Sashe 48
Mannubiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
D’an fiki-fiki Najeeb ya yi da idanuwanshi tukunna ya ce ‘’kana son nata kenan?’’
Murmushi Yashjub ya yi tukunna ya d’an d’aga masa Kai alamun “yes” kafin a hankali ya ce “a lot(irin sosai ɗinnan)”
sai kuma da sauri ya nuna Najeeb d’in da yatsa alamun warning sannan ya ce ‘’don’t laugh, kuma wallahi kar in ji maganar nan a Bakin kowa.’’
Duk yadda Najeeb ya so hana kan sa yin dariya sai da ya yi, kafin daga baya ya yi shiru sannan ya ce ’’sorry Man, na ji dad’in abun ne sosai shiyasa…
congratulations Allah ya baka Manubiya.’’
A hankali Yash ya ce ‘’Ameen’’ yana wani irin blushing.
Kafin Najeeb d’in ya yi serious face sannan ya maida gaba d’aya hankalinsa a kan Yashjub tukunna ya ce ’’yanzu abunda ya kamata ka yi shine……’’
BULAMA ✍️
0903 441 3252
*MANNUBIYA*
*29*

Kafin Najeeb d’in ya yi serious da fuska, sannan ya maida gaba d’aya hankalinsa a kan Yashjub tukunna ya ce ’’yanzu abunda ya kamata ka yi shine, ka yi k’ok’ari shaƙuwa ta shiga tsakaninku ta hanyar friendship…
In ya so idan Allah ya kaimu kamar nan da one week (sati ɗaya) to kana iya tunkarar ta da maganar, in ya so mu kuma sai mu je mu samu uncle, brother ko Mahaifinta a san da zaman ka’’
Wani irin kallo Yash ya yi masa wanda ya sa Najeeb ɗin yin wata y’ar siririyar dariya kafin ya ce ’’a tunanin ka yanzu idan ka ce mata kana son ta direct za ta amince ne?ai ya yi wuri sosai Yash..
Gara ka fara neman friendship d’inta first.
kuma ba fa nan da wata d’aya ko biyu na ce ba, iyaka sati d’aya na ce maka, sarkin zalama.”
Numfashi Yashjub ya fesar kafin ya ce
’’Najeeb, Manubiya fa ba zata saki jiki da ni har ta yarda mu zama friends ba, that too in one week time that’s impossible(daɗin daɗawa a cikin iyaka sati ɗaya, gaskiya abu ne wanda ba zai yiu ba)
Saboda tanada kamun kai da nutsuwa sosai..she is not the type (ba irin ƴan Matan nan bace) da zata zama friends da duk wani baƙon da ya shigo cikin rayuwarta bane tunda a yanzu dai hakan nake a wajenta(baƙo/stranger).
Amma tabbas maganarka ma gaskiya ce tunda ko da ace ban tab’a soyayya ba na san kafin mutum ya samu guri a cikin zuciyar Mace ana buk’atar shak’uwa da kuma yarda da sauran su amma ni yanzu a hanlinda nake ciki yanzu haka Najeeb Ina so ka fahimceni ka fahimci yadda nake jin ta a cikin zuciyata..dan haka Ina ganin gara kawai in nemi su yardar tata daga baya amma for now abu na farko shine ta san Ina son ta…
kar fa ka manta bayan na gaya mata ta amince da ni
akwai fa su tambaya saka rana da buki a gaba kafin ɗaurin aure wnda na san Daddy da Mommy sai sun d’an d’auki lokaci dole su na shirye shirye kafin ayi auren,
Ni kuma gaskiya a matse nake ta zamto matata, ba wai lust(sha’awa) ko wani abun ba a’a abunda kawai na fi buk’ata a yanzu shine ta yarda da ni ta aminta da ni in mallake ta ta zama tawa ni kad’ai, ka fahimceni??’’.
