← Book details Mafarkin Farida Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 95

Sashe 43

Mafarkin Farida Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tafiya sukayi tare da Ummi Yana dariya a ransa,Hajiya Babba ce ta tsayar da Ummi suna magana shi Kuwa yayi sauri ya Riga Ummi zuwa part din,mamaki yayi ganin Ma'aikatan Ummi har ta baza su Amma duk tsiya ai baza su shiga bedroom ba,Wuce su yayi ya Shiga dakin,Manal tana zaune ta ganshi ya shigo da sauri babu Bata lokaci ya haura saman Bed din Manal tayi murmushi yace taho naji dumin jikinki ya Rungume Manal a jikinsa suna shakar kamshin juna,sumarsa ta shafa Masa a hankali da sauri ya lalubi bakinta ya shiga kissing da sauri sauri sabo da Ummi,a hankali yace kiyi Hakuri komai zai wuce akwai shirin da nake mana,Allah yasa cewar Manal tana sake kankame shi,Ummi ce ta Fado dakin ai Fuzail Allah yasa ya Ankara ya Hankada Manal saman bed daga jikinsa ta fada pillow ya dauka tare da Bata Rai ya kwadawa Manal Yana masifa Ni saanki ne,Manal tace ai wallahi duk abinda ka min bazan yafe ba Kawai kazo ka dinga kwada min Mari Chinese suka shiga Yi yace sai na ballaki yau,Ummi taga fa abin da gaske ne sai murna take Yi.

Tayi mamaki Kuma ganin da gaske Ashe dai me Dan kirki kirkin ce Baki ta tabe tayi waje tana fita suka Fara dariya cikin wani rada rada kadan,Manal tace ka kusa balla min Hannu, Ni da kika make min Fuska fa a ka'ida ma Marina kika Yi kin Mari mijinki,Kayi Hakuri na manta da Wasa ne fadan yace ke tsaya na bita Kar ta juyo ta tarfa ni,Daga saman bed din suka Mike Manal tana binsa a baya Yana gaba a jikin kofa Suka tsaya ya rungumeta yace Zaki iya ganina ko yaushe karki damu za a kawo Miki abinci,Ummi har ta tafi taga Danta shuru Bai fito ba sai ta dawo tare da banko kofa kafin ma ta kifta Ido Fuzail ya Mari Manal tass duk da bada karfi yayi ba Manal Taji zafi ta tsaya tayi wani saraaaaa tare da dafe kumatunta zata Yi kuka wani haushin Fuzail ya kamata ya dalla Mata Mari Amarya guda.

Shi Kansa Bai San Marin zai zo Haka ba bakin ciki ne ya kamashi ya tsorata sosai ya zaro Ido yasan zai ci ubansa wajen Amarya tayi fushi,Maganar Ummi yaji let's go ta furta tare da juya baya,tana Juyawa ya kalli Manal tare da Hade Hannayensa biyu baya so yayi magana Ummi taji ya fara rusunawa Yana mikewa a Gaban Manal Wai tayi hakuri,haushi yasa ta juya tayi tafiyarta,Ummi ta fisgo hannunsa tana kalau Kuwa kake ko dai karya ka min? Da sauri ya girgiza Kai No...no...ya bi Ummi da sauri,Ita Ummi Dole sai ta kure karya Wai.
Manal Alwala ta Mike tayi tare da Gabatar da Sallar Isha tayi Adduointa sosai sai ga wata Matashiyar Kuyanga dauke da wasu flasks na Alfarma an kawo inji Ameer, sannan Tace bakya bukatar komai? Manal Tace ae babu Jeki,Tana tafiya ta Bude taga naman kaza gasu nan,ga Wata Green rice taji Hadi,abubuwa dai gashi Nan wani ma baza ta iya ci ba Bata San Mene ba.

