Sashe 39
Mannubiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiruu Daddy ya yi yana nazari
‘Tabbas shima sai da ya shigo ya nutsu yanzun tukunna ya fara ganin rashin kyautarwar sa, kawai dai itama Ummin bai kamata k’iri-k’iri ta bi bayan y’arta ba, ya san wannan dalilin ne ya sake fusata shi.
Sannan bai san daliliba
amma tana yawan bashi haushi, haka kurum wani lokacin ko magana in ta yi sai ya fusata!!!
Saddik’a ba ta da laifi tana da
biyayya ga tsafta shiyasa ya ke ta k’ok’arin danne zuciyarsa a samu su zauna lafiya sannan ya ke danne duk wani takaicin ta da yake ji, ya ke kuma kyautata mata amma duk da haka bata appreciating sam kalli yadda yau ta bad’a masa k’asa a ido a gaban jama’a, yana fad’a tana fad’a’.”
‘’Assalama alaikom’’
Sallamar Mommy ta katsewa Daddy tunani.
Cikin nutsuwa ta k’araso, Yassir yana biye mata a baya…
A kan one seater Yassir ya nemi guri ya zauna Mommy kuma ta zauna akan 2 seater,
daganan parlourn ya yi shiru.
Da kyar sannan ciki-ciki Yassir ya ce ‘’Daddy ina wuni’’.
Ko kallon shi Daddy bai yi ba instead sai ya juya ya kalli Mommy sannan ya ce ’’Kin san d’anki a guest house ya je ya zauna yana shed’ana?
Ya ce ki yi masa aure kin k’i bada had’in kai kin tarwatsa abun,
to gashi yanzu ya nuna miki kalar b’arnar da zai yi idan aka k’i a yi masa auren.
Mai yasa ba kya so ya auri Kausar?’’
Daddy ya k’arashe maganar tasa da tambaya, kansa tsaye yana mai sake fuskantar ta.
Gaba d’aya diriricewa Mommy ta yi, tana mai jin takaicin
yadda Daddy ya ke k’ok’arin
had’a mata bomb tsakanin ta da Yassir, har ma da Yashjub.
Cikin katse mata tunani Daddy ya ce
‘’Anyways shikenan, ku kuka sani!
na riga na cire Hannuna a lamarin kuma wallahi I’m very glad about the fact that (na yi farin ciki sosai da)
Yassir bai auri Kausar ba!!
Dukda cewa shima naga alamun ya zama d’an duniya
amma duk lalacewar giwa ta fi kare…..
yanzu dai abu biyu zuwa uku nake so in yi miki magana kuma in ja miki kunne akai, ki saurara ki jini da kyau…
Ki san yadda za ki yi ki gyara d’anki ‘Yassir’ idan kuma ba haka ba to zan kwace company d’in da na bud’e masa, saboda na ga sai ya shafe morethan one month ma bai je ba dan haka a gani na babu amfanin a bar masa…
akwai Yaran Abokaina architecture’s da yawa, zan iya bawa d’aya daga cikin su!!
C’e’o kawai zan chanja cikin k’ank’anin lokaci za a chanja suna da komai.
Sannan idan bai shiryu ba to ba k’aramin aiki bane in kore sa a cikin gidana gaba d’aya!!
Saboda
ba zai yiu ya dinga yin yadda ya ga dama anyhow ba!!!
Ban ga dalilin da zai sa ya je yayi iskancinsa kuma ya dawo min nan ni kuma in bashi shelter ba!!!!
Ya nuna zai iya rayuwa shi kad’ai, tunda gashi ya fi 1 month (wata ɗaya) ba ya tare da mu, dan haka idan na sake jin wani shirme daga garesa wallahi sai na baku mamaki…..
Amma for now a matsayina na ubansa zan saka a yi masa sauk’a, a raba sadak’a, a saka shi a addu’a
‘Allah ya shirye shi..’
daganan kuma idan bai shiryu ba ya nuna min ya fi k’arfina to sai dai mu raba gari ni da shi..”