Numfashi Najeeb ya fesar kafin ya ce ’’Yash na fahimce ka amman kuma kaima ka fahimce ni,
gaggawa fa aikin shed’an ne..
Gara mu bi komai a hankali.’’
Najeeb d’in ya fad’i hakan saboda shi yana so su d’an fara shaƙuwa kafin komai dan ba zai yiu ace ya bata aiki Monday kuma Friday tashi d’aya ya ce mata yana son ta ba, ba lalle ta fahimce sa ba zata ga kamar yaudarar ta ya zo yi…
…
A hankali, bayan zurfin tunani shima Yash d’in sai ya ce ‘’ok, bara in jira one week d’in.”
……..
Tunda Daddy ya koma d’akinshi yake ta faman kai kawo, gaba d’aya ranshi a dagule ya ke hankalinsa a tashe yake, sam ya rasa gane me yake damun sa ma!
dan shi kansa zuwa wannan lokacin ya fahimci a mugun birkice ya ke.
Tun kafin aje ko’ina har ya fara tunanin bai kamata ya kori Ummi ba!
ta chanchanci hukunci tabbas dan bai kamata ta tab’a masa y’a ba amma kuma shima bai kamata ya ce ta bar gidan ba,
ko ba komai ya san tana son shi tun ba yau ba so na tsakani da Allah dan itama ba matsiyaciya bace balle ya ce kud’i ta bi, tana business tana aiki kuma ya san mijinta ya bar musu mak’udan kud’ad’e..
saboda shi (Daddyn) ta yi resigning aiki sam bata damu ba ta ce itama tafi so dama ta kula da shi da y’ay’an su…
A hankali ya dafe kansa yana jin yana wani irin sarawa ….
Da sallama Mommy ta turo k’ofar d’akin ta shigo a hankali ta k’arasa kusa da shi tana d’ar-d’ar tace
‘’Daddy Yassir fa har yanzu bai farka ba, lafiya kuwa?’’
Ba tare da ya cika kan nasa ko ya d’ago ya kalle ta ba ya ce ’’lafiya,allurar tana da nauyi ne.’’
Ahankali ta matso ta d’an riƙe Hannun shi ta ce ’’am..i’m sorry about umm..’’
Hannunsa rik’e da Kai har yanzu ya d’ago ya kalle ta tukunna ya ce ’’Get,out!’’
Ta bud’e Baki za ta yi magana ya yunƙura ya kamo kafad’unta da Hannu biyu ya ce ’’in kin san kina da Hannu a koma meye ne to tun wuri tun kafin mu dena sheda juna ki janye ki fita a idanuwana Khadijah!’’
Wasu hawaye ne suka zuba mata wanda hakan ya sa Daddy ya ji ina ma bai yi maganar ba.
A hankali ta ce ‘’daddy i…’’
Wuce ta kawai shi yayi ya fita da sauri yana da na sanin yi mata hakan dan bai kamata ya d’aurawa kowa laifin abunda ya aikata ba.
Yana fita aka fara kirana sallar azahar dan haka ya wuce zuwa masallaci.
A masallacin suka had’u da su Yashjub,
bayan an fito…
cikin girmamawa Najeeb ya gaida shi Daddyn kuma ya amsa da kulawa daganan Najeeb ya wuce side d’in Yash ya barsu a wajen dan ya ga kamar suna buk’atar space.
Najeeb na wucewa Yashjub ya bawa Daddy hak’uri kafin ya fad’a masa abunda ya yi wa su Ummi.
Bai yi murna ba kuma bai yi bak’in ciki ba, makullin kawai ya karb’a a hannun Yash ya wuce sama.
A zaune ya same su, su biyu, a kan gado. Kowacce ta yi tagumi amma fa sun had’a kayayyakinsu tsaf gaba d’aya sun juye a cikin akwatunan da jakankuna
sun jere su a gaban su.