Abinda take so ta ci tare da rufe sauran tayi wanka da Brush,cikin kayan lefenta ta zabo Nighty wata me Dan kauri me dogon Hannu Amma iyakarta cinya wata red,Saman bed ta haura ta rasa ta inda zata kashe hasken dakin Haka ta hakura gal ta kwanta tayi Adduointa na bacci, tana kallon kanta Wai duk Nan nata ne, Juyi tayi saman bed din tace ko Dan ka kwana saman gado Yar talaka ta so ayi Mata aure masu kwana saman katifa me Kama da Tabarma da Wanda suke kwana a Tabarma ko Dan gado ya kamata su so a musu aure su huta da kwanciyar kasa tana Haka har bacci ya kwashe ta.

Gaf da Asuba lokacin kowa bacci yake a gidan Sarki amma shi Fuzail ya tashi tuni Yana jiran time din zuwa wajen Amarya wasu sababbin kayan Dogarai yasa Wanda dama sun tanadi abinsu ya saka shi Kansa Dariya yake ma Kansa ya saka komai ya dauki rawani yanda wasu keyi ya tunguma a Kansa tare da nade kansa ya fito,Yar Bala'i Ummi ta sama tana yawan farkawa ta leka ta fadawa masu sa Ido su kula fa,Suna bacci wasu idonsu biyu Fuzail ya wuce su Tunaninsu wani Dogarin ne aka aike shi ya kula da cikin palon Manal,Manal tana bacci taji an kwanta a gefenta Kuma an shigo cikin bargonta a tsorace ta farka taga mutum da kayan Dogarai ga rawani ihu ta kurma gaba Daya masu tsaron part din Suka taho zasu shigo,Wani tsalle Fuzail yayi yace dalla nine Fuzail tare da fadawa toilet ya sa key,ai Kuwa sai ga masu tsaro Mata sun Fado ciki,Manal ta sauke Ajiyar zuciya tare da furta wallahi tsorata nayi wani mafarki nayi kuje Kawai,Juyawa sukayi tare da ficewa lokacin Fuzail ya fito Yana magana da rada ki dinga sawa room key sai ki zauna kofa a bude,Manal Tace Kai fa kace min na bar kofa a bude zaka Zo ko yaushe,Kofar yaje ya rufe Manal tana ta Masa dariya Tace Tanko sak,Zan mareki nine Tankon?

Yanzu ya za ayi kenan? angwancewa fa zanyi Manal ta hade Rai Ni Allah ba yau ba bani da lafiya,Fuzail yace ai idan Kinga yau na fasa abin Nan sai in gawata aka fitar,Text din Ameer ya gani a waya yace Ummi ta fito Bata yarda fa da Kai ba gata Nan a Hanya,Ameer ma Ashe Yana da nasa Cid din akan Ummi,Fuzail yace ke tashi a toilet za ayi,Manal Tace so kake ta shigo taga bana Nan kaje ka buya,Fuzail yasan Kofar a kulle take ya Rungume Manal yace wannan masifa da nake ciki Allah ka Mana maganinta kafin Manal tayi magana ya cafki bakinta ya shiga tsotsa,wani irin yanayi ya tsinci Kansa ciki,jikinsa ya fara rawa hankalinsa ya tashi,Kawai a cikin tsananin bukata yake rigar jikinta ya zare mata,Manal tsoro ya bata yanda yake wani mazari hankalinsa ya fita daga jikinsa,Surar Manal kyakyawa ta bayyana,Rigar Dogarai ya zare tare da jifa da ita daga shi sai Boxers,Manal taga kirji me kyau me Dadi ta fara shafa Masa a hankali,wutar sha'awarsa ce ta sake ruruwa ya shiga lashe sassan jikin Manal, ta Gama tsurewa,Muryarsa na rawa yace ba abinda Zan Miki yanzu ki nutsu kisa naji Dadi,Indai Baki min komai ba sai nayi yanzu.