Daddy ya k’arashe maganar cikin tsananin fad’a da takaici.
Yassir ji yake kamar ya tashi ya rufe Yashjub da duka, tabbas ya san shi ne ya zo ya had’a masa munafurci a wajen Daddy.
Saboda Allah d’an k’aramin company d’in nasa da aka bud’e masa shine yake so a kwace ko yaya?
it’s obvious shi ne (a baiyyane ya ke Yashjub ɗin ne) favorite d’in Daddy ya san
Daddy ya fi son shi, shi kuma ya san Daddy ya tsane sa.
Already Yashjub ya fi shi a fannin kud’i da ɗaukaka da komai ma tou amma dan me yasa zai saka masa ido ya sakawa d’an business d’insa ido sannan ya sake hura wutar k’iyayyar sa a zuciyar Daddy!!!
“Anya kuwa jininsu d’aya da Yashjub?”
Yassir ya yiwa kansa tambayar yana jin yadda zuciyarsa take sake tafarfasa.
A hankali Mommy ta ce
‘’InshaaaAllah Daddy za a gyara, kuma za mu kiyaye, ba za mu baka kunya ba.’’
Dai-dai nan Ummi ta shigo, har za ta koma dan tana ganinsu ta fahimci meeting suke yi amma sai Daddy ya ce mata “ta zo ta zauna ba komai..”
Cikin nutsuwa ta gaida Daddy daganan ta juya ta gaida Mommy suka amsa ba yabo ba fallasa Yashjub kuma ya gaida ita…
sai da Daddy ya zabgawa Yassir harara tukunna ya ce ‘’Ina wuni’’
Ba tare da ya kalle ta ba…
da
kulawa ta amsa kafin ta kalli Daddy cikin sunkuyar da kai ta ce’’
Ka yi hak’uri Daddy akan abunda ya faru ɗazu,
In shaaAllah hakan ba zai sake faruwa ba’’
A hankali Daddy wanda duk ya ji jikinshi ya yi sanyi ya ce ‘’ba komai’’.
Ajiyar zuciya ta sauk’e kafin
ta fara magana
‘’Alhaji Bashir, ya san Munirat 3 years back, sun had’u a instagram ne, tun kafin ya ganta in person (ido da ido) suke tare.
tunda ya zo suka had’u kuwa sai ya fara maganar aure.
Cikin watanni biyu, komai ya k’ullu, aka saka ranar auren su wata uku.
A ranar hennah party d’inta ne muka ji labarin ashe matarsa psyco ce (tana da taɓin hankali), ita ta kashe y’arsu ta farko ma amma da
yake mahaifinta influential person (babban mutum) ne, sai aka rufe abun aka ce depression ne yake damun ta shi yasa take hauka…
daga baya ma aka ce ba ita ta kashe yarinyar ba.
A ranar d’aurin auren Munirat da Bashir ne matar tasa ta d’auki karamar y’ar tasu wadda ta rage ta tafi da ita Cairo, ta turo masa video tana treatning d’insa (yi masa barazana) akan ‘ko dai ya fasa auren Munirat, ko kuma ta kashe wannan yarinya wadda ta gudu da ita sanann itama ta kashe kanta’.
Sai a lokacin ne muka ji labarin ashe haukar tata tana tashi ne idan Bashir d’in ya kula wata ko kuma yayi yunk’urin k’ara aure, shiyasa shi kuma yake b’oye mata.
Ko ba komai a wannan lokacin mun fahimci yadda Bashir yake k’aunar matarsa duk da a lokacin ya ce saboda y’arsa yayi abun da yayi amman yadda matar ta hanasa dawowa bayan tafiyar sa despite (dukda kuwa) yadda ya bar Munirat ya ci ace an fahimci yadda yake gudun b’acin ranta.
Bai tashi fad’ama wakilinsa ma ya fasa auren ba sai da ya isa airport ya tabbatar ya samu jirgi tukunna ya iya nutsuwa ya turawa wakilin sa da na Munirat message….