Tun kafin ya ce wani abu suka mik’e, ba tare da ta kalle sa ba ta ce ‘’Yashjub ne ya kulle mu,
ka yi hak’uri, yanzu za mu tafi’’
Ta fad’i hakan tana k’ok’arin jan akwatuna biyu waenda suke cikin jerin akwatunan gaban su.
A hankali Munirat itama ta mik’e ta fara k’ok’arin jan wasu akwatunan…
cikin sanyin jiki Daddy ya matso kusa da ita(ummi) ya ce
‘’Ki tsaya mu fahimci juna …..’m”
Munirat ji ta yi kamar ta kwala k’ara dan takaici,
ya gama ci musu mutunci sannan yanzu ta ga da alama so yake ya hana su tafiya…
har ta bud’e Baki za ta yi magana sai kuma ta ajjiye akwatin Hannunta ta fita dan already Daddy har ya kamo hannun Ummi ya hanata fara jan akwatin.
A parlourn ta nemi waje ta zauna tana addu’ar ‘Allah kar ya sa Ummi ta yarda su ci gaba da zama a cikin gidan nan.
Shigowar Mommy ce ta katse mata tunani..
Ahankali Mommy ta sauk’e nannauyar ajiyar zuciya kafin ta ce ’’Munirat na godewa Allah da baku tafi ba. na kira wayar mamanki bai shiga ba.
kar ku d’au zafi kamar yadda shima ya d’auka kin ji ko?
bara in shiga
In yi mata magana itama’’.
Ahankali Munirat tace ‘’ita da Daddy ne.’’
Da sauri Mommy ta ce
‘’Yauwa perfect, bari in same su duk su biyun.’’
Har ta nufi k’ofar sai kuma tace
‘’Am..Munirat dan Allah, d’an je ki kitchen akwai soup d’in da na d’aurawa Yassir, kar ya k’one kafin mu gama.
ki juye a bowl ki kai masa d’akinsa’’.
Kamar Munirat za ta yi mata musu,
sai kuma kawai ta mik’e ta wuce. ‘…..Tun ranar da ta fara ganin Yassir ya d’an burge ta!
Kyakkyawa ne ajin farko,
halayyarsa ce da ta fahimci ba ta da kyau da kuma yadda gwaggwo ta ja mata kunne kawai ya sanya ta cire rai da shi, dan a tashi d’aya ma tun daga ranar ta ji ta tsane shi….
amma duk kalar tsanar da ta yi masa ta kasa jin tausayinsa a yau ɗin, dan ta tabbatar inda ita aka yi wa wannan mahaukacin dukan to da tuni ta mutu…..’
Tana wannan tunanin ta ƙarasa kitchen d’in, ta juyo soup d’in a bowl…
Ɗakin da ta ga su Daddy sun shiga da shi ɗazu ta nufa, tana zuwa ta d’an yi knocking….
jin shiru ya sanya ta tura k’ofar ta shiga bakinta d’auke da sallama.
Tana shiga ta ganshi a kwance a kan makeken gadon shi…
A hankali ta k’arasa ta d’an tsaya akan sa tana kallon yadda fuskarsa ta kumbura…
A take kuma sai ta fara da na sanin zuwa dan sai da ta ganshi ta ga yanayin jikin nasa tukunna ta fara jin haushin kanta na kasa hak’ura da ta yi har sai da ta zo, dan haka ta ajjiye bowl d’in da niyyar juyawa ta ji ya kira sunanta!.
Da sauri ta juya da niyyar fita amma sai ta kasa sakomakon magiya da hak’urin da ya shiga bata yana cewa ‘sharrin shaid’an ne! ta yi hak’uri ba zai sake ba, kawai he got carried away by her beauty ne (tsananin kyawunta ne ya ruɗe sa) ya biyewa feelings d’insa towards her(shi kuma ya bari feelings ɗinsa gareta su ka yi galaba a kansa)..
Wallahi bai san me ya shiga kansa ya aikata mata hakan ba!
amma inshaaAllah ba zai sake ba.’’