Sashe 24
Mannubiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun kafin ya rufe Bakinsa Yashjub ya ce
‘’Kana hauka ne?
Ka ga bafa
wani abun bane ba, i just saw her jiya jiya(jiya jiya na ganta) so kar ka yi mini tunanin wani shirme’’.
Yana gama fad’in haka
ya yi sauri ya kashe wayar, dan tabbas idan ya ci gaba da magana ba iyakar Najeeb ba shi kansa zai iya gano abun da yake ta k’ok’arin k’aryatawa tun a jiya.
“Innalillahi wa innailaihirrajiun”
Ya shiga maimaitawa a ransa
dan yana ajjiye wayar sai kuma ya fara jin haushin kansa na
Kashe wayar da ya yi ba tare da ya nacewa Najeeb d’in
ya
nemo masa information (bayanai) game da iya ba.
BULAMA ✍️
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*14*
••••••
Lokacin tafiyar da Al’ameen ya ce zai yi,ya cika!
Dan haka ya je ya samu Dr da nurses d’in, duk wasu abun buk’ata sai da ya biya kuma ya bada numbersa ta k’asar da zai je ya ce a kira sa in wani abun ya taso.
Da kyar ya samu Jidda ta yarda ta k’arba waya daga Hannunsa.
A ranar da zai tafi kuwa kamar kar su rabu, haka nan suka dunga yi wa juna rakiyar kura kafin ya samu ya rakata bakin k’ofar d’akin da Inna take jinyar ya bud’e mata ya ce “ta shiga”
tana shiga ya jaa ya rufe ya juya ya wuce da sauri yana murmushi….
Sai da Innah ta k’ara sati biyu a asibitin tukunna aka sallamo ta.
Ba laifi jikin nata da d’an sauk’i.
A cikin sati biyun nan
kuwa Manubiya bata je ba dan k’iri-k’iri Baba ya hana ta zuwa, dole haka nan ta hak’ura ta ci gaba da karatunta dan exams za su fara yau saura kwana d’aya.
Y’an gidansu ma tun zuwan da Siyama ta yi har yau ba wanda ya koma sai Ya Yusuf da ya je sau uku.
Baraka itama bata sake komawa ba dan cewa ta yi
‘’Ba zata je inda za a dinga wulak’antata ba, zata dinga yi wa Innar fatan samun sauk’i
tana daga Gida.”
Matar Nafi’u kuwa kusan kullum sai ta je, dama ita tun fil’azal basa shiri da Baraka!
Amma dukda haka da ta lura bata zuwa sai da ta je har gida ta bata shawara, ai kuwa basu k’ark’are k’alau ba dan k’arshe ma Baraka k’ofar fita ta nuna mata ta ce
‘’Ta fice mata a gida’’
Rufe-rufen files ne da wasu ƴan gwaje-gwaje suka d’an tsaida su Baba daga dawowa da wuri.
Tun safe da Jidda tacewa Manubiya an sallame su, Manubiyan ta gyara d’akin tass ta share ta yi girki ta kunna turaren wuta ta wanke band’aki!
Sai zumud’i suke yi itada Muhsin dan shima ba kasafai aka cika zuwa da shi ba, basu samu sun k’araso ba kuwa sai wajajen k’arfe uku.
Suna zaune a d’aki lokacin, kaar daga sama suka ji Baba yana gaisawa da Anty Umma.
Da zumud’i suka mik’e sukayi waje, anan tsakar gidan suka tadda rabin y’an gidan kowa ya fito yana duba jikin Innar.
Taɓe Baki Manubiya ta yi a ranta ta ce
‘’daga baya kenan’’
daganan suka nufe su ita da Muhsin, a tare suka rungume Innar wadda take zaune akan wheelchair, Manubiya har da hawayenta kafin daga bisani
suka wuce ciki y’an gidan suma kowa ya wuce Fanninsa.
Suna shiga Manubiya ta shiga gabatar musu da abinci.
ita da Jidda ne suka bawa Inna, ta ci kuwa ba laifi duk da rabi duk ya zube saboda har yanzu gefen Bakin nata ba aiki yake yi sosai ba.
