Sashe 92
Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read
Manal tunda aka shiga gidan ta saki Baki tana kallon Aljannar duniya musamman part dinsu,fita sukayi a motar sai ga Tanko da Islaha sun karaso suna musu Sannu da zuwa,Manal taga su har sunyi wani fresh sun canja,Fuzail yace Tanko Ina billenka? Tanko yayi Murmushi yace tuni naje na biya kudi aka goge min shi tunda naje Makka munje Riyad acan na samu waje,ai Kuwa kafi kyau Haka,Islaha Tace rigima ya dinga Yi Yaya Prince akan nace Kar ya goge Yana Masa kyau amma ka ganshi sai da ya goge,Dariya Fuzail yayi sai kace yaro ya Furta,Yo wannan Nawa yake a wajena,Manal ta kyalkyale da dariya tace hakane Islaha Yar Abuja Tace a gaishe ki, Badi'at kenan ta Ameer rabu da Yar Abuja Watarana haushi take bani sai ta dinga wani Iskanci Wai Ameer ya dawo Taki kulashi tana latsa waya,Tanko yace Ina ruwanki,idan Kai nayi maka zaka ji Dadi? Islaha ta tambayi Tanko,Sosai ma cewar Tanko ai Ni Haka nake so ma Aki kulani idan an isa Ni Kuma na janye tallafi na,Dariya Fuzail yayi yace Kai mu mun gaji kuje sai mun hadu Suka wuce ciki Su Tanko Suka juya Suma abinsu.
Yan Aiki Suka Iske Mata biyu Sun gyara gidan kwas,gaisuwa suka kwasa sannan Suka fice.
Manal murnar tsaruwar gidan ta isheta Tace wow gidan Nan Yayi,sai yanzu nake ganin gaskiyar Farida da take son me kudi gashi ko tukunya Annatu Bata taba siya min ba,da Talaka ne da yanzu Dangin miji suna ai shi ya Mata kayan dakin ma,da tuni Ana Yi min gorin Gara to amma shuru kake ji sabo da wadata,Allah ya Kara budi gidan Nan ya hadu karshe sai kace a Paris,Fuzail farin ciki yayi ta yaba dama sabo da ita ya tsara ginin Rungume shi tayi sosai sai Kuma ta fara Hawaye tace gidan Nan ne yasa na kulaka kayi min ciki wuta Bal bal,Kissing din juna Suka shiga Yi sun makale juna Haka Suka fada saman bed din,yau zamu Fara rare bed din nan cewar Fuzail,Manal Taji gado me Lilo kuma gadon zamani Tace ya naji Muna Lilo muyi sama muyi kasa? Ba Dadi bed din? Manal Tace a Haka yake ko me spring ce katifar ne? Bed din ne gaba Daya haka ake yinsa,wow yayi Dadi gaskiya,kayan jikinta ya shiga rabata da su da sauri Manal ta dakatar dashi me zaka Yi Wai??? Ni na gaji da cikin Nan da ake ta faman Yi min wlh baza ta yuwu kayi min cikin twins ba,so kake a sake Jan wani sperm din ciki nayi cikin Yan biyu na Shiga Uku da wahala,dama gashi na gaji twins wajen Annatu kaima gashi Nan Maimartaba Yana da su,Dariya Fuzail yayi yace ai in sune to tuni ma kinyi Cikin twins,cikin Nan an Riga anyi Sunshine ki daina damun kanki Kawai kizo muji dadinmu,Manal Tace ba ruwana da Dadin Nan yanzu ni,tun Yana kissing dinta tana nokewa har ta hakura Tace Dan Allah karka cinye ni,rumfa ya Mata gaba Daya Yana Sarrafata daga bisani Suka Lula wata duniya,bed sai Lilo yake ,tana ta Kara sasu tsalle a saman bed suyi kasa suyi sama,Manal Tace bed din Nan Kara sa mutum yake Jin Dadi,Yeah ya furta Yana ci gaba da Dancewarsa.