Watan Munira d’aya tana rashin lafiya saboda yadda k’awayenta makwafta da kuma y’an uwa suka dinga gulmace-gulmace, gashi ko ba komai itama na san tana son
Bashir a wannan lokacin.
Tun wannan lokacin bai tashi dawowa ba sai after five months (bayan watanni biyar) bayan ya gama theraphy d’in matarsa ya gama lallab’ata ta zauna achan Cairo d’in, sai gashi ya
dawo da niyyar auren Munirat
ba tare da sanin matar tasa ba ni kuma nace a’a Munirat ma tace a’a ta hak’ura.
Da farko lallab’a mu ya fara yi
da yaga dai mun dage, sai ya
fito mana da asalin fuskarsa…..
Duk da mun maidawa gidan su
duk wasu kayan lefe da na Al’ada sannan an janye batun bashi itan da akayi amma sai ya dage akan cewa ‘shi fa an riga an bashi danhaka a duk lokacin da ya ga dama ko muna so ko bama so zai je a d’aura musu aure.!!’
A lokacin Munirat har ta yi wani saurayin ana shirin saka rana
amma sai da Bashir ya shiga ya fita ya raba ta da wannan Yaron.
Ganin yana neman takurawa rayuwar mu kuma dama na gama sabon gini na ne
Ya sanya na d’auke Munirat muka tafi chan garin mu,
muka yi wattanni bakwai kuma da muka tashi dawowa bamu tare a gidan da ya sanmu ba.
Yayarta itama cewa ta yi sai da mijinta yayi da gaske tukunna Alhaji Bashir ya d’aga musu k’afa dan da ya neme mu ya rasa kanta ya koma wai sai ta fito masa da fiancé(matar da zai aura)…….’’
Sai da Ummi ta sauk’e ajiyar zuciya tukunna tace ‘’
Munirat bata da niyyar cutar da Yahanasu, kuma daga ita har ni kwata kwata ba mu taɓa kawowa a kanmu shine wanda Yahanasu za ta aura ba, dan Allah kar abun da aka d’an samu misunderstanding sannan ya riga ya wuce ya zama silar samun matsalar mu’’.
Ahankali Daddy yace
‘‘InshaaAllah Ummi, kema kuma ki yi hak’uri ke da Munirat d’in bamu san da haka ba kuma shima Bashir ko da na yi masa magana ɗazun bai yi min wannan bayanin ba, zan samu
samu lokaci in saka su Yasmeen d’in su baku hak’uri a fahimci juna komai ya wuce inshaaAllah’’.
A hankali Mommy ma ta ce
‘’Allah yasa mu dace’’.
A tare Daddy da Yashjub da Ummi suka ce’’Ameen’’
Daganan Ummi ta mik’e ta ce
musu ‘’sai da safen su’’.
Tana fita,Daddy shima ya mik’e ya ce’’we are done here,Allah ya bamu alheri.’’
Sai da safe su Yashjub suka yi musu suka fice, yayinda Mommy ta mik’e ta bi bayan Daddy amma tana shiga yauma kamar kullum ya sallame ta, haka nan ta fito hankalinta a tashe!!……
Tabbas ita kanta ta san tana da kissa amma bata jin wannan karan she can keep on hiding her pain,(za ta iya ci gaba da ɓoye damuwarta,),
abubuwan sun yi mata yawa,
abunda ta raina yana k’ok’arin fin k’arfin ta. Ga shi yanzu zargin su a kan Yashjub ya tabbata, dukda ya ce mata friend d’in shi ce amma ita bata wani yarda ba bayaga hakan ma shin a ina ake wani k’awance tsakanin mace da namiji, tunda ya gaya mata d’azu har yanzu hankalinta bai kwanta na second d’aya ba….
‘kar dai fa ace wannan ita ce Yarinyar da zata zamto obstacle d’in (shamakin) nasu…….’
Mommy ta aiyyana hakan a ranta.
Bayan kwana d’aya,(Monday!.)