Haka suka zauna suna y’ar hira ana cin abinci gwanin ban sha’awa ba wanda zai kalle su ya ce sunada wata matsalar, dan hankalin Baba a mugun tashe yake saboda bai san yadda zaiyi ya biya ƴan basusssukan da ya ci waenda suka zama dole ba, sannan bai san yadda zai yi ya ci gaba da kula da iyalin nasa ba, amma sam bai bari sun gano halin da yake ciki ba haka nan ya biye su akayi ta raha.
To haka a b’angaren Ya Musbah shima yayi k’ok’ari ya danne tashi matsalar aka ci gaba da hirar suna ta yak’e daga shi har Baba.
Kiran sallar la’asar ne ya tashi zaman nasu, Maza suka tafi masallaci Matan kuma suka yi a gida.
Sai a lokacin Jidda ta samu damar zama da Manubiya
dan Inna har ta samu bacci.
..
A hankali suna ida addu’a
Jidda ta kamo Hannuta ta ce
‘’Adda Manu ina ta so mu yi magana amma ban samu right time ba sai yanzu’’.
Da kulawa
Manubiya ta juyo tana kallonta
tare da bata dukkannin attention d’in ta.
Tun daga ranar da ta hana Al’ameen zuwa ta kuma hanata kula shi ita kuma ta cigaba
Ba abunda Jidda ta b’oyewa Manubiya sannan ta mik’e ta je jakarta ta kawo wayar da ya bata ta nuna mata.
Cikin son fahimtar da ita Manubiya ta ce
‘’Jidda ban hanaki kula Al’ameen ba, saida na duba
na ga abun da hakan kan iya janyowa.
Jidda Mahaifiyarsa bata k’aunarki…ki duba ki ga halin da muke ciki, kar ki je ki sake janyo mana wata matsalar.
Tunda ya ce miki Ammin nasa zata zo kin ji ko waya ne ta yi??’’
A hankali Jidda ta ce
‘’Ya ce min ta yi tafiya ne, Adda Manu ki fahimce ni dan Allah,
Ina son Ya Al’ameen nima, kawai ki tayani da addu’a dan shine farin cikina. banajin zan iya rabuwa da shi, a matsayin ki na y’ar uwata ina tunanin ke zaki fara fahimtata..”
Cikin katse ta Manubiya ta ce
‘‘Jidda,ba wai inaso inyi going against farin cikinki na yanzu bane ba, Inaso ki samu dauwamammen farin ciki na har abada ne shiyasa kika ga Ina haka.
Idan ya ce Mahaifiyarsa ta yi tafiya ai ya kamata ace ko waya ne kun yi ke da ita considering (idan aka yi la’akari da) abunda ya faru a baya, saboda a samu a tabbatar da yess tana son ki yanzun..”
Sallamar Siyama ce ta katse su dan haka duk suka d’ago a tare suna kallonta da murmushi.
Itama murmushin ta mayar musu
kafin ta ce
‘’Tare nake da bak’uwa, ta shigo?’’
Ba tare da sun san wacece ba
suka ce mata ‘’eh.’’
Tana shigowa gaban Manubiya ya yanke ya fad’i amma sai ta dake tace mata ‘’Ina wuni’’
daganan ta miƙe ta je ta d’auko darduma ta shimfid’a mata.
Cikin sunkuyar da kai Jidda ma ta gaida Mahaifiyar Al’ameen (Ammi).
Duk jimla Ammin ta yi musu ta amsa gaisuwar tasu, kafin ta juya ga Siyama ta ce ‘’ta je ta kira mata Uncle, dan ta ga shigowar sa yanzun’’.
Kana ganin yanayin fuskarta ka san ba dubiya ta zo yi ba.
Dan haka duk suka zauna shiruu kowa da abun da yake tunani.
A tare Uncle,Ya Musbah,Baba da Muhsin suka shigo d’akin.
da sallama.
