ta d’auke kanta ta juya ranta a d’an ɓace sai kuma ta ja kujera ta zauna
saboda riga da wando sai ƴar k’aramar hula ne a jikinta, wandon pencil kuma ya kama ta sosai,
sam bata yi tunanin anan yake ba ta d’auka a side d’in Yashjub yake, ta san kuma Ummi ma ta manta ne da bazata bar ta ta zauna a hakan ba…
babu abunda ya fi bata haushi irin yadda ya kafe ta da dara-daran idanuwansa yana k’are mata kallo..
‘’Ina wuni, d’an albarka’’
Muryar Gwaggo ta katsewa Yassir da Munirat tunani…
a hankali ya k’araso cikin kitchen d’in yana mai cewa ‘’lafiya’’
yayinda idanunsa su ke yawo a jikin Munirat wadda ko kallon inda yake bata yi ba..
ganin da yayi bata da niyyar gaida shi ne ya sanya shi ya gaida ita ta hanyar cewa’’Anty Munirat,Ina wuni.’’
Da mamaki ta d’ago manyan idanuwanta ta d’an kalle shi dan bata yi tunanin ya san sunanta ba,
sai kuma ta sunkuyar da kanta tace’’ina wuni’’a hankali.
Murmushi kawai yayi daga haka ya juya ya kalli gwaggwo ya ce ’’gyaran jiya bai fita ba fa, sannan kinsanni bana son white bedsheets, a cire a saka wani sannan a sake gyara d’akin.’’
Yana dire aya, da sauri gwaggo ta ce
‘’Yanzu kuwa d’an albarka.’’
Ta fad’i hakan tana mai ficewa daga kitchen d’in, daga nan ta nufi sama d’akin nashi kusa da na Mommy, amma fa a ranta ta gama aiyyana yadda zata zaiyyanewa Munirat halayen Yasir, dan ba zata bari Yassir ya cuci y’ar marainiyar Alllah ba, sarai ta lura da yanayin kallon da yake yi mata!!
bayaga tijarar da y’an uwanshi suka yi mata shekaran jiya shine shima yake so zai d’aura mata da nashi kalar cin zalin.
Gwaggo tana fita Munirat ma ta mik’e zata fita, da sauri Yassir ya ce’’We haven’t met(ba mu samu
mun haɗu sosai ba sai yanzu) sunana Yassir,3rd born (ɗa na uku) na wannan family d’in, I’m an architect
C.E.O
Yassir Limited’’
Ya fad’i hakan yana mik’o mata Hannunshi alamun su gaisa yana d’an murmushi.
Ba tare da ta kalle sa ba ta ce ’’nice to meet you(madalla da haɗuwarmu)”
ta fad’i hakan tana k’ok’arin wucewa
Da sauri ya sha gabanta yace
‘’Am..dama Ina so in baki hak’uri a kan abunda su Ya’isha suka yi miki the other day…’’
Cikin katse sa tace
‘’Dan Allah ya Yassir ka bar maganar, za mu yi resolving (sasanta) a tsakanin mu, girls(Mata).’’
Murmushi yayi yana yi mata wani irin kallo kafin kansa tsaye yace “you don’t like me,Y?
(Kamar kin tsaneni! Amma Maiyasa?
kar ki damu ki fad’a min ba zan ji haushi ba’’
Cikin k’aguwa tace “a gajiye nake, sannan Ina da damuwa, kai kuma ka zo kana ta magana, bana son yawan magana.’’
A hankali yace
“Sorry dear!
Na fahimta, kuma ban ji haushi ba.’’
ya fad’a hakan yana mai matsawa sannan ya nuna mata hanya da hannunsa ya d’an rissinar da kai yana wani kalar murmushi.
Da sauri ta wuce ta fita tana waiwayen sa kamar wanda akace zai biyo ta ya kama ta ne.
A Chan corridor ta lab’e sai da taga hawan shi sama da juice da cake da alamun su ya zo d’auka, tukunna ta fito ta koma
kitchen d’in ta k’arasa zuba abincin ta kai d’akin Daddy,bragowar kuma ta jere musu a kan babban dining table d’in tukunna ta zuba nata ta ci a kitchen d’in dan sai yanzun ne yunwa ta fara kwak’ular ta saboda rabon ta da abinci mai nauyi tun shekaran jiya….
Gwaggo ta riga ta gama wanke wanke shiyasa itama tana gama ci ta shiga d’auraye plate d’in da ta b’ata.
Tana cikin wankewa
Ya’isha da Kausar suka shigo
suna hira…
ko kallon ta ba su yi ba haka suka ci gaba da hirar su kamar ba su ga mutum a kitchen d’in ba, suna hira suna shewa Kausar ta d’auko pizza a fridge ta sa a microwave ta d’auko cake da drinks suka nufi d’an mini dining d’in da ke a cikin kitchen d’in suka zauna.
Su ne ya kamata su kula Munirat duba da abunda ya faru a tsakanin su tunda itace bak’uwa, sannan yanzu ma ita suka tarar a cikin kitchen d’in….Amma basu ko kalle ta ba..gudun magana ne ya sa har
Munirat ta juya za ta fita sai kuma ta koma inda su ke ta tsaya
tace
“Am..Ya’isha sannun ku da zuwa, dama tun jiya ina so mu yi magana, amma sai ban samu ganin ku ba sai yanzu…
dama a kan abunda ya faru ne, ku yi hak’uri mu fahimci juna, a samu komai ya wuce.”
Dai-dai nan Kausar ta mik’e ta nufi microwave d’in da ta fara k’ara Ya’isha kuma ta d’auko wayarta ta hau daddannawa.
‘’Ya’isha’’
Munirat ta sake kiran sunanta tana mai k’ok’arin danne zuciyarta.
Ba tare da Ya’ishan ta d’ago ta kalle ta ba ta ce “Ni fa, waya zan yi da boyfriend d’ina, so pls leave..dan na tabbata turare ko wankan da kika yi shekaran jiya bai gama barin jikinki ba!!
Najeeb is a very handsome and nice guy (Najeeb kyakkyawa ne kuma ya na da kirki) sannan ina son shi, dan haka ban shirya bar miki shi ba…’’
Ya’isha ta fad’a mata hakan tana mai daddana wayarta
ba tare da ta kalli Munirat d’in ba, kamar ma ba da ita take maganar ba.
Dai-dai nan Kausar ta dawo da pizza ta ajjiye musu suka shiga ci.
Har Munirat za ta ce wani abun
sai kuma ta juya kawai ta fita zuciyarta tana wani irin tafarfasa.