Bayan su Manal sun tafi Hajiya Sharifa washe Gari da Sassafe da shatara na arzikinta aka sa driver ya maida ta har kauyensu.
Badi'at Kuwa tunda taga Islaha yanda sukeyi itama ta dawo ta canja halinta yanda takewa Ameer halin ko in kula,Ameer ya dinga Mamaki yanda yanzu take kula da shi tana nuna Masa so da kauna,sai yanda yayi da ita,ai kuwa tana Jin dadin Ameer itama Yana ji da abarsa.
Bangaren Yazed Kuwa tunda ya dauki hutun Aiki Bai koma ba sai yau Monday zai koma,cikin bakin ciki yake da komawarsa Office,Bayan Sallar Asuba ya koma bacci Raheela har ta Gama aikinta na gida ta hada Breakfast bai tashi ba,tunawa tayi yau zai koma Aiki,Ko kwalliyar da takeyi Bata karasa ba ta koma bedroom dinsa Yana ta bacci,a Hankali Raheela tace sweety wake up tana dan bugar cinyarsa,sweety to 11 fa ka manta aikin,Sake shigewa yayi bargon tasa Hannu ta fisge ya rike da sauri tare da fisgo Hannunta gaba Daya ta Fado Kansa tana ka tashi Dan Allah,rungumeta yayi yace kwanta Dan Allah sai gobe Zan koma,Gaskiya ban yarda ba sai an koreka a Aiki mun Shiga Uku,Haba Ina da Yarima Guda kice za a koreni ai sun San dama hutu na dauka nayi aure Muna waya fa,gobe ki tashe ni 8am Zan je amma kema kin San wannan jikin naki me Dadi Yana tare Dani Ina Zan iya tashi da wuri.
Tashi to kayi wanka muyi break,sai da kyar ya Mike ya shiga toilet.
Bayan wasu watanni Zama akeyi cikin Jin Dadi da lumana sai matsalu na rayuwa Wanda ba a rasa ba sabo da Dan Adam kullum cikin jarabawa yake,Farida cikinta ya tsufa sosai itama Zama da kyar tashi da kyar,Belloti ko yaushe Yana yawan dawowa gida daga wurin aiki,ganin Haka ma Sai ya samowa Farida Yar aiki wata Dattijuwa me kwari wacce zata kula da ita,Lami mace ce me tsaftar gaske ga Hakuri tare suke Zama da Farida ,Belloti ne ya dawo gida da rana sabo da yaga lafiyar Faridansa Yana zuwa ya ganta a tsaye Wai motsa jiki takeyi sanye da doguwar Rigar material silk dinkin Buba,Belloti yace Me Injin Kanta yau Kuma Exercise akeyi,Kinji a School next month zamu koma lecture,Allah yasa lokacin kin haihu,Farida tace koma yane Haka Zan na zuwa tunda ba class dinmu Daya da Kai ba,Lami tana kallonsu ita dai suna birgeta makarantarsu Daya suke zuwa abinsu suyi karatunsu tare,abinda Bai Gane ba ta koya masa shima in ya San wani Abin Bata sani ba ya koya Mata abinsu shar.