Tunda Baba ya ganta a gidan dama ya san ba lafiya ba!
amman sanin da ya yi ya riga ya raba y’arsa da d’anta hakan ya sanya ya d’an ji sauƙi…
Duk da ya san ba lalle Al’ameen d’in ya gaya mata ya basu kud’i ba
amma dama a shirye yake
yana ta k’ok’arin neman bashi ya samu ya had’a kan kud’ad’en da Al’ameen d’in ya basu ya biya saboda ya san fitinar Mahaifiyar tasa,
kuma a lokacin da Al’ameen d’in yace zai taimake su
Inda ya k’i amincewa ya san Yaron ba zai ji dad’i ba, bayaga haka ma basu da yadda za su yi a wannan lokacin.
Da Uncle suka fara gaisawa
sai Ya Musbah da Muhsin
kafin Baba Musa ya kalle ta ya ce
“Barka da yamma,Ammi.”
‘’Barka dai,Musa’’
Kawai Ammin ta ce ba tare da ta kalli inda yake ba.
Daganan kowa yayi shiru a d’akin kafin
Uncle ya kalli Manubiya ya ce
‘’Manu ke da su Muhsin ku d’an bamu guri ko?’’
Da sauri Ammi ta ce
‘’A’a,ai zuwan nasu ne,ma’’.
Bata jira jin mai za’a ce ba ta juya ta kalli Baba ta fara magana
‘’Kwanakin baya, mun samu matsala da ku akan wannan Yarinyar Maijidda da take mak’alewa Yarona, ta shiga tsakanina da shi har sai da ta kai ta kawo ya dena yi mini biyayya.
To an samu an gyara matsalar kwanaki da kyar!! Yanzu kuma an koma ruwa…
Da sauri Uncle ya ce
‘’A’a fa Misunderstanding (rashin fahimta) dai aka samu Ammi, dan rabon Jidda da Al’ameen ai tun kwanaki da muka yi musu tsakani ko ba haka ba? Maijidda’’
Yayi maganar yana mai kallon side d’in da Jiddah take nan Kai a durk’ushe.
Kafin ya juyo ya kalli Ammi ya ce
‘’Kuma ina Al’ameen d’in baya nan ma? jiya na ji Yaran nan Maza suna cewa ya tafi England ko’’
‘’Eh ya tafi akwai course d’in da zai yi a chan shiyasa ma na samu na zo nan ɗin, dan cewa ya yi muddin na yi wani yunk’urin sake raba shi da Jidda to babu ni babu shi’’
Cewar Ammi
Sannan ta d’aura da cewa
‘’Already Al’ameen yana da Matar da zai aura, an riga an gama magana. Shi kad’ai Allah ya bamu
da ni da Mahaifinsa!!
Muna da burin mu ga ya samu rayuwa da Abokiyar rayuwa wadda ta dace da shi!!.
Ba zan b’oye muku ba Jidda is the last person (ita ce Mace ta ƙarshe)a duniyar nan da zan so Yarona ya aura!!
A kwanakin baya ban fuskanci Jidda da lamarin nan ba na fuskance ku ‘Mahaifanta’ saboda na ga kune magabatanta kuma a tunani na Ita ɗin Yarinya ce amma yanzu ta nuna mini cewa ta girma kuma ta fi k’arfin ku dan haka
Ki saurara ki ji!!’’
Ta yi maganar referring to Jidda wadda ta fara kuka k’asa-k’asa.
‘’Duk zuwan da yake yi da irin kud’ad’en da ya ke kashewa
na san komai
Dan haka …..’’
Da sauri Manubiya ta ce
“Ammi Mahaifiyarmu bata da lafiya, at least idan baki yi considering d’in ta(la’akari da ita) ba..’’
Cikin d’aga murya Ammin ta ce
‘’Na tabbatar idan na bar Al’ameen tare da Jidda to nima condition d’ina sai ya dawo irin na Mahaifiyar taku saboda tsabar baƙin cikin da za ta dinga d’ura mini.’’