Manal tana Jin Haka tace irin abinda kake min? Yace Yeah Manal Taji sauki yazo ba abinda za a mata ta dage tare da ture Fuzail da hannayenta,Bai da wani karfi ya kwanta a gefenta tare da rufe Ido ya daga Kai sama Yana kallon sama shi kadai yasan me yake ji a jikinsa, Idonsa yayi ja duk haskensa ya rine,Manal tace kwantar da hankalinka yanzu Zan fetse ka wallah ta Furta tare da daure zuciyarta ta koma samansa.
Manal daga ita sai pant ta kwanta tayi balance a saman Fuzail tare da furta Yeeeee loyi Wai laushi take nufi,Kankame shi tayi tace Allah jikinka Dadi,Fuskarta dake saman kirjinsa ta dago tare da matso da ita saitin Fuskarsa tana kallon cikin idanuwansa cike da so,shima Ita yake kallo cikin wani yanayi na sha'awa da kauna.

Hannu Manal tasa saman Dan Sajensa da gemunsa me kyau gashi da laushi da wani santsi Yana kamshi na musamman, Shafawa ta shiga Yi tare da cewa kitso Zan maka yau a gemun Nan,Manal ta shiga Masa calaba a gemu sai da tayi Guda Daya ta murdeta sosai yanda ko zata ware sai an taba, Dariya Fuzail yake Yana shafa gadon Bayanta,Light ya kashe bayan ta Gama kitsonta,ganin baya kallonta kunyar ta ragu ta fara Masa wani salo tana goga masa Dukiyar Fulaninta a kirjinsa,Tsigar jikinsu gaba Daya ta tashi zata daina yace Yeah ci gaba,Manal tace da Dadi ne? Dama kaji abinda naji Nima? Yace Uhmmmm ci gaba Yana lumshe idanuwa itama Haka,ci gaba tayi sosai Yana Jin wani irin azabar Dadi ya mikar da ita zaune a saman cikinsa ya sa Hannayensa masu laushi Yana Wasa da Boobs dinta manya dasu Yan matasa,Manal Taji Dadin wannan ma ta lumshe Ido tare da daga kanta sama tana ballako masa kirjin ta,Fuzail yaga Alama ta fara tafiya magana ma Bata Yi,Dan Nishi ta fara kadan da kunya Bata iya sakewa sabo da kunya tana kokarin saita kanta Amma Ina.

Zaune ya Mike Kawai Yana kissing dinta Yana sarrafa Kirjinta yanda yake bukata,tuni ta manta da kunyar lokacin ya kafa bakinsa a Na Shanunta Yana tsotsa Yana Mata wasu salo da Harshe,Dan sunan da Manal ta tanada tace sai ta Haihu zata radawa Fuzail shi sai gashi yau ta manta har ta rada Masa Prince Charming,Yana jinta kyaleta yayi ya dinga dariya a ransa,kunnenta ta Mika Masa tare da cewa Nan ma ayi Masa nasa,ai Kuwa ya Shiga sa Mata harshe ciki Yana Dan hura Mata Iska ciki,Manal Dariya ta Kama Yi tace Allah Dadi yau na shi Abu dadi, Haka ta Bude tafin hannunta ta Mika shi gefe Tace Farida Bye Bye mu munyi nisa,Idonta ta nunawa Fuzail da yatsa ayiwa Nan ma anbaby ko shi babu nasa? Wai anbaby ta sake sa Masa suna,rufe yace ta rufe Kuwa ya lashe saman idon,Saman Hancinta ta nuna Masa Nan ma ya Masa nasa,tana kwance flat yana sarrafa Kirjinta Yana lasar Mata cibi,zuwa kasan mararta,Nan ma da Bakinsa ya cire pant din nata,Manal ta firgita ko wani Abu zaiyi,Relax ya iya cewa sannan ya Mata wasu kalolin wasanni na musamman,bakinta ne ya mutu sai Nishi da kukan Dadi take zubawa,Bakinta ya danne da hannunsa yace Ummi fa maybe tana Palo tunaninta ke kadaice kike bacci, ai Kuwa Ummi tuni tana palon a zaune tana bacci tana farkawa ta nufi dakin Manal tare da Murda Handle taji Gam Gam da key,Buga Kofar ta shiga Yi,a hankali Fuzail yace idan aka Rusa min wannan ai mutuwa zanyi, look sa kawai nayi Releasing gobe na angonce,Manal tsoro tuni ya kamata cikin rada Tace wayyo Allah karta dukeni.
Chapter 43 · 0% Book details