Belloti yace Bari na tayaki motsa jikin ya rike Farida Yana Dan taimaka Mata a hankali suna Yi abinsu,daga haka Kuma Farida sai ciwon baya da Mara,kasa Zama tayi sai shine ya zaunar da ita,Farida ta sake mikewa tace ka kaini asibiti Honey wannan ciwon bana lafiya bane,Belloti yace cikinfa watansa bakwai Me Injin Dap amma kice Kamar Haihuwa nidai muje Asibiti wlh,Haka har lami aka tafi asibiti ba Wanda yasan Haihuwa ce Amma suna zuwa ko minti biyar Basu Yi ba Farida ta Haifo Danta Bakwaini,Amma Kamar ba bakwaini ba Dan Kato dashi Kamar Yar Manal data Haifa a 9months, Likita tace ah wannan bakwainin ba sai ya Shiga kwalba ba,amma Kar a Bari a dinga Bude shi ko kunna haske,Kar ayi Masa wanka sai Nan da satikai,Haka sai ta dinga Basu shawarar yanda za a kula da Bakwaini,Belloti yace amma Zan dinga ganinsa kullum? Dariya yaba Likita Tace ae Mana ,Belloti ya kalli Dan Jariri a Showel yace ka huta kaikam yaro ba ruwanka da Rawar cika masakinka Dan Baba,kayiwa kanka kiyamul laili da kazo a Bakwaini da taranni kazo yau din Nan Dan Ubanka sai na maka cika masakinka da Baba,aka dinga dariya a ciki,Sai da kowa ya fita daga Farida sai Belloti ya kalleta yace Farcy Beb Dan cikin mintuna har kin rame haka,Farida tace baka ji azabar bane Kamar mutuwa,Belloti yace Allah?Farida tace hmmm bala'in ya Isa,Belloti yace Allah sarki Inji Dap Dina Bai Bari munyi bankwana ba sabo da Rashin mutunci ai sai yaki ya tsaya Cucumber ta Masa Sallama ko ai gashi Nan yanzu ya fada cikin kwata ya jagalgale,Farida tayi Dariya tace Sorry sai Nan da 40days,Belloti ya zaro Ido yace ke ki fada Masa bazan jira ba idan zai Sami lafiya ma ya samu da wuri wallahi akan me,Belloti yace yanzu a wajen Aiki za a dinga ganin manager ba kuzari salab salab wayyo ba Injin J5,ya kamata bayan anzo Barka a dinga hadawa da jaje,Wai me yasa mutane Basu gano bane idan mace ta Haihu anzo anyi Barka ai sai a dinga yiwa Mijin Jake sakamakon rashin inji.
Belloti waya ya buga ya sanarwa Iyayensa da abokai tare da Yan uwa da abokan arzuka,Murna wajen Babar Belloti ba a magana,sai ta manta ma da Bata son Farida dama ta gaji ta hakura tuni tunda taga ba yanda zasu yi,sai da aka hada ta da Farida taji lafiyarta data Jariri tana ta murna,Farida har mamaki tayi matar da Bata sonta,Haka Baban Belloti da Kannensa da abokai sai Kira suke Ana hada su da Farida,Farida ma danginta da Kawayenta ta sanarwa,Manal suna Shirin tafiya England tayi mamaki sosai Tace prince kaji Farida ta Haifi bakwaini,Fuzail dake kasan carpet Yana Aiki a system yace mashaallah hope lafiya take? Sosai ma lafiya take Manal ta sa Masa Wayar a kunne Suka gaisa da Farida ya Mata Barka,ya Kira Belloti har su Malam da su Hajiya,Jariri Bakwaini ba suna shi yasa kowa sai Barka yajewa farida,Manal,Afrah,Hajiya sune Kawai suka je Suka kwana ana gobe suna,washe Gari Fuzail ya addabi Manal sai t taho,Hajiya tace ya kamata dai muyi Mata kwana biyu tunda munyi nesa da ita,Farida anyi Shar an zuba kyau dama gwanar daukan wanka tace Dan Allah Manal ki rokeshi kuyi min ko 3days ne,Manal tace bazai yarda ba sai in Hajiya ce zata Masa magana Bari na Kira shi,Manal ta Kira Fuzail Yana dagawa tace Hajiya ce tace na Bata za kuyi magana ta mikawa Hajiya.
Hajiya tace dan Allah Fuzail Alfarma nake Nema ka bar Manal mu Kara 2days kaga 3days kenan sai mu taho gida gaba Daya,har ga Allah Prince Bai so ba Kuma yaji haushi ita Manal baza ta iya fada Masa ba sai ta hada shi da iyayenta,a fili yace ba komai Hajiya Allah ya kaimu da Rai da lafiya Tace ameen